Sashe 40
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai Nenne kam ta fito da tanadin da ta É—auki sati guda tana shirya masu, wato wuta ta hura yana ci sosai, sai ta banka barkono mai bala'in zafi da yawa a cikin wutar, ai ba iya Æ´an kawo amarya ba, gabaÉ—aya unguwar rikicewa ya yi da tari mai sauti, kun san yadda barkono yake a cikin wuta.
Haba ai ba yan kawo amarya ba, harta ita kanta amarya bata tsaya ba, tuni suka ari kafar kare suka cikawa zannuwansu isa. Binsu da barkono da toka wanda ta daka barkonon ta tanƙaɗe toka ta haɗe su wajen guda ta rinƙa ɗaurawa a leda, to shi ta rinƙa binsu da shi tana harbinsu da shi, yana da bala'in zafi ga shiga hancin mutun.
Idan ta harba shi ya faɗi kasa ya fashe sai tokan ya tashi sama da garin barkonon, ya yi masu dai kamar guguwar turɓaya yana shiga hanci. Balai'n zafi ne da wannan abin.
In short pata pata Nenne ta yi masu, ta zama kamar mahaukaciya, dik wasu abubuwan da aka kawowa amarya sai da ta ta dawo ta watsa shi kaca kaca, abubuwan fashewa dake cikin kayan kuma dik ta bi ta fashesu rugu rugu, kwaryar dama nono da su ludayi da aka kawowa amarya masu bala'in kyau har da kwalliya a jikinsu, dik ta takesu ta fashe, dik wasu tulu na jere sai da ta fashe shi!.
Abin dariyar kuma tana gama yin wannan aika aikan bata tsaya ba sai ta gudu gidan Arɗo ba tare da Arɗo yasan ta zo ba, ta gudu ta je gwaggonta ta ɓoyeta a ɗaki ta yadda ko annemeta a yau dai ba za'a ganta ba. Ashe maras kunyar karya ce ita.
Idan ran bappa ya kai dubu to ya ɓaci, yana ji da kansa an kawo mashi amarya kawai Nenne zata wani rakasu a guje!. Wlh bata isa ba.
Cikin ɓacin rai bappa ya dawo gida domin ya ɗacaca mata kamar yadda ta ɗacaca mashi, ta korar mashi amarya, yau Nenne ta kuresa ta kawo shi har wuya, hakan yasa ya shigo a fusace, sai dai kash, bai sameta ba, wlh yau da ya sameta a gidan da bakaramin duka zai yi mata ba, saboda ransa ya kai ƙololuwa wajen ɓaci.
Cikin kunan rai ya juya ya fita, kai tsaye gidan ArÉ—o ya nufa dan ya dubata. Sai dai ko da ya je can ArÉ—o ya ce mashi bata zo ba, dan bai san tana ciki ba.
Da kyar bappa ya iya haɗiye ƙuncinsa ya koma wajen Mairo dan ya basu hakuri ya kuma ɗauko amaryarsa su koma gida a tare.
Kai my people's Nenne Æ´ar duniya ce wato.
===============≠===========🔥
••••••••••KINGDOM OF POWER••••••••••🔥
Kwance momma take a saman bed É—in a cikin bedroom É—inta, ta baro room na King, da kanta ta kaiwa Jaish abinci cikin bedroom É—insa, a lokacin ta isko shi yana wanka, sai ta koma room nata dan ta É—an huta.
Sallama mama Haulat ta yi mata a bakin kofar shigowa, tana da kwance ƙasa ƙasa ta amsa sallamar haɗe da bata izinin shigowa.
Turo kofa ta yi ta shigo, a ƙasa gaban bed ɗin ta zube gwiwowinta, cikin girmamawa ta ce
"Barkanki da hutawa ranki ya daÉ—e".
Shiru na Æ´an sakanni momma ta yi kafin ta amsa da. "Akwai wani abin mai muhimmanci ne?".
"E dama uncle Jahiz ne yake parlour yake san ganinki".
Jinjina kai ta yi ba tare da ta sake magana ba ta nunawa mama Haulat hanyar fita da hannu alamar ta je tana zuwa.
Miƙewa ta yi ta nufi waje tana yi mata addu'ar a fito lafiya. A cikin ranta ta amsa addu'ar da Amin, Allah sarki, damuwa ne kamar zai kasheta, shiyasa King yasa a ɓoye mata Guyson ya suma yana gadon asibiti, ga Chuchu ma kwance rai a hannun Allah, dik saboda tashin hankalin ɓatar Zunaira, tun fitar da su Mummyn Chuchu suka yi da shi ashe tin lokacin yake a sume, yanzu haka yana hospital ɗin cikin kingdom ɗin ana duba lafiyarsa, ita ma Chuchun an bata gado.
So King ya ce a ɓoyewa Momma da Jaish hakan kada a bari su sani, sannan a ɓoyewa Jaish batun ɓatar Zunaira, a ce mashi tana Dubai, dan in ba haka na za'a samu gagarumin matsala, kun dai san bai jima da dawowa cikin hayyacinsa ba, so a cewar King kafin Jaish ya damu ya fara nemanta har ya ce zai bita Dubai to su kuma sun yi gaggauwar gano in da take!........... My people's shin kuna ganin hakan zata yiwu kuwa?!.
Miƙewa momma ta yi, dik sai ta ji jikinta ya kara mutuwa sosai, Allah sarki ciwon Guyson ne yake ratsa jininta ba tare da ta sani ba.
Alkyabbarta ta É—auko ta É—aura kan kayan jikinta, ta nufi parlourn.
Ba karamar mamaki ta sha ba ganin uncle Jahiz rike da jariri a hannu, yaron ya kwanta luf a jikinsa, idanunsa kuma a buÉ—e sai dai bai yi kuka ba, yana ta faman buÉ—e baki alamar yana jin yunwa sosai.
Tsuma da san jin daga ina ya samo jajiriri yasa momma ta kasa iya zama kafin ta tambayesa, cike da mamaki ta ce.
"Jahiz....... Ina kuma ka samo baby?".
Zama ya yi saman mai zaman mutum É—aya sofa kafin ya bata amsa da. "Zauna mama sai ma baki labari, dama kuma hakance ta kawoni wajenki".
Idanunta a kansa ta samu waje ta zauna saman two seater.
Dik a ƙage take da san jin in da wannan yaro ya fito, ta tsare yaron da kallo, lokaci guda ya shiga ranta, dama ta jima rabonta da jariri a hannu, shekaru wajen 14 fa yanzu, tin kan Zunaira, ai kunga zata so jariri sosai a yanzu.
Miƙa mata babyn ya yi. Ba musu ta yi saurin karɓa tana kallon babyn cike da kauna, har da sauke nannauyar ajiyar zuciya.
Dawo da kallonta a kan uncle Jahiz ta yi tana jiran ta ji bayanai.
ÆŠan gyaran murya ya yi kafin ya fara bata labarin haÉ—uwarsa da su Khadija, yadda suka bugesu da mota da kuma halin da suke ciki a yanzu.
A É—an hanzarce ta ce. "To yanzu ina suke?".
"Suna hospital na cikin Kingdom É—in nan, naga a Abuja ba wani kula da su sosai za'ayi ba, kuma kinga dik wani abin da ya samesu alhakin a wuyarmu zai rataya, shiyasa na nemi takarda daga hospital É—in can dan mu samu damar zuwa da su nan a dubasu da kyau".
Jinjina mashi kai ta yi alamar tabbas haka ne, dik abin da ya faru da su Khadija a wuyarsu ya rataya, sannan ta dawo da kallonta a kan babyn dake ta faman buÉ—e baki.
"Jahiz yaron nan ai yunwa yake ji". Ta faɗa tana ƙoƙarin buɗe mashi fuska da kyau ta yadda zai samu damar ganin haske da kyau!.
"Yeah tun jiya babu abin da aka bashi, mahaifiyarsa tana kwance bamu da tabbacin tana raye ma".
Sosai momma ta ji tausayi ya kamata, sai ta ji tana san zuwa ta gansu, amma babu hali, bata da damar fita, dan haka sai ta ce da shi.
"Ba damuwa, zan kula da yaron, kai kuma ka kula da marasa lafiyan har zuwa su samu sauki".
Miƙewa tsaye ya yi, cikin nitsuwa ya ce. "Yauwa momma ina godiya, dan Allah ki kula da yaron nan sosai, saboda ina kaunarsa, ya shiga rai'na da kallon farko, yanzu dai bari in je hospital ɗin ma in duba su, dan tun da muka miƙasu ga likitoci ban sake komawa ba".
Jinjina kai ta yi kafin ta amsa da. "In ka fita ka turo mun Haulat, dan wannan yaron É—anyen jariri ne da ko wanka ba'ayi mashi ba".
Da okey ya amsa mata, sannan ya nufi waje.
Kurawa yaron idanu ta yi yana ta kallonsa, kyakkyawa kamar a bata shi kyauta, ga idanunsa a buÉ—e dara dara.
Da fitarsa bai fi minti É—aya ba sai ga mama Haulat ta shigo cikin hanzari. A gaban momma ta zube gwiwowinta.
Miƙa mata babyn momma ta yi tare da miƙewa tsaye.
"Ki yi mashi wanka, sabon haihuwa ne, sannan ki bashi madara mai É—umi, ki yi mashi dik abin da ya dace".
Tana kai karshen maganar ta wuce izuwa bedroom ɗinta, dan jikinta babu kwari, alamar zazzaɓi mai zafi ma take ji.
Wucewa da babyn izuwa ɗakinta mama Haulat ta yi, ita ma sai kallon yaron take yi, da alama babyn Khadija yana da farin jini matuƙa, dan kowa ya kallesa sai ya kama zuciyarsa da kauna.
•••••••••••••••••••••••••••••••••🔥
A can cikin fada kuwa, ran King ya gama ɗacaca matuƙa, hankalinsa a tashe, ga guyson da Chuchu rai a hannun Allah, ga Zunaira ba labari, Hoorain ya gudu, dan haka sai ya yanke hukunci cikin fushi, ya ce da commander Zafar a je a yaki Daular Qahtaniyawa, a kashe dik wanda ya gwada gardama, a tattaro mashi mata da maza yara da manya dik a gurfanar mashi da su a gabansa, daga yau sun zama bayi a kingdom of power..... Tashin hankali. Cikin fushi ya yanke hukunci fa.
A dai'dai wannan lokacin da King yake umartan commander Zafar da a ruguje Daular Qahtaniyawa, ya yi dai'dai da lokacin da Queen Zarina take tsaye a saman kafafunta cikin wani irin ƙasaitacciyar shiga na ban mamaki, gaba da bayanta dikka dakakkun warriors ne da suke gadin lafiyarta ta yadda ko guda ba zasu bashi damar taɓata ba.
A saman wani stage take tsaye wanda ƙasan stage ɗin wasu irin mahaukatan manya manyan warriors ɗinta wanda ta gina masu jikinsu da tsafi ne, ganinsu da ido kawai sai yasa zuciyar mutum ta buga ya mutu, basu da kyan gani ga bakar mugunta a fuskokinsu, babu rahma ko ɗigo a tattare da su.
Sai dai dikkansu dik da wannan horo da suka samu ga kuma tsafi suna tsaye ne a bayan wani dakakken warriors guda É—aya wanda shi ne a gaba da su yake jagorantar wannan runduna.
Ko baka san fuskar Hoorain ba idan kaga wannan mayaka tabbas zaka iya alakanta shi da Hoorain assistant commander na kingdom of power......... Tashun hankali.
Dan daga yanayin tsayuwarsa cikin jarumta da daki zai iya tabbatar maka da basu da banbanci da Hoorain...... Tashin hankali.