Sashe 174
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na mika masa ya kar'ba na koma na zauna yana kintsa jikinsa ya ce." Ki kawo mini abinci Amina."
Da sauri na mike ina fadin." Dama abinda zan tambayeka kenan, tun yamma na ce da Baba Tabawa ta yi towo zai fi dadin tafiya."
A takaice ya ce." Kin kyauta kuwa."
Ya d'auki turare yana fesawa a jikinsa.
Na sauka kasa cikin nazarin abinda ya yi a ganina wane turare zai fesa a cikin wannan yanayin da matarsa ta rasu ko kwana daya ba ta yi a kabarinta ba
Na koma saman da tire a hannuna mai d'auke da kwanonin abincin da duk abinda nasan zai buk'ata.
Yana zaune gefan gado
yana waya da Sukairaju na ajiye tiren hannuna a saman daddumar da yake zama domin cin abinci...
Ina binki bashi idan kin san kina karanta littafin nan ba ki biya ni hakkina ba.
Sai da ya kammala wayar tsaf tukkuna ya zo ya zauna saman daddumar da abincin yake a shirye.
Na zuba masa guda biyu madaidaita ina ko'karin zuba miya ya furta." Wanene zai cinye miki wannan towon Amina?"
Na dube shi a tsanake kafin na ce." Kai ne za ka cinye?" Sai ya gyada kansa yana fad'in." A a d'aya ya ishe ni, kada ki zuba miya a kai a b'ata shi ki yi addu'a d'ayan ma na iya cinye shi."
Ban ce komai ba na cire dayan na mayar cikin fulas na fara ko'karin zuba miyar ya ce ki zuba ta yau'kin kawai kada ki sanya mini jar miyar, ki sanya mini man shanu akai wadatacce."
Na yi yadda ya umarta Ina fad'in." To naman fa." Ya ce." Ki tsamo sai ki sanya mini."
Ban ce komai na dinga tsamo naman ina zuba masa a saman towon har ya so yayi yawa." A nutse ya ce." Naman nan ya isa haka Amina, kina so na ci abinci jikina ya mutu ko?"
Na girgiza kai a hankali na ce." Kallo d'aya na yi maka d'azu na tabbatar da cewa akwai yunwa a tattare da kai wallahi."
Ya furta." Ba ki yi karya ba rabona da abinci tun yammacin jiya kuma ban wani damu ba wallahi."
A nutse na ce." To yanzu dai ka daure ka cinye wannan har naman duka."
Hannunsa ya sanya tare da bismillahi kafin ya ce." To ke ma sanya hannunki mu ci tare zai fi albarka.
Na sanya hannuna a hankali na gutsiro na kai daidai bakinsa.
Kallona ya yi na 'yan sakkoni kafin ya bud'e bakin na sanya masa towon ya fara taunawa a tsanake
D'akin ya d'auki shiru na wani lokaci kafin na ji maganarsa yana fad'in." Ina mai sunan abokina ya 'kara wayo ko.?"
Na ce." Ya yi wayo sosai su Hajja ma suka dinga mamaki girman da jikinsa ya yi suna fad'in kamar yana sha nono saboda jikinsa ya ginu babu motsewa ko wata matsalar gaskiya yana samun kulawa sosai a wurin Baba Tabawa ba shi da matsalar maraicin nonon mamansa."
Da d'an jin dadi ya ce." Na gode Allah na kuma gode muku Amina ina mutukar godiya Allah Ya saka muku da alheri
'Dan tausayi ya ba ni domin yanayin yadda ya yi maganar ya nuna mini cewa har yanzu yana jin zafin abinda Hauwa ta yi kuma abin ya dame shi abubuwa ne da yawa suka yi masa dabaibayi.
Ta bakin Hajiya Saratun Hauwa ko a waje ya aurota bai kamata ta yi wannan sakarcin ba. yaro
d'anyar haihuwa ta ajiye saboda wani banzan dalili.
Na ce." Ni kam banga abin godiya ba duk abinda na yi maka ai kaina na yi wa."
Ya yi shiru bai ce komai ba yana dai ta kar'bar towon da nake bashi a baki har guda ya kusa k'arewa ya ce." Ban ga kin ci ba."
"Na ce." Sai ka koshi my love dina." Ya sa dariya wadda ban yi tsammani ba yana fad'in." Na ga sai wani ji ki ke da ni Amina."
Da d'an murmushi na ce." Tausayi ka ba ni." Ya gyad'a kansa da wani irin murmushi kwantacce a a tare dashi ya cinye malmalar towo daya na kara cire wani daga leda na cigaba da bashi bai hana ni ba.
Jefi jefi muna d'an ta'ba hira mafi rinjaye kan marigayiyar ne.
Da kyar na daure na soko maganar da take ta damuna na ce." Akan maganar da yan'uwanta suke yi akan mu ni da Hauwa wata'kila sun gaya maka kai ma ko?"
Ya ce." Wace magana ce kuma?"
Cike da damuwa na furta." Wai duk wanda ya shiga gidan domin yi musu ta'aziyya sai sun gaya masa irin zaman da muke da ita har suna fad'in bakincikin da muka jima muna guma mata ne ya yi sanadiyar rasuwarta."
Ya yi jim Yana kallona kafin ya ja siririn tsaki ya ce." Ke waye ya gaya miki haka?"
Kai tsaye na Mamana ce?" Ya san dama ina kiran yayarsa da sunan.
Sai ya girgiza kansa yana fad'in.
" Mata dai ba a raba ku da k'ananun maganganu da fitina baiwar Allah ga sanadin mutuwarsa amma an jingina da wani lamari domin tayar da husuma ba ni so na ji bakinki a ciki wannan maganar duk abinda za su yi kada ki biye musu ku daga mini hankali don Allah domin na lura basu da kintsi dukkaninsu taron sakarkaru ne me yasa ga gaskiya 'kiri-'kiri a take gabad'aya da ni da su da ke mun san yadda ciwuka suka cinye Maryam har ajalinta ya sauka to me ya kawo wannan maganar kuma?"
Na ce." Ni ma abinda na gani kenan, kasan kuma dole ne na damu tunda ni ce a gidan yanzu, a ganina idan wasu basu yarda ba wasu za su yarda tunda Allah ne kadai ya san irin abinda suke fad'a a kanmu."
Ya ce." To kada wannan ya dame ki, tunda har maganar ta dawo kunnena zan yi wa tufkar hanci, na gaya miki dai kada ki kula su ku zubar mini da mutunci a gari."
A tak'aice na ce." In sha Allahu rabbi."
D'akin ya sake daukar shiru na wani lokaci kafin na sake yin kundubalar yin magana abin kamar wadda Hauwa ta sammace idan ma nace ba zan sake yin magana ba sai na kasa jurewa gabad'aya idan na tuna bata gidan sai na ji gabana ya buga kuma a raina sai nake ganin ai lefinta bai kai ace an rabu da ita gabad'aya ba tunda shima ai yanayi mata lefi me yasa shi da yayarsa suka fi bata rashin gaskiya.
Na ce." Don Allah tunda haka ta faru ku yi hakuri Hauwa......
Ban kai ga k
rasa abinda yake bakina ba ya katse ni da babban sauti." Amina." Ya kira sunana na amsa da "Na'am tare da zuba masa ido gabana na d'an fad'uwa ganin yadda ya yi bala'in shan kunu......
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/4, 3:03 PM] Hauwa Galadima: https://chat.whatsapp.com/E8JgnaAUG13CRwJbYeXImE?mode=gi_t
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
*Gudun aure paid book complete 2k ne a telegram what'sapp Gruop Kuma 1k via 0542382124....
Binta Umar gtbank.*
*07084653262*
*119*
"Na sha gaya miki cewar abinda yake tsakani na da Hauwa ba huruminki ba ne.
Ko kuma lokacin da zan aureta na yi shawara dake ne? me yasa ki ke so k'ara mini damuwa akan wadda nake ciki, za mu samu matsala dake akan hakan ki kiyaye ba ni son maganar Hauwa a gidan nan daga yau."
Da k'yar na ce." To shikkenan dama gani nay....
Ya sake daga mini hannu yana fad'in ." Menene lefina Amina ko kema kina so ki nuna mini abinda ta yi ba komai ba ne? ina k'ara gaya miki ni fa Samira na ce ina so ba Hauwa ba, zan gaya miki wata magana wadda ba ki santa ba har yau na kasa mantawa da matata ta fari Allah Ya jikanta domin soyayyar gaskiya ce a tsakaninmu.
Ban ta'ba kallon Hauwa a madadin da za ta share mini kukan rashin Samira ba, kuma ban ta'ba yi mata kwatankwancin son da nake yi wa Samira ba.