Sashe 201
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da assubaha ya fita daga d'akina don haka gari yana d'an yi haske kad'an na bi shi nasan ya dawo daga massalaci yana shirin tafiya tunda ya ce su biyu kadai za su tafi da Sukairaju kuma ta jirgi ce yau din yake so su je su dawo idan lokaci ya bada damar hakan.
Na ji maganganunsu tun kafin na murda kofar d'akin sai na yi saurin cire hannuna daga handline din.
Ina jinta cikin kuka mai ta'ba zuciya da 'kas'kantar da kanta tana cewa." Hajja cewa ta yi na zo na cigaba da kula da yarana to me zai sanya ka had'a kai da matarka har da masu aiki ku dasa musu tsoro da k'yamata.
Tun da kuka dawo nake bin ka ina baka ha'kuri don girman Allah ka yafe mini na yi kuskure ba zan kara ba amma ka daina tozarta ni da nuna mini iyakata a gaban Amina, ban cancanci wannan wulakancin daga wurinka ba tun da ka aure ni kake nuna fifiko akan matayenka Maryam da Amina idan ka amince da cewa Hajiya Maryam tana yi maka asiri akan ta samu soyayya da d'aukaka a wajenka to wallahi ya zama dole ka amince da cewa Amina ma tana yi maka asiri domin ko makaho ne ya duba ya san kana yi mata makauniyar soyayya irin wadda hankali ba zai d'auka ba sai an bi mutum ta k'arkashin kasa.
Ni da kai iyayenmu daya cikinsu daya ba zan ta'ba cutar da kai ba domin kai dan uwana ne mijina kuma uban yarana b'acin rai ne kawai ya sanya ni ajiye yaron nan na tafi gidanmu saboda jingine ni da ka yi baka kula ni naga ai babu amfanin zamana a gidan.
Amma don girman Allah ka yi hakuri ka yafe mini kuma yarana su dawo hannuna don gaskiya ban yarda da tarbiyar da ake ba su ba.
Na ji shi yana fad'in." Ke a ganinki tarbiya ce dake Hauwa.
Ko kin d'auka wata fitacciya ce ke a zuciyata ne? ki kiyaye ni wallahi idan za ki yi sakarcinki kada na kiara jin kin ambaci sunan Amina.
Idan kin danganta Maryam dake bai dame ni ba, amma Amina ba ta da zunubi na itace matar da take rufa mini asiri cikin kowane yanayi.
Babu ke a cikin zuciyata Hauwa kuma ba na tsammanin za ki ta'ba samun gurbi a cikinta.
Kin yi abinda ya kamata ace hukunciki ya fi haka muni amma arzikin yara da zumunci ya hana hakan don haka ni ban ri'ke ki ba idan kin ga ba za ki iya zama ba ki tafi kawai hankalina ma zai fi kwanciya yara kuwa ai za su rayu tunda ba ke ce mai rayawa ba."
Tana kuka take fad'in." Idan kuwa aka yi mini haka ba a yi min adalci ba anzalince ni kuma wallahi sai Allah Ya
saka mini."
gudun aure littafin kudi ne kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina bam
Ya furta." Ki ka zalinci kanki dai Hajiya hakkin Sultan kadai ba zai bari ki samu sau'kin zuciya ba, ni dai ba zan sake rayuwar aure dake ba balle ki samu ciki ki haihu ki ajiye mini yaro ki tafi.
Ki zauna dai a gida gashinan babu wannan alak'ar a tsakanina dake yanzu."
Da tashin hankali mai tsanani na ji tana fad'in ." Wallahi abinda ba zai yiwu ba kenan ai zalinci ne wannan kuma ni mutum ce ina da bukata a koyaushe me yasa za ka yi mini haka ina kallo kana mu'amula da matarka ni kuma ka ce ba za ka yi da ni ba, zan gayawa Hajja domin wannan abin ya ishe ni ko da can ma ai sai na nema kake kula ni ba ka zuwa wajena don ra'ayin kanka sai na yi ta bin ka, da haka duka muka tara wannan yaran da ake yi mini gadara a kansu, wallahi ba zan iya jurar wannan wulakancin ba."
Ya ce." Kada Allah Ya sa ki jure din ko ni ne na ce miki ki dawo da zan damu kaina tafiyarki kwanciyar hankali da nutsuwa ta haifar mini a gidana ai ke ce ba ki sani ba."
Da gunjin kuka da jan hanci na ji tana cewa." Shikkenan na ji to ka rubuta takardata ka ba ni zan tafi har abada kuma ba zan sake sha'awar sake zama da kai ba ai ko Allah ma ana yi masa lefi ya yafe."
Hankalinsa a kwance ya furta." Idan na sake sakin ki a yanzu na zama sakarai kenan.
Ki zauna dai ki ga ikon Allah aure ma zan k'ara bayan Aminata na yi rayuwata da iyalina cikin hayyaci da samun nutsuwa.
Na fi ki mugunta da d'anyan kai Hauwa ko kin d'auka cewa ke kadai ce mara ji ne?"
Ta yi shiru tana jan hanci.
A hankali na ri'ke karfen baranda gabana na dokawa na fara sauka maganarsa na yi mini kud'a a tsakiyar kunnena 'aure ma zan k'ara na yi rayuwa da iyalina.' Shin da gaske ne ko kuma barazana ce kawai yake yi mata domin ya gigitata.
Zuciyata take rada mini aure a ina mutumin da ba shi da lafiya babu karfi irin na jarumar maza.
Daya sashen ta na ce mini duk da haka ai akwai da dama mazan da ba su gama kawar da matsalar iyalinsu ba amma suke rakito auran.
Na zauna jigum da mamaki a cikin raina.
A
amma dai bari mu gani lokaci shi zai nuna.
Ina kwance ya shigo ya shirya tsaf cikin manyan kaya ya kuma yi kyau ainun kamshinsa yana ta sirnanowa hancina muka gaisa dama na ware kayan da nake so ya tafi da su turmin atamafa ne biyu da mayafi sai takalma guda biyu duka sawa ta daya sun yi mini tsayi duk da nake gajeriya ba kasafai nake son takalmi mai tudu ba na ce masa sa'kon Hajara ne a ce mata na gode da abin arzi'ki.
tare muka fito falon shiru yaran ba su fito ba suna ciki ana shirin skull.
Ya d'an tsaya yana kallona kafin ya janyo ni ya matse tsam a kirjinsa na dan wani lokaci ya cika ni
tare da juyawa da sauri ya kama hanyar fita na sauke ajiyar zuciya a kasalance na ce." A gaishe mini da Hajja sosai Allah Ya tsare." Ya amsa da "Amin kafin ya fita.
Ina juyawa da zummar komawa d'aki na ga Hauwa a tsaye a bakin kofar dakinta.
Na yi kasa da kaina ba tare da na sake kallonta ba na wuce sai ta zo ta sha gabana muka dubi juna.
Murya a dashe alamun ta ci kuka ta k'oshi ta furta." Kin yi nasara a kan Hajiya Maryam Amina kin dawo kaina ko, kin rantse dai sai kin rayu ke kadai a gidan nan to bari ki ji abinda ba ki sani ba ko kin yi nasarar fitar da ni daga cikin yarana tana jika domin da bakinsa ya fadi cewa aure yake nema kuma in sha Allahu rabbi duk wadda za ta shigo itace za ta karya alkadarinki."
Na jima ina kallonta sosai ina kuma tunano irin zaman da muka yi da ita a baya a lokacin da ta dinga nuna mini k'auna da kara akan rigingimun da suka dinga faruwa.
Har ga Allah a lokacin na ya ba da kokarinta kwarai duk da ina cikin kokwanto tunda bata buda mini zuciyarta na ga zahiri ba a aikace take yi komai da ita muka dinga ya'ki a gidan nan akan Maryam da d'anta Salim ta yi mini mubaya'a domin jajanta mini abubuwan da suke faruwa.
Wannan shine dalilin da ya sanya ni nake iyakacin bakin kokarina akan lamarinta an ce duk dan halak baya manta alheri a lokacin tare muka dinga fafutukar kwatar 'yancinmu a wajan gidan
Amma cikin wad'an nan kwanakin gabad'aya kaina ya kulle a kanta na rasa da wane ma'auni zan auna al'amuranta.
Hakan ya nuna mini cewa dama can tana ya'ki ne a kan kanta domin ta cimma wata manufa tata.
Lallai Ubangiji baya bacci kuma yana tare da mai gaskiya.
Na dube ta sosai ina fad'in." In ban da abinki Hauwa ai ni ban isa na kore ki a gidan nan ba.
Ni a suwa kuma ke da ki ka d'auki tudu biyu ai ke ya kamata a ce kin yi nasara a kaina na fita na bar miki gidan.
Amma bari ji ki sirrin nasarata a kanki da zuciya daya nake zaune dake kuma ban zalinceki ba, ban nemi kai ki kasa ta k'arkashin 'kasa ba sai ko'karin ma ganin mijinki ya duba halin da ki ke ciki na kad'aici da damuwa.
Amma idan kina ganin za ki iya had'a kafadarki da tawa to bisimillah sai mu fara buga wasan daga yau ni dake.
Amarya kuma ai a shirye nake da zuwanta ko kin d'auka ina tsoro ne? ta shigo mu zauna namiji mijin mace hud'u ne a ciki kuwa dole daya ta yi zarra nasan kuma na cinye wasan tuntuni.
Don haka tunda kin biyo ta wannan hanyar mu zuba ni dake shege ka fasa.''
Na wuce a gaggauce na shige d'akina domin bana buk'atar sake jin komai daga bakinta.
Tunda ta ce za ta iya to mu zuba daga yau na daina d'aga mata 'kafa wallahi........
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/4, 3:03 PM] Hauwa Galadima: *PAID BOOK VIP 1K ON TALGRAM WHAT'S APP GRUOP #700 VIA 0542382124....BINTA UMAR GTBANK*
*07084653262*
*V-VIP AREWAPEN*
*136*
Zama na yi gefan gado tare da d'umbun mamaki da al'ajabi wai yau Hauwa ce take jingina mutuwar Hajiya Maryam da ni saboda tsananin kishina da yake damunta.
Kafin kowa ya san da cewa Maryam mashirika ce ita ta fara fad'in haka a bakinta na ji har nake nuna mata kuskuranta akan tabbatar da abinda ba ta gani da idonta ba.
Yanzu da rasuwarta ta tona duka ayyukanta na sa'bon Allah kowa ya sheda hakan amma a yau saboda sharri da k'iyayya tana alak'anta mutuwarta da ni.
Wani irin sanyi (d'ari) ya mamaye ni a take a lokacin tsabar k'aduwa da mamaki da kuma tsoron duniya.