Sashe 17
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kimanin mintina goma kafin ya ce." Kin goge ashe?"
Na dube shi a nutse na furta." E, ni ma naga hakan kamar bai dace ba."
Sai ya miko mini yana cewa." Idan kina bukatar wani taimako game da harkokin kasuwancinki zan taimaka miki in sha Allahu, amma ki kiyaye sosai, kada ki yi abinda zai zubar mini da mutunci, tunda kin san waye ni abu kad'an sai ya janyo mini magana.
Bayan haka ma ina da kishi gaskiyar magana kenan ki kula sosai.
Akwai lambobin maza a wayarki ki goge wanda ki ka tabbatar ba muharramanki ba ne.
Ba zan hana ki zumunci da yan uwa ba amma ki bi a sannu."
A hankali na ce." In sha Allah."
Ya dan tura kujrar da yake zaune ya tashi kai tsaye hanyar fita daga falon ya nufa sai na tsinci kaina da bin sa da kallo ina ayyana abubuwa masu yawa a kan sa da zaman da za mu yi.
A haka dai bashi da wata illa namiji ne sosai. amma idan na tuna yana dan ta'ba harkar neman matan banza sai jikina ya yi sanyi.
Zina a yanzu ta zama kamar ado mutane sun mayar da ita karamin alhaki.
Kaf ma'aikatan gidan ya tara su a babban falon kowanne ya gabatar mini da kansa.
Shi ma ya gabatar da ni a gare su.
Yadda ya dinga nuna musu girma da muhimmancina ya kara girma a idona.
Na kuma ji dadin haka sosai, cikin raina ni ma na yi alkawarin yi masa biyayya daidai gwargwado don ganin yadda ya mayar da kansa ba kowa ba a wurina.
To sai zaman na mu ya zama kadaran kadahan.
Babu fad'a.
Haka zalika babu gaba, amma ba sakin jiki da juna.
Makaranta kuwa kamar yadda ya yi alkawari Yusi idan ya tafi tun safe sai shida na yamma kuma kwana goma kacal da fara zuwansa na fahimci akwai karatu da kula a makarantar domin na kan zauna na duba littafansa aikin gidan kam wani sa'in tare muke yi, idan Ina so na fahimci ganewarsa ne sai na bar shi ya yi shi kadai.
Kuma cikin ikon zai yi daidai, idan ma da kuskuran kad'an ne.
Haka zalika karatun al'kur'ani domin makarantar kowane bangare ana yi musu.
Ina waya da Hajja sosai don wasu lokotan ma ni ce nake kiranta hakan kuwa yana sanyata farinciki ta dinga tambayata babu matsala idan da akwai na gaya mata.
Sai dai kawai na yi murmushi nace mata babu komai ai har mun saba da gidan na gaya mata ma Yusi ya fara zuwa makaranta.
Haka zalika ma na kan kira Babanmu mu gaisa dasu Anti Yagana.
Sahura kam kusan kullum sai mun gaisa ta Whasap kamar yadda nake gaisawa dasu Hadiza kullum daga zarar na bude data sa'kkonin gaisuwarsu nake cin karo dashi suna fad'in zasu shirya gabad'ayansu su kawo mini ziyara.
Ina mamakin yadda Hadiza ta yi hankali yanzu, amma na fi tunanin wahalar rayuwa ce ta sauyata.
Yadda take mu'amulantata kamar ni ce babba.
Su Fatima da Hassana da Usaina kam dama ba ni da matsala dasu ko acan baya muna zumunci daidai gwargwado kuma suna ba ni girmana.
Amma yanzu abin ya fi tsananin duba da irin yadda Allah ya canza mini rayuwa shiyasa iyayensu ma haba-haba suke yi da ni.
Na kan fito kullum da safe na zauna a falo kafin maigidan ya sauko duk a kokarina na bashi girma.
Kamar yadda bai gayyace ni zuwa dakinsa ba, haka zalika ni ma ban yi yun'kurin nufar hanyar ba, Ina dai jiransa a falo ya sauko mu gaisa.
Hakan kuma yakan faranta masa rai a zahiri ina gani a fuskarsa.
Tare muke zama mu karya gabad'aya har da Yusi wanda wani irin sabo mai girma ya shiga tsakaninsu.
Ya kira shi aboki shima ya kira shi aboki ko Baba kuma ranakun da ba makaranta yana hutu a gida har dakinsa yakan gayyace shi, sai dai su bar ni, ni kad'ai a falo.
Idan na gaji na shige naje na kwanta. wani sa'in ma abinci can ake kai musu.
Watan mu a uku a Legos ni da Yusi mun yi wata ki'ba.
Wuyana ya kara nitsewa ya bi ya tattara guru guru!
Kirjina ya sake bunkasa ga tumbi da ya fara yi mini sallama.
'Dan tsayin da nake gadara dashi ya shanye hankalin idan yayi dubu ya tashi.
Idan na kalli mudubi sai na gan ni d'ukul! kumatuna ya yi wani fumm! jikina ya kara nauyi.
Shi kam Yusi k'ibar kyau ta yi masa ya zanzare sosai ya zama yaron masu kudi domin sutturu manya maigidan yake saya masa 'kanuna da manya.
Gabad'aya sai na ta'allaka faruwar hakan da cimar dana canza da zama wuri d'aya, tabbas ya zame mini dole kuwa na rage ciye ciye don ma mafi akasarin abincin gidan yana cike da ganyayyaki.....
Muje zuwa
*GARKUWAR MATA*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k vip akan telegram.
Normal gruop what'sapp kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*10*
Shawarar da na yanke a ganina kamar itace maslaha ga rayuwata domin har ga Allah na tsani ki'ba, gashi ba ni da wani tsayi ina ganin idan na yi sake ki'bar ta cimma ni, zan dunkuke ne, ga wani uban tumbi da ya yi mini dirar mikiya ba tare dana fargaba.
Kwanaki kusan hud'u ba na zama wurin cin abinci tare da su.
Daga zarar ya sauko mun gaisa zan koma d'akina sai yamma can nake tsakurar abinci kad'an, ba kuma zan sake cin wani ba sai gari ya waye.
Bai ta'ba tambayata dalili ba sai yau bayan mun gaisa na koma d'akina hijab din jikina na cire na ajiye dama na yi shiri k'ananun kayane a jikina na d'auko wani mayafina mai tsayi na raba shi gida biyu na 'kulle yayi kamar igiya na fara 'yar tsalle duk a kokarina na motsa jikina tunda ba fita nake yi ba, a raina dai Ina da niyyar neman izininsa akan gym d'insa tunda na lura akwai shi a gidan a wasu lukutan nakan gan shi da kayan motsa jiki.
Sosai na ta'karkare ina tsallen igiya don ban ta'ba tunanin zai shigo mini d'aki ba tun bayan shigowar da yayi a washe garin ranar dana tare a gidan, shi kuma Yusi suna gama break yake tafiya makaranta.
Kawai na ji an turo kofar d'akin.
Na juya da saurin gaske a lokacin gabad'aya na tara zufa duk da Ac din dake cikin dakin.
A shirye yake don da alama fita zai yi.
Gabad'aya duk sai na dabarbarce.
Shi kuma ya tsaya a bakin kofar yana kallona ta cikin gilashin da yake idonsa.
Na fara nannad'e abinda yake hannuna.
Kafin na ja kafata a hankali na nemi gefen gado na zauna gabana na dan bugawa da kad'an kad'an da nishi irin na tsallen da na yi.
Cikin nutsuwa ya k'araso kusa da ni ya tsaya yana ce wa."Tsallen me kike yi haka har da cire kayan jikinki."
Shiru na yi, na kasa ba shi amsa.
Sai ya zauna daf da ni, dan har kafadarmu tana haduwa, abinda bai taba faruwa ba ya d'ora hannunsa a saman cinyata da take waje domin wandon jikina gajere ne bashi da girma sosai.
Lokaci guda tsigar jikina ta tashi, tafin hannunsa d'umi da wani irin taushi kamar ba hannun namiji ba.
Cikin wani yanayi na yi saurin janye jikina hannunsa ya fad'i ya sauka daga cinyata.
Sai ya sake matsowa jikina sosai dan kusancin yanzu yafi na farko.
Hankalina ya tashi ainun.