Sashe 30
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*17*
Ya dinga kallona kafin daga bisa ni ya ce." Na rasa wace irin macece Allah ya had'a ni da zama da ita.
Ana ga gabas kina ga yamma An gaya miki kishi hauka ne, mahaifinki fa mata biyu gare shi, to ni me yasa zaki ce ba zan yi ba, ko kina yi mini bakinciki na samu abinda na rasa a baya ne."
Na ce.'" Na gaya maka duk abinda za mu yi kada ka sako mahaifina a ciki, shi ka raina ko?
Kwanaki ka zage shi yanzu kuma kana so ka gaya masa magana.
Akan wane dalili?
Na rantse da zatin Allah ba zan jure hakan ba zan d'auki mataki."
Maganata sai ta bashi dariya ya dinga yi yana kallona daga bisani ya girgiza kansa yana fad'in." Ki d'auki duk matakin da za ki d'auka, ina jiranki, a dake dai ba zan daku ba, kuma ni sharri ki ka yi mini ba ta inda na ambaci sunan mahaifinki na zage shi, yarinyar nan har yanzu ba ki san wanene Tajo ba, amma Humm!"
Kada ki karanta littafin nan ba tare da kin biya ni hakkina ba yar uwata.
Tashi na yi na fita daga d'akin domin Ina ganin zamana ba zai haifar da d'a mai Ido ba.
Da daddare misalin sha daya da wani abu ya kira ni a waya don har na kwanta ma muna hira da Hadiza kad'an kad'an bacci Yana fizgata yace na same shi a samansa.
Ba na so Hadiza ta gane muna fad'a dashi na tashi nasa hijabina na fita.
Yana tsaya a bakin kofa ina shiga ya murza mukulli.
Na dube shi babu fara'a." Gani.'' Sai ya kamo hannuna ya ja ni muka nufi gado.
Tunda na ga taketakensa na fara janyewa domin ba na jin dad'in komai rayuwata a takure nake yin ta.
Ga kuma takaicin da yake k'unsa mini.
Duk daburunsa suka kare jikinsa ya dinga kyarma, domin ya kai makura wajan bukatuwa kuma ya kasa samun hadin kaina.
Duk inda ya ta'ba a jikina zan ce wayyo, ko na d'auki hannun na cillar dashi.
Ya kasa sarrafa ni domin na cure wuri d'aya tamkar alkaki.
Sai ga kwalla mai yawa a cikin kwarmin idonsa saura kiris ta zubo.
"Ki bari na yi ko kad'an ne a hankali zan yi na gaya miki, ba ni da wata iyalin sai ke, ki daure kada ki jefa ni a cikin matsala, Amina ke kanki kin san na yi juriya sati biyu ban nemeki ba ba na so na gwada miki karfi." Wad'annan maganganun yake furtawa jikinsa yana rawa yayin da gumi keta keto masa.
Ya kai hannusa ya dora a kirjina yana shafawa.
Na cire da sauri na juya masa baya.
Sai yake matso ni yana shashsheka." Kashe ni kike so ki yi ko?
Me na yi miki ki ke shiga hakkina, kin san bala'in da nake ciki kuwa amina."
Shiru na yi masa don har yanzu bai fara ba ni tausayi ba.
"Okey ki gaya mini nawa zan saya tunda ba zaki ba ni nayi don Allah ba, na ce ki gaya mini nawa zan siya."
A hankali na ce." Ba na siyarwa ba ne.'"
Ya riko kafadata tare da dora fuskarsa a tawa Yana cewa.'' To na ji, ki bari ko ban shiga wannan wurin ba na yi wasa da wannan kin ji ko." Ya kara kai hannunsa kirjina.
Na ture shi na tashi zaune tare da matsawa can karshen gado.
Ya tashi zaune shima na kalleshi gabad'aya duk ya firgice girmansa ya fito sosai.
A ki'dime ya ce." Wallahi tallahi zan gwada miki rashin Imani yanzu.
Ke wace irin muguwa ce ne? me na yi miki, ko ke yarinya ce karama?"
Shiru na yi masa ban tanka ba.
Sai yanzu zuciyata ta fara
sanyi domin ganin yadda na samu damar rama abinda ya yi mini."
Ya danna kafadata da k'arfi zai kwantar da ni.
Na kuwa bude baki da k'arfi na tsala ihu!
Ina fad'in." Wayyo cikina."
Ya cika ni da saurin gaske yana gyara mini cinyata data lan'kwashe.
Na d'ora hannuna kan cikin ina hawaye.
Shi ma ya kai hannunsa kan cikin daidai lokacin da yake ta motsi.
Kusan minti biyar ya cire hannunsa.
Ya lalubi gajeran wandonsa ya sanya.
Ina kallonsa ya sauka daga gadon kamar mara laka a jiki ya nufi bandaki, tsaki na ja na tashi zaune.
Tunda haka ta faru a tsakaninmu bai sake nema na a shimfida, bai kuma 'kullace ni ba.
Ni din ce ma na tsiri gaba dashi duk da na san ta wani gefan ya fi ni gaskiya amma ban yarda na nuna masa ba, domin zahirin gaskiya na ji ciwon zagin da ya yi mini.
Ban sake hawa samansa ba run ranar da abin ya faru sai na bari ya sauko tukkuna muke gaisawa, itama babu cikakkiyar sakewa a tsakaninmu Ita da kanta Hajjan ta fahimci akwai rashin jituwa a tsakaninmu.
Wataran ta same ni a d'aki don kwana na yi ciwon mara ban kuma gayawa kowa ba ko ita Hadiza gajiya ta yi da tambayata ta rabu da ni.
Tana shigowa na yun'kura na tashi zaune Ina dan yamutsa fuskata.
Ta zauna kusa da ni muna kallon juna na sake gaisheta duk da cewa da safe mun gaisa.
Hadiza dake gyara kayanta a kwati itama ta sake gaisheta.
Sai ta ce." Yau na ji ku shiru baku fito ba har ke Hadiza tun bayan da muka gaisa da safe na ce yau ba kwa jin hirar ne."
Hadiza ta ce." Wallahi ni na tsaya gyaran kayana ne Hajja ni ma yanzu nan nake zancen a zuciyata.
Sai ta dube ni a nutse ta furta." Ai na d'auka ko wani abin aka yi muku."
Yar dariya na yi gyara zama na ce." Hajja waye zai yi mana abu kuma, na d'an tashi da ciwon jiki ne wallahi shiyasa ban fito ba."
Cikin nazari irin na manya ta ce." Ai wannan ya zama dole tunda kina kan ga'ba, amma dai na fahimci akwai damuwa a tare dake tsakaninki da mijinki akwai matsala ko Amina?"
Girgiza kaina na yi da sauri na ce.'' Babu wata matsala Hajja me ki ka gani?"
Ta ce." Na ga abubuwa da yawa a cikin satin nan to na yi miki uzuri ne dalilin lalurar dake tare dake ni kaina ba na son abinda zai daga miki hankali."
Shiru na yi ban ce komai ba, amma maganarta kamar ta famo mini abinda yake damuna.
Kwalla mai zafi ta zubo mini."
Ta dubi ni tana girgiza kanta ta ce." Maganar Hauwa tana damunki Amina, me zai sanya ki tashi hankalinki akan abinda ba ki ga an yi ba."
Na yi shiru ban ce mata komai ba, don gaskiya ina jin nauyinta sosai.
To ya zan yi ne na yi kokarin ganin na danne abin a raina smma ya faskara ni kaina ban san ina da zafin kishi ba sai akan d'anta.
Ta riko hannunawana a nutse ta furta." Kada lamarin Hauwa ya daga miki hankali Amina, ni ina son tarayyarki da Tajo, kuma muddin ina raye ba zan bari ki wulakanta ba, kada ki ga Hauwa 'yar uwasa ce ki sanya a ranki cewa ko ya aureta zaki wula'kanta ko d'aya.
Dake da ita duk daya kuke a wurina.
Tajo ko bai auri Hauwa ba ai ba mu isa mu hana shi auran wata ba tunda Allah ne ya halasta masa, kada ki bari ya fahimci gazawarki ta wannan gefan kin ji ko."
Hawaye masu rad'adi suka fara ambaliya a fuskata kuka nake sosai domin yanzu na sake gazgata lamarin tunda gashi mahaifiyarsa tana gaya mini akwai fa auran ko mu dade ko mu jima, to ya zanyi da tsananin tashin hankalin da yake yun'kuro mini a zuciyata. dama wai haka ake kishin, ni fa tsakani da Allah ban ji kishi ko kad'an ba a lokacin da nake tare da Alhaji Muntari.
Ban san yadda aka yi nake masifar tsanar na ji ana danganta shi da Hauwa ba sai duk hankalina ya tashi.