Sashe 31
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rarrashina sosai ta yi da kalamai tausasa don ba ta fita daga d'akin ba sai da ta tabbatar na sake na daina kuka sannan ta fita da zummar yin sallar la'asar.
Hadiza ta dube ni tana tabe bakinta ta ce." Aure ko shekara ba a yi ba zai miki kishiya to ke yanzu haka za ki zauna babu wani taimako da za a yi mini.
Ni fa wallahi ban yarda da Inna Uwani nan ba, gani nake kamar da sanya hannunta wurin sanya miki tsana da kiyayyar mijinki har ma da zafin zuciyar da kike ciki.
Kallonta na yi ina auna maganarta.
Idan na fahimci inda ta dosa tana so na bi malamai da zummar a taimaka mini kada mijina ya yi aure ko kada na yi boranci a gidan
Ban iya ba tun farko kuma ba zan yi ba a yanzu, dama ita da Ummansu ne suke yi babu wanda bai sani ba dan shi kansa Babanmu ha'kura ya yi, ya kyale su amma ana yawan kawo masa tsegumi anga Ummansu tana binne laya a gidan tururuwa.
Na ce." Hadiza zan nemi taimakon Allah kawai, amma kada ki kara yi mini maganar na nemi taimako a wurin wani asararre me zai yi mini banda ya kara dagula mini lissafi.
Kin ga a yanzu wallahi ji nake yi ina ma mutumin nan ya sake ni na huta don mugun haushinsa nake ji."
Ta ce." Kin ji ko, ai na gaya mini farrak'u ake so a yi muku shiyasa ma aka dasa miki kiyayyarsa, in banda haka menene abin kyama, ai idan ni ce nake cikin wannan daular wallahi ba zan wani damu ba don zai yi aure zan bi ta karkashin kasa ne na ruguza shirin.
Tsaki na yi, na yun'kura na tashi domin daura alwala ganin lokaci yana kurewa.
Har na fito daga bandaki ba ta daina mita ba, wai mamaki take yi na ce ina so na bar gidan.
Cikin zuciyata na ce dama ke ai duniya ki ka sanya a gaba.
Ko kusa ko alama ban ta'ba kawowa cewa Inna Uwani za ta shiga tsakanina da mijina ta hanyar asiri ba.
Na dai fi tunanin shi din ta yi masa asirin da zai auri 'yarta tunda na lura hakan shine burinta.
Nasiha da jan hankalin da Hajja ta yi mini sun dan taimaka wurin sassautowa ta, amma dai duk sanda zan kalleshi sai na ji zafinsa a zuciyata.
A ranar kuma don na nuna mata cewa na d'auki maganarta a gabanta na bi shi saman bayan ya shigo gidan.
Hakan kuwa ya yi mata dadi sosai don a jikina na ji ta bi ni da kallo a lokacin da nake da niyyar tafiya d'akin nasa.
Tabbas da na san kunnuwa za su ji mini abinda zai daga mini hankali da ban bi shi ba.
Ban ta'ba tabbatarwa da kaina namiji karin maganar nan gaskiya ne sai yau inda hausawa suke cewa namiji kanin ajali ne.
Yau na gazgata domin ina shiga d'akin kunnuwa suka ji maganar da yake yi a waya mai tayar da hankali.
Yana tsaye a tsakiyar d'akin ya juya baya tunda dama kofar a bud'e ya barta dalilin ma da ya sanya kenan bai ji shigowata ba.
Wayarsa yake hankalina kwance yana ta dariya kamar bashi da damuwa cikin annashuwa yake fad'in." Waye ya gaya miki ni mijin tace ne? umm!
Ai ba haifi macan da zata juya ni ba Hauwa, idan kin ga na bar abu ni na so, ita kanta matata tana da alfarma ne a wurina shiyasa kuke ganin kamar ina tsoranta, ta aure ni a lokacin da kowa yake gudana, sannan ta daraja mahaifiyata a lokacin da ta nemi alfarma a wurinta. wannan abu biyun sune suke ri'ke da ita a gidana.
Ina kuma jin zan iya cigaba da zama da ita dalilinsu, amma ke kanki kin san irin ra'ayina, ba kasafai na fiye son mace mai jiki ba.
Ina ganin yanayinki da Samira ya kara jan hankalina gare ki Hauwa....
TAB!
NAMIJI KENAN.
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*18*
Ban ji mai ta gaya masa ba tunda ba hands free ya sanya ba.
Na dai ji yana fad'in." Ok, ok babu damuwa, nawa ne kudin gyaran jikin?"
Ya yi jim kafin ya ce." Idan na yi wanka zuwa an jima zan saka miki, amma kada ki tsammaci d'aurin auranmu nan kusa kamar yadda na gaya miki, mu bari ta haihu tukkuna sai a yi komai a tsanake."
Ya sake yin jim kafin ya ce." Ok my love I miss you."
Ina tsaye har ya kammala yana juyowa muka had'a ido. ya dan razana da ganina tunda ya san na fi sati uku rabon dana tako kafata dakinsa.
Cikin kankanin lokaci ya daidaita yanayinsa bai ce mini komai ba ya nufi bandaki.
Na tare shi da hanzari muka tsirawa juna Ido.
Cikin zafin kishi dan har wani garara-garara nake gani a idona ce." Don girman Allah da Annabin rahama daga yau na daina cin arzikin da nake ci a gidanka sai me don ka kwance mini zani a kasuwa, ka gayawa wadda zaka aura ga yadda aka yi auranmu.
Ai sun sani ita da babarta ba sai ka jadadda mata ba, baka tona mini asiri ba wallahi kanka ka tozarta ba ni ba, a yau ina gaya maka na yi nadamar wannan cikin na jikina, domin dama da dole aka yi mini."
Bai ce mini komai ba ya ratse ni zai wuce.
Na ri'ko rigarsa ta baya da karfin da ni ban san ma ina dashi ba."
"Ai ba zaka burge ni ba sai ka auro kaf siraran duniya sannan za ka burge ni, kuma daga yau na daina cin arziki wata idan ka isa ka haifu ka sake ni na ce maka."
Fuzge rigarsa ya yi yana nuna ni da yatsansa." Na gaya miki ki shiga taitayinki fa, an fad'a din kina cin alfarma, ki yi abinda za ki yi."
Wasu hawaye suke keto kumatuna suka fara kasa tsare......'Abinda zaka ce kenan ko? to Allah Ya isa ban yafe ba maka."
Ya rike 'kugu kamar mace yana dubana ya furta." Da na yi me? ai idan Allah ya isa ne, ni zan yi miki, haka kawai kina nema ki jefa ni cikin matsala, idan auran ne ma ai kece ki ka asassa mini yinsa, kuma na gaji da abinda ki ke yi mini zan kira mahaifinki na gaya masa ko na kira antinki Yagana ba zan iya da bakin hali irin naki ba Amina na gaji da rarrashinki domin ni ba bawanki ba ne, haba duk ga mata nan birjik a gari ko kina ganin ba zan iya rabuwa dake ba ne?" Kasa magana na yi domin jin wani irin jiri na kokarin zubar da ni a wurin.
Ya shige bandaki ya bar ni a tsaye duk dauriyar da nake yi sai da hawaye ya zuba.
Ina nan tsaye kamar dasashen itace ya fito ya same ni a inda ya barni, ya dube ni da mamaki a fuskarsa amma bai ce mini komai ba ya nufi wurin kayan shafarsa.
Yana shafa mai a jikinsa amma gabad'aya hankalinsa yana kaina, ina kallon duk wani motsinsa ta gefan idona.
Yanda ya nuna a shirye yake da tarar duk abinda nake ji dashi.