Sashe 98
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ÆŠan gyaran murya ya yi saboda ya ga kaya har muryarsa ta sarkafe taki fita. "Babu zuwan a lissafina, dole ce ta sa unexpect ya shiga lissafina". Ya faÉ—a ba tare da ya motsa daga in da yake ba.
"Dole kuma baby?". Kai ya jinjina mata alamar e........ "To waye ya yi maka dole ka zo ɗin?". Nisawa ya yi tare da ɗan kawar da kallansa daga kan dukiyan fulaninta, (yau dai ban ce tula tula ba saboda an saka mun ido da wannan suna nawa mai albarka 😅🥱)
"Kece kika tilasta zuciyata zuwa, na koma na kasa samun sukini, zuciyata ta damu da san zuwa in ganki".
Wani irin murmushi ta saki. "Yes that is my baby, dama nima ina san ganinka"......... A É—an takaice ya ce. "Meyafaru kike san ganina?".
Turɓe fuaka na shagwaɓa ta yi, kamar zata saka mashi kuka ta amsa da. "Wannan karatun ne yake bani wahala, na kasa gane komai, please kazo ka duba mun"............. Tin da ta fara magana ya dawo da kallansa a kan wannan ɗan bakin nata da take turowa, gabaɗaya sai ya ji shi a network, wani irin kasala ne ya saukan mashi lokaci guda. Da kyar ya daure ya tako izuwa in da take.
Yana zuwa bai wani ɓata lokaci ba ya zauna a saman sofa yana sauke ajiyar zuciya. Zama ita ma ta yi kusa da shi, sai a lokacin ta ce. "Ina wuni baby?"........... "Sai yanzu za'a gaisheni my ƴan'mata?". Cikin zolaya ya yi maganar.
"To zumuÉ—in ganinka ya ja na manta da gaisuwar, amma yanzu na tina". Ta kai karshen maganar tare da É—aukar cap É—in cappuccinonta ta cigaba da kaiwa baki tana É—an sipping....... Hannu ya kai ya É—an É—auki littafin nata ya fara dubawa.
Wani irin daɗin cappuccino nan take ji yau, dan baby ya zo. Unexpext ta ga ya sanya hannu ya karɓi cappuccino, a hankali ya kai bakinsa ya ɗan yi sipping, sannan ya cire, cikin nitsuwa ya fara kora mata bayani a kan karatun da bata gane ɗin ba, yana yi yana shan cappuccinon ɗin.
Sosai take fahimtar abin da yake faÉ—e, dan tana san karatun. Sai da ya tabbatar ta fahimci karatun sosai, sannan ya rufe littafin ya cigaba da É—an sipping na cpn É—in.
"Baby in kawo maka wani cappuccinon ne?". Ta jefa mashi tambayar tana dawo da kallanta a kansa. Kai ya girgiza mata tare da miƙa mata cup ɗin yana faɗin. "Wannan ma saboda ke na sha"....... Hannu ta kai zata karɓa hannunsu ya gogi na juna, nan take wani shock ta ratsa jinin jikinsa, har sai da ya ɗan furta ash ba tare da ya san ya faɗa ba, sai jin shagwaɓaɓɓiyar voice ɗinta ya yi tana faɗin.
"Sorry baby". Kai ya jinjina, ta wutsiyar idanunsa yake kallanta, kallansa kuma dik a kan tula tulanta da suka yi mugun tafiya da imaninsa. Sam bata fahimci yana kallanta ba, sai shagwaɓa ta hau zuba mashi tana kara jefa shi cikin saukin................
Kasa jura ya yi, out of control ya kai hannu ya janyota jikinsa, a take ya sauke nannauyar ajiyar zuciya. Ita kuwa ta zaci abin da ya saba yi mata ne na zaman da take yi a jikinsa suna hira, sai ta saki jiki har da É—an É—aura hannunta a saman kirjinsa ta sama kusa da shoulder É—insa.
A hankali ya sanya hannunsa a saman bayanta, dik bata kawo tinanin komai a ranta ba. Slowly ya zame mata hular kayan barci dake kanta ya ajiye a gefe, a hankali ya shiga shafa lallausan black hairnta. A wannan karan ji ta yi gabanta ya faɗi, amma bata yi ƙoƙarin hanashi ba, dan bata san ma me zata ce da shi ba.
Cikin dabara ya dawo da hannunsa saman........
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
======🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
26
Cikin dabara ya dawo da hannunsa saman wuyarta. Wani irin al'amari ta fara ji yana ratsata, zata tashi ya yi saurin maida ita ya kwantar, sai ya gyara mata kwanciya ma da kyau.
"Baby dare ya yi ba zaka koma bane?". Ta faÉ—a tana É—ago kanta. Bai yi mamakin jin maganar tata ba, saboda yaga tsoron abin da yake yi mata a cikin idanunta, shiyasa ma ta nemi ya koma bayan a baya kullum ita take damuwa da ya zo.
Rinannun idanunsa da suka rikiÉ—e izuwa jajir ya sauke a kan face É—inta. Ta É—an tsorata ganin idanunsa sun sauya launi, hakan yasa ta kara jin tana san raba jikinta da nasa.
Ƙasa bata amsar maganarta ya yi, tamkar an ɗaɗɗaure mashi tongue ɗinsa, sai kawai ya bita da kallo. Unexpext Ammo ta shigo cikin parlon tana faɗin. "Baby ba zaki hakura da karatun nan sai da safe ba kuwa? Dare ya yi yaushe zaki yi barci ba.............."
Bata iya ƙarisar da maganar ba ganin su biyu a parlon, ta yi mamakin ganinsa, da tasan yana nan ba zata fito ba. Kunyarsa ne ya kamata.
Sannu da zuwa ta yi mashi tana ɗan ja da baya. Kallo ɗaya ya yi mata ya kawar da kallansa, jinjin kansa kawai ya yi bai iya amsa mata ba, wai yana ɓoye halin da yake ciki kada ta gane.
Juyawa ta yi ta koma ciki tana mamakin yaushe ya zo gidan nan? Ko karar motarsa bata ji ba.
Ɗagowa daga jikinsa baby ta yi, a ɗan tsorace ta ce. "Baby zan je in kwanta dare ya yi"......... Lumshe idanunsa ya yi, wannan shagwaɓa tata ta kara ratsa shi sosai, sai ya ji ya zo har wuya.
Kasa shanyewa ya yi, a hankali ya matsar da face ɗinsa dab da ita. Zaro mashi idanu ya yi tana kallansa da mamaki. Can ƙasan maƙoshinsa ya furta. "Can i kiss you my baby?".
Wani irin zaro idanu da ta yi tamkar kwayar idanunta zasu faɗi ƙasa. A rikice ta ce. "Baby kiss kuma?". Muryarta na rawa ta yi maganar.
Kai ya gyaɗa mata alamar e kiss yake nufi. A wani irin zabure ta miƙe daga jikinsa, kafin ya yi wani yunkuri tuni ta watsa da gudu sai cikin ɗakin Ammo, tana shiga ta tura kofa tana sauke haki da sauri sauri. Sai da ta tsorata Ammo dake kwance a saman bed, a razane ta tashi zaune, dama bata yi barci ba, tana kwance tana tinanin wanda za'a iya alƙanta shi da lamarin su baby ɗin.
Ganin ta gudu yasa ya yi saurin miƙewa ya bi bayanta, dan ya santa da shiririta tsab zata faɗawa Ammo abin da ya ce mata. Yana turo kofar yasa kai ya shigo. Tana ganinsa ta saka yar kara tare da kwasawa a guje ta haye gadan Ammo tana riko Ammo da karfi.
Shiru ya ɗan yi yana kallanta, ita kam Ammo ta gama fahimtar komai, sai ta tuna kamar bata fahimta ba, ta riko jikar tata tana tambayar lafiyarta kuwa. Cike da shiririta ta fara ƙoƙarin faɗawa Ammon abin da baby ya ce mata. Sai dai bai bari ta faɗa ba ya yi saurin cewa Ammo.
"Ɗan bamu waje bari in yi magana da ita". Ba musu Ammo ta saketa tare da saukowa kasa. Da sauri ita ma ta sauko ta ƙanƙame Ammo tana faɗin sai dai su fita wajen a tare.
ÆŠan jinjina kai ya yi tare da cewa Ammo ta je kawai kada ta damu. Wucewa Ammo ta yi da sauri ta rufa mata baya dan bata san tsayawa. Sun zo zasu fita ya damko baby ita kuma Ammo ta fice. Kuka ta saka mashi mai sauti tana faÉ—in ya saketa bata so.
Shiru ya yi bai saketa ɗin ba, kuma bai yi magana ba har tsawon mintina 5, sannan ne ya rungumota da kyau a jikinsa, murya ƙasa ƙasa ya ce. "Saboda na ce zan yi kissing ɗinki ne kike wannan kukan?".
Cigaba da yin kukanta ta yi bata yi magana ba, sai dai ta kwanta luf a saman kirjinsa....................... "To am so so sorry, ba zan sake faÉ—in hakan ba, saboda ba zan so hawayenki su sake zuba ba, ya isa haka kin ji?".
Stilll shiru bata kulasa ba, sai ma ƙara kukan nata da ta yi. Ɗan rage tsawonsa ya yi ya ɗauketa can suka fito daga ɗakin, yana jin wani irin azabbabben yanayi a tattare da shi, amma ya daure saboda ya fin san farincikinta fiye da komai. A tinaninsa zasu samu Ammo a parlour, sai kuma yaga akasin hakan, saman sofa ya koma da ita a jikinsa ya zauna, rarrashinta ta cigaba da yi babu kakkautawa, tin yana jiyo sautin kukanta a hankali hankali har ya dai'na ji, a hankali saukar numfashinta irin na mai barci ya fara dokan dodan kunnesa, alamar ta yi barci kenan. Nannauyar ajiyar zuciya ya sauke tare da ɗaga kansa sama ya jingina da jikin head na sofar, a hankali ya lumshe idanunsa yana sauke ajiyar zuciya.
Ya ɗauki 20 mins a haka kafin ya dawo da kallansa a kanta haɗe da sauko da kansa. Ai ina, ta jima da yin barci har barin ya yi nauyi. Nisawa ya yi tare da miƙewa da ita cikin dabara, ya ɗauketa cak sai bedroom ɗinta. A saman kyakkyawar bed ɗinta ya kwantar da ita, ya janyo mata bargo ya lulluɓeta izuwa dai'dai cikinta, a gaban bed ɗin ya tsuggun dai'dai saitin face ɗinta, kasa kasa kamar mai raɗa ya ce. "Rigimamma kawai, to yanzu ba ga shi kin yi barci ba?". Ya yi maganar yana kallan ɗan bakin nata.