Sashe 133
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/BieW3hHvRNIJLFNloG2CDl
Momyn Hajara GHT supplements
Muna da kayan gyara jiki na maza da mata munada magungunan matsalolin ma'aurata munada magungunan kowacce irin matsala in sha Allah
Hadin Amare
Hadin Ango
Hadin jego
Hadin uwar gida
Hadin babbar mace
Hadin maida tsohuwa yarinya
Muna da Maganin sanyi kowanne iri
Muna da maganin ulcer
Muna da maganin Asthma
Muna da maganin ciwon zuciya
Muna da maganin ciwon Hanta
Muna da Maganin hawan jini
Muna da Maganin ciwon Ido
Muna da Maganin rashin haihuwa
Muna da Maganin skeler
Muna da Maganin kowacce irin cuta da yardar Allah
Sannan kowa zai iyayin register da campanynmu maitarin albarka kasari kaya kasiyar kaci riba sannan Kuma campany yadunga biyanka albashi Duk watan da kayi aiki
Saida kaya shine aikin da zakayi campany ya biya
07012621175
Register 8000 ne kachal
*90*
Na ce." Tunda na sha magungu
an jikina ya mutu amma dai ciwon marar da sauki alhmdullhi sai jinin da yake zuba shine abinda ya d'an ba ni tsoro.
Ta ce." Ai wannan dole ne sai a hankali zai dinga janyewa." Ban ce komai ba na tashi a hankali na nufi bandaki ina fad'in." Baba ki dan fito mini da wasu kayan tare da audiga sai ki miko mini."
Ta amsa cikin kulawa.
Wanka na yi da ruwan d'umi na gasa jikina sosai na shirya a toilet din na fito.
Lokacin har ta cire zanin gadon da ya baci ta shimfida mini wani tare da sanya turaran wuta.
Ina fitowa ta shiga bandakin da bedsheet din a hannunta.
Bata fito ba sai da ta wanke zanin gadon tare da kayan da na cire ta fito dasu a boket ta fita can haraba domin shanyawa.
Sai bayan sallar magriba Hauwa ta sake shigowa ta duba ni, tana tambayata idan da matsala na gaya mata na ce mata babu komai na ji dadin magungu
an dana sha
Mun kai kimanin minti talatin a tare muna tattaunawa kafin ta fita.
A lokacin na samu sararin kiran Hamusu a waya gaishe ni ya sake yi kafin cikin inda-inda ya ce "Dama yanzu nake cewa bari na kira ki a waya gani nan tare da Gwaggo ma."
Na ce." Allah sarki ba ni ita to mu gaisa."
Tana kar'bar wayar cikin kulawa na gaisheta tare da tambayar yanayin jikinta ta amsa itama da kulawa.
Sai da na d'an nisa tukkuna na fara yi mata bayanin duk abinda yake faruwa.
Bata katse ni ba har sai da na kammala maganata kafin daga bisani ta ce." Hamusu duk ya yi mini bayani Amina kuma ai maigidan naki ma bai jima da tafiya ba mun jima muna tattauna magana akan lamarin rayuwar nan hakuri ake yi da d'a da dukiya duka babu wanda ya san mai amfanarsu sai Allah, kema ban ga lefinki ba don kin yanke wannan hukuncin ba ki yi lefi ba kin nuna jarumta kwarai da gaske."
Na sauke ajiyar zuciya a hankali na ce." Shine dalilin da ya sanya na ce su dawo nan wurinku su zauna mu fadada harkokinmu na yau da gobe sai had'a hannu da Kawun nasu Hamusu wurin ganin sun kawo mana cigaba gabad'aya."
Ta ce." Kwarai hakan yana da kyau sai dai ni abu daya da ki ka yi anan shine yadda ki ka yanke hukunci ba tare da sanin mijinki ba, Amina ba ki yi daidai ba anan ai ya gaya mini cewar shi ma da kin sanar dashi ga hukuncin da ki ka yanke ba zai hana ki ba tunda da nan da can wurin naku duk daya ne.
Sannan kuma Amina ina kara tausar zuciyarki da kyautata ha'kuri a rayuwa saboda duk mutumin da ya nuna k'aunar abinka ya gama maka komai mu babu abinda za mu cewa bawan Allah nan domin kuwa ya rike mana ke tsakani da Allah kuma ya kula da abinda ki ka je masa da shi ya rike kamar shi ya haife shi. ki yi hakuri kin ji ko, daga yau kada ki 'kara yin hukunci ba tare da kin shawarci mijinki ba sai ya ga kamar kin nuna masa iyakarsa ne.
Jiki a sanyaye na ce." To Gwaggo ina jin dai Hamusu bai yi miki bayanin abinda ya faru ko?"
Ta ce." Ya gaya mini mana shi ma mijin naki da ya zo ya sake yi mini bayanin duk abinda yake faruwa tsakanin yaran."
Kaina ya yi masifar daurewa jin abinda take ce wa, gabad'aya tunanina sai ya tsaya cak! ya aka yi ya san abinda na shirya ko dai Hamusu ne ya munafurce ni ya gaya masa.
Ita kuma Gwaggo mai take nufi da wannan maganar wato ita ba ta kishin nata kenan, tun asali ban santa da son abin duniya ba balle na ce ya rud'e ta da kudinsa.
Na ji maganar Hamusu yana cewa anti abinda ya faru shine d'azu bayan na dauko yaran nan a tasha sai na zarce dasu kasuwa domin saya musu kaya da abubuwan buk'ata kamar yadda ki ka bada umarni.
A hanyarmu ta dawowa wallahi Sukairaju ya d'auko Yallabai a mota zuwa airport ya hange mu don shi bai ma gan mu ba shi Sukairajun ne ya gaya masa shine fa ya sanya shi ya biyo bayanmu har gidan Gwaggo.
Babu yadda zan yi anti dole ta sanya na gaya masa komai a gabansa Gwaggwo ta yi fad'a sosai domin kin san ni da ke ba mu gaya mata matakin da muka dauka ba, anan ta sake tabbatar masa da cewa ita ta bashi yaran tun lokacin kwanciyarta a asibiti kuma kyautar tana nan ba ta janye ba.
Wannan dalilin ya sanya shi d'aukarsu amma ya ce zai a jiye su a gidan Hajja tunda ba kya son zamansu a abujan. kyauta kuma ya kar'ba har abada."
Wani irin takaici marasa misaltuwa ya lullubeni.
Mutumin nan ya zame mini bala'i ta kowace siga dole sai ya tan'kwarani.
Ban san lokacin da wasu lafiyayyun hawaye masu zafi suka fara silalowa kumatuna ba.
Kashe wayar kawai na yi na ajiye ina jan hanci zuciyata kamar ta buga.
Lallai Gwaggwo ta iya yankan k'auna da nuna iko da gadara.
Wai me yasa mutanan da suke hofintar da na su ne koda kuwa sun tabbatar da gaskiyarsu.
Gwaggo bata san halin mutumin nan ba shiyasa take yabonsa har take yi masa kyautar d'an mutum.
Tunda mutumin ya kutso rayuwata yake ko'karin raba ni da nutsuwa da farincikina.
Ba na samun wata d'aya a cikin annashuwa ba tare da wata matsala ba.
Yarana ni na haife su amma 'kiri-'kiri yanzu ba ni da iko da su, ban san inda aka yi haka ba.
Hannu nasa na goge hawayen dake sauka a kumatuna sasaauci guda daya da na ji a zuciyata yaran na can hannun Hajja nasan suna hannu nagari ba za su wulakanta ba.
Amma idan son raina ne gabad'aya yarana su bar shiga alfarma kowa su ci da guminsu su tufatar da kansu ta guminsu su kuma mori lafiya da kuruciyarsu.
Ba ni da damar wata magana domin ba zan iya nuna rashin amincewata da abinda Gwaggwon ta zartar ba domin tunda yaran suke hannuna bata ta'ba nuna mini wani iko mai tsauri a kansu ba.
Lallai mutumin nan ya dahu da sharri da ladabin 'yan shaye-shaye.
Allah Ya saka mini.
Don Allah kada ki karanta littafin nan ba tare da kin biya ni hakkina ba.
Can kamar saukar tsawa! na ji sautin muryarsa a falo.
Gabana ya fadi sosai domin kuwa wannan sautin ba na sa ba ne aro shi ya yi.
Asali muryarsa sanyi ne da ita ko fad'a yake yi asalin muryarsa ba zata gigitaka ba sai dai zafin ba'kaken maganganunsa.
Ban yi yun'kurin fita falon fa saboda bala'in haushinsa da nake ji a raina nasan dai dole zai shigo d'akin ya same ni.
Baba Tabawa ta a shigo a gaggauce tana fad'in." Idan za ki iya fitowa falon ki fito Amina, mijinku ya shigo yanzu amma abin babu dad'i tsakaninsa da Hauwa."
Na ce." Ka kyale shi kawa Baba, fitowata ba zata amfanar da komai b....
Ban kai ga rufe bakina ba na ji kukanta cikin reshi tana fad'in." Ka kashe ni kawai Allah Ya isa tsakanina da kai."
Baba Tabawa ta ce.
A gabana ya kai mata mari kusan uku a fuska.
Na diro daga gadon da gaggawa "Mari" Na furta da mamaki mai yawa, ai ba halinsa ba ne.
Bar shi da ba'kar gaba da bakaken maganganu amma baya dukan mace.
Bai ta'ba kai hannunsa jikina ba.
Daidai lokacin da ya ke ce wa." Ke kadai ki ka zo, kuma ke kadai za ki fi ce mini daga gida.
Yara kuma ita na yi niyyar bawa Maryam zan bawa, ban yarda na bar muku su anan ba."
Tana kuka ta ce." Ai gadon rashin tarbiya muka yi da ni da kai.
Tunda abinda ya yi Hauwa shi ya yi Tajo.