Sashe 127
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin tsawa na sake cewa." Momi ce uwarka ba ni ba ko Yusi?"
Sai ya sa kuka yana cewa." Mama don Allah kada b'acin rai ya sanya ku yi abinda zai janyo muku nadama, Momi duk abin nan da yake faruwa wallahi ba ta da laifi, tana sonmu dukanmu na yarda Yaya Salim ya yi laifi amma kada abin ya shafeta itama cike take da takaici da b'acin rai."
Hauwa ta ce." Idan abin ya dameta tunda farko mai yasa ba ta shigo an tattauna ba." Da sauri ya ce." Bata da lafiya wallahi, shiyasa bata shigo ba a kwance take."
Yana rufe baki Nusaiba ta shigo da tawagar yaranmu a bayanta ta ci kuka ta k'oshi domin kuwa fuskarta har ta d'an tasa idonta ya yi ja wata'kila d'an uwan ne ya kira ta a waya a gaya mata.
Yaranmu kaf tun daga kan Khalil Hassana da Usaina Minal suna bayanta.
Ba tare da ta gaishe da kowa ba tana daga tsaye take ce wa." Mun gode bisa abinda aka yi mana, Allah Ya saka da alheri, mu ba mu gaji fitina da tashin hankali ba domin tarbiyar da iyayenmu suka yi mana kenan, koyaushe Mominmu cikin yi mana nasihar mu zauna lafiya da kowa take yi.
Mahaifinmu kafin ya rasu k'arshen maganarsa shine mu ri'ke Babanmu Alhaji Tajo a matsayin uba.
Wannan dalilin ya sanya ba za mu yi fad'a daku ba domin muna kallonsa a matsayin ubanmu, kuma Shima ya rike mu a matsayin 'ya'yansa.
Bayan haka kuma muna buk'atar nutsuwa kwanciyar hankalinsa, shine dalilin da ya sanya Mominmu tace mu yi hakuri.
"
Ta sauke ajiyar zuciya kafin ta cigaba da ce wa."
Sannan yaranku ga su nan Momi ba ta da lafiya, dama kokari ne kawai irin nata ni kuma na ce kowacce ta raini abinta."
Da sauri Hauwa ta ce." Sannu uwar iya, sarkin kitifi da makirci 'yar na gada idan ba ki yi ba ai baki sha nonon uwarki ba, mu so muke mu kwantar da uban rik'on naki ciwo ya kama shi shiyasa muka hana shi sukuni.
Wato ke baki ga abinda dan'uwanki ya aikata ba ko har kina da bakin magana saboda ba ki da kunya ko.
Yara dama ai ba mu muka sanyata ta ri'ke ba, ita taga zata iya, mu ai taimakonmu ki ka yi da ki ka dawo mana da su dama fin karfinmu aka yi, rashin lafiya kuwa kowa ma a cikinta yake mara kunyar k'arya sakarai, wannan tabarmar kunya ki ke nad'ewa da hauka.
Wanene musababbi idan ba d'an'uwan naki ba.
Shi za ki jawa kunne a matsayinki na wadda take gaba da shi, cikinmu dai babu sa'arki da za ki zo ki yi wa d'ibar albarka, sai me dan yara sun dawo gidan ubansu dama ai ita ta nema ni da Amina dai babu wadda take da sha'awar barin yaronta a hannun uwarki."
Nusaiba cikin rawar murya ta furta." Kin ga ni ba sanya ki a cikin maganata ba, ko dana shigo kin ji na ambaci sunanki, wai shin ma ina ruwanki ne naga ai ba ke ce ki ka haifi yaron ba da har ki ke fuffuka duk fa abinda ki ka ji da shi wallahi daidai nake dake, ai dama an ce ke ce ki ka rura wutar ba kowa ba."
Hauwa ta zabura da sauri ta tashi tsaye tana fad'in." Ubanki zan ci la'ada waje don uwar uwarki ita data turo ki itace sa'ar yi na, duk wanda ya gaya miki ni nake turara wutar bai yi karya ba da gaske ni ce kuma sai na rurata ta ruru! ta cinyenku matsiyata masu kisan mummk'e."
Sai ta fashe da kuka mai karfin gaske ta sanya hannu ta toshe bakinta.
Hauwa kuwa ko a jikinta.
Na tashi na je na zaunar da ita ina fad'in." Menene haka Hauwa yarinyar nan ba sa'arki ba ce kamar yadda ki ka fada me yasa za ki biye mata."
Tsaki ta ja da k'arfi tana fad'in." Iskancin banza da wofi wai har wani fadi take yi an zalincesu su ba suga zalinci da suka yi ba kenan, ko shi wannan din ba mutum ba ne?" Ta fad'a tana nuna Kamalu dake zaune a kan kujera.
Na ce." Ya dai isa abar maganar don Allah."
Ta yi shiru ba ta sake magana ba sai tsaki take ja.
Ina juyawa ita kuma Nusaiban ta kama hanyar fita jikinta duk a sabule.
Sai kuka take yi 'kasa-kasa tana jan hanci.
Ban ce komai ba na koma saman kujera na zauna kaina na sarawa tsabar tunani da zullumi.
Duk da abinda suka yi wa Kamalu sai da na d'an ji wani iri a zuciyata.
Gabad'aya ma yaran ba su iya fad'a ba daga ita har Salim din domin kuwa da sun iya fad'a ina ga da ba su fara ko'karin neman sulhu ba shi karamin cikinsu ma Adam kenan tunda ake hatsaniyar bai ce komai ba sai dai kuka da share hawaye da tissue shine kadai abinda yake yi gwara Yusi ya zo yana kalubalantar d'an uwan nasa.
Da zai tafi kiran da Momin take yi masa ban hana shi ba, amma hukuncin da na yanke a zuciyata yana nan ban janye shi ba sai yaran sun bar gidanta da garin ma gabad'aya domin kuwa ba zan iya ba da wannan masifa ba na shirya tarar kowane irin kalubale.
Washe gari da safe Kamalu 'kalau ya shigo mini tsaf dashi cikin Pakistani yana ta kamshin turaransa da ya riga ya zauna masa a jiki
.
Muka gaisa da yake a d'aki ya same ni ban kai ga fita falo ba tukkuna na ce masa ya je ya gaishe da Hauwa da Baba Tabawa ya dawo.
Ya fita minti biyar ya dawo ya zauna a gefena.
Na dube shi a tsanake na ce." Jiya mun gama magana da Hamusu a waya zan sanyaku a motar haya zuwa kano sai ku dinga waya dashi kafin ku sauka.
"
Ya ce." Na ji dadin hakan Mama, kin ga kuma Baba bai jima da tafiya kanon ba don har d'akinmu ya same mu ni da Yusi yana tambayarmu zai je kano ko muna da sa'ko wurin Baba Hamusu.
Littafin nan na kudi ne don Allah kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina ba
Shiru na yi ina d'an nazari tafiyarsa kano da gaggawa irin haka tana da ala'ka da kiran Hajja dama ta ce zata kira shi babu tamtama kuwa wurinta ya tafi.
Na ce.
" Hakan ya yi daidai ni ma na ji dad'i, ka je ka kira mini Yusi amma kada ka gaya masa komai."
Ya ce." To shikkenan.
Ya tashi ya fita da sauri.
Ni kuma cikin gaggawa na shiga toilet domin yin wanka.
Ina fitowa su Hassana suka shigo tsaf gabad'ayansu Baba Tabawa ta shiryasu.
Na ce." Kun zo mu gaisa ne, ashe kun san ni?"
Husaina dariya ta kama yi ta haye gado ta kwanta tare da sanya babban yatsanta a baki tana totsa.
Na ce." Ke ba ki daina tsotsar hannun nan ba dama." Ta yi shiru ba ta ce mini komai ba sai ma ta janyo rigar baccina da na cire da yake mai laushi ce ta dinga shafa rigar da hannunta.
Hassana ta je ta cire hannun daga bakinta cikin tsamin baki ta ce." Momi fa ta hana ki."
Na dube su Hassanar na cire hannun ita kuma Husainar na mayarwa bakinta.
Na juya da niyyar bude wardrobe na d'auko kaya na ji kuka da k'arfi da sauri na dube su.
Husaina ce ke kuka sosai ta cukume Hassana da kokawa Minal na gefe a tsaye tana kallonsu.
Wajan na nufa ina fad'in." Mai ya had'aku." Cikin tsamin bakinta tana kuka ta ce." Dutana ta yi, ina luwanta da ni."
Dariya nasa na ce." Ke Hassana mai yasa ki ka duteta?"
"Momi ta hanata tsotsar hannu." Ta ba ni amsa tana zum'bura baki.
Kamulu ya shigo ya ce." Fad'a suke yi ko Mama." Na ce." E dama haka suke yi a gidan Momin"
"Wallahi yini suke yi fad'a ai Mairo tana aiki kuma Hassana ce mai zalinci.
Wataran Momi idan ta gaji dai sai ta cewa da Mairo ta goya Husaina don a samu mafita nan sai ta ce ba ta yarda ba ta dira kuka.
Momin da kanta take cewa a d'auko mata zani sai ta goyata ake samun zaman lafiya."
Na ce." Momin da kanta take goyo." Yana 'yar dariya ya ce." E, ai rigimar Hassana tana da yawa fa wasu lukutan Momin ce take iya sarrafata ga gaddama da rashin yarda da mutane."
Na gyada kaina ban ce komai ba, zuciyata ta shiga zullumi da tunanin inda matar nan ta sa gaba akaina da yarana.....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/BieW3hHvRNIJLFNloG2CDl
Momyn Hajara GHT supplements
Muna da kayan gyara jiki na maza da mata munada magungunan matsalolin ma'aurata munada magungunan kowacce irin matsala in sha Allah
Hadin Amare
Hadin Ango
Hadin jego
Hadin uwar gida
Hadin babbar mace
Hadin maida tsohuwa yarinya
Muna da Maganin sanyi kowanne iri
Muna da maganin ulcer
Muna da maganin Asthma
Muna da maganin ciwon zuciya
Muna da maganin ciwon Hanta
Muna da Maganin hawan jini
Muna da Maganin ciwon Ido
Muna da Maganin rashin haihuwa
Muna da Maganin skeler
Muna da Maganin kowacce irin cuta da yardar Allah
Sannan kowa zai iyayin register da campanynmu maitarin albarka kasari kaya kasiyar kaci riba sannan Kuma campany yadunga biyanka albashi Duk watan da kayi aiki
Saida kaya shine aikin da zakayi campany ya biya
07012621175
Register 8000 ne kachal
*86*
"Ina Yusi din yake?" Na tambaye shi ba tare da na dube shi ba.
"Gashinan zuwa, amma mama kin san ba lallai ne ya shigo shi kadai ba duk inda ya ajiye kafarsa anan Adam yake ajiye tasa.