Sashe 30
Halin Kishi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar ta kwada masa mari amma ta kanne dan ko babu komai Antyn nan duk wulaqancin da take mata ta shanye kuma a yanzu kaf gidannan babu me yin ta tata kamarta, haka ta tashi tana hada hanya ta tafi dakinnata.
Can uwar daki ta same ta ta baje wasu jarkoki da robobi da aka zuba garin magunguna ta kalleta tace
"Zauna Umaimah bamu da lokaci, ta miqa mata jarka tsumi tace
"Maza shanye ki bani robar, gasu nan zan saka miki a fridge, safe da yamma kullum kizo ki dauki daya ki sha kinga Nuratu inaga yanzu ta gama shanye wadanda na bata".
Kallon ta Umaimah tayi ta kalli jarkar, kullum se taga Nuratu na shan abun amma da yake tun wancan incidence din ba magana suke ba shi yasa bata tambayeta menene ba, tana kallo kullum zata hada yan abubuwanta tasha, ga Fruits da tun Asali daman cimarsu ne amma na kwanannan yafi yawa dan wani hadi na musamman taga Nuratun na shiga daki dashi na Kankana, kwakwa, dabino da madarar gari suna da yar qaramar blander a dakin a ciki zata hade su ta markade abinta Umaimah na kallo ta shanye ta barta da hadiyar yawu, sedai idan ta faki idonta idan ta ajiye ta kurba ita dai bazata ce mata komai ba.
Bayanin sauran abubuwan Antyn tayi mata, ingantattun magungunane da Antyn da kanta take hada saiwoyi da itatuwan ta daka wanda kuna yammata kamar su zasu iya sha, tun bayan tsayar da ranar auran daman suka fara shan maganin sanyi wanda yake mataki na farko na gyaran mace dan duk maganin matan da zaki sha indai da sanyi a jikinki kamar kina shuka dusa ne. Bayan kawo lefen Nuratun Anty ta fara bata tsumi da magungunan wanda daman duk yarinyar da za'a aurar a yaran Maman ita take daukar Alhakin yi musu gyaran na ciki da waje, Umaimah dai saboda rashin sanin inda aka dosa da maganar auran yasa se yanzu da aka samu tabbaci sannan za'a fara nata.
Sosai taja mata kunne akan kullum tazo tasha magungunan dan tasan idab ta bata a hannunta qarshe zuwa zatayi ta ajiye su ayi a sara. Wani hadin sabulu ta dakko cikin bokiti da bata, daga yanayin qamshin da yakeyi Umaimah ta tabbatar da zeyi kyau, koda yake ita shaidace dan ga Antyn nan tas da ita dan kullum cikin gyara take da kwalliya , ba ita kadai ba hatta Mama dake neman tsufar da kanta Antyn bata bar haka ta faru ba, ita take hada muau duk wani abu da ze taimake su ayi gyaransu tare shiyasa gasu nan tas dasu abinsu.
Godiya tayi mata ta wuce da bokitin a ranta tana yaba kirkinta, tasan Anty na sonsu tana kuma zaune da Mamanau lafiya amma ita laifin Anty daya a gurinta data hada Miji da Mamanta. Data sani a matar wa ko qanin Abba tazo da tabbas setafi shiri da ita sama da kowa saboda halin son gayun su yazo daya amma yanzun ma dole zata danne zuciyarta kodan saboda Khalil dinta tunda duk abinda Anty zatayi mata na gyara yanU shi akayiwa.
Kwana biyu a tsakani Su Yaya Hafsa, Naziyya, Maman Asad da Anty Mamy matar Yaya Aminu, Anty Ruqayya Autarsu Mamansu se Zee Mama cousin dinsuce da itama ta tashi a gidan tareda su Naziyya, taruwa sukayi saboda su tattauna yanda za'a gabatar da shagulgulan biki, Dr Sagir ya rigada ya sallami Nuratu ya bata dubu dari biyu kudin hidimar biki da duk abinda zata buqata, sannan a bangarensa yace zasuyi Dinner abokansa sun shirya masa amma se bayan an kai amarya.
Suna zaune a falon Anty, Dinkunan Nuratun da Tailor ya kawo sannan ya karbi Na Umaimah suka baje suna dubawa Maman Asad ta daga wata peplum blouse da dinkin ya zaunu breastcup din ya fita kamar an saka shi ma a jiki tace
"Wai ni a ina kuka samo wannan multitalented Matar ne Naziyya? *BIISHAQ LINKS*, sanda naga kayan furnitures din Nuratu seda na rantse na waje ne muka ringa musu da Yaya Aminu yace shi yaje kamfanin suka debo kayan bana waje bane a nan akayi sannan ga dinkuna kuma wai duk na mace ce kamfanin ashe, gaskiya sun iya dinki dan Allah kiga rigar nan a tsaye kamar an saka ta a jiki ni nayi mamakin kudin danaji kin fada duk kyan dinkin nan amma farashin yayi sauqi".
Naziyya da ita ta hadasu da Shagon dinkin na *lBIISHAQ LINKS Dake Tudun-Yola gate 2 Kano* tace "ai ki jira sema an kawo dinkunan da zasu saka na Kamu da Yini zaki sake shan mamakin yanda suka iya occasional dinki a farashi me sauqi, ni ai tuni na dawo daga rakiyar yan qaryar designer dinnan a qare da bata maka kaya ga gangariyar kamfanin dinki na samu kina kallon yanda suke gwangwajeni da dinkuna duk inda na shiga se an tambayeni wayake mun dinki"
"Ga shaida na gani muma ai zamu warwasa da bikin nan dan har na hango yanda dinkunana zasu bada Ma'ana, bani number CEO din ma kiga na sake kiranta ina so naje su dauki measurement dina dakyau, sannan ga maganar Console da Dining Table da nake so na sake danna Nuratu sun tafi da Imani na" Maman Asad ta sake fada, se Naziyyan tace
"Zakiyi mamaki idan nace miki ban taba zuwa an gwada ni ba, Tailor ta daya kawai ta aiko da za'a karbi dinkin da aka kawo su na gwada cif yanda kika san an gwada ni kuwa ai tun daga nan suka sake tashin kaina, shiyasa dinki ko babu awo zan basu nasan bazan ji kunya ba gashi sun san darajar kaya, ko wanne abu sunsan irin dinkin da zasuyi miki a jiki da ze qara fito da kyansa da qimarsa, Dining kuwa ki jira kiga na Yar gaban goshi, ai ni har cewa nayi ma Hajia Bilkisu tayi Son kai dan kayan Umaimah na neman sufi na Nuratu kyau tace ba haka bane, su haka aikinsu yake duk sanda aka maka sabo se kaga yafi na baya haduwa kuma na yarda dan duk sanda aka mun dinki qara sonsu nake saboda kullum sabuwar fasaha suke fito da ita"
*(Ku tuntubi Hajia Bilkisu CEO BIISHAQ LINKS home of funitures and fashion design akan lambar waya 08033950747, suna nan a Tudun-yola get 2 dake birnin kanon dabo)*
Hira suka ci gaba dayi suna daga kayan, Zee Mama ta sakw daga wata fitted gown data shawu shape din nan ya fita ta ko ina tace
"Har na hango rigar nan a jikin Nuratu yanda zata fito amma se tayi ciko sosai a saman nan dan cup din yayi mata yawa"
"Kamar kin shiga raina, tun dazu abinda nake tunani kenan cup din kamar zasuyi mata yawa koda yake daman haka take saka kaya a saka Bra me soso ko ina ya ciko cif ba'a san coge bane, da dai su iya rasa kunya ne ko ina ya cika da kaya sun fito da kyau" Yaya Hafsa ta fada.
Umaimah dake kwance daga can gefe duk a zatonsu bacci take dan tunda suka fara bata saka musu baki ba ta tuntsure da dariya tace
"Ba ciko bane Allah ne ya bamu, wasu ko sedai a hada da soso"
"Shegiya ashe idonki biyu dake an tabo sabgar tsokana zaki fara rashin mutunci ba toh Allah yasa ta jiki yanU ta nada miki na jaki" Zee Mama ta fada, Umaimah ta harareta ta mayar da kai taci gaba da chatting dinda sukeyi da Khalil.
"Wai dagaske kuke ko wasa? Daman duk abin nan cukone Nuratu takeyi ba nata bane" Anty Mamy ta fada tana kallonsu, se Maman Asad tayi caraf tace
"Ki bari kedai ai duk abin tsiyar a kanta ya qare a gidannan, kowa an raba an bashi ita se aka bata iya qasan babu saman ni har tunanin yabda zasu kwashe da Angon nake idan ya gano gaskiya wallahi, bari ma in kirata dai" ta shiga kwalawa Nuratu kira se gata daga ita se Daurin qirji da alama daga wanka ta fito babu cikon qirjin nan a shafe, Umaimah dake jiran qiris ta kwashe da dariya kuwa harda hantsilawa qasa Nuratun tayi kanta a fusace dan tasan dariyar me takeyi tunda ba yau ta saba yi mata ba, wani lokacin ma setaga ta fito daga wanka zata tashi itama ta tube ta daura zani tayi ta yawo a dakin tana waqe waqen neman tsokana.
"Rabu da ita karki kulata Nuratu daman neman nayi takeyi, Wannan ba matsala bane dukda dama ace na sani da wuri da tuni na baki magani kan biki duk se masuyi miki dariyar sunsha mamakin yanda abubuwa zasu cicciko har sufi nasu" Anty Mamin ta fada tana zaro wayarta daga jaka ta dannawa *MAMAN ILHAM ME TULA-TULA* kira.
*Fadila UJ kid's dresses* indai ɗinkin yara ne, we got you covered 💯.Ana kawo mana mu ɗinka sannan muna siyar da ready made muna kuma aikawa ko ina in sha Allahu.Kina fama da ƙyallaye ƙanana da bazasu isa ayi ma princess riga ba?No worries *Fadila UJ kid's dresses* zasu saffara maki su izuwa mini skirts,ba zakuyi dana sani da ɗinkin *Fadila UJ kid's dresses in sha Allahu*
07037977211
Location:Katsina state muna aikawa ko ina cikin Aminci 🙌🏼🙌🏼
*HALIN KISHI*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*
*WANNAN LITTAFIN KUDINE, KI TURA DA 500 ZUWA ASUSUN*
*8142548705*
*MARYAM UMAR FAROUK*
*SAI A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*A BIYA A KARANTA CIKIN SALAMA* 🙌🏼🙌🏼
Page 15
A speaker ta saka wayar tana dagawa suka gaisa tace
"Maman Ilham qanwata ce zatayi aure ashe dai saman in gaya miki se a slow babu komai duk ciko ne, shine fa hankalinmu ya tashi biki saura sati uku ban sani ba ko akwai abinda za'a iyayi mata"
Daga dayan bangaren Maman Ilham ta amsa da cewa
"Hajiya Mami ai ba abun tashin hankali bane irin hadin nan dai naki za'a bata in sha Allahu kafin satin biki se kinyi mamaki yanda abubuwa zasuyi TULA-TULA"
Anty Mami ta kwashe da dariya tace "kai sunan abun nan na bani dariya Maman Ilham, to ya za'ayi, naga yanzu yamma tayi za'a samu motar da zata taho Kano daga Kadunan kuwa?"