Sashe 141
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A dik lokacin da ta kalli Black Tiger jaruminta na farko wato Kamran shi kawai take tinawa, a kullum tana tinaninsa fin sau a kirga, da shi take kwana take kuma tashi, burinta É—aya ta gansa, a kullum sai ta yi wa kanta wasu tambayoyi kamar haka, a ina yake? A ina zata gansa? Yakamanninsa suke? Shin yana tinata ne ko ya manta da ita? Meyake yi a halin yanzu? A koda yaushe sai ta yi wa kanta waÉ—an nan tambayoyin da bata da amsarsu bata kuma da in da zata sami amsarsu, wata rana har kuka take yi idan ta tunasa. Amma har yau bata iya sanar da Ronnie soyayyar Kamran dake ranta ba, tabar sirrin a ranta.
Meyasa idan taga Black Tiger take tina Kamran? Shin suna da wata alaƙa ne ko dai kawai a ranta ne take jin kamar girma da cikar Kamran ya kai Black Tiger dan bata taɓa ganinsa ba?.
Cikin sanyin murya ta ce. "Big bro good morning".
Shiru bai amsa mata ba, bai ma yi kamar zai amsa ba, yana cigaba da dudduba abin da yake ra'ayi zai fita zuwa fada, anjuma za'a buɗe katafaren hospital da ya ginawa Ronnie, za'ayi taran partyn buɗe hospital ɗin, ba ƙaramin dukiya Black Tiger ya zubar a wannan taron ba, an shirya abubuwa sosai, and dik a cikin Daularsa za'ayi, kuma hospital ɗin ma a cikin Daular tasa take.
So yana da abin yi sosai yau, shiyasa ma yau dressing É—insa ta fita daban da kowacce rana, yau ranar Ronniensa ne.
Bata damu dan bai amsa maganarta ba, sai ta sake cewa. "Big bro na yi kyau?". Tana magana kirjinta na harbawa da karfi karfi, dan tasan bata taɓa zuwa wajensa ta fita lafiya ba, kullum sai sun yi dirama ɓatacciya kaman wasu tom and Jerry.
Nan ma shiru bai amsa ta ba, kuma dama tasan hakance zata biyo bayan, dan sai ka yi mashi magana sama da guda uku bai amsa ko É—aya ba, ba wanda yake sanya shi yin magana sai time da ya yi ra'ayi.
Cikin natsuwa ta tako ta nufi in da yake tsaye, jingina bayanta da jikin drawer mirror ta yi, yazamana suna fuskantar juna, kallansa gabaÉ—aya yana a kan mirrorsa tamkar bai san da wata halitta a wajen ba. Shiru ta É—an zuba mashi idanu na Æ´an sakanni kafin ta sanya hannunta cike da tsoro ta shafi kyakkyawan bakin gashin dake kwance a gefe fuskarsa. Hannun nata har yana kerma saboda tsoro.
Hakan yasa dan dole ya dawo da kallonsa a kanta, wannan yarinya ta zame mashi kashin wuya, ya faÉ—a a ransa yana kallonta. Wlh Sweetie ta san kan duniya, ido É—aya ta kashe mashi kafin ta ce. "Big bro na yi kyau?".
Zaman lafiya yau yake so, dan yana da abin yi masu muhimmanci a gabansa, dan haka sai ya É—aga mata gerarsa guda É—aya alamar yes ta yi kyau. Ajiyar zuciya ta sauke yau karo na farko ya amsata dik da bai buÉ—i baki ya yi magana ba, amma ta ji daÉ—in abin da ya yi.
Ita ma ta fahimci yau ya yi so sillent over, da alama akwai abin da yake gabansa sosai, dan haka ba zata ja tsokana sosai ba, saboda idan ta ce zata ja sosai zai iya yi mata illah dan yana aiki, yanzu tagama karatarsa tsab, tasan lokacin da zata ja shi da tsokana ba zai cutar da ita ba, wato idan ta same shi baya yin aikin komai, nan kam sakan jiki take yi ta hakura mashi.
Hannu ta sake kaiwa zata shafi sajensa da nufin ta yi mashi bye bye. Carap ya capki hannun nata da hannunsa ɗaya, dan idan tana taɓa shi ɗin nan tana sanya mashi kasala. Kallon juna ido cikin ido suka yi ba tare da kowannansu ya furta word ba. A hankali ya saki hannun nata tare da yin ƙoƙarin juyawa ya cigaba da abin da yake yi.
Ita kuwa a ranta ta ji lallai kafin ta tafi sai ta sake taɓa sajensa, dan haka yana saketa ta sake kai hannun zata taɓa sajen nasa. A wannan gaɓan wuyarta ya damko da hannunsa tare da janyota ta matso dap da shi har suna iya jiyo sautin numfashin juna.
Dik da ya shake mata wuya bata damu ba, dan ta samu abin da take so ne, wato ya matsar da ita dab da jikinsa kenan. Hannunta É—aya ta É—aura a saman lion chest É—insa, É—ayan hannun nata kuma ta shafi gefen face É—in nasa. Tabbas ta ji shakar da ya yi mata, amma ta daure bata nuna alamar ta ji ba.
Can ƙasan maƙoshinsa ya furta. "Ke bakya da tsoro ne?". Cike da mamakinta ya yi maganar, har ga Allah tana bashi mamaki yadda bata nuna tsoro, kun san irin haka dole ya bawa mutum mamaki, wannan rashin tsoron da take nunawa yasa har yana jin kamar tana burgesa, yana san mutum mai confidence.
Ɗan ɗaga idanunta sama ta yi ta yi fari da su, hakan ba ƙaramin kyau ya kara yi mata ba, ga shi ya tsareta da idanu, shi kansa yasan ta kara kyau matuƙa yadda ta yi da idanun nan nata, amma bai nuna alamar yaga ta yi hakan ba, sai ya kara ɗaure fuska sosai.
Cikin wani irin sexy voice ta ce. "E to ban taɓa yin tinani a kan jin tsoron ba, amma tin da ka yi magana yanzu zan yi tinani in ga ko ina ji ko bana ji". Tana magana tana jujjuya idanu kyanta na kara bayyana matuƙa, ga shi suna kurkusa da juna sosai
Ya fahimci iyashege ya yi wa yarinyar nan yawa, dan haka sai ya zare hannunsa daga wuyarta yana kawar da kallonsa daga kanta.
"Big bro do you know something?". Ta faɗa tana cigaba da shafa kyakkyawan sajensa da hannunta ɗaya. Bai kulata ba ya mayar da hannunsa a saman mirrorsa yana ƙoƙarin bincikar in da Pretty take a halin yanzu. Kun dai san kingdom of power masarauta ce ta mahaddara Alqur'ani mai girma, King mahaddaci ne, ba karamar abu bane Black Tiger ya iya laluɓar Pretty a cikinta, sai in ta fito daga wajen da mahaddata suke ta kutsa ko ta irin part ɗin uncle Abbas da sauransu haka.
So Black Tiger ganin Pretty zai yi mashi wahala matuƙa a cikin kingdom ɗin, sai ya zage.
"Sau da dama ina challenging É—inka da ka yarda mu yi muhawara kaki ko? Why? Ko kana tsoron zan kayar da kai ne?". Ta kai karshen maganar tana É—aga mashi gera guda. Burinta kawai ya yarda rana É—aya ya bata dama, idan ta fara faÉ—a mashi girman Allah, da niimomin Allah sai ya musulunta ba tare da ya shirya ba, idan kuwa bai musulunta ba to tabbas ta cire ran zai iya musulunta a duniya.
Shiru dai bai kulata ba, kamar bai san da ita a wajen ba. Ƙasa ta yi da kafafunta da ta ɗaga, ta gaji har sun fara yi mata zafi, a hankali ta zame hannunta daga lion chest ɗinsa, kallan kofar fita ta yi, ta yi readyn guduwa sannan ta yi wasu maganganu ƙasa kasa kamar word biyu haka wanda bata bawa kowa damar jin me ta faɗa ba. Tana kai karshen maganar ta yanka a guje zata yi waje.
Quickly ya juyo magic eyes ɗinsa, with his magic ya janyota ta dawo gabansa. Capka ya kai hannunsa zai yi wa wuyarta, zulle mashi ta yi ta faɗa kirjinsa tana sauke ajiyar zuciya. Hannunsa yasa cikin zafa zai ɓanɓareta daga jikinsa, ina ai kin yarda ta yi, sai tasa magic ɗinta ta taresa.
Me kuke tinanin ta faɗa mashi tasa ya harzuƙa lokaci guda haka?. Wlh Sweetie sai shirin Allah, dama masu shiru shirun nan basu iya fallewa da rashin kunya ba, ku duba lokacin da take forest tare da su Kamran, salihar yarinya mai natsuwa, yanzu gabaɗaya Ronnie ya wayar da ita sai kuma ta zama tantiriya a rashin jin magana ga tsokanar bala'i.
Ganin ba zata sake shi bane yasa ya juya tare da ɗagata da kyau mai gabaɗayanta ya ɗaurata a saman lion chest ɗinsa, sannan ya nufi balconynsa da ita, magic walk ya yi hakan yasa ya isa da wuri. Tin da Sweetie take bata taɓa sanin a wani hawa yake ba, bata san yana da nisa da ƙasa sosai ba, da yake da elvator ko escalator suke haura sama sai bata ganin nisansa.
Yana fita balconynsa ya tsaya a dab glass dake wajen. Sai kallan face ɗinsa take yi tana yi mashi tsiya na sambatu kamar haka. "Big bro kana da kyau fa, amma matsalar baka murmushi, dik da hakan kuma kyanka bai ɓaci ba". Cike da zolaya ta yi maganar.
Hannunsa ya kawo saitin face É—inta, kyawawan yatsunsa ya kyasta mata a saitin face É—in nata, da sauri ta kai kallanta a kan Æ´atsun nasa, kasa ya nuna mata a kan ta kalli wajen. Da yake bata san in da suke ba sai ta kai kallanta wajen with her full confidence.
Ai tana ganin nisan kasa wani irin ihu ta kurma, a miliyan tasa hannunta ta saƙalo wuyarsa ta ƙanƙamesa sosai. Ihu take yi tana faɗin dan Allah ya yi hakuri ya riketa kada ta faɗi kasa. Kun san idan kana sama ka kalli kasa mai nisa har wani irin jiri zaka ji yana ɗebanka, ka ji kanka yana juyawa.
Ganin ta tsorata sosai yasa tsabar mugunta irin nasa sai ya sa hannunsa da karfi ya ɓanɓarota daga jikinsa, tana ihu tana ƙoƙarin riƙesa ya jefata kasan kamar wata kayan wanki yana kallan face ɗinta.
Datse idanunta gam ta yi tana ihu tana kalmar shahada, ta gama saddakarwa mutuwa zata yi, tin da take da shi bai taɓa yi mata abin da ya razanata har hanjin cikinta suka kaɗa ba irin wannan. Gabaɗaya komai na jikinta sai da ya girgiza, cikinta ya kaɗa matuƙa. Juyawa ya yi ya koma cikin bedroom ɗinsa ransa fes, a cewarsa ko ba komai yau ya yi maganin yar ƙaniya.
Ita kuwa tana tsaka da kurma wannan ihu sai jinta ta yi a saman wani abin tattausa, a tinaninta dik kasa zata faÉ—a. A zabure ta waro idanunta waje tare da wani irin yunkurawa da karfi sabowa amai da ya zo mata da karfi.