Sashe 32
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ransa a ɓace ya cigaba da jan tsaki yana tafiya. Bai yi nisa da barin wajen ba ya ji alamun ana binsa a baya! Wani sirirn tsakin ya ja, ba tare da ya juya ba ya ce. "Ai sauri zaki yi mu jera kafaɗa sai ya fi, shashashu kawai".
Guyson fa yana da gaskiya, wlh ko aljani ne idan ka nuna kana tsoronsa ya dinga azabtar da kai kenan, amma idan ka nuna mashi kai ma shege ne mai ji da kanka, ka rike ayoyin Allah wlh ta kansa zai yi, tuni zai koma yana shakkarka!!.
Guyson bai sake juyowa in da suke ba har ya kai hall ɗin nan, dai'dai zai shiga hall ɗin ya juyo, wayam bai ga kowa ba. Tsaki ya sake ja tare da ƙoƙarin juyawa dan ya shige ciki.
A wani irin haukace aljanar ta bayyana a gaban idonsa, gashin kanta kamar bukkar shaiÉ—anu, idanunta kamar jini, bata da fasali sam, ta yi irin wannan bayyana ne dan su tsorata shi, so suke yi ya tsorata dan ya basu kofar da zasu shiga jikinsa su rikka sarrafa shi, aljani baya shiga jikin mutum haka kawai, sai bawa ya tsorata ya bashi kofa.
Wannan tsorata da mutum zai yi shi zai basu damar shiga jikinsa, idan mutum ya tsorata wannan firgita da yake yi dik wasu kofofi a jikinsa buÉ—ewa suke yi, to hakan yake bawa aljanu damar samun kofar shi, jama'a sai a kiyayye wannan, arinka daurewa ban da saurin razana a kan abu, wannan razana da kuke yi yana bawa abubuwa da dama hanyar shiga jikinku, ciki harda sihiri idan aka yi wa mutum, bayan sihiri akwai jifa, dik suna samun kofa ce ga hanyar razana.
Ko mushirikai sun nufeka da sharri basa iya cin maka har sai sun turo wani abin da zai razanaka, kana razana ka firgita zasu samu kofar da wannan aiki nasu zai shi.
Razana ga mutane wannan wajibi ne idan mutum yaga abin tsoro unexpect, to amma ya zai yi ya kare kansa daga mugayen idan ya razana? Amsa a nan ita ce ambaton Allah, idan bawa ya razana ya yi saurin furta sunan Allah, hakan zai yi matuƙar kuɓutar da shi daga dik wata sharri, dan haka ku yi ƙoƙari sunan Allah ya kama bakinku ya zauna, kune da cin riba, Allah ya kiyaye ya kare dikkan musulmi bakiɗaya.
A wannan karon ya É—an tsorata kaÉ—an, saboda unexpect ta bayyana a gabansa, ga yanayin yadda ta bayyana abin tsoro ne sosai.
Sai dai yana ganinta ya yi saurin furta. "A'udhu billahi mina-sh-shaitanir-rajim". Fassara. Na nemi kariya daga Allah daga shaidan, wanda aka la'anta
Sai. Allahu la ilaha illa huwa al-Hayyul-Qayyum......... Har zuwa karshe.
Ayatun Kursiyyu ita ce mafi girman kariya daga aljanu da shaidanu.
Sai a karanta Surorin Kariyar
Suratul Falaq (Qul a'udhu bi rabbil-falaq...).
Suratun Nas (Qul a'udhu bi rabbinnas...).
Suratul Ikhlas (Qul huwallahu ahad...).
Sannan a karanta. Bismillahi alladhi la yadurru ma'asmihi shai'un fil-ardi wala fis-sama'i wa huwa Sami'ul-Alim.
Karanta Salatin Annabi (SAW). Yawaita salati kan Annabi (SAW) yana kawo tsaro da saukakawa bawa tsoro.
Guyson yana karanta waɗan nan addu'oi wannan mushirika ta ɓace ɓat. Guntun tsaki ya sake ja kafin ya ce. "Hakan ma bai yi aiki ba, sai ki sake shiri".
Yana gama faÉ—ar haka ya shige cikin ball É—in abinsa.
===================🔥
Momma ta jima tana wayar da take yi, daga karshe ta tufe da batun Jaish, cike da damuwa take zayyanawa wanda take waya da ita ɗin damuwar da take ciki a kan ɓacewar Jaish.
Izuwa yanzu dik wata jarumtarta ta kare, hakurinta ya gaza, tunaninta ya tsaya, dannewa da take yi ta kai makura, zuciyarta ya kara tsananta ciwo, ta yi kuka a ɓoye har hawayenta sun kusa dai'na fita, zuciyarta na raya mata Jaish ya mutu ya bar duniya.
Tas ta gama zayyanewa wadda take waya ta ita halin da take ciki. Hakuri ta rinƙa bata tana rarrashinta har sai da ta tabbatar da ta ɗan ji sassauci.
Sannan ne suka yi sallama. Gabaɗaya barci ya kauracewa idanun momma, damuwarta ya dawo sabo a kan ɓacewar jaish, uwa kenan, tamkar ta san yana hanyar tunkarosu, sai tunaninta ya kara tsananta a kansa, ta kara shiga damuwa, zuciyarta ba bugawa da sunansa.
Ganin kwanciya ba zai haifar mata da komai bane yasa ta miƙe ta je ta ɗauro alwala.
Sallah ta zo ta fara gabatarwa domin neman Ubangiji da ya sassauta mata wannan hali da take ciki a wannan masarauta.
A ɓangaren King kuwa, lokacin da ya dawo part ɗin momma dan duba guyson sai ya iskota tana sallah.
Ganin babu guyson a É—akin yasa ya juya ya fita, part É—in mummyn Chuchu ya nufa. Dan yasan guyson yana santa kuma yana zuwa wajenta sosai.
Nan ma guyson baya wajen, kamar zai je ya tambayi momma, sai kuma ya tuna kila shi ma ya tafi wajen dinner É—in ne. Hakan yasa ya É—an ji sanyi a ransa. Bedroom É—insa ya koma.
Wayarsa ya É—auko, number Abdussalam ya kira domin ya tabbatar, ana tsaka da taro kira ya shigo.
Cikin girmamawa Abdussalam ya É—auka.
"Omar yana wajen taron ne?".
Shi ne abin da King ya tambaya. A lokacin guyson yana tsaye a kusa da shi yana san tamnayarsa ina Auta. Dan haka da e ya amsawa King.
Wani irin sanyayyar ajiyar zuciya King ya sauke wanda har sai da Abdussalam ya ji hakan a kunnuwansa.
Katse kiran ya yi tare da É—aura wayar a saman drawer, ya kwanta ya janyo bargo, hankali ya kwanta tun da Guyson yana wajen taron.
=========================🔥
Guyson kuwa, yana sako ƙafafunsa cikin hall ɗin dai'dai lokacin MC ya ce da Jawad ya riƙe waist ɗin Chuchu ya sumbaceta.
Shiru guyson ya yi yana mamakin abin, shi ba saba zuwa wajen biki ya yi ba, kunsan brothers ɗinsa dik gwabraye ne babu wanda ya yi aure bare ya san yadda ake yi, so bai taɓa sanin yadda ake wasu abubuwa ba, hakan yasa ya haɗe dik waɗan da suke cikin hall ɗin har da su Jawad ɗin da mc ya yi masu sunan ƴan iska..............😂
Bai kare tsinkewa da mamaki bama sai da yaga da gaske Yah Jawad É—insa ya mannawa Chuchu sumbata a baki, hakan yasa ya kara zaro idanu waje yana mamaki bawan Allah ustadz.
Tabbas yasan hakan ba laifi bane tun da Jannat matar Jawad É—in ne, shi abin da ya bashi mamaki shi ne ko kunyar mutane basu ji suke wannan iskanci, abin da ya kasance sirrinsu suke bayyanata ga duniya, ina laifin iya Æ´an uwansu ne kawai, shi ne har da baki...........?
Ni kuwa nace guyson kenan, dan dai bai faɗa soyayya bane, yana faɗawa zumuɗi zai sa ya mance da cewa kiss sirri ne, kila ma abin da zai yi sai ya fi nasu......😂
Ciki ya ƙarisa yana ta aikin rarraba idanu a kan ta ina zai ga Auta?. Har ya ƙariso kusa da su Jawad bai hango Auta ba.
Kusa da Abdussalam ya tsaya, yana ƙoƙarin tambayarsa ina Auta sai ga kiran King a lokacin ta shigo.
Shiru ya tsaya har sai da Abdussalam ya karisa call É—in, nan ne ya ce. "Yah Abdussalam ina Auta?".
"Kana nufin my wife?". Cewar Abdussalam.
Jinjina kai Omar ya yi kafin ya amsa da. "E ita nike nema".
"Ai tin da nazo ban haÉ—u da ita ba, kila tana cikin gida, bata zo nan ba, muma nemanta muke yi".
Guyson bai kawo komai a ransa ba, ya juna ya nufi hanyar fita, dan a tunaninsa ko tana ɓangaren Akka, dan haka zai je can ya duba ta.
Ƴan dinner sai cin uwar sabada ake yi ana sharholiya, Jawad ansami abin da ake so, wato yiwa Jannat sumbata, ko kunyar mutane baya ji, shi ba goshinta ya sumbata bama, bakinta ya sumbata mai gabaɗaya, buri ta cika yau. Kada ku manta wannan ƙaramin dinner da iya ƴaƴan sarakuna da masu mulki ne kawai a ciki, akwai babbar dinner da za'a gabatar gobe da misalin karfe 12 na dare.
===========================🔥
••••••••••• BLACK WORLD•••••••••••••🔥
A hankali idanunta suka fara buɗewa, kunnuwanta suka fara jiyo mata sautika na kukan abubuwan da bata taɓa jin irinsu ba.
Jiri jiri ta fara gani kamar zata faɗi ƙasa. Lokaci guda ta ji wani irin sanyi ya ratsa mata jikinta har izuwa cikin ƙashi da ɓargo, ga kafafunta babu takalma.
Dishi dishi ta fara gani haÉ—e da wani irin yana kamar É—akin da ya É—ebi shekaru aru aru babu mutane a ciki, a hankali idanun nata suka fara washewa.
Sai kuma menene? Wani irin tabkeken tekun kankara ta gani a gabanta mai shake da ruwa mai bala'in sanyi har da ice a ciki, wannan dalilin ya haifar da uban sanyi da ta ji ya ratsata.
A tsorace ta zaro idanunta waje sosai, ta yi iya kallonta bata iya gano karshen wannan kogi ba, tsoron juyawa bayanta ta yi dan kada ta sake cin karon da abin da ta gani ya makantar mata da idanu É—azun.
Tamkar wadda aka ture haka ta tafi luuuu sai cikin wannan tapkeken teku ba zato ba tsammani.
Wani irin ihun azaba ta saki sakamakon wani irin sanyi da ya ratsa kashin jikinta, a tsananin razane ta fara ƙoƙarin cetan kanta, Pretty ta fita iya ruwa, dan in baku manta ba Pretty mayyar san ruwa ce, kada ku manta kullum a wajen korama Kamran yake iskota, ita kuma Sweetie kullum tana ɗakinsu.
So bata wani iya ruwa ba, hakan yasa ta fara shan ruwan, ita dik ba wannan bane ma damuwarta, bala'in sanyin dake cikin ruwan ne matsalarta, sanyin ya yi mata over.
Sai fafutuka take yi tana san cetar kanta, abin mamaki kuma bata nitse kasa ba, ruwan kuma yana da bala'in zurfi. Kamar daga sama taga bayyanarsa a bakin tekun.
Kamar wani aljani haka ya bayyana, sleeping dress launin white color ce a jikinsa, ya yi bala'in kyau matuƙa, gashin kansa a sake, hakan yasa ya kara wani irin bala'in kyau, da alama ya kwanta zai yi barci ne ma ta shiga cikin gonarsa ta sanya shi tashi, dan dik wasu alamu na wanda ya kwanta zai yi barci ta bayyana a tattare da shi.