Sashe 76
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wallahi anti gabad'aya a cikin fargaba nake ya za a yi na aikata wannan mummunan aikin me ya yi mini da zan yi yun'kurin kashe shi a yake gaya mini fa wai lallai da sanya hannuna wurin faruwar hakan, wallahi tallahi anti ban aikata ba, ai mutumin nan alheri ya kamata mu yi masa duba da abubuwan da yayi mana na sadaukarwa da taimaka ko k'aunar jininmu da yake yi ya cancanci sadaukarwa ta kowane fanni, shiyasa hidima idan tasa ce wallahi ba na gajiya koda kuwa zan kwana a tsaye.
Na yi mamakin jin wannan furucin daga bakinsa anti duk da duniya ta lalace akan samu irin hakan amma wallahi ni ba na daya daga cikin butulayen mutane."
Na ce." Kada da ka damu Hamusu ka shige ka je ka cigaba da sabogiginka hankalinka kuma ya kwanta barazana yake yi maka domin akan bincike yake har yanzu shi ma bai gama tabbatarwa ba."
Ya girgiza kansa a sanyaye ya ce." Shikkenan anti ni ma kuwa ba zan bari ba wallahi zan tsananta bincike na kuma sanya ido domin tonuwar asirin wad'anda suka aikata hakan."
Na ce." Shikkenan hakan ya yi amma don Allah kada ka gayawa kowa maganar nan Hamusu ka barta cikin ranka." Ya ce." Na yi alkawarin yin hakan in sha Allahu rabbi anti.
To har na gama aikin zuciyata ba ta daina tsalle ba.
Nasan idan na tunkare shi da maganar tutsiyar da ya yi wa Hamusu cibi ne zai zama 'kari dama mai neman kuka ne aka jefe shi da kashin awaki sai kawai na share shi ban nuna masa cewa nasan abinda ya yi ba.
Sai da na hada masa komai tukkuna na sauko daga saman na samu Yusura ta yi wanka ta shirya tsaf na ce taje ta d'ebi abinci wanka zan yi tukkuna.
Littafin gudun aure na kudi kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina ba.
Na shirya cikin doguwar riga ta atamfa duka kala shida na zo dasu hud'u sun yi datti saura biyu kacal itama Yusuran nata sun yi datti na ce da safe sai ta wanke mana tunda akwai na'uwarar wanki a gidan.
Sai komawa na yi saman a karon da ba zai lissafu ban ji matsalar hawa tunda kamar ina motsa jikina ne shiyasa hakan baya damuna.
Na sake samunsa yana waya amma cikin fushi da kuma kausasan maganganu da harshen nasara ya canza harshe sosai na yi tsam Ina kallonsa gabad'aya baya hayyacinsa gumi sai yanko masa yake yi na b'acin rai da kuma saukar zazzabin da yake dauke dashi
Fankar da ya umarceni da na kashe a d'azu da safe ita na kunna masa domin ita kanta rigar da take jikinsa daga baya ta jike da gumi.
Turanci yake yi tsantsa har yana hadawa da yaran chanis wanda ban ta'ba jinsa a bakinsa ba ashe komai dalili yake yi.
Na d'an fahimci wasu abubuwan amma kasancewar ban ji farkon maganar sai na gaza fahimtar mai yake faruwa.
Ba wai dukiyar ba irin wannan kalubalen da farautar rayuwar mutum shine abin damuwa.
Ya kai karshen maganar da bada umarni a rufe kamfanin gabad'aya na fi tsammanin wata matsalar ce kuma take shirin kutso masa bayan ga wata ba a kashe ba.
Wannan kadai sun isa su hargitsa masa lissafi..
Ya kira Sukairaju a waya minti biyar ya shigo ya ce masa maza ya je Danbatta gidan Hajja ya debo masa kayansa na sanyawa da ya zo da su da laptop d'insa ya bashi key din d'akin.
Bayan fitarsa ya dube ni Yana fad'in." Ki sama mini ruwa na yi wanka na samu sau'ki."
Na ce." Ai wanka ba naka ba ne yanzu koda kuwa da ruwan d'umi ne saboda kada kuma zazzabin ya dawo."
Cike da tsawa ya furta." Sai na yi ta zama cikin zuffa ina tsami kenan malama ki yi abinda na ce ko na tashi na yi da kaina, ai Allah Ya hore mini hannu." Ta'be baki na yi na
tashi na sauka kasa ina mamakin abin daga shawara sai masifa da bakar magana.
Sai dana sauka kasan sannan na tuna akwai bandaki a cikin d'akin da yake na sake komawa sai na same shi a toilet din yana kwance shaya wadda ni a tunanina ma kwata kwata bata aiki sai naga ruwa ya kashe ya fara ko'karin cire rigar jikinsa.
Shiga na yi bandakin na bude shayar ruwan da yake zuba bai cika sanyi ba da yawa zai yi daidai wanka a yanayin tunda ba zafi ake yi ka'in da na'in ba kuma ba sanyi ake yi ba.
Ban ce masa komai ba na fice daga bandakin domin zuciyata ta fara yin zafi akan abinda yake yi mini duk kuwa da ko'karin da nake yi akansa
Ban sake hawa saman ba domin ina ganin yin nesa dashi din zai fi mini kwanciyar hankali muddin bashi ya neme ni ba.
Yusura tana falo a kwance cikin kujera tana kallo a wayata ashe finafinan da Yusi ya uzzura a tura a wayar za su yi rana.
Na kar'bi wayar domin Ina son kiran anti Yagana dalilin damuwar da take damuna.
Komai na tibin dake falon a hade yake sai na kunna mata tunda na lura ma'abociyar son finafinan indiyace na kamo mata tashar da suke yin fassarar hausa.
Ta kuwa gyara zamanta sai kace mai d'aukar darashi.
Cike da mamaki da zullumi anti Yagana ta furta." Hamusu ba zai aikata wannan d'anyan aikin ba Amina, a dai kara bincike da kyau a jikina nake jin hakan akwai dai makarkashiya amma ki bi komai sannu a hankali kuma don Allah ki dinga tausar zuciyarki akan mutumin nan ki yi duba da yanayinsa da al'amuransa na yau da gobe wasu abubuwan dole a yi masa uzuri ki bari ya samu nutsuwa ta bangaranki koda ya yi miki abinda ranki bai so ba ki tuna alherinsa ki yafe masa, ki yi kokarin ri'ke auranki domin a yanzu dai samun makamancinsa zai yi wahala Amina kuma mazan duk haka suke wallahi kwaryaar sama ce take dukan ta kasa kusan duk haka halinsu yake....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky
*TALLAH!*
*Albishirinku mata
walisa matan da suka amsa sunansu mata, wa
anda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da koma
ar sha'awarsu.
To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na
awa da
awa
aya tamkar da dubu, sha
undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo
ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka ha
a da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake
ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari
asa_
asa.
Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu
ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari
awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar
akin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema
ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida ku
i gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da
warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga ka
an daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela
abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da
a mace duk ramarta, da
anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin da
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da
ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman
arin bayani ku tuntu
eta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*48*
Shiru na yi ban iya cewa da shi komai ba.
Ya d'auki gilashinsa da ya ajiye ya sanya ya tashi yana sa takalminsa hanyar fita ya nufa na bi shi da ido ina jin wani bala'in takaicinsa, da gaske dai yake na zo kenan amma mutumin nan mugun dan rainin wayo ne, shiyasa wasu lokotan baya ba ni tausayi.
Zamana na yi gabad'aya jikina babu k'wari na fito da wayata daga cikin jaka ina dubawa goma da minti ashirin a ganina yanzu kafin su dawo har sha daya na dare ta yi.