Sashe 39
Halin Kishi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gas din ta kashe ta juya ta kalleshi tace
"Ni gaskiya ka fita duk ka sakamun ido na kasa yin komai...." Be barta ta qarasa saboda cafkar da yayiwa bakinta ya shiga kissing dinta babu ji babu gani, seda ya gaji dan kansa kafin ya saketa ya juya yana cewa
"Ki qarasa bari nayi wanka" ya fice daga kitchen din
Hajiya Umaimah ido yayi fici fici kamar an jijjiga bera a jarka taja numfashin daya maqale mata tareda tattaro yawu ta hadiye, wannan karatun na Khalil ya girmi kanta taga alamar zata sha wuya kafin ta haddace, amma dole ta bada himma tun kafin ta zama daqiqiyar daliba.
Jiki a mace ta soya kwan, ta zuba komai a kwanuka masu kyau ta ringa dauka tana shiga dasu cikin palour, seda ta ajiye duk abinda tasan zasu buqata kafin ta qarasa inda ta ajiye kaskon turaren wutarta ta dauka tana shirin qarawa dan na ciki ya cinye, yanda qamshinsa yake tashi babu qauri ko kadan irin yanda wasu turaren sukeyi a farko ko idan sun qare ya sake burgeta da Turarukan na *MEERAH_PERFUMES_MORE* tana shirin zubawa Khalil daya fito daga daki ya dakatar da ita yace
"Karki zuba", seta kalle shi da rashin fahimta tace
"Lafiya? Ko qamshin babu dadi ne?"
"No i love the scent qamshin da dadi sosai zaki ma zubamun na kai office na ringa sakawa amma hayaqin ne bana so, idan zaki kunna turare ki ringa sakawa hayaqin ya fita kafin na shiga guri saboda yana damuna a maqogaro sosai wannan sedai ki kaishi cikin daki tunda a nan zamu zauna"
"Noted Sir" ta fada kafin ta dauki kwalbar turaren da kaskon ta shige dakinsa ya rakata da murmushi. Ko ina tsaf dan har gadon ya gyara ta bude toilet nan ma qal dashi da alama ya sake daurayewa bayan da yayi wanka, taji dadin wannan sauqin halin nasa tasan idan ya dore a haka zasu ji dadin zama dan ta dade tana addu'ar samun irin mijin da yake taya matarsa aiki. Turaren ta zuba ta kullo qofar ta dawo palour, nan suka zauna suka karya abinsu a nutse yana tsokanarta wai meye sirrin yaga ta miqe garau ko daman duk abinda ta ringayi dazu lambo ne saboda ya qyaleta dan haka seta biya bashi ita dai se murmushi take tana sunkuyar da kai dan kunya yake bata idan yana irin maganganun.
Haka suka wuni cikin gidan abinsu gwanin dadi, tun tana zazzamewa idan ya jata jikinsa har ta haqura ta fara sakewa dashi dan ta fahimci irin mazan nan ne masu nanewa Mace duk inda take suna nan dan ko tashi tayi yin wani abun qafarta qafarsa seya bita har bandaki data shiga yin fitsari bin bayanta yayi seda ta nemi saka masa kuka kafin ya haqura ya barta.
Guraren bayan La'asar su Yaya Naziyya sukaje gidan tilas Khalil ya fita ya basu guri badan yaso ba nan suka tasa Umaimah da tsiya kala kala wai har sun chanza daga ita har shi a dare daya abin Allah sega Umaimah wai tana sunkuyar dakai baki ya mutu babu tsiwa bare rashin mutunchi, suka qarasa mata yan gyare gyaren daya kamata suka gyara gidan qal Yaya Naziyya data hada ruwan Mopping Umaimah ta dakko Mata Mopping Mist din *MEERAH_PERFUMES_MORE* ta zuba ta kalleta tace
"Wai ni Umaimah ina kika samo wadannan sirrin qamshin haka, dazu dana shiga bandakinki kamar karna fito wallahi nasan dai ba'a gida aka hado miki kayan nan ba".
Fari da ido tayi tace sirrin *MEERAH_PERFUMES_MORE* wadda Anty findiga ta hado mana turarukan wuta a gurinta ta Yolan nan ce to a gunta qawata Ruma tayo mun wadannan hade haden, kingansu ga *Turaren wanka, body oil, gana kaya, ga air freshner, turaren Mopping, ga Spray na mota ma na boyewa Khalil se randa ze koma aiki zan saka masa a motarsa sannan ga wadannan turarukan hayaqi na daki dana jiki su kin san ingancinsu ma ba se na fada miki ba tunda kun satar mana*"
Duka Naziyya takai mata ta goce tace
"Ke fa baki da mutunci daman wato satar mukayi ai daman ba ku kadai aka ce gidan ku yayi qamshi me dadi ba, dakko mun Roba daya na dauki lambar me turaren nima a hado mun dan sisi zan fara kwanannan nima".
(Domin samun ingantattun turaruka masu sirrin qamshi na musamman ku tuntubi *MEERAH_PERFUMES_MORE 0706 9239573*, tana Adamawa Yola, suna aika kaya ko ina a fadin qasar nan cikin Aminci).
Se bayan magriba suka tafi bayan da suka sakata ta sake falle wanka da sababbin turarukan wankanta data samu kamar ta goyasu ta ringa yawo dasu saboda qauna ta saka dogurar riga yar kanti silk Peach color me dogon hannu ta lafe a jikinta ta fitar mata da shape ta nade a palour tana kallon Tv tana shan lemon kwakwa da dabinon da suka zo mata dashi aka saka a fridge yayi sanyi.
Horn din motar data jiyo a waje ya sakata ajiye cup din ta miqe, seda ta qara gyara fuskarta a daki ta fito lokacin har ya bude Get ya shigo da mota ta fita palour daidai sanda Khalil din ke shigowa da yammata biyu a bayansa dauke da kulolin abinci dan daman ya kirata ya gaya mata kartayi girki tana ganinsu nan da nana fara'ar data fito da ita akan fuskarta dan ta tarbeshi ta gushe.
Kallon yammatan ta shigayi kamar wadda taga kashi, ta gane Habiba Autarsu amma ita dayar me ruwan sadaka yalla fa? Khalil daya cake yana jira tazo ta tareshi yaji shiru se yayi saurin qarasawa kusa da ita saboda hango irin kallon da take jifan qannen nasa dashi tun kafin a kwata wani abun ya rungumeta yana cewa
"Bazakizo kiyi welcoming din ba"
"Wacece waccen?" Ta fada tana kallon cikin idonsa, nan da nan ya hade fuska shima ya juya ya kalli Habiba da daya yarinyar me suna Iman, yar qanwar Hajiyarsu ce, haka kawai suka nace se sun biyo shi wai tun safe suka so zuwa Hajiya ta hana su su dai suna so su gaida Amarya dan washe gari ita Iman din za'a mayar da Ita Minjibir inda take makaranta dan saboda bikin aka dakkota.
"Ku ajiye kwanukan mana kun tsaya kamar wasu sojoji" ya fada yana kallonsu, se suka wuce kan Dining suka ajiye flasan hannunsu, har suna rige rigen gaida Umaimah dake jifansu da irin kallon da suka kasa tantancewa dan dai a ganin da suka mata sau biyu duk irinsa takeyiwa mutane, to kodai idonta ne a haka su dai basu sani ba.
A shaqe ta amsa musu kafin tabi bayan Khalil daya shige daki suka bar su Habiba da baki a bude.
"Habiba me yake damun Amaryar Yaya Khalil ne? Kingafa ko yar murna ta ganmu batayi ba se bata rai takeyi, haka fa ranar kamun nan ta ringa kuka kodai bata son sa auran dole akayi mata?" Iman din ta fada dan irin masu shegen surutun nan ce bata gani tayi shiru, ita kuwa Habiba da yake miskika ce guri ta samu ta zauna tana qarewa palour kallo gurin ya mata kyau ga qamshi me dadi da sanyin Ac yana tashi.
A cikin daki kuwa Umaimah na shiga tun kafin tayi magana Khalil ya tareta da cewa
"Karki kuskura ki tayar mun da hankali a daren nan, babu sannu da zuwa babu komai se ki tsareni da wasu tambayoyinki marasa kan gado akan me danki ne ni ko yaya da zaki tsareni kina tuhuma a gaban yara Habiban ce baki sani ba ko kuma salon se kin jawo abinda rai ze zo yana baci ne? Ko kuwa bani da ikon shigo da wanda naga dama naga dai cikin gida nane bana wani ba"
Umaimah datayi shiru tana jinsa se ga hawaye shaa sun fara zubo mata ta fara magana cikin kuka tace
"Yanzu kawai saboda na tambayeka suwaye ka shigo dasu shine zaka fara yi mun gorin gidanka ne banawa ba amma dai nice matar gidan kuma ina da haqqi akan duk wanda ze shigo mun seda yardata. Kuma ni ai bance bansan Habiba ba, ita dayar me kama da Sadaka Yallan da kuka taho da ita nake tambayarka wacece, amma shikenan in sha Allahu bazan sake magana ba ko kasuwa zaka dakko ka kawo cikin gidan nan tunda abin ya zama harda gori" wiii ta saki kuka.
Kallonta kawai Khalil yake takaici kamar yayi me dan yarinyar ta gama raina masa hankali, jifa yanzu idan wani yaji ai se a zata wani mugun laifi ko wata baqar magana ya gaya mata shi beyi kuka ba se itace me bakin kuka?
Volume data qarawa kukannata kamar wadda yake duka yasakashi janyota jikinsa cikin takaici yace
"Wallahi Umaimah idan baki saurara ba sena hukuntaki da irin hukuncin da jikinki seya gaya miki, badai yau har kin samu damar tayar da tsiyatakunki ba? ki bari na riqeki gobe idan ance ki bude baki ki gayamun magana bazakiyi ba" kafin ma ya dire maganar ta hadiye kukan ta hau share fuskarta dan ba mantawa tayi da baqar wahalar data sha a hannunsa jiya ba, kawai gatan daya mata ya gasa mata jiki da maganin daya bata ne suka taimaka mata amma wunin yau duk idan ta tuno dare zeyi ji take gaban ta na faduwa.
Yanda take goge fuskar tana ajiyar zuciya se ta bashi dariya da tausayi,
"Maza ki wanko fuskarki muje ku gaisa na aiki Khalifa yana hanyar dawowa ze wuce dasu gida" ya fada yana riqe kafadunsa, seta daga masa kai ta wuce bandakin ta wanko fuskar ta tsane da towel ta fito har sannan yana tsaye a tsakiyar dakin.
"Muje" ya fada yana nuna mata hanya, seta marairaice fuska dan bafa ta haqura ba se ya gaya mata wacece wannan yarinyar
"Khalil dan Allah wacece ita?" Ta fada a marairaice, se ya juyo ya kalleta fuskarsa da murmushi yace
"Wato koma me zanyi bazaki fasa halinki ba ko? Toh Iman ce Autar Anty Uwa qanwar Hajiya ai kinsanta ko? Habiba ma ta girme ta ko nine shugaban masu son mata babu abinda zan tsinta a jikin waccen yarinyar kin dai san tayi mun kadan".