Sashe 51
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abinda na yi Imani dashi shine duk wanda ya shirya hakan yana da masaniya akan sha'anina."
Ya zuba mini ido kafin ya ce." To ke wa kike ganin zai hakan a cikin wad'anda ki ka sani ko kike tarayya dasu."
Na hada hannuna da nasa na rintse a na ce." Wallahi ba zance ba Baba, ka yarda da dani har cikin zuciyata babu mugun nufi a tsakaninmu."
Ya ce." Ai dama ni ma ban ce da mugun nufi ba, abinda dai ya fi damuna yadda ba ki sanar da ni cewa uban yaranki ya ta'ba aiki a k'arkashina ba, kin ga dole ne yanzu zuciyata ta d'ora zargi akan cewa da hannunki maganar nan ta fita, da kin sanar da ni tuntuni da Ina ga da duk haka ba ta faruwa."
A sanyaye na ce." Ban san ya za a yi na gaya maka ba, to na ce maka me? ya fa riga ya mutu shekara da shekaru kuma maganarsa a tsakaninmu zata iya haifar da wata matsalar maigirma."
Ya d'an jima yana kallona kafin ya ce." Ki gaya mini gaskiya shin bayan rasuwar Aminu Salihi Alhaji Sammani ya je ya yi muku ta'aziya ko bai je ba."
Girgiza kaina na yi a hankali na ce." Bai je ba."
Ya ce." Kin ga hakan yana nufin kudin dana fitar da sunan magada suna wajansa"
Shiru na yi ban ce komai ba, ni dai burina kada ya zarge akan abinda yake ta yawo a kafafan sadarwa.
Ya dan riko kafadata tare da sanya tafin hannunsa yana goge mini fuska ya ce." Daina kukan haka na aminta dake wata'kila ana bin ki ta karkashin kasa ne to sai aka samu wannan damar amma duk yadda akayi wanda ya fitar da maganar nan ya san ki ciki da waje, babu komai zai wuce in sha Allahu."
Yana maganar yana dan bubbuga bayana.
Zuciyata ta dan yi sanyi amma har yanzu damuwar bata sake ni ba, domin yadda ake ta sukarsa ana yad'a sharri akan harkokinsa ya tsaya mini a raina.
Luwai na yi a jikinsa ina sauke ajiyar zuciya yayin da hannunsa yake dan dukan bayana a hankali a hankali d'akin ya yi shiru na tsayin mintina goma babu sautin komai sai na numfashinmu....
Daidai lokacin da nake yun'kurin zare jikina daga nasa ta turo d'akin ta shigo duk muka bita da kallo
Cikin 'yar fargaba na cire jikina daga nasa na d'an ja gefa, ta k'araso a nutse babu fara'a a tare da ita ta ce.'' Kin san dai ba haka ake yi ba ko? kada ki bud'e kofar fitina a tsakaninmu lamarin ba zai yi mana kyau ba wallahi, wace macece za ta yarda ayi mata wannan iskacin, aka ce ki zo domin ki kula dashi me yasa ba ki gayyace ni ba, a matsayin matarsa nake kuma amaryarsa me ya sa za ki 'kebe dashi kusan mintina talatin, kin san dai ko ke aka yi wa haka ba za ki ki dadi ba."
Shiru na yi ban ce mata komai ba, domin duk maganganunta akan hanya suke tana da gaskiya kuma ko ni ce ba zan yarda ba gaskiya dalilin ma da ya sanya kenan na ja bakina na yi mata shiru tana ta furzar da takaicinta.
Jin tana sanyo Hajja a ciki ya sanya ya ce." Ba za ki yi mana shiru ba ko? ke wai me yasa ba kya aiki da iliminki ne, me ki ka shigo ki ka ina yi da ita da kike so ki zage ni."
Sai ta rushe da kuka tana cewa." Ni ba da kai nake ba, ai ta san ba ta kyauta mini ba shiyasa ta yi shiru bata da gaskiya, kai kuma kana biye mata, har kana so ka kare ta."
Yunkurawa na yi na tashi domin fita daga d'akin ta bi ni da harara tana jan tsaki ban kulata ba na kama hanya na fice zuciyata a cunkushe.
Ban iya rintsawa ba a daran ranar raba dare na yi ina duba comments din mutane dangane da abinda yake faruwa wasu sai zagina suke yi suna fad'in dama ba ni da kunya sannan kuma butulu ci na yi masa ban kuma san alheri ba.
Tsirarun wad'anda suke goyon bayansa sune suke fad'in wannan maganganun.
Amma dai masu zaginsa sun fi rinjaye.
A daran dai na shiga fege dina na fece book din a karo na biyu zan sake yin rubutu akansa wannan karon rubutuna yana d'auke da sa'kon godiya da yabawa, jinjinawa da sadaukarwa a gare shi, na kuma fito na gayawa duniya cewa babu yawuna dangane da rubutun da yake ta yawo a kafar sadarwa asalima ban san me pege din ba, na rufe da yi masa kyawawan addu'oi tare da samun cigaba da d'aukaka da kuma gamawa da duniya lafiya.....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky
*TALLAH!*
*Albishirinku mata
walisa matan da suka amsa sunansu mata, wa
anda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da koma
ar sha'awarsu.
To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na
awa da
awa
aya tamkar da dubu, sha
undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo
ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka ha
a da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake
ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari
asa_
asa.
Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu
ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari
awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar
akin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema
ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida ku
i gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da
warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga ka
an daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela
abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da
a mace duk ramarta, da
anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin da
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da
ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman
arin bayani ku tuntu
eta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*28*
Washe gari da safe ban fita da wuri ba sai wajan takwas da rabi.
Hajja kawai na samu a falo ita kad'ai.
A nutse na k
rasa wajan da take na tsuguna na gaisheta kamar koyaushe ta amsa tana d'an bina da kallo, matar tana da saurin fahimtar mutum ko yaya ta ga can ji a tare dani sai ta nemi ba'a si, a nutse ta ce." Zo zauna kusa da ni, na ji me yake faruwa Amina wannan kumburin na Idonki ba na lafiya ba ne."
Na zauna gefanta ina dan murmushi wanda sam babu nishadi a cikinkisa.
Ta ce." Menene yake faruwa?
Cikin rauni da damuwa na ce." Wallahi Hajja wani abu ne ya faru wanda bai yi mini dadi ba ko kad'an, wani rubutu ne ya fita da sunana a ciki wai ina neman hakkin yarana a hannun maigidan nan, mai rubutun kuma yana jadaddawa duniya cewa da yawuna ya fito yake sanarwa mutane."
Ta ce." Assha to shine ai me kuma?
Idan ma kin fito kin yi magana ai ba lefi ba ne, abinda dai nake so na fahimta shine dama Babansu Yusi din ya yi aiki a karkashin Tajo ko kuwa?"
Hajiya lallai idan kina karanta littafin nan kuma ba ki biya ni hakkina ba, to Ina me tunasar dake girman hakkin mutun da wahalarsa.
Ki biya ni gumina kafin ki karanta mini littafi.