Sashe 175
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan na rabu da ita babu wata tangard'a da zan samu tunda ni nasan bata da wani gurbi mai girma a zuciyata don haka maganar Hauwa ta kare a gidan nan na gaya miki Amina"
Duk yadda na so ganin na daure zuciyata daga barin jin zafin yadda yake yabon matarsa ta fari data mutu kasawa na yi sai na manta ma da maganar da muke tattaunwaa akai zuciyata ta fara tsalle tana tu'kuki tsabar zafin kishin da ya taso mini na ce." Maganar Hauwa kuwa ba zata 'kare ba bari na gaya maka.
Itace uwar yaranka uku, ai k'aryar so ta 'kare kuma ko kana sonta ko baka sonta ya zame maka tilas ka kalleta a matsayin wata jigo da ta samar maka da wani ginshiki da ka jima kana nema
wannan maganar da kake furtawa kamar gugar zana kake yi mana ni da ita Hauwan kawai ka fito fili ka gaya mini cewa Amina har yanzu ban samu madadin Samira ba, ai ta riga ta mutu kuma duk wanda ya riga ya tafi baya dawowa sai kawai ka ro'ki Allah Ya takaita maka kwana ka je ka risketa a can ku gina sabuwar rayuwar da za ka wanzu cikin farinciki."
Ya zuba mini idonsa yana kallona.
Na juyar da kaina gefe tare da sake had'e fuskata.
Shiru d'akin ya d'auka bai ba ni amsa ba.
Na tsame hannuna daga cikin abincin da nake
bashi na ya gi tissue paper domin goge hannuna.
A hankali ya ce." Ban k'oshi ba."
Zumbura baki na yi na yun'kura na tashi tsaye sai ya riko hannuna tare da janyo ni jikinshi ya mike k'afafunsa na zauna saman cinyarsa.
D'auke kaina na yi domin ji na yi ma sam bana son kallonsa saboda takaici wannan a cin fuska ne a takaice, haka kawai daga bada shawara.
Ya ce." Amina kalle ni."
Kallonsa na yi babu fara'a.
Ya rintse idonsa a tsanake ya ce." Kin san jini a jikin d'an adam ko?"
Na yi shiru ban tanka ba.
Ya d'an matse ni a jikinshi yana sakin ajiyar zuciya cikin kunnena ya furta." A jinin jikina kike yawo.
Ina can wata uwa duniya kina yi mini gizo Amina ina alkawarin soyayyar da ki ka ce za mu yi idan na dawo gida?"
Da mamaki mai yawa a tare da ni na kura masa Ido.
Ya sake matse ni a jikinsa yana me sanya fuskarsa tsakankanin wuyana wurin da yake bala'in so kenan a jikina.
Jikina ya shika k'warai da aniya daga sannan na sallamawa sha'anin rijalu na sake yin lakwas ina ayyanawa a raina ko ni ce na fadi na mutu mutumin nan damuwarsa k'alilan za ta kasance babu wani abu na jin dad'in rayuwarsa da zai fasa.
Ni gabad'aya ma ban san akan wane alkawari yake magana ba domin tunda suka tafi ba mu samu sukunin yin wasu hirarrakin soyayya ba.
Saukar hannunsa da na ji a kirjina ya sanya ni zabura.
Na cire hannun da sauri sai ya had'e yatsunmu wuri d'aya yana bina da wani irin kallo wanda yake ko'karin kassara ni.
Nan take tausayin kaina ya rufe ni.
Yanzu nan ya gama jadadda irin alhini da kewar tsohuwar matarsa jiya kuma matar da ni da Hauwa muke ganin ya fifitata a kanmu ta fad'i ta mutu yau aka binneta a kabari wai har ya gama alhinin da jimamin yana bijiro da wani shagali da jin dad'in da bai wuce na dan wani lokaci ba.
Cike da kasala ya sake mayar da hannunsa saman kirjina yana tatta'bawa ban yi nawar sake cire hannunsa ba muka kurawa juna ido da kyar na furta." Ba ka ji wani iri ba?
Lumsassun idanuwansa ya bude a dabarbarce ya ce."Na ji sun 'kara girma ko dan na yi kewarsu ne." Raina ya baci da jin amsar da yake ba ni.
Wato ma bai fahimci akan abinda nake magana ba sai kawai na yi yun'kurin sauka daga cinyarsa ya kuwa ri'ke ni da kyau irin rikon da baki isa ki k'wace ba.
Sosai na bude idona a kansa na ce." Gaskiya ni ka ba ni mamaki wallahi mutuwa fa aka yi maka mai zafi har alhinin ya bar gangar jikinka kenan."
Ya gyada kansa yana fad'in." To ai ta riga ta rasu Amina, ni na isa na dawo da ita ne?
Mutuwar nan kowa zai mutu to me zai sanya a tauyi rayuwa a bawa gangar jiki da ruhi abinda yake muradi kada ki manta ke fa ki ka yi mini alkawari idan na dawo za mu sha soyayya."
Na ce" Da yaushe na yi maka alkawari abinda ma duka bai fi sau biyu muka yi magana ba tunda kuka tafi."
Yana d'an shanshanar jikina kamar wani tsohon zakin da ya jima yana farautar nama ya ce.
To ina jin dai a irin mafarke-mafarken da nake yi dake ne ki ka gaya mini za ki yi mini soyayya fitacciya."
Na juya da kaina takaici ya hana ni magana a haka ina jinsa yana ta turmutsa hannunsa cikin rigata.
Gabad'aya kaina ya kulle na rasa da wane ma'auni zan auna wannan lamarin
ya gama goge mini duka haddar da na yi a kansa, ai na d'auka na gama karantar halayensa gabad'aya ashe da sauran abinda ban gama sani ba.
Ya d'ora bakinshi saman lebunana ya sumbata kafin ya cire a hankali da wani irin yanayi ya ce." Abin nan yana d'auke hankali Amina zai mantar da ni abubuwa da yawa, bayan kiran sunan Allah a cikin k'unci da damuwa sai wannan lamarin domin ni a wurina ma gaba yake da cin abinci, a wannan dare babu abinda zan fasa ai a haka duniyar ta ginu tun kafin mu zo cikinta ake mutuwa ake muka sunnah irin wadda za mu yi yanzu, mu ji dad'i mu gamsu kuma Ubangijin da ya ce mu yi hakan ya ba mu lada
mai yawa."
Na yi k'asa da kaina dalili ba ni da wani karsashin da zan kalubanci maganarsa ta kowace siga ya fi ni gaskiya amma ai ana barin halas da kunya wallahi har yanzu matar nan idan ta fa'do mini a raina sai gabana ya fadi.
Ya cika ni na sauka kasa yana bude fulas din abinci jikinsa har d'an rawa yake yi ya ce." Abi
ci zan baki kici ki koshi kamar yadda ni ma ki ka ciyar da ni daga nan kuma sai mu sake ciyar da juna wani abincin na mussaman ko ba haka ba ne?"
Na ce." Gaskiya ba zan munafurceka ba a yanzu wallahi ba ni da wani karsashin da zan tari wannan lamari daka bijiro da shi.
Ka yi hakuri tukkuna dukkunimu hankalinmu ya daidaita sai irin wannan nishadin ya biyo baya."
Ya gyara yanayinsa yana fad'in." Ni ina da karsashina, sannan kuma a cikin nutsuwa da hankalina nake, menene a ciki ne haramun ne, saboda kawai an yi mutuwa sai a ajiye ibadar Allah ba na son jayayya Amina a buk'ace nake ke daga ganin yanayina ma kin san da hakan to me zai sanya ba za ki sama mini da farinciki ba.
Kuka na fara yi tsakani da Allah ni ban san yadda zan yi na tari abinda yake so ba har na taimaka masa ya nisha'dantu irin yadda ya saba, har yanzu jikina babu wani kuzari ni gabad'aya ma duniyar ta fice mini daga raina.
Don dole na dinga kar'bar towon da yake ba ni a bakina ina ci ina goge kwallar da take fitowa daga idona.
Da kyar na ci rabin malmala na turje na daina kar'ba muka shiga toilet a tare wai zai yi mini wanka nan ma sai da muka yi kokawa kamar sababbin amare ina share hawayen takaici haka na yi wankan yana tattabe mini jiki muka fito.
Towel ne kawai a jikina a daure na d'auki kayana zan sanya ya kwace.
Yana fad'in." Sanya kayan ai bashi da amfani Amina, bari tukkuna mu kammala ko?"
Ya ja hannuna zuwa gadonsa zugwi-zugwi haka na bi shi cikin sagewar gwiwa da nadamar rayuwa.
Wai shin ma ya za a yi ya nisha'dantu.
Tambayar da nake yi wa kaina kenan.
Ya tura ni na yi kwanciyar ringingine dogare kafafuna na yi da zummar tashi ya raba nasa kafafun a kaina ya dabaibayeni.
Abubuwa na tashin hankali da gigita lissafi ya fara yi mini jikinsa na wani irin rawa.
Na dinga matse jikina ina ya'ki da gangar jikina da zuciyata akan kin 'karbar abinda yake mini, amma ban yi nasara ba, cikin k'ankanin lokaci ya fitar da ni daga hayyacina na kasa gane shin a duniya nake ko ni din ma na shilla barzahu ne ban sani ba.
Ki'dima kam da ficewa daga hayyaci mun yi tunda abin ai ba sabo ba ne a wurinmu ya riga ya gama zame mana jiki sosai ya gurje ni ya gamsu na gamsu babu 'karya.
Ashe shima wannan lamarin ba a had'a shi da komai idan gangar jikin ya kar'bi sakon duk turjiyar da zuciya take yi akan hani bata samun nasara.
Na dinga jin kunyar kaina da kaina domin kuwa ni kaina da na shiga shu'uni mantawa na yi da cewa rasuwa aka kwatsama mana a gidan sai da tunani da hayyacina ya dawo tukkuna na ji siraran hawaye na gangaro mini ina rayawa a raina idan na riga shi mutuwa haka zai samu wata macen ya cigaba da more rayuwarsa tunda ai gashi ya fad'a.
Mata biyu da ya fifita a rayuwarsu har baya iya boye so da k'aunar da yake musu sun mutu yana kewarsu amma bai fasa gudanar da wani lamari ba.
Idan kin karanta ba ki biya ni hakkina ba ina bin ki bashi.
Da asuba na sauka k'asa bayan fitarsa sallah.
Wanka na yi sosai da ruwan d'umi na gasa jikina.
Anti Yagana duk tana zaune saman dadduma tana kallona na fito daga bandakin na kintsa jikina sannan na gabatar da sallah.
Na shafa a nutse na juyo ina kallonta lokacin ta zame ta kwanta saman dadduma amma ba bacci take yi ba carbin da yake ma'kale a hannunta take ja.