← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 276

Sashe 36

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na zauna a d'an tsorace Ina sake nazartarsa.

Ya riko hannuna yana fad'in." Menene naga duk kin firgice ko kin san abinda zan gaya miki?"
Girgiza kaina na yi a hankali na ce." A a ban sa ni ba."
Ya nisa kafin ya ce." Kin san da cewa ni dake duka AS da AS ne, kin san ciwon da ya yi sanadiyar rasuwar baby Aish?"
Gabana na bugawa nake kallonsa na ce." Ya aka yi kasan hakan bayan ni ba a gwada ni ba."
Ya ce."likita ne ya yi mini bayani jininmu bai daidaita ba ga yanayin ciwon da aka haifi Nana dashi da karfinsa.

Ni dama na san As ne, ke ce ban san naki group din ba.

Amma domin tabbatarwa zan kira likitarki ta zo har gida ta yi miki gwajin idan sakamako ya fito sai mu yanke shawara ko."
Shiru na yi bakina ya yi nauyi na kasa furta komai.

Wace irin mummunar 'kaddara wannan, duk da Ina da yara a wani wajan amma ina so na haihu da mutumin nan.

Hawaye masu zafi suka ciko Idona, babu abinda nake nazari da tunani sai illar ciwon nan da wahalhalunsa.

Ko naki ko naso dole na samawa kaina lafiya na ciri kishi na kyale mutumin nan ya yi aure ya haihu.

Shawara ta gaba kuwa na ha'kura da haihuwar gabad'aya domin kuwa duk mu ukun ni dashi da abinda zamu haifa zamu kasance cikin wahala da zullumi.

Kamar ya san tunanin da nake yi kenan ya ce." Ke ni fa duk wasu canfe canfe da za a yi akan wannan lamari ba zan yarda ba.

Da can ai auran ake yi babu abinda yake faruwa sai yanzu zasu zo su rikitawa mutane lissafi."
Littafin nan na kudi ne kada ki karanta mini ba tare da kin biya ni hakkina ba.

Na dube shi jikina duk a mace na ce." Ban gane abinda kake nufi ba."
Ya ce." Ina nufin ko an gwada ki an tabbatar da cewa ke din ma As ce za mu cigaba da haihuwarmu a haka, domin ba zan aminta da wannan yahudancin ba."
"Ba yahudanci ba ne Yallabai zamani ne ya zo da hakan, kuma ana samu sau'ki idan an bi ka'idoji, maganin ayi to kada a fara ni dai Ina ganin mu nemi mafita ta wata hanyar amma dai kada mu zo muna haihuwa yara suna mutuwa gashi kai baka da juriya."
Ya bata rai yana ce wa." Ba ni da juriya kamar yaya, magana za ki gaya mini."
Shiru na yi ban tanka masa ba ganin yadda ya sha kunu.

Ya cigaba da cewa.'' To ba za ma a gwadakin ba, na fasa na kuma k'adaita Allah d'aya ne duk abinda ya sami rayuwata daidai ne haihuwa kuma ni dake dole mu yi ta."
Na daure sosai don ba na so na fadi maganar da zata tunzura shi.

Haka kawai tunda Baby ta rasu nake dan tausaya masa, saboda ganin yadda ya kidema ya kasa jurewa, amma zahirin gaskiya abu ne da zai yi mutukar wahala mu haihuwa muddin jinninmu ya zo daya to tabbas akwai kalubale mai yawan gaske...

Tofaa!!

MUJE ZUWA
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip1k akan telegram.

Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.

'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.

A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.

Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.

To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.

Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.

Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.

Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.

To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.

Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.

Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.

In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.

Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.

Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.

Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.

Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.

Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.

Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*21*
Na daure sosai don ba na so na fadi maganar da zata tunzura shi.

Haka kawai tunda yarinyar nan ta rasu nake tausaya masa wallahi.

Na ce
"Nazari zaka yi ranka ya dad'e, kasan wani abun yakan shaf.......ban k
rasa ba ya katse ni a harzuke yana fad'in." Kin ga ki yi mini shiru Amina ya isa haka, na gane ki fa tuntuni ba kya son haihuwa tare da ni dama shiyasa rashin yarinyar ban bai wani dame ki ba dalili anan shine kina
da wasu yaran da wani namijin ni kadai ne nake kukan tashinta ke kuwa me ki ka fasa komai kina gudanarwa na abinda ya shafe ki, yanzu na gaya miki halin da ake ciki kina nema ki yi mini maganar banza akan wani banzan dalili."
Kawai sai na saki baki Ina kallonsa da d'umbun mamaki a tare da ni.

Lallai da ana bud'e zuciya wani ya gani dana bude masa tawa ya ga yadda take cike da tausayinsa akan abinda ya shafemu bakid'aya.

Ya rufe idonsa sosai yana ta fad'a ta inda ya shiga ba tanan yake fita ba.

Na yi shiru ban tanka masa ba, har sai da ya gama tukkuna na sassauta tare da fad'in." Ka yi hakuri idan maganata ta bata maka rai, amma ka yi mini gurguwar fahimta, ni ba haka nake nufi ba."
Ya janyo Lopton dinsa yana fad'in." Ki tashi ki je kawai ba na son dogon sharhi, na fahimci inda ki ka dosa zan nemawa kaina mafita."
Ban tashi ba sai ma sake matsawa da na yi kusa dashi na dafa hannunsa a hankali murya na rawa na ce.'' wallahi ina son Haihuwa da kai Allah Ya taimaka ban fadi maganar nan don na bata maka rai ba sai don nema mana mafita gabad'ayanmu, amma da zaka tona zuciyata zaka ganta cikin tsantsan damuwa da fargaba halin da muka tsinci kanmu a ciki."
"Ki tashi ki fita don Allah, ba na son wata magana, akwai abinda zan duba."
Na kalle shi naga ya yi mugun murtuke fuska irin wanda bai ta'ba yi ba mini ba, ban sake cewa komai ba na tashi jikina a sabule na sauka kasan da tunanin hanyar da zan bi wajan warware abinda yake shirin tunkaro mu.

Muna tsaka da wannan rikicin ni dashi Inna Uwani ta sauka a gidan.

Sai lamarin ya kara lalacewa wanda har na fara hasashen gaskiyar maganar Hadiza akan inna Uwani tana jifan auranmu.

Dama a cikin jego nake dalilin da ya sanya kenan wata danganta ta aure bata ratsa tsakaninmu ba.

Da farko na yi zaton ya d'auke kansa ne ga lamarin duba da halin da nake ciki sai kuma na ga ashe ba haka ba ne, yau kwanana sittin da biyar da haihuwata zaman ya'ki dadi a junanmu.

Yadda na so ni da shi ace mu kashe mu binne matsalarmu babu wanda ya ji ko ya gani amma abin ya fasskara domin duk yadda na so da mu zauna lafiya ya'ki fahimtar hakan.

Har yanzu yana nan akan bakansa na cewa ina kyamatar hada jini da shi.

Gabad'aya ma ya juyar da maganar ya dangatata da ni, ya mance abinda ya asassa faruwar mutuwar abinda muka haifa.

Wannan dalilin ya sanya na janye jikina dashi domin a duk lokacin dana hau samansa da b'acin rai nake saukowa ya canza mini gabad'aya kamar ba shine mutumin nan mai sau'kin hali da fahimta ba a wasu lukutan, yakan zame mini kamar wani mara wayo.

Ban daina gaishe shi ba, haka zalika kuma ban daina yi masa girki ba a duk lokacin da ya bukaci hakan amma kamar yadda ya nuna baya buk'atata a kusa dashi ni ma haka nake nunawa.

Sai dai muna takatsantsan idan mun hadu a falo babu wanda zai fahimci muna da matsala da juna.

Maganarsa d'aurin auransa da Hauwa ta tashi gadan gadan. hakan bai daga mini hankali sosai ba domin tunda sakamakon jini ya fito a tsakanina dashi na cire son zuciya a raina ina jin zan iya bashi goyon baya dari bisa dari ya auri mata hud'u domin cikar muradinsa.
Chapter 36 · 0% Book details