Sashe 142
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wato Black Tiger É—an duniya ne, da magic nasa ya yi amfani ya dawo da ita saman bed É—insa, ya jinjiga mata yayan hanji a banza kawai. Amma kuma ya É—arsa mata tsoro sosai a ranta, ya nuna mata mutuwa kusa da kusa, ba ta ce mashi bata san tsoro ba? To da alama yanzu kam ta sani.
Kasan bed ɗin ta sauko tare da durkushe gwiwowinta a ƙasa tana tari da karfi karfi ta dafe kirjinta da hannunta ɗaya, dan tsananin wahala da ta sha. Ƙoƙarin yin amai a wajen ta yi, amma ta kasa, dan aman yaki fitowa. Kamar ta fita a hayyacinta.
A hankali Ronnie da ya shigo tun ɗazun ya matsa kusa da ita, shoulders ɗinta ya tallabo yana ce mata sorry. Tana jin voice ɗinsa ta yi saurin miƙewa tsaye tare da kai kallanta a kansa, sai dai tana miƙewa jiri ya kwasheta, dan har yanzu ƙwaƙwalwarta yana nuna mata tana faɗuwa ƙasa ne, a fili ta zame zata faɗi Ronnie ya riketa da kyau yana kara faɗa mata sorry.
Shiru ta kwanta a jikinsa tana sauke numfashi ƴar ƙaniya, dama bata taɓa haɗa inuwa da Black Tiger ta sha lafiya ba na faɗa maku. Rikota da kyau Ronnie ya yi suka nufi waje yana kara ce mata sorry, sai rarraba idanunta take yi tana neman ta ita zata ga Black Tiger? Sai dai babu shi babu alamarsa a ɗakin, da alama ya fita. Kumbura kumatu ta yi a ranta ta kudurta idan ta dawo daga school yau ba zata kyalesa ya zauna lafiya ba, zata takura mashi sosai, sai ta fance wahalar da ita da ya yi. A yarinya bata daddara ba, muje zuwa buga wasa, zamu ke waye zai yi nasara.
Kai tsaye Dining room Ronnie ya wuce da ita, bawan Allah shi yanzu ya dai'na tambayarta me Black Tiger ya yi mata idan ta je wajensa ya ganta a wahale, dan ya gaji da jin diramarsu, wani lokaci ma dariya suke bashi, wani lokaci kuma ya yi hawaye, kamar wasu maguna, basa haÉ—uwa inuwa É—aya sam.
A baki ya rinƙa bata breakfast ɗin tana ci har ta ƙoshi, sannan ya ce su je ya kaita school idan ta dawo sai su je wajen koyan mota ya fara koya mata.
"Lovely bro kai baka yi breakfast ɗin ba". Ta faɗa kalamanta cike da kulawa sosai. "Sai na kaiki na dawo zan yi, time ya tafi ne". Ya faɗa tare da miƙewa, ya ratayo hannu ɗaya na school back ɗinta a shoulder ɗinsa. Hannunta ya ja tare da wucewa suka nufi waje.
Bata sake sanya Black Tiger a idanunta ba har suka tafi school tare da rakiyar motoci guda gona ciff, ita da Floris suka tafi. Primary 4 aka sanyata bisa umarnin Ronnie, dan ya ce zai rinƙa koya mata karatu sosai a gida, ba zai yarda ta fara daga primary one ba dan ta girmewa hakan, ita kuma Floris tana jss two yanzu. Dikkansu gidan baya suka shiga, Ronnie yana tsakiyansu. Sai hira yake yi da Sweetie, ta kwanto da kanta a saman shoulder ɗinsa tana ta farinciki yau zata je school, har yanzu cikinta yana juya mata tana jin kamar zata yi amai amma kuma aman yaki fita. Black Tiger shi ma yasan ta kan tsiya.
Ko da suka isa school É—in sai da suka tsaya yi wa juna kalaman kauna na rabuwa da juna, daga karshe Ronnie ya ce mata. "Ki kula sosai da kanki, idan kin dawo daren yau zamu yi wata magana ki tina mun, sannan don't believe anybody kin ji?".
Kai ta gyaɗa mashi tana kallansa. Alama ya yi mata da kansa a kan ta matso. Matsawa ta yi dab da shi, sumbata ya bata a kumatu yana murmushi, ita ma sumbatar ta bashi. Takaici yasa Floris ta buɗe kofar side ɗinta zata fita kenan ya yi saurin riƙo hannunta, a hanzarce ta dawo da kallonta kansa, while shi kuma a hankali ya kai kallansa a kanta. Da ido Sweetie ta bisu da kallo, sumbata ya bawa Floris ɗin ma a kumatu ita ma. Thank you ta furta ba tare da ta mayar mashi da martanin sumbatar ba ta fice da sauri tana tinanin kalaman master Devil in da yake sanar da ita yana matsanancin sha'awar Sweetie, ta yi mashi hanya ya sameta zai yi mata kyauta na musamman. Ita fa Sweetie sam bata kishi da Floris, saboda babu wata alaƙa ta soyayya a tsakaninta da kowa sai Kamran, shi kaɗai zuciyanta yake so, Ronnie san yaya da kanwa take yi mashi, shiyasa bata kishi da Floris, ita kuma Floris kishi take yi da ita sosai da sosai, kamar ta kasheta take ji.
Floris kuwa ta yi master Devil alkawarin ranar partynsu Ronnie idan kowa yana cikin hidima a cikin empeir ɗin, tabbas zata kawo mashi Sweetie har cikin bedroom ɗinsa, daga nan sai ya ƙarisa sauran aiki, wannan agreement ɗin suka yi da shi, yanzu abin da yake jira kenan, a wannan rana ta partyn su Ronnie an shiryawa Black world gagarumin shirin da a tinaninsu Black Tiger bai sani ba, a daren ranar suka shirya sace Ronnie idan jama'a sun yawaita, a cewarsu Black Tiger ba zai iya ganinsu ba dan dare ne kuma abubuwa sun yi yawa, dik tunaninsu capacityn Black Tiger ya gaza haka, master ya tsara zai yi amfani da Sweetie da rana, da daddare su ɗauke Ronnie. Kai wato akwai tashin hankali fa.
Sannan a wannan rana ta partyn akwai gungun mutanen da suka jima suna shirya hanyar kwatar birnin Black world daga hannun Black Tiger saboda É—inbin arzikin da suke da shi, so zasu yi amfani da wannan rana ta party su yi shigar sunkuru su yakesu su kwace birnin. Daga gefe kuwa a wannan rana Duniyar shaiÉ—anu suke san zuwa É—aukar autansu wanda shi kansa Black Tiger É—in bai san da su ba, babansa bai bashi tarihinsu ba, so bai yi shiri a kansu ba, amma kuma zai iya zulle masu in har bai fita wajen wannan party ba, dan suna kan nemansa ne, fitar da zai yi zuwa wajen wannan party shi zai sa su gansa, suna ganinsa second É—aya ya yi yawa zasu bayyana a in da yake.
Abin da baku sani ba shi ne, gabaɗaya in da Black Tiger yake fa a tsare take, in dai zai kasance a cikin gidansa ko fada to bazasu iya ganinsa ba, already babansa ya tsare wajen, so hall da za'ayi taron babu tsari, dan bayan mutuwar babansa ya gina wannan hall ɗin, dan haka yana fita wajen za'a iya ganesa. Fatan yanzu kuna kan fahimtar ɓoyesa da babansa ya rinƙa yi na tsawon shekaru a hankali hankali.
Shi kuma kunga bai san da wannan ba dikka, hakan ma tasa ya yi wa Ronnie alkawarin tabbas zai je wajen partynsu, shi Ronnie zai bawa cake idan ya yanka kafin ya bawa kowa, shiyasa na ce maku dukiya ta yi kuka, an ɓarnatar da ita a kan wannan taro, saboda manyan kai zasu je wajen, kujerun zama ma a musamman aka yi odersu daga ƙasar England, kujeru ne na masu bala'in kyau da tsada. In short abubuwa manya manya ne suke shirin faruwa a wajen wannan party.
A ta ɓangaren Sweetie kuma ta yi shirinta tsab na zuwa wajen, ta kuma shirya sanya Ronnie ya fara dik abin da zai fara da sunan Allah, kai my people's akwai cakwakiya a wannan rana wlh, za dai mu gani. Gabaɗaya masu kaunar Ronnie a birnin sai murna suke yi, Black Tiger da kansa ya sanyawa wannan rana suna red diamond day, saboda a wannan rana zai fara kyauta da dukiyar red gold ɗinsu da suka samo a ƙarƙashin ƙasa, sai ya saka wa ranar red diamond day.
Sai shiri suke yi, Ronnie buri ya cika zai shiga hospital É—insa ya fara aiki. Sannan kwana biyu tsakani akwai gagarumin Birthday party É—insa again, wato wannan birni akwai shagali idan abubuwa basu lalace ba a ranar partyn buÉ—e hospital.
A tinaninku su waye zasu yi nasara? Duniyar shaiÉ—anu zasu samu damar ganin É—an autan nasu har su É—auketa? Master zai cinwa burinsa a kan Ronnie and Sweetie? WaÉ—an can gungun mutane masu san kwace birnin zasu cinwa burinsu? Sweetie zata cinwa burikan da ta tsara wa birnin a ranar partyn? Mu je zuwa.
••••••••••••••••••••••••••••••🔥
Su Sweetie sai da suka wuce har class É—insu, sannan Ronnie yasa suka juya kan motocinsu izuwa gida cike da kewarta.
•••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
========🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
40
🔥🔥🔥🔥DUBAI.🔥🔥🔥🔥
Ɗago da kallonsa a kanta ya yi da nufin ya tsawatar mata ta cire hannunta ya yi aikinsa. Sai dai kash, yana ɗagowa suka kalli juna sai ya ji tongue ɗinsa ta yi mashi nauyin ya daka mata tsawan, gabaɗaya sai ya ji wani iri a jikinsa, tamkar an sanya igiya an ɗaɗɗaure mashi tongue ɗin nasa ne, ido cikin ido suka kalli juna a kurkusa, kun san yana da matuƙar wahala ku ga juna ido cikin ido zuciyoyinku basu amsa da wannan kallo ba, so har cikin ransu suka ji wannan kallo ya ratsasu. Ai bata san time da ta zame hannunta daga saman wuyan rigar ba, sai dai ji ta yi ya sanya hannunsa ya yi kasa da rigar.
Shi kansa tin da yake dubata wlh bai taɓa mayar da hankalinsa a wani halitta tata ba sai a yau, a yau ɗin ma ba komai ne ya ja hankalinsa a kansu ba face tana zaune idanunta biyu, yadda ta zauna yasa gabaɗaya tula tulan nata sun tsastsaya cir, saboda babu bra daga ta ciki, so suna nan muraransu. Ga shi yadda ya ja wuyar rigar ta ɗan yi ƙasa sosai, hakan ya basu damar bayyana.