Sashe 152
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ki mun alkawarin dik abin da zaki faɗa mun gaskiya zaki faɗa!". Ya faɗa yana dawo da kallansa a kanta. kai ta ɗan jinjina. "Ko a da can baya ni bana karya, wani dalili yasa na yi maka sau ɗaya kuma bana fatan na kara yi". Mamaki ya ɗan yi jin ta ce ta yi mashi karya sau ɗaya. "Ƙaryar me kika yi mun a baya?".
Ba tare da shayi ko shakkar komai ba ta amsa da. "Cewa da na yi wancan wayar ba tawa bace, hakikanin gaskiya tawace!".
ÆŠan zaro idanunsa ya yi, like so much of surprise. Nisawa ya yi kafin ya ce. "Nasan da hakan, sai dai ban yi tinani zaki amsa mun da bakinki naki bane a yanzu, nasan cewa wayarki ne tin a ranar da muka kamaki".
Mamaki ne sosai ita ma ya kamata, a ƙagare da san jin cikakken bayani daga bakinsa ta ce. "Ya aka yi kasan waya ta ce sannan kuma meyasa kasan nawane ka sakeni?".
Hankalinsa ya mayar kan computer dake gabansa, da yake irin torch screen computer nan ne sai ya sanya yatsarsa yana latsata. Cikin natsuwa ya ce. "Na sakeki ne saboda na fahimci controlling ɗinki ake yi, komai da kike aikawa command ake baki, to ba ke nike da buƙata ba, masu sakaki ɗin nike da buƙata wanda kuma sai na sake ki ɗin zan iya cin masu". Ya kai karshen maganar tare da zame hannunsa a kan computer sannan ya dawo da kallansa a kanta, da yatsarsa manuniya ya nuna mata screen na computer yana faɗin.
"Zanen hannunki da zanen hannun dake jikin wayar dikka É—aya ne, ta haka na san wayarki ne".
Da sauri ta kai kallanta a kan screen na computer, hotunan zanen hannunta da kuma zanen hannun dake kan wayar ta gani, lokacin guda ta haɗiyi wani irin yawu mai wuyar wucewa, ashe kenan yasan komai ya zuba mata idanu, tab lallai ya cika cikakken jami'i, yasan kan aikinsa da kyau. Wani zuciya ce ta jefa mata tambayar amma meyasa ya azabtar dake dik da yasan zai sakeki kuma ba ke yake da buƙata ba? Shiru ta ɗan yi dan bata san wannan amsa ba.
Shi ma dai shiru ya dakata yana jin wani irin sauyi a jikinsa, lokaci guda zufa ta fara ketowa daga gefe da gefen fuskarsa, hannunsa yasa ya É—an shafi zufar yana mamakin menene kuma ya kawo zufa a face É—insa? Sai jin jikinsa ya yi tamkar an takuresa waje guda, ya ji kamar a matse yake, bugawar zuciyarsa ce ta sauya izuwa da karfi karfi.
"Amma Yah Ramish meyasa kasan zaka sake ni ka sanya aka horani?". Muryarta ta katse mashi tinani.
Da sauri ya dawo da kallansa a kanta, jikinsa na wani irin tsuma na daban da bai taɓa jin irinsa ba, dik karfin sha'awarsa idan ta motsa jikinsa baya yin irin wannan tsuma, to abu ne da ya haɗu da wanda yake da gadan abar, ga maganin overdose aka bashi, kunga kuwa ai sai abin da Allah ya yi kawai.
Zuba mata idanu ya yi bai iya bata amsa ba, ta ɗan yi mamakin irin kallan da yake yi mata, sai ta ɗan kawar da kanta daga kallansa. Gabaɗaya sai ta ji ta tsargu sosai, kamar a takure take, kun san idan mutum yana kallanka sai dik ka ji kamar baka da natsuwa. Kamar zata jurewa kallan, amma sai ta kasa yin haka, dan a cikin ƙanƙanin lokaci ta ji tsoro ya kamata kuma gabanta na faɗuwa. Muryarta ƙasa ƙasa ta ce. "Yah Ramish yanzu da kasan ina da alaƙa da dik wani abu da yake faruwa da kai wani mataki zaka ɗauka a kai'na?". Cike da fargabar amsar da zai iya fita daga bakinsa ta jefa mashi wannan tambaya.
Shiru bai iya amsa mata ba, sai wani irin abu da yake ji a jikinsa tamkar ana jona mashi lantarki a sake cirewa. Da karfi ya kame jikinsa yana É—an girgiza kai tare da datse idanunsa. Tsorata ta kara yi da yanayinsa, amma bata kawo batun can a ranta ba, ta yi zatan hukuntata zai yi shiyasa ya gayyatota É—akin, Allah sarki ta É—auka wancan hukuncin da ya yi mata bai ishesa bane.
Ta shagala da tinanin dalilin sauyawarsa lokaci guda bata ankara ba sai jinta ta yi a jikinsa, bata ma san lokacin da ya fisgota ta faɗa jikin nasa ba. Wani irin razana ta yi, a miliyan ta zabura zata kwace kanta, ina ai da karfi ya riketa, saboda yadda jikinsa ke buɗewa da karfi haka ya ƙanƙameta, gabaɗaya jijiyoyin jikinsa maganin yana kara buɗasu, jinin jikinsa dik yana tafiya ya taru a kan bananarsa, dik ilahirin tsikar jikinsa mimmiƙewa suke yi, lokaci guda wasu zara zaran jijiyoyi suka bayyana a jikinsa, tun daga kan hannunsa har izuwa kan bananarsa, sai gumi yake haɗawa, fuskarsa ta jiƙe sharkaf tamkar an watsa mashi ruwa
Da karfi ta tattara dikkan ilahirin karfin da ya rage mata tana ƙoƙarin turesa cike da tashin hankali. Sai dai ina ta kasa, cikin fitar hayyaci da karfi ya rabata da jikinsa kaɗan, yasa hannu ya capki wuyarta, cikin zafa ya haɗe bakinsu waje guda ya shiga bata kiss da zafa zafa babu kakkautawa, ya manta bata da lafiya, ko da yake baya a kan saiti.......... Kam bala'i wato akwai cakwakiya a lokacin da zai dawo kan saiti, wlh Ummie ta cucesa, ta zubar mashi da kima a idanun Leesharh............😅🥱
Har lokacin Leesharh bata sare ba, cike da jajircewa ta cigaba da ƙoƙarin kwatar kanta, shi kuwa da zafa zafa ya kai wa tula tulanta capka, kamar wanda yake faɗa da doki haka yake abubuwan nasa, sai wani irin numfashi mai zafi yake fitarwa, shi kansa sha'awar ta fi karfinsa a yanzu kam, ga wani irin zafin da bananarsa take yi mashi sosai.
Miƙewa tsaye daga saman chair ɗin ya yi da ita a jikinsa, a lokacin ne ta samu damar kwantar bakinta daga nasa, saketa ya yi yana ƙoƙarin ɓalle rigar jikinsa. Ai da gudu ta nufi hanyar sauka ƙasa dan taga wannan bala'i ya wuci tinaninta. Sai dai kuma kash, stair case ɗin sauka kasa da remote yake aiki, shi kaɗai ne kuma yasan in da remote ɗin yake da yadda ake amfani da shi, saboda haka ba hanyar fita, dan suna hawa stair case ɗin ta naɗe kanta, ko daga waje yanzu babu wanda zai iya shigowa ciki, dole shi ne zai iya yin kasa da stair ɗin a samu hanyar fita. Tashin hankali.
Ganin babu hanyar fita yasa ta zunduma ihu sosai tana faɗin. "Dan Allah Yah Ramish ka yi hakuri, wlh gara ka kasheni dan laifin da na yi maka a kan ka yi mun abin da kake da niyar yi, wlh ni ba wai na karɓi aikin kasheka da gangan bane, hasalima da farko ban san kasheka ake san yi ba, wayo suka mun na karɓi aiki, amma dan Allah ka yi hakuri, ni yanzu na dai'na yi masu aiki, ka saurareni dan Allah". Tana magana out of control, barkate haka take zuba word ɗin cike da tashin hankali.
Shi kuwa ko kaɗan baya jinta, gabaɗaya ya tsaga kayan jikinsa ya zubar kasa. Ai hankalin Leesharh kara tashi ya yi, ihu ta cigaba da zundumawa tana sambatu kala kala cikin fitar hayyaci, ga shi ɗakin ko'ina a rufe, kuma koda zata shekara tana ihu wlh babu mai iya jiyota, ko da ma an jiyota babu hanyar kawo mata ɗauki, dan remote tana hannusa, baza ma a ga stair case ɗin ba bare har a ce za'a ɓalleta a shigo.
Bata karasa ruɗewa da shiga tashin hankali bama sai da ta buɗi idanu ta gansa tsirara haihuwar uwarsa a gabanta, harta short ɗin jikinsa ya tsageta ya cire, har lokacin zufa ce take cigaba da keto mashi babu kakkautawa. Wani irin ihun da Leesharh ta saki sai ta baka tausayi, amma shi da baya hayyacinsa bai ma san ta yi ba. A miliyan ta watsa da gudu zata bar wajen. Cikin zafa ya damki gashin kanta haɗe vail da ta yafa, da karfi ya fisgota ta faɗa jikinsa. Da hannu ɗaya ya ɗauketa cak sai saman sofa dake cikin room ɗin. Sai ƙoƙarin kwatar kanta take yi taki bada haɗin kai ta natsu, sai dai daga san da ya yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa ko motsinta ba a sake gani ba, dan ya kanainayeta ta ko'ina ba hanyar gudu babu hanyar motsawa.
Wani irin matsa da yake yi wa tula tulanta yasa har ya fama mata ciwonta yana jini ba tare da ya sani ba, gabaÉ—aya ihunta ya dai'na fita, dan karfi ya saka mata, kuma kun san karfi ba É—aya ba, dole ta natsu. Daga karshe da yaga rigarta zata takura mashi ma ketata ya yi ya zubar abinsa, ya samu damar ganin tula tulanta da kyau ba'a cikin riga ba, ai kuwa ya hau murzarsu yana turnushe Æ´ar mutane in out of control.
Wato Ummie ban san me zan ce mata bama, haka kawai tasa Leesharh taga yaron mama tsirara, mutum mai ji da class da ji da kansa, shikenan yanzu ta zubar mashi da mutunci ta gama, yanzu kuna tunanin Leesharh zata yarda Ramish ba ɗan iska bane? Allah sarki bawan Allah ba halinsa bane, ita kuma ta taka sahun ɓarawo, akwai case dai.
Weekend É—in nan ba zan samu damar yi maku posting ba, da nace ba zan yi Friday bama, amma dai zan daure ko baya yawa gobe na yi maku, ina busy ne sosai wlh.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
========🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸