Sashe 7
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Guiwata ta kara yin sanyi kawai sai na zubawa sarauta Allah Ido domin lamarin nema yake ya fi karfina.
Cikin mutuminci da karramanci muka gaisa Hajiya Saratu tana ta tsokanata na rasa abinda zan ce mata.
Idan ma na yi yun'kurin yin wata maganar sai jikina ya mutu ganin k'aunar da suke nuna mini basu 'kyamace ni ba.
Hajiyar kuwa bakinta kamar gonar audiga ta sanya an cika gabanmu da abubuwan ci kala kala.
Babu abinda ya ba ni sha'awa a ciki.
Babanmu dai Ina kallonsa Yana kurbar shayi Yana had'awa da gashashshiyar kaza.
Shigowarsa falon ita ta d'auki hankalinmu gabad'aya.
Yana cikin jallabiya fara kal hannunsa rike da wayoyinsa ya zo ya gifta ta kusa da ni kamshinsa ya buge ni.
A hankali na bi kafafunsa da kallo farare tas madaidaita ba zaka ce 'kafar namiji ba ce saboda kyau kamar jini zai billo.
Ya d'an tsaya tare da mikawa Babanmu hannu Yana fad'in." Barka da zuwa."
Babanmu ya rike hannunsa sosai yana amsawa.
Ya nemi wuri ya zauna kusa da mahaifiyarsa.
Da kyar na daure na danni zuciyata na dube shi.
"Ina yini."
Ya d'an kalle ni babu yabo babu fallasa ya amsa "Lafiya lau ya kike?"
Shiru na yi ban amsa ba.
Kawai ma sai na ji kwalla ta ciko idanuna Wannan mutumin ba sa'ana ba ne, bana ra'ayina auran irinsa.
Wata'kila ma yana da HIV tunda manemin mata ne.
Hawaye ya fara silalowa a kuncina.
Dana san wannan masifar zan riska da na bawa Alhaji Muntari ha'kuri duk tsiya gwara zaman gidansa wallahi.
Ina ji Hajiya tana yi wa Babanmu bayani.
Wai ta ji ni a gaban ka'aba ina ta ro'kon miji nagari Wanda zai kula dani ya rike mini yarana.
Shine na bata tausayi ta yi sha'awar had'a aurena da d'anta.
Babanmu bai yi wani dogon nazari ba ya amince har da cewa ko gobe a daura.
Na kasa jurewa kuka ya kwace mini da k'arfi na ce." Hajiya ku gafarce ni, ba fa budurwa ba ce ni, bazawara ce, ina da damar za'bawa kaina abinda nake so, don Allah ku kyaleni ban shirya aure yanzu."
Cikin zafin nama Babanmu ya ce." Dama aure shirya masa ake idan ya zo.
Kin je gaban Allah kina rokonsa ya Baki miji nagari ya amshi kukanki ya baki mutumin da kowace mace zata yi Sha'awarsa a matsayin mijin aure, shine zaki butulce masa, wato kin fi so kenan ki cigaba da zaman kanki kina yawo zagade-zagade, kina tallata surarar jikinki a duniya ko Amina, ba zan boye miki ba, salon neman kudin nan naki Yana bata mini rai don dai ba yadda zan yi ne, hanyar abincinmu ne gabad'aya.
Ni ne mahaifinki na fi so na bud'e Ido na ganki a d'akin mijinki, idan don mu iyayenki da yaranki kike neman kudin to ki bar shi, Ubangiji ya dubi zuciyarki ya had'a ki da Wanda zai kula dake ya kula damu bakid'aya, muddin da hakkina a kanki Amina ki amince da buk'atar da aka kawo miki."
Cikin mashahurin kukan da yake fitowa daga can cikin cikina.
Na ce." Baba ku tambaye shi, ai gashinan a zaune yana da tarin matsaloli, ni na san wasu daga ciki, Shima ya san na sani.
Ba zan iya auransa ba domin zan jefa rayuwata a rikici."
Ganin kukan da nake yi ya sanya Hajja kuka itama har tana had'awa da tari.
Tana so ta yi magana tarin ya sarketa kafin wani lokaci jikinta ya fara rikicewa gabad'aya suka rufo a kanta har da Babanmu.....Sai na nami kukan da nake yi na rasa jin sautin nishinta har inda nake zaune.
Babanmu ya juyo inda nake Yana fad'in." Zo nan kusa da ita, tana kiranki."
Na tashi da saurin gaske gabana na bugawa!
Na tsorata sosai ganin yadda jikinta ya rikice lokaci daya, ina tsoron kada ta mutu sanadin wannan lamari.
Babanmu ya matsa mini na zauna kusa da ita.
Sai ya zamana mun sanyata a tsakiya ni dashi ya rike hannunta daya ni ma ina ri'ke daya.
Hawaye ya ziraro daga gefan idonta.
Sai na sake tsorata tausayinta ya rufe ni.
Wane irin so matar nan take yi mini haka.
Kuka na fara yi mara sauti ina dan shafa hannunta a hankali a hankali tana so ta yi magana amma ta kasa yi sai dai zirararan hawaye dake fita.
A raunane tare da mikawa Allah lamarin nasa bakina daidai kunnanta na ce." Na amince Hajiya na amince, zan zauna dashi in sha Allahu koda kuwa karshen numfashina ne yin haka, na yarda gobe a daura dan Allah kada abinda na fad'a ya dameki, na amince har a cikin zuciyata....
*GARKUWAR MATA*
BINTA UMAR ABBALE
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram normal What'sapp group #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*BOOK2*
WAIWAYE
Alhaji Tajudden Ibrahimu 'Danbatta kusan zan iya ce muku ya gaji mahafinsa ne wurin gwagwarmaya.
Dalili kuwa shine Alhaji Ibrahimu har yau har gobe idan an tashi jero sunayen jajurtattun mutanan da suka yi wa kasarsu hidima dole sunansa ya fito a ciki.
A wancen zamanin ya yi da jikinsa kuma ya yi da aljihunsa a matsayinsa na dan kasuwa da yake da kud'i da akidar boko da ilimin addini tare da na zamantakewar rayuwa.
Yana daya daga cikin jajurtattun da suka k'watowa kasa 'yancinta.
Matarsa daya Halimatssadiya yar uwarsa ce domin da mahafinsa dana nata uwa daya uba daya suke.
Mutum ne mai ra'ayi da akida shiyasa ya tsara rayuwarsa yadda yake so kuma Allah Ya amince masa da hakan.
Matarsa daya yaransa biyu har ya koma ga Allah dalilin da ya sanya kenan ko bayan rasuwarsa ba'a yi wata hatsaniya ba.
Kaf danginsu suna da rufin asiri kowa yana da nasa babu mai hangen na wani yawancinsu ma sun fi ci da biro 'yan kasuwarsu kalilan ne.
Jigo dai a cikin family din shine Alhaji Tajo tunda shine dan kasuwar da ya yi shura a najeria har da wasu kasashen ma.
Tun bayan kammala karatunsa ya fara gwagwarmaya kasuwanci domin shi baya ra'ayina aikin gomanti kamar yadda sauran danginsa suka raja'a.
Yi wannan yi wancan, kama wannan saki wancan.
Haka ya dinga fadi tashi har Allah kafe shi, ya mallaki kamfanoni akalla sun haura tara tare da gidajen mai sama da biyar bayan manya manyan motocin sufuri wanda suka zama hanyar samun arzikinsa a duniya.
Sai da ya shekara talatin da tara a duniya tukkuna ya fara sha'awar yin aure ba dan bashi da ra'ayi ba sai don sanin cewar ba a hada gudu da susar duwawu!.
Matarsa ta fari auran zumunci suka yi yar kanwar hajiyarsu ce dake zaune a bauchi can dangin mahaifiyarsu su Hajja kenan, a tsarin rayuwarsa yana son mace yar boko kuma yar gayu wadda bata cika jiki da yawa ba, ya fi buk'atar siririya amma mai cikar 'kirji kuma doguwa ko fara ko ba'ka.
yana bala'in son Samira domin itace first love din shi soyayya suka yi sosai kafin ta kai su ga aure.
Sai da wata kudira ta Ubangiji ranar da aka daura auransu da daddare ciwon ciki ya murd'eta bata kwana ba rai yayi halinsa.
Tashin hankali wanda ba'a sa masa rana.
Ya gigice ya d'imauce!
Har ya kusa zautuwa dalilin bala'in son da yake mata kuka kariris ya dinga yi a lokacin gabad'aya ya kasa sarrafa kansa.
Haka dai akayi ta koke koke da jimami aka barwa Allah domin shine mai gudanar da komai.