← Book details Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 134 OF 242

Sashe 134

Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani irin abu ya ji tamkar an caka mashi allura, yadda ta yi maganar tamkar kara ingiza zuciyarsa ta yi, can kasan maƙoshinsa ya furta. "Am so sorry, amma dai yau ki barni na ji ɗumin kayana, ba kema haka kike so ba?".

A miliyan ta zaro idanunta waje. "Ni kuma Yah Jaish? Yaushe nace maka ina son hakan?". Tana magana tana zaro idanu da mamaki a saman face É—inta.

Matso da ɗan bakinsa saitin kunnenta ya yi. "Ai kina jin daɗi ne idan ina taɓasu shiyasa nace kema kina so, kuma ba ke kika faɗo jikina ba?".

Yunƙura ta yi zata miƙe tana faɗin. "Ni na faɗo jikinka ne kawai dan ka rarrasheni na ciwon da cikina yake mun, amma bari na koma seat ɗina in zauna, in cigaba da kukana idan mun koma gida mommata ko Yah Omar su rarrasheni tun da dama su suka saba rarrashina idan ina kuka, kai dama babu ruwanka dani kace..............."

Bata kai karshen maganar ba ta yanke tsit sakamakon jawota da ya yi ta faÉ—o saman lion chest É—insa ya kuma haÉ—e bakinsu waje guda, zazzafar kiss ya shiga bata babu kama hannun yaro.

Ita ma mayar mashi da martani ta fara yi har da zura tongue ɗinta a cikin ɗan bakinsa tana kara tayarwa da baban Allah tsumin samartakansa. (Bari in yi sauri in je in faɗawa Queen Zarina ga shi nan Mahnoor zata kwacewa saurayinta samartakansa ta zo ta rabasu, ni ba zan ci amana ba, dole in sanar da Queen dan akwai amana🥱)

Cigaba da bata kiss masu zafa ya rinƙa yi tare da mayar da hannayensa saman tula tulan nata yana aikin matsesu. Dik suka rikita juna a cikin mota, ita ma kun san ta jima tana kewar kiss ɗinsa.

Cikin dabara ya zame É—an bakinsa daga cikin tata. A hankali ya shammaceta ya mayar da shi saman nipples É—inta, bata yi zaton hakan ba sai ta ji É—an zafi ya ziyarceta.

Ai bata san lokacin da ta waro idanunta waje ba, a saman kansa ta ɗaura hannayenta dikka biyu ta fara aikin zuba mashi kukan shagwaɓa dake kara rikirkita shi tana kara ingiza zuciyarsa yana yin abu da zafa zafa.

Wannan ƴar shagwaɓa da take zuba mashi ba ƙaramin kara tura zuciyarsa gaba wajen ingiza mashi ya kai babbar level yake yi ba.

A miliyan ta kwace kanta daga garesa tare da zabura zata bar jikinsa a lokacin da ta ji saukar hannunsa a saman mararta. Riƙota ya yi tare da dawo da ita jikinsa yana girgiza mata kai alamar kada ta tashi bai iya furta word ba, jikinsa dik a mace.

Ba dan ta so ba ta koma ta kwanta, sai dan bata son ta yi jayayya da shi. Matseta ya yi a jikinsa yana wani irin fitar da numfashi kamar wanda yake............ .

Shiru ta lafe har na tsawon awa guda bai iya motsawa ba, ƙoƙarin danne samartakansa kawai yake yi dan kada ya yi aika aika a cikin mota, da ma dai a gida ne sai ya saki ji.

Sai da suka yi awa ɗaya da rabi a wajen kafin ya ɗan iya motsawa ya tada kujeran motar, ya kara rungumota da kyau a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya, ya fara ƙoƙarin kunna motar dan su tafi.

"Yah Jaish bari na koma saman seat É—ina in zauna sai mu tafi". Ta faÉ—i hakan ba tare da maganar ta fito daga cikin zuciyarta ba, dan ita ma bata son barin jikin nasa, ta dai faÉ—a ne kawai.

Kai ya girgiza mata alamar a'a kawai ba tare da ya furta word ba, sai ma kara matseta da ya yi a jikinsa yana É—an shasshafa bayanta da hannu É—aya, sannan ya tashi motar a kan su tafi............

••••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥

DR RAJ.

A ƙagare yake da san jin amsar da Zee zata bashi , dan yana.......

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️

For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.

🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘

ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
========🔥🔥🔥=========

MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️

اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️

DR RAJ.

A ƙagare yake da san jin amsar da Zee zata bashi, dan yana sanin me zai yi next. Ita kuwa sai da ta tsaya shiru a kallah na tsawon 5 mins tana kallansa kafin ta girgiza mashi kai alamar a'a bata san shi, sannan ta ɗan kwace hannunta da yake rike da shi, rage tsawonta ta yi ta duka ta raɓa gefensa ta wuce.

Shock rooted him to the spot, his mind struggling to process the reality before him. Was it truly Akka’s blood that had dared to confess love, only to be rejected? The thought felt strange, almost unreal.

For almost thirty minutes, he remained standing there, lost in deep thought. Deep down, he knew Zee had feelings for him, he had seen it in her eyes. But the way she responded had unsettled him. After a while, he convinced himself that she was only playing hard to get and that he could win her over.

With a composed demeanor, he walked back to the sofa and sank into it, replaying the intense moment when their eyes had locked. Pulling his phone from his pocket, he dialed Yah Ramish’s number, eager to know whether he had finally given Leesharh to the blood or he was still stalling, just as he always did. wlh Ramish ɗan duniya ne, idan ba kana da hakuri ba zaka iya rataye kanka saboda bakincikinsa, mutum kamar dutse, in ya yi magana ba canzawa, ko da yake ba za'ayi mamaki a tin da kanin Smart ne, duk jirgi ɗaya ya kwasosu ya kawosu dama, ƴan rainin wayo da kawunansu kamar na Akka ...........🥱

Sau biyu yana kiransa bai ɗaga kiran ba sai a karo na uku, murya can ƙasa ƙasa ya ce Hello. Dr ya fahimci barci ma yake yi, amma sai ya daure wajen cewa. "Yah Ramish good evening".

A mainakon ya amsa gaisuwar tasa sai ya ce. "Is there any special reason why you're calling me at this time?"........ Shiru Dr ya É—an yi, kamar zai katse kiran ya kyalesa ya cigaba da barcinsa sai kuma ya daure ya ce. "Yah Ramish dama batun blood É—in nan ne, please mana ka bata ka ji our hero?.........".

Bai gama rufe baki a maganar ba É—iff Ramish ya katse kiran, ajiyar zuciya ya sauke yana mamakin halin yayan nasa, mutun ne babu É—igon tausayi a ransa. Ajiye wayar a gefensa ya yi ya cigaba da tinanin Zee abinsa.

•••••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥

Sanye take da sleeping dress riga da wando masu zubin pajamas, tana tafiya tana taunar chewing gum kamar wata wadda abin suka motsa. Daga bedroom na mama Haulat ta fito, tana tafiya tana wani kwarkwasa da rangwaÉ—a, ji take yi ta fi kowa tun da ta yi kwalliya, yanzu mama Haulat ta koya mata yanga, kamar ba Mahreen tamu ta bappa ba, har yauki take yi, kun santa da shegen san kwalliya tin a kauye, to da ta zo yanzu kullun cikin kwalliya mai kyau da É—aukar hankali take, ta zama big girl mai class yar gayu.

Sai dai har yau har gobe tana kukan sauyawar da Jaish ya yi, ya tashi daga hammanta izuwa Jaish, kuma kullun idan ta gansa bata gajiya da yi mashi magana, ko ya amsa ko karya amsa sai ta yi mashi.

Kai tsaye part na mama ta nufa dan ta je wajen Zee, yanzu sun fara sabo da su Zee, kuma Zee tana koya mata karatu bata da matsala, rike take da takardanta ma a yanzu, ta yi jagwalgwalan rubutunta kamar tafiyar tsutsa shi ne zata kaiwa Zee ta duba mata.

Har zata shiga part ɗin mama sai ta kalli kofar part dake fuskantar nasu mama ɗin a buɗe. Mamaki ne ya ɗan kamana ganin cewa bata taɓa kallan kofar a buɗe ba, da sauri ta dakata daga shiga side ɗin mama, babu ko tsoro a ranta, bata san bedrooms ɗin su waye a wajen ba kawai ta nufa abinta, tana tafiya babu ɗar ɗar bare waige waige. Kai tsaye ta shige ciki.

Babu ko sallama ta afaka masu cikin parlournsu. Suna zuane a saman sofa suna aikin latsan waya, Obaid ya tada kai da cinyar Omaid yana video call da Sharifat, shi kuma Omaid yana waya da É—aya daga cikin class mate É—insu, su da basa murmushi saboda muguntar da ta yi masu yawa sai ga Omaid yana É—an murmusawa alamar waya ta yi daÉ—i kenan.

Shirye suke cikin sleeping dress É—insu iri É—aya, kayan ya yi matikar yi masu kyau, Omaid ya tara gashinsa ta yi tsawo, shi kuma Obaid ya yanke arab hairn nasa, ya yi irin askin guyson, kuma ya yi kyau, ga shi dikkansu sun yi gyaran fuska, Æ´aÆ´an momma fa É—aukar wanka a jininsu yake, wlh dik kalar wankan da suka É—auka kyau suke yi wa wankan.

Ganin mutum a tsakiyar parlon nasu yasa Obaid sarkin zafa ya miƙe zaune yana binta da kallo tare da katse call da yake yi, shi kuma Omaid kallan wutsiyar ido ya bita da shi suna mamakin zubin halittarta, a cewarsu ta yi siririya sosai.

"Who are you?". Omaid ya faÉ—a ba tare da ya kalli in da take tsaye ba, kallan gefe ya bita da shi.
To ita dai ba jin turanci take yi ba, dan haka bata san me suka faÉ—a ba, da É—an gara ma larabci ne yanzu ta iya dik da ba wani mai zurfi sosai ba, amma zata iya maganar minti uku cikakke da kai da larabci, abin da yasa kuma ta yi saurin iyawa saboda zamanta da su mama Haulat, babu wani yare da zasu iya magana da juna dole sai larabci, hakan yasa ta yi saurin iyawa.
So bata san me suka faÉ—a ba, sai bata amsa su ba, ta tsaya shiru tana binsu da kallo, taga zubin halittar Jaish a tattare da su, kun san tun da suka zo basu haÉ—u da ita ba.
Chapter 134 · 0% Book details