Sashe 146
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fyaɗen da master ya yi wa Floris ne yasa bata zo janyo mashi Sweetie ba, kunga babu ta hanyar da zai samu Sweetie, da ya tabbatar wannan dama ta kubce mashi, cike da ciza yatsa na zafin rasa wannan dama ya fara ƙoƙarin shirya ta yadda zai yaudari Ronnie ya fitar da shi daga birnin, su je wajen birnin ya biya buƙatansa da shi kafin ya halaka shi, amma fa dik a tafin hannun Black Tiger yake dik wani shirinsa........... Hmm da shi ya raina capacityn Black Tiger ne, a tinaninsa ai baya kallan cikin ɗakinsa shiyasa idan ya shiga cikin yake sheke ayarsa son ransa. Bai san gar Black Tiger ya san komai ba, dik sheke ayar da suke yi shi da su Oxil yana sane da su, harta aman da Ronnie ya rinƙa yi ranar dik yasan da hakan.
(Wato guy ɗin nan Black Tiger ɗan duniya ne, wato dik wani iskancin da suke yi yana gani?🤔 Anya Black Tiger yana da feeling kuwa?🤔 Ina ƴan team ɗinsa? Maza ku fito ku faɗa mana ya aka yi yake iya kallan dik wani iskanci kuma baya jin komai?🤔)
••••••••••••••••••••••••••••••••••••♥ï¸
Da misalin karfe huÉ—u dai'dai bayan Sweetie ta yi sallar la'asar, wanka ta tsantsara, ta shirya cikin wannan gown É—in, da kanta ta gyara gashin kanta, Ronnie ya ce zai kawo mata mai gyata ta ce bata so, zata yi da kanta, dan haka da kanta ta gyara kayanta.
My people's Sweetie ta yi masifar kyau a cikin waɗan nan kaya, omg, her wellcome and goodbye so masha Allah, ta ko'ina tana cike ɓulɓul, yar 13 years kamar wata ƴar 15, sai kara cika take yi dan hankalinta a kwance yake tana samun farinciki sosai daga bro ɗinta Ronnie, wani ɗan siririn chain na zinari da Ronnie ya bata ta sanya a wuyanta, ɗaya daga cikin chains da yake sakawa ne, ta ce ya yi mata kyau sai ya bata, tsadar bala'i ne da ya shi.
Kara haskakawa gurun wuyarta ya yi, ga fararen hakwaranta na kara haskawa, wlh kyan da ta yi a yau baki ba zai iya faÉ—arsa ba, ku hasko yadda wannan golden hair É—in nata yake kyalli, ba'a gyara shi bama tin ainahinsa mai kyalli ne bare kuma ya sha gyara? Ku kanku kun san dole ta tafi da imanin dik wanda zai kalleta.
Wasu shegun high heel ta sanya a kafafunta, irin covers ɗin nan ne, rigar tata na ja mata har ƙasa, a gaban mirror ta tsaya, ta juya ta sake juyawa, ita da kanta tasan ta yi kyau. Black Tiger yana ƙoƙarin nasa shirin shi ma, so hankalinsa sam sam baya a kanta.
Haba cikin wani irin taku mai kama da tafiyar hawainiya ta nufi waje, sai tashin kamshi take yi, kai tsaye bedroom na big bro ta nufa, tana tafiya tana wani yauki, dik Ronnie ya koyawa yarinyar nan sanka sanka na iyashege wlh, kowani rana sabon babi take buÉ—ewa.
Dai'dai lokacin da ta buɗe kofar ta danno kanta ciki, shi kuma yana tsaye a kusa da bed ɗinsa yana ƙoƙarin ɗaura necktie na wuyarsa. Ya subhanallah, my people's Black Tiger ya haɗu, idanunsa kalar nata sak dama idan baku manta ba na faɗi wannan, yadda kuka san ya karawa idanun kala, sai suka yi olive sosai, da alama hankalinsa a kwance yake.
Sanye yake da three-piece suit shi ma irin na jikin Ronnie, da kalar da komai iri ɗaya ne, ya yi masifar kyau sosai, mutum zai iya ɓata tsawon wuni guda yana kallan guy ɗin nan bai gaji ba!
Dark black curly hair nan nasa ya yi mata wani irin gyara na musamman da ya sha bambam da gyaran da yake yi kullun, kai daga ganinsa kasan yau rana ne na musamman a garesa.
Tana shigowa ƙamshin perfume ɗinta ya haɗe da nasa sai ya bada wani sihirtatcen kamshi na musamman. Tin da ta shigo idanunta suke a kansa, baki ta saki tana kallah halittar Allah, lallai ba shakka Allah ya yi halitta a wannan waje, Black Tiger ya haɗu.
Like wow abin yaƙayatar over, ita da shi sai suka fito tamkar amarya da ango, saboda yanayin shigarsu. Sarai ya ji shigowarta, amma yaki ɗagowa ya kallesa, dan kada ku manta kashin wuyarsa ta zame mashi. Tin daga kan haɗadɗun cover da suke kafafunsa har zuwa dark black curly hairnsa ta bi da kallo a cikin zuciyarta tana furta wow. Kuma abin da zai baku mamaki da ita dik wannan yabon kyansa da take yi tana mutuwa da san kallansa fa bata taɓa jin sansa a ranta ba, ita dai Kamran take so, shi kuma yanayi mata kyau tana jin daɗin kallonsa, hasali ma ta fi jin Ronnie a ranta sosai fiye da shi, ko kila saboda krista ne yasa hakan?.
Misali yanzu da ace babu Kamran to tabbas zata iya yin soyayya da Ronnie, amma ban da Black Tiger, amma fa Kamran na raye, dan haka babu kowa a ranta sai shi.
Cike da yanka irin ita mai class ɗin nan ta tako izuwa gabansa, zuciyarta na harbawa da karfi tasa hannu ta riko necktie ɗin nasa da yake ƙoƙarin ɗaurewa tana faɗin. "Big bro bari in hutar da kai".
Sam baya san ɗaga ido ya kalleta, dan haka sai ya yi ƙasa da idanunsa wai dan ma kada su haɗa ido. Sai da unexpect ya sauke kallan nasa a kan yatsun kafafunta. Waro idanu ya yi da kyau a kansu, da yake ta cire takalman nata a kasan carpet dake gaban bed ɗin kafin ta ƙariso in da yake, hakan ya bashi damar ganin yatsunta, sosai ya zaro idanunsa waje a kansu. Kafarta na dana yatsunta guda shidda ne ba biyar kamar na sauran mutane ba. Ganin hakan ya yi mugun ɗaga mashi hankali, lokaci guda ya ji jiri ya ɗebesa, kafin ya ankara ya tafi zai kifa, gabaɗaya ya rinjayeta suka faɗa saman mattress ɗin, tsikar jikinsa ne ya fara tashi sosai na ganin yatsun nata da ya yi.
To me dalili kenan?.
Jikinsa har kerma yake yi, lokaci guda ya É—ago da kansa da kallonsa a saman face É—inta, ya danneta ta yadda ko numfashi bata iya yi da kyau. A take idanunsa suka rikiÉ—e suka yi jajir kamar wuta, kwayar idanunsa suka tura olive sosai, harta kumatunsa sai da ya fara kerma kamar mai rawan sanyi, wani irin yanayi da ya shiga ya in ka gansa sai ka razana.
Lokacin guda ya fara yin wani irin jijjiga mai karfi gaske a kanta. Wani irin mahaukacin razana ta yi, bata san lokacin da ta fara ambatar sunansa da kyar da kyar tana ƙoƙarin yadda zata yi ta turesa daga kanta, da yake yana kanta sai tana iya jiyo yadda zuciyarsa take harbawa da karfi karfi gudu gudu sosai na wuce misali.
Hankalinta ne ya ƙara tsananta tashi sosai, cikin ruɗani ta rinƙa ƙoƙarin turesa daga kanta, amma ta ƙasa koda motsa shi. Shi kuwa ya ɗauki a kallah minti biyu yana wannan jijjiga kafin gabaɗaya ilahirin jikinsa ya sake alamar ya mutu ko ya suma a kanta. Tashin hankali, to ita yanzu tayaya zata iya cetan ranta? Kun dai san ba iya ɗaukar nauyinsa zata yi ba ko? Ga shi ko numfashi bata iya yi, wai menene ma ya rikiɗashi lokaci guda haka? Meyasa ya shiga wannan hali daga ganin yatsunta shidda ne ba biyar ba?. Uhm akwai matsala fa.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
========🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
Azabar da ta ji tamkar zata mutu ne yasa ta ware tafukan hannunta tana san yin amfani da magic É—inta ta É—aga shi daga kanta. Ta kuwa yi sa'a ta samu damar yin hakan. A gefenta ta kwantar da shi, sannan ta shiga mayar da numfashi da karfi karfi, kun san idan mutum ya rike numfashinsa na Æ´an sakannin yana saki da karfi karfi zai fita. To haka ita ma ta yi, ta kwanta shiru tana mamaki wani irin masifa ce yau take shirin faruwa da su kuma? Black Tiger da suma? Kai abin babba ne dik da a wajen Allah wannan ba komai ba ne, amma da mamaki daga kallan yatsun kafafunta sai ya suma, dik taurin zuciyar da balai'nsa, ga magic, amma farar É—aya ya sume haka? Kai akwai matsala gaskiya.
Ta ɗauki a kallah 3 mins kwance shiru haka kafin ta samu numfashinta ya daidaita, miƙewa tsaye ta yi da kyar, har lokacin tana yin ɗan nishi kaɗan kaɗan alamar da gaske ya yi mata nauyi over. Juyo da kallonta a kansa ta yi, yana kwance flat tamkar babu rai a jikinsa. Shiru ta ɗan yi tana tinanin abin da ya faru da ita daren jiya ga mafarke mafarken da ta rinƙa yi.
Me ya faru daren jiya kenan?.
Saman bed É—in ta haye, a daidai wajen kansa ta zauna tare da haÉ—e hannayenta dikka biyu ta tallabo kumatunta idanunta a kan face É—insa. Cikin natsuwa ta fara ambatan sunansa da big bro. Sai dai ina ko motsawa bai yi ba, cire hannunta É—aya ta yi daga kumatunta ta mayar saman nasa kumatun.
A zabure ta zare hannunta daga jikinsa saboda wani irin azabbabben zafi da jikinsa ya yi kamar wuta, lokaci guda jikinsa ya yi wani irin zafin zaw. Miƙewa daga zaune ta yi ta durkusa a kan gwiwowinta, sannan ta kai hannunta saman necktie da yake ƙoƙarin ɗaurawa kafin ya sume. Kwance tie ɗin ta yi ta ajiye a gefe, sannan ta hau ɓalle botiran rigar jikinsa, ta buɗe rigar sama ya rage saura na biyun da na ciki. Addu'oi ta fara tofa mashi tana fatan Allah ya tashi kafaɗunsa, tana san zuwa ta kira Ronnie amma bata san tafiya ta barshi dan bata san me zai iya faru a bayanta ba, baya bata kaɗan.