← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 276

Sashe 86

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya nisa sosai kafin ya furta Yi shiru, yanzu dai Allah Ya jikansa abinda zan ce kenan, sai abu na gaba ina so ki gaya mini yadda kike so ayi tunda ai ni na zama rumfa sha shirgi muddin wannan hawayen zai tsaya ki fad'i yadda ki ke so a yi miki zan yi in sha Allahu."
A hankali na dube shi ina nazartarsa akwai sasaauci a fuskarsa da kuma alamun tausayi da nadama kuma tunda ya ce zai yi to babu shakka kuwa zai yi din."
Na tashi zaune.

Ya sanya tafin hannunsa na dama yana taya ni goge fuskata.

Na ja hanci a karon da ba zai lissafi ba.

Na ce." Ni abinda nake so kawai wannan yaron nasa Turmizi a d'auke shi a kai makarantarsu Kamalu bayan haka kuma ka shirya mana zuwa gaisuwa ni kuma zan zauna da anti Maimuna mu tattauna idan ya kama sai a bata jarin da zata kama sana'a ko?"
Idonsa a kaina ya ce." Hakan ya yi miki?" Kaina na daga.

Sai ya ce." Ai ni mai aiwatarsa ne tunda haka ki ka tsara shikkenan za mu je amma sai bayan an yi addu'ar arba'in din Alhaji Amadu idan na yi musu ta'aziyya daga nan sai na wuce Legos abinda na manta ban gaya miki ba kuwa hajiya Maryam ta bukaci akan na bar mata Yusi dalilin sha'kuwar da take tsakaninsa da yaranta akaran kaina ban so hakan ba sai dai ba yadda zan yi ne a yanzu tana buk'atar rarrashi da kuma biye mata akan dukkanin abinda take so domin dakushe mata kewar maigidanta, na san macace mai kokari sosai za ta kula da yaron kamar nata sannan ta yi alkawarin mayar dashi makarantar da Adam yake zuwa sai ya cigaba da dora karatunsa ina fatan babu matsala ta b'angaranki ko?"
Haka kawai na ji ban ji dadin saurin yanke hukuncin da ya yi ba.

To amma ba yadda zan yi koda kuwa raina bai so ba haka zan kar'bi hukuncin da ya yanke na tabbatar da matar tana da wata matsala mai muni ba zai bar mata yaron ba.

Washe garin ranar da aka yi addu'ar cikar kwanakin arba'in na rasuwar abokinsa kamar dai yadda ya fad'a muka nufi kano bayan ya jima a gidan abokin nashi wanda na tabbatar da cewa ya shiga ne domin yi masu sallama da kuma kara tausarta yadda yake nuna kulawa da iyalin marigayin nake ji kamar kafin rasuwar tasa ya bar masa wasiyayyar hakan ne
Gidan Hajja muka sauke ta ce itama sai a yi tafiyar da ita don haka muna idar da sallar la'asar muka nufi gidan Alhaji Muntarin dake kawo jirga inda na zauna yau kwanaki hud'u kenan da rasuwar an tashi daga zaman makokin sai kad'an daga cikin 'yan uwanshi sai kuma Babanmu tare da Baba Sule da suke zaman jiran isowar isowarmu tunda mun yi waya dama.

Kai tsaye cikin gidan muka nufa ni da Hajja Yallabai din ya tsaya daga waje tare da Babanmu da jama'ar da suka ankara dashi.

Kasa juriya na yi ganin yadda anti Maimuna ta zabge ta zama kamar mashiriciya ba komai ne ya janyo hakan ba kuwa sai jinyya da fargaba da zullumi na rayuwa.

Tana tare da kakarta wadda itace ke zaune tare da ita don ta d'eba mata kewar takaba sai kuma yaran gasunan sun kara girma Salimat ta zama cikakkiyar budurwa sai dai dukaninsu babu wata sutturar arziki.

Sun gane ni gabad'ayansu suka dinga gaisheni na yi musu ta'aziyya na tambayi anti Maimuna Turmuzi ta ce mini tun washe garin ranar rasuwar uban ba su kara ganinshi ba.

Nan ta shiga warware mini halin da suke ciki da yadda wasu daga cikin ma'kotan da akayi zaman arziki suke dan taimaka musu ta ce mini ai tun kafin rashin lafiyar maigidan nasu ta yi tsanani Jamila ta gudu ta ce ba zata iya ba kuma duka yaranta ta bari ko bata fadi mini ba na gansu da idona.

Muka ci kukanmu muka ko shi ni da ita don kasa ha'kuri na yi a lokacin da take ba ni labarin tana kuka ina yi ina kallon Hajja ma tana share hawaye domin kuwa kowanene dole ya tausaya rayuwar kuncin da suke ciki.

Shigowarsu ita ta sanya muka yi shiru Yallabai din tare da Babanmu Baba Sule da 'yan uwan Alhaji Muntarin suka yi musu jagora.

Sosai ya yi wa anti Maimuna ta'aziyya ya kuma jajanta mata kwarai tare da yi mata nasiha mai ratsa zuciya da kawo misalai mabambamta daga karshe kuma ya kare maganarsa da jadadda mata cewa zai taimaka mata iyakacin bakin kokarinsa.

Godiya kakarta ta dinga yi har da kuka Hajja ta dinga bata baki akan ta daina kuka hakan ba komai ba ne face taimakon kai da kai idan har bai yi hakan da dukiyar da Allah Ya hore masa ba sai ta zame masa masifa.

Mun tattauna sosai da anti Maimuna inda muka tsaya a matsaya guda daya cewa bayan ta fita daga takaba zata fara gudanar da kasuwancinta a cikin gida za ta duba abinda ya fi saurin tafiya a unguwar sai ta kafa kowa rabonsa zai samu.

Muka nufi gidan Hajiya Dogara domin yi wa mahaifiyarsa ta'aziyya.

Matar da kyar take iya kallona saboda nauyi da kunyar abinda ta yi mini akan Kamalu ta dinga godiya kamar ta yi kuka domin alherin da Yallabai din ya yi musu na saukewa mamacin tarin bashin da ake binsa tun kafin ya yi bankwana da duniyar.

A ranar da daddare ya aiki Sukairaju da kayan abinci da masarufi masu yawa gidan Alhaji Muntari.

A gidana muka sauka gabad'aya har Hajja domin ya fi kusa da Dambatta ga dare ya yi Hajja ta ce da safe ta tafi ba ta son tafiyar dare.

Baba Tabawa da Yusura sunan lafiyar Allah kamar ina tare dasu domin abinci da kayan masarufin dake store dina ina tsammanin za su iya hauraa shekara basu kare ba.

Bayan haka kuma akwai masu tsaro a gidan kuma mun yi waya da Sahura sati daya da tafiyata na ce ta dinga zuwa gidan tana duba su duk sa'i da lokaci.

Baba Tabawa kuwa aka ci sa'a ta yi favorite dinsa towon dawa amma miyar ku'bewa bushashshiya sai dai ta wadatu da daddawa da nama sai k'amshi take yi.

Aikuwa ya ci sosai har yana tsokanarta wai ta fi ni iya abinci dama idan na yi towo ha'kuri kawai yake yi yana ci.

Hajja itama ta yaba mata sosai ta ce mini a ajiye mata d'umame da safe kafin ta tafi sai a d'umama mata shi.

Baba Tabawa tace ai kamar ta sani ta yi shi da yawa.

Kada ki karanta mini littafi ba tare da kin biyani hakkina ba
Had'uwarmu ta daran yau sai ta zama ta daban domin kuwa lamarin da ya bijiro dashi bai samu kar'buwa ba a wajena yayin da shi kuma ya kafe kai da fata sai ka ce wanda aka yi wa wahayi lallai ta haka yake so ya biya bukatarsa to sai bijirewata ta wanzar mana musayar yawu domin kuwa ni dai ban ta'ba jin inda aka yi wata kwanciyar aure a tsaye ba.

A ganina ma ta wannan sigar ta yaya mutum zai fahimci wani abu ya za a yi lamarin ya yi armashin da kowa zai gamsu.

Ya dage shi fa ga ta yadda zai yi domin sai ya fi gamsuwa a cewarsa ko ya koma zai jima sha'awarsa ba ta motsa ba ni kuma na ce ba zan iya jurar tsayuwa ba na amince a yi akwance duk yadda yake so zan yi amma a tsaye ba zan fahimta ba.

Ai lamarin na mutum biyu ne ba na mutum d'aya ba.

Sai ya fara fad'in ai Ubangiji ya ce ku shiga gonakinku ta kowace siga amma ban da ta waje daya don haka shi yau zai gwada yi a tsaye.

Tun abun yana ba ni dariya da mamaki har ya dawo ba ni haushi da ganin kamar yana so ya sauka daga koyarwa addinin musulunci ya bi turbar nasara domin kuwa sune shaidanu masu kirkiro abun da zai cutar da mutane.

Ya ce idan ba zan amince ya yi ta haka ba kuwa sai da na yi sucking dinshi har ya biya bukatarsa.

To dama dama wannan da sauki tunda wani sa'in ina yi masa amma ba sosai ba don baya ganewa muddin ba wajan nan ya shiga ba.

Ya za a yi sucking ya iya gamsar dashi a yadda yake sai mu kwana ba mu rintsa ba.

Amma dai na fi aminta da yin hakan akan ya yi a tsaye k'afafuna ma ba zasu iya jurewa ba.

Sarewa na yi da sha'aninsa domin kuwa duk tsayin lokacin da na d'auka ina yi masa abinda ya buk'ata din ko gezau bai yi ba wai da sunan samun satisfying yana dai nishad'antuwa k'warai da gaske tabbacin yadda nake yi masa yana jin armashi ammafa babu wani shau'ki na kawowa.

Gajiya na yi kawai na matsa gefe daya domin kuwa kafad'una sun k'age dalilin sunkuyo jikina ma gabad'aya ya yi tubis bacci ne yake mamayata.

Ganin haka ya sanya ya janyo ni a ki'dime ya fara sarrafa ni akwancen dai ya biya bukatarsa amma ta siga daban daban.

Ni kam duk wanda ya bashi shawarar yin amfani da maganin k'arfin maza ya cutar dashi domin kuwa abin nasa yana nema ya yi yawa.

Da sassafe ya shirya yana ta zoyalata zai tafi amma zai dinga zuwa ta mafarki.

Na.dinga zumbura baki ina fad'in duk wanda ya baka shawarar yin amfani da maganin karfin maza ya d'ora ka a hanya mara b'ullewa ai ba a ce kada a yi jima'i ba amma daidai misali yanzu baba don Allah wane hali zaka shiga a can babu mace a kusa......
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.

Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.

'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
Chapter 86 · 0% Book details