Sashe 195
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mamaki na yi sosai Hauwa ta koma kenan amma ba ni tsammanin iyayen sun sani da shi mai gayya da aikin da ko maganarta ma baya yi.
Kenan idan tana gidan a ganina yaran ba za su yi kad'aici ba fad'in haka daga wajensa ya tabbatar mini da cewa bai san cewa ta koma ba.
Yadda bai san lokacin da ta tafi ba haka zalika ta koma bata gaya masa ba ya makomar auran na su take ni dai har yanzu daga wajensa ban ji wata tartibiyar magana ba.
Amma na tabbatar da cewa ba zata koma ba tare da sanin mahaifiyarta ba.
Na ce masa hakan ya yi ni ma hankalina yana kan yaran yanzu duk da nasan ba su da wata matsala dalilin samun k'wararriyar mai raino.
Tun bayan tashinsa yau sati daya kenan bai ta'ba neman yin sunna da ni ba sai dai yakan rungumeni ya tatta'ba abinda yake so a jikina har mu yi bacci a wanda ni kuma hakan ya kan jefa ni yanayi na damuwa da buk'ata dalili sha'awata takan motsa sosai na shiga wani yanayi na gigita.
Ban ta'ba kawo cewa matsala ba ce sanin da na yi masa gwarzo ne sosai a wannan gefen jajurtacce ne wanda duk fitinar mace yakan k'ureta.
Sai a yau da muka lula cikin shau'kin da muka kwana biyu ba mu riski kanmu ba a ciki ba.
Sosai muka kai k'oli a lokacin ya yi ta ko'karin ganin mun yi kamar yadda muke yi amma abin ya ci tura ya fara da k'umaji da karsashi amma kash jim kad'an jikinsa ya mutu ya gaza tab'uka komai na yi iyakacin yina domin ganin mun cigaba da nemawa kanmu mafita amma hakan bai samu ba k'arshe ma kirif mirginawa ya yi ya kwanta gefena ya kama bacci abinda bai ta'ba faruwa ba kenan.
Na tashi zaune tare da sanya rigata ina kallonsa gabana na faduwa.
Me yake Shirin fad'uwa kuma.
Tarihin rayuwata dashi babu ranar da ya ta'ba gaza mini a shimfida duk yadda nake ji da fitina ya fi ni, koyaushe ma cikin kirkiro abubuwa yake yi wanda yake jefe ni d'imauta da shau'ki.
Kasa ha'kuri na yi sai da na tashe shi ya tsarkake jikinsa tunda ka'idarmu ce ni da shi ba ma kwanciya sai da tsarki.
Da safe duk yadda ya so ya danne damuwarsa sai da fuskarsa ta nuna abin shima bai yi masa dad'i ba.
Na yi ta nazari akan abinda ya faru a jiyan shin asirin ne bai sake shi ba ko kuwa wata sabuwar matsalar ce ta kunno mana.
Da rana da kaina na bashi abinci a baki da yake towon shinkafa miyar taushe ne idan na gutsiro nasa masa baki sai ya had'a da yatsuna ya tsotse a haka ya rikita ni sosai ina daurewa har sai da yanayina ya canza gabad'aya kwanciyar nan tasa ta sanya shi k'aro fitintinu fannin romance.
Amma kuma kamar wanda aka dasa wa tsoron yin auratayya da ni.
Haka muka ciyar da juna abincin kamar sababbin amare muna ta soyayya muka sake hawa gado nan ma abinda ya faru jiya da daddare ya sake kasancewa.
Da mazantakar sosai irin ta d'a namiji yake dumfarata amma jim kad'an da farawa sai ya yi realizing jikinsa ya mutu!
Gudun aure littafin kudi ne Hajiya kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina ba.
Ni dai kamar zan yi dan k'aramin hauka na fashe da kuka ina kallonsa a kwance gabad'aya hankali ya tashi ban ta'ba cikin da ya sanya ni masifar son jima'i ba tun yana karaminsa sai wannan.
Ya tashi ya kamo ni ya riga ya gane akan abinda nake yi wa kuka na kasa daurewa domin abin sabo ya zo mini abinda nake ci na ture amma yanzu ana dan sammi ni kad'an wanda yake tayar mini da kwad'ayina.
Ya fara kici-kicin ko'karin sake jarrabawa babu ma mazantakar kamar ta farko ban kuma ji abin yaje can har inda ya cancanta ba.
Hawayen takaici ya dinga ziraro mini ta gefen ido.
Ya gama jagwalgwalani babu biyan buk'ata ya sauka shima kamar ya d'ora hannu aka ya kurma iho ya shiga bandaki.
Na tashi zaune rungume da bargo a jikina na kasa danne kukan yin sa nake yi tukuru domin gabad'aya jikina ya riga ya nuna ga abinda yake buk'ata kuma bai samu ba.
Ina da sha'awa daidai misali amma abin ya kara tu'azzara sakamakon cikin da nake d'auke dashi wanda shi bai ma san da shi ba.
Ya fito ya same ni a haka ya sanya kayansa ina zaune yana fad'in."Kin ga halin da na tsinci kaina a ciki ko Amina."
Na dube shi ina jan hanci ban ji haushinsa ba sanin da na yi ai da ba haka yake yi ba tabbas akwai matsala ko asirin ne har yanzu bai gama rabuwa da shi ko kuma dai wata matsala daban.
Na ce." Kai me kake tunani da hakan?"
Ya d'an yi jim kafin ya furta." Jiya zuwan da na yi bunkure yana da ala'ka da hakan Amina aikin da Maryam ta yi wata'kila har da wanda zai hana ni mazantaka da gamsar da iyalina wace irin masifa ce wannan Amina?
Maryam ba sona take yi ba wannan mugunta ce."
Ya k
rasa maganar kamar zai rushe da kuka har da 'yar kwalla a idonsa.
Na ce." To yanzu me malamin ya ce?
Ya gyad'a kansa yana fad'in." Zan cigaba da amfani da magungu
an da ya had'a mini da farko ai yau kwana takwas kenan kuma na sati biyu ne idan na kammala ya ce sai na yi magana da shi domin tabbatar masa da cigaban da aka samu.
Amina na fi ki shiga tashin hankali domin ban shirya rabuwa dake ba"
Ya riko hannuna ya matse sosai yana fad'in." Ko mu k'ara jarrabawa yanzu?"
Da sauri na girgiza kaina na ce." A a mu bari ka gama amfani da maganin da rubutun sai mu sake gwadawa amma ka daina maganar rabuwa ba zan iya ba ni ma."
Ya d'an rungomo kafadata yana fad'in." Ji bi kukan da ki ke yi fa Amina nasan wacece ke tsakanin jiya da yau ke kadai ki ka san halin da kike ciki tun d'azu da muna cin abinci na fahimci damuwarki."
Na sanya hannu da sauri na goge kumatuna ina fad'in." Ka daina fad'in haka ni ba wannan ne damuwata ba yadda abubuwa suke ta faruwa da rayuwarka shine abinda ya fi daga mini hankali."
Ya yi murmushi yana cewa." Kin fadi hakane kawai Amina ko da wannan to ba shine musabbabin sanya ki kuka tuk'uru ba.
Idan ba kya samun gamsuwa da ni ai akwai cutarwa ko?"
Yafad'a cikin rauni wanda ban ta'ba ganinsa a ciki ba.
Hawaye ya sake ciko mini ido na ce." A a fa na gaya maka ba haka ba ne."
Shiru kawai ya yi bai ce komai ba yana dai ta murza hannuna da ya rike.
Na dago na dube shi a tsanake ina fad'in." Wannan matar ba sonka take yi ba idan har haka aka so to Allah ya wadaransa ba zan yafe mata ba."
Ya ce." Idan ta karya karsashina na d'a miji za mu tsaya a gaban Allah da ita Amina wallahi tallahi ba zan yafe mata ba ni ma."
Ya fad'a da masifar damuwa.
Cikin wannan yanayin kira ya shigo wayarsa ya cika ni ya tashi.
Ni ma na d'auki rigata na sanya na nufi toilet na ji yana fad'in.'' E, gobe nake so na tafi Abuja a alhamdulillahi fa jiki da sauki wallahi, amma tunda ka ce za ka zo za mu jira ka in sha Allahu."
Na shige na je na tsarkake kaina ina fitowa yake gaya mini da Baban Saude suka gama waya yana tafe.
Na ce." Ka gaya masa baka da lafiya ne?"
Ya ce." Ya kira wayoyina lokacin da nake kwance a bunkure Bai same ni ba sai shekaran jiya ya sake kira yake gaya mini yana ta neman wayata bata shiga har taki ma ya kira bata tafiya a lokacin na ce masa na kwanta jinyya ne wallahi, ya yi fad'a sosai wai da mutuwa na yi ashe sai dai ya ji labari ba za a gaya masa ba.''
Na ce." Gidan malamin fa akwai matsalar network sosai ni kaina sai na yi da gaske wataran nake samun damar kiran waya amma idan ya zo sai a ba shi ha'kuri ko?"
Ya ce." Haka za a yi domin wannan Baban namu rigimamme ne, koda yake ai ya fara tsufa ba za a rasa shi da rikici ba."
'Dan hararsa na yi na ce." Zan kuwa gaya masa idan ya zo to dame kwado ya fi gaya kaima ai ka fara tsufan Baba."
Yana dariya ya ce." Ke ma haka malama kin tsufa kawai gaya miki ne da ban yi ba."
Ta'be bakina na yi ina cewa." To menene a ciki tsufa dole ne fa kowa ya tsufa kuma darasi ne."
Ya gyad'a kansa tare da janyo hannuna na zauna a gefensa ya ce." Ina kallon ki a matsayin matata har a cikin aljanna.
Abokiyata makusanciyata da babu wani shamaki a tsakaninmu Amina me ki ke ganin ya cancanta da Malam 'Daha umara dai na bashi shi da Rabi'u in sha Allahu da azimin nan da za mu shiga amma bayan wannan ina so na yi masa alheri wanda zai nuna masa cewar na yi alfahari da taimakon da ya yi mini a ganina kudi sun yi kad'an wajan biyansa wannan hidimar."
Shiru na yi Ina nazari lallai Malam D'aha ya cancanta da ayi masa komai dalilin namijin ko'karin da ya yi har yanzu ma yana kan yi.