Sashe 157
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A yayin da yake nemanta shi kuma Jaish yana kwance saman bed ɗinsa barci ta gagaresa, tin ranar da wannan abin ya shiga tsakaninsa da Mahnoor bai kara yarda sun haɗa hanya da momma ba, tsabar rashin kunya da safe idan ya tashi barci kafin ya tafi office sai ya kirata a waya su gaisa, haka da rana da yamma ma, wai shi kunya yake ji, ita kuwa momma ta ɗauke Mahnoor daga part ɗinsa, ta kafa mashi tarkon da sai ya kawo kansa, shiyasa ko ya kirata a waya dan su gaisa yana ɓuyan mata bata wani damuwa, dan ta san halin kayanta, tasan maganinsa.
Mahnoor baiwar Allah sai da ta yi kwana guda a sume, sannan ta farfaɗo, ta sha jinya da ruwan zafi, tun tana ihu idan za'a sakata ruwan zafi har ta saba, yanzu a duniya babu wanda take tsoro biyun Jaish, kuma tana san sa fa, amma tsoronsa ya lulluɓe san, idan ta ji sunansa ma gabanta faɗu yake yi, bata san jin dik wani abin da ya dangancesa, zuciya kuma da bata da ƙashi, idan ta ɗan ji shiru bata ji ɗuriarsa ko da suna call da momma bane dik sai ta bi ta damu kanta tana san jin ko yana lafiya, ita dai idan yana lafiya shikenan hankalinta ya kwanta, wani ɓangare na zuciyarta yana bala'in san kallan face ɗinsa, dan tana kewarsa sosai. Wani ɓangare kuma tsoronsa!!.
So kwance yake yana ta juyi ya kasa yin barci, tinanin yadda ya ɗanɗani zumarta ne kawai a cikin ƙwaƙwalwarsa, yau tun safe tula tulanta suke yi mashi yawo a cikin idanunsa, ya rasa gane wani matsayi zai ajiye kansa, abin har tana san fin karfinsa.
•••••••••••••••••••••••••••••••••🔥
Jawad.
Barci ya isko Akka take yi, hakan yasa ya lallaɓa ya ja da baya, kai tsaye ya nufi bedroom na ƴan'matan dake cikin part ɗin na Akka. Tun bai shiga ciki ba ya tabbatar da tana wajen, dan wani irin kamshin perfume dake tashi a ciki, yasan babyn tasa yar wanka mayyar san kamshi ce. Har wani ajiyar zuciya ya sauke kafin ya tura kofar ya shiga. Saboda wawta irin ta Chuchu, wai fa ta gudun mashi ne a haka, sai ta bar kofar bedroom ɗin a buɗe........... ANAYA BA DA GANGAN TA BAR KOFAR A BUƊE BA KUWA?🤔😅
A lokacin da ya zo ta jima da yin barci abinta, ba ƙaramin daɗin hakan ya ji ba. Dan haka yana zuwa bai wani ɓata lokaci ba ya sureta sai cikin part ɗinsu. Saman katafaren bed ɗinsu ya direta tare da hayewa shi ma, tana ɗan motsawa a hankali tana san farkawa ya yi gaggawar kashe wutar ɗakin, shi fa yau sallarsa, tsuntsu daga sama gasasshe, dama a hannu yake. Bai bari kansa ta kulle ba ya hau ɓalle botiran kayan barcin jikinta.
Can cikin barci ta ji ana rabata da kayanta, a razane ta farka tare da fara ƙoƙarin saka mashi ihu tana turesa. Murya can ƙasan maƙoshinsa ya ce. "My Jannawad Yah Jawad ɗin ki ne fa".......... Cike da tsoro ta amsa mashi da. "Ni ai yanzu nace bana sanka ko? Dan Allah Yah Jawad ka kyaleni, ni wlh na fasa auren, ni kawai komawa zan yi........".
Bai bari ta ƙarisa maganar ba ya zira yatsarsa a cikin ɗan bakin nata dan ya samu ta yi shiru, cikin sigar rarrashi ya fara bata baki, har da ce mata. "Na yi maki alkawari this time kasheki da daɗi zan yi, ba zan baki azaba ba sai daɗi, ki yarda da ni, idan har ban saki kin yi ihun daɗi ba to na yarda ki fasa auren".
Make mashi kafaɗa ta yi tare da gabza mashi ciwo a yatsar tasa har sai da ya saketa ya zare yatsar tasa daga bakin nata. Cikin muryar shagwaɓa mai kara narkar da zuciyarsa ya mutu a kanta ya kuma motsa abar tasa ta ce. "Ni dai bana so kuma ban yarda ba, ni na dai'na yarda da kai, ba wani daɗi face azaba".
Shiru ya É—an yi, can wata dabara ta faÉ—o mashi a ransa, a natse ya ce. "To yanzu me kike san na yi maki sai ki yarda ki zauna da ni?". A hanzarce ta ce. "Romance kawai ban da wancan abin"
Oh ni Princess Teema jikar Muhammad 🤔 yaran King suna yin abin da suka ga dama, wai romance take so ban da zuwa duniyar mercury! Kai jama'a ashe tasan romance yar rainin wayo, ko da yake yadda suka kware wajen bawa flowers ruwa ita da Auta dole su san komai, sai dai basu san cewa karon farko babu daɗi ba, a tinaninsu zafin ba wani mai yawa bane, to bama gara Chuchu a kan Auta ba, ita fa Hoorain assistant commander da kansa take so, gata yar firitu ko rabin shekarunsa bata kai ba, gara Chuchu da ɗan girmanta ai, ba zata ji wani wahala sosai ba.
Abin ya so bashi dariya, wannan shi ne abin nema ya samu, dan kuwa har ya ga yadda zai sanyata kukan daÉ—i ta yadda bazata san time da zai shiga bama sai dai ta jisa a ciki, yanzu ya kara tabbatarwa da Chuchu yarinya ce, ai shi kam shal zuciyarsa, daga nan duniyar earth sai duniyar mercury, dan haka da sauri ya ce mata ya amince da dokarta, romance kawai ban da zuwa duniyar mercury. FaÉ—owa jikinsa ta yi tana sauke ajiyar zuciya irin ta ji daÉ—i zasu yi romancing juna kawai.
Shima wani sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke abar tana kara miƙewa. Hannunsa dikka biyu ya tura cikin vest ɗin jikinta, kayansa ya capko dikkansu biyu yana kai ɗan bakinsa saman lallausan wuyarta, tongue ɗinsa ya fitar ya fitar ya fara lashe wuyar tata. Hannayenta ta kawo jikinsa, ta sanya ɗaya ta bayansa ɗayan kuma ta ɗaura a saman kirjinsa, wlh Chuchu ba dai iya bawa flower ruwa ba, ta kware sosai, dan kuwa cikin rigar barcin jikinsa ta tura hannunta, a hankali ta fara murza mashi kan nipples ɗinsa cikin salon da ko kaki ko ka so sai ka je duniyar mercury ka dawo.
Take Jawad ya rasa ɗan control da ya ɗan rage mashi, dama dannewa yake yi, haba sai ji ya yi bafa zata dannu ba, Chuchu na neman ta fisa iya bawa flower ruwa, ko da yake an kwana biyu ya tara abar ta yi mashi yawa ba zai iya wani rikewa sosai ba a yanzu. Ai da ɗan karfi karfi ya shiga matsa tula tulanta. Kukan shagwaɓa mai kara tayar mashi da hankali ta saka mashi, tana wani irin narkewa a jikinsa saboda sakonsa yana ratsata da kyau. Ya ƙasa iya tambayarta dalilin kukan nata, sai wani irin numfashi yake saukewa mai ɗumi.
"Yah Jawad kai baka iya romance ba, a hankali fa ake yin komai, hakan ne zai sa mutum ya ji shaukin ya kuma tambatar romancing É—in nasa ake yi, amma kai kana matse mun su da karfi ba zan ji wani feeling ba face zafi". Tana magana tana turo baki. Ina ai Jawad sama sama kawai yake jiyota, wannan bayani da tun kafin ta zura hannunta a cikin rigarsa ta yi mashi da ya É—auka, amma yanzu bai É—auki komai ba.
Yayin da yake cikin wannan jin daɗi shi kuwa jaish yana kwance mararsa tamkar zata fashe mashi saboda ciwo, abin takaicin barcin ma yaki zuwa, da zarar ya rufe idanu wannan abin kawai yake tinawa ya rasa yadda zai yi da ransa. Miƙewa ya yi ya nufi toilet dan ya ɗauro alwala, sai wani uban kame jikinsa yake yi amma abin ya ci tura, yana ta wani jan tsaki tamkar akwai wanda ya yi mashi laifi. Alwala ya ɗauro ya fito, dadduma ya zo ya shinfiɗa ya tada sallah.
Sai dai kuma ina, da yake Allah ba azzalumin bawansa bane, hakkin Mahnoor na kansa ya tauye mata, dan haka sallarma ta gagaresa yiwuwa, dan Allah ba zai barshi ba. A cikin sallar tasa ma sai ya ɗauko wannan surar ya fara karantata dai'dai, sai ya kareta da wata surar, da yaga fa abin ba zata yiwu ba zai tabka saɓon Allah, sai ya sallame sallar kawai ya nufo waje, har lokacin yaki yarda ya je in da momma take ko zai sami damar gani matar tasa ya ji sanyi a ransa, shi dai yana jin kunyar su dikkansu biyu har Mahnoor ɗin. Garden ya nufa domin ya ji ko zai samu sassauci a can.
Nan fa ya isko Dr Raj da ya tasa Zee a gaba wai sai ta faɗa mashi tana sansa kafin ya kyaleta ta shiga ciki, ita ma Zee munafuka ce, ta iya iyashege sanka sanka, da gangan ta fito garden dan kawai ta haɗu da shi, kwana biyu tana yi masu wasan ɓuya shi da uncle Jahiz, sam sam basa samun damar ganinta, ga shi Khadijah ta koma part na Aunty MieMie, to sun koma tare, hakan yasa Dr Raj bai san in da suke ba, gara ma uncle Jahiz ya san in da suke, amma dik da haka tana wasan ɓuya da shi. To yau zuciyarta ta kai ƙololuwa wajen san ganin Dr, ta ji ba zata iya jurewa ba shi ne ta zo garden da nufin ta fito shan iska ƴar ƙaniya, waye ya ce mata so wasa ne.
Abin dariyar kuma tun karfe 8 na dare ta fito garden ɗin, ta zauna tana ta raba idanu tana jiran ya zo, har karfe 9, zaman awa guda ta yi, dik da haka ko yunƙurin komawa ciki bata yi ba, dan tasawa ranta sai ta gansa zata koma. Sai 9:30 ya fito rike da cup na cappuccinon yana ƙoƙarin kiran number Aneesa da ta zo garden ɗin ta samesa, yau ya kawo har wuya ba zai iya jurar rashin ganin Zee ba, shi ne zai kira Aneesa ta bincika mashi wajen waye Zee ta zo a gidan dan yasan in da take, har ya ayyana a ransa in ma ta koma garinsu ne to wlh gobe dole ya ɗaga jirgi ya je ya ganta, dan soyayarta na azalzalar zuciyarsa.