Sashe 226
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Da gaske?". Ya tambaya. Kai ta gyaɗa mashi alamar e tana yamutse fuska. Ɗan ciza laɓɓansa ya yi, alamar ya ji haushin abin da ta yi wai ta tofar da yawunsa kuma ta goge bakinta in da nasa ya taɓa. Hannunsa ɗayan yasa ya janyota jikinsa, da karfi ya matseta tare da kai ɗayan hannunsa ya matse mata ɗan bakinta, lips ɗinsa ya kai saman tata, sai da ya tsotsa son rana, sannan ya cika mata yawunsa sosai a bakinta, ya kuma matse hancinta yasa dole sai da ta haɗiye kafin ya saketa tare da ɗaukar spoon da nufin ya fara cin abincinsa, yawa wani irin sauke ajiyar zuciya, shi kaɗai yasan me yake cikin zuciyarsa!!.
Kuka ta saka mashi mai sauti yana faɗin Allah ya isanta, ta yi maganar tana kai hannunta saman lips ɗinta ta hau gogesu dana dirzasu da karfi karfi. Shi kuwa abincinsa ya cigaba da ci ko a jikinsa, yana ganinta ta wutsiyar ido tana ƙoƙarin goge bakinta. Sosai ya ji daɗin hakan, koba komai ya haɗiye yawunsa sosai, har zata ce yawunsa babu daɗi ta tufar, to ai ga shi yanzu ta haɗiye. Miƙewa ta yi da gudu zata fita daga ɗakin, da sauri ya kai hannu ya rikota tare da mayar da ita ya zaunar.
"Ina kika fita daga É—akin nan yau ba sai gobe ba tare da tiger zaku kwana a É—aki guda, in kuma kin ce ba haka ba fita ki gani". Ya kai karshen maganar tare da sake mata hannu. Kuka mai tsuma zuciya ta fashe da shi tare da kwantawa a saman carpet É—in ta juya mashi baya. Banza da ita ya yi ya cigaba da cin abincinsa kamar bai san tana yi ba!.
A can gefe kuma, uncle Abbas yana sanar da Mammien ya yi wa Sareena miji wato Smart, haƙiƙa Mammie ta ji daɗin wannan haɗi, dama burinsu kenan, yau zata zuba ruwa bisa ƙasa ta sha, har ta kira Sareena a waya a kan ta zo ta ji daddaɗar labari!!.. Shi kuma King yana nan damuwa sai kara ninkuwa a ransa take yi, ya yi zaton ya rufe sirrin da bawan da zai iya sani, ya aka yi Smart ya sani to?. Shi fa King a tinaninsa idan ya yi wa Smart aure shikenan zai koyi sanin darajan mutane da girmamasu, shiyasa ya nema mashi auren Sareena!. Kun san aure yana canza abubuwa sosai.
A ɗayan ɓangare kuwa uncle Jahiz sai ƙoƙari shiga zuciyar Zee yake yi, while ita kuma ta rigada ta kamu da soyayyar Dr Raj, shi kaɗai take gani, dik in da uncle Jahiz zai je suna a tare da baby Ahmad, wato yaron Khadijah, yaro ya yi wayo yanzu, har rarrafe yake yi, Allah sarki mai keken napep ɗinsu dai ya samu sauki ya koma Nigeria, sun karɓu numbersa a zuwan idan sun dawo zasu nemesa su gana, uncle Jahiz ya yi mashi kyautar makudan kuɗaɗe.
While shi ma uncle Abbas yana can yana fama da tinanin Khadijah a cikin kwakwalwarsa, yarinyar tana burgesa sosai. Ita kuwa Akka tana can tana fama da tashin hankali, dan King ya sanar da ita batun da ake ciki, dik yadda aka yi ita ma ta san wasu sirrikan da suke ɓuye.
Mammie kuwa ta sako Mahnoor a gaba yanzu, burinta ta rabata da Jaish wanda banda wahalar da ita babu abin da yake yi dama, yana sonta, amma sai ja maga rai yake yi, yasata ta yi ta abubuwan wahala dik saboda iskanci irin nasa. Chuchu na can tana fama da jinya, dan har yanzu bata warware daga ciwon rashin Auta ba, Aneesa ma jinya take yi. Mama kuwa tana nan tana raba jaraba na wanna hali nata, ta ki yarda Smart É—an King ne har yanzu, ta matsawa Ramish sai ya yi mata bincike, ya dai ce mata to kawai, dan shi ma yanzu abin da yake kansa kawai ya ishesa.
A gefe guda kuwa, guyson da yake Dubai kullum sai ya kira Jaish video call ya ce ya haɗa shi da Mahnoor, idan ya haɗasu sai ya roketa ta haɗa shi da Mahreen, sai dai Mahreen ɗin bata karɓar wayar, sai Mahnoor ta rike mata suna hira, masifa take zazzaga mashi amma shi daɗi yake ji, Mahnoor tana yi mata faɗa sosai a kan masifar da take yi mashi, amma taki dai'na wa, ta ce ai ɗan iska ne shi, shi dai kome take faɗa murmushi kawai yake yi, dan burgesa take yi, kuma burinsa ya cika idan ya ganta.
Daga gefe guda kuwa Sareena da team É—inta ne suke ta shirya munafurcin da zasu yi wa Pretty. Ta ce su zuba mata Acid, Omaid ya ce. "Amma ke Aunty Sareena kanki baya ja, ai kina zuba mata acid ko zaki mutu cikin minti É—aya Yah Omerish zai kamamu, hmmm baki san shi ba ko? Shegen kwarone in faÉ—a maki, yana ganin idonmu zai san mu muka aikata!. Ke da zaki kawo shawarar da zaki sanya ya tsaneta ko ta tsanesa! Baki san soyayya bako? Ai ko kin zuba mata acid idan sonta yake yi da gaske ba zai dai'na sonta ba, dan soyayya babu ruwanta da kyau or muni".
Obaid ne caɓi zancen da cewa. "Haka ne, acid ba zai sa Yah Omerish ya rabu da ita ba, kuma wlh in dai acid ne zamu zuba mata to watan cin ubanmu ne ya tsaya, abin da zai sa ta tsane shi ko ya tsaneta shi zamu kirkira". KAI WATO GASKIYAR SMART, ƳAƳAN MOMMA BA DAI KAI BA, UHMM SU TWIN'S SHEGUN KWARI NE YARAN NAN, AKWAI BASIRA, A MAIMAKON SU YI AMFANI DA BASIRAR DAN TAIMAKO, SAI SUNA KARAR DA SHI A MUGUNTA DA SHIRYA TUGGU, KAI WAƊAN NAN YARA SAI SHIRIN ALLAH.
Shiru Sareena ta yi, sai yanzu ta ɗauki haske da suka faɗa mata, cikin zaƙuwa da zan jin meyakamata su yi mata ta ce. "To ku bani idea, kai'na dik ya kulle, ban iya tina komai".
Omaid ne ya ce. "Zamu faɗa maki abin da zamu shirya amma ba yanzu ba, bari mu yi tinani da shawara". ....... Sosai ta ji daɗi, dan bata taɓa kawo kukanta garesu basu share mata hawaye ba, shiyasa take sonsu, dan haka cike da murna ta bar ɗakin ta nufi part ɗinsu. Su kuma suna shiga tsara tsarin yadda zasu yi da Pretty ba tare da kowa ya ganosu ba!! ME KUKE TINANIN ZASU SHIRYA MATA?.
---------------------------------------------🔥🔥🔥
🔥🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥🔥
Wasu irin shegun kaya Big Bro ya saya masu, kayane da basu taɓa ganin irinsa ba, kuma iri ɗaya ne ita da shi, komai nasu iri ɗaya tamkar tagwaye, har takalma dik iri guda, sai dai na Ronnie takalmar akwai ratsin baƙi kaɗan a ta kasa, nata kuma babu, amma ban komai iri ɗaya ne. Wani irin daɗi da ta ji bata san lokacin da ta daka tsalle ta haye jikin Ronnie tana dariya ba, shima rungumeta ya yi yana murmushi, kayan sun yi fitina ba kaɗan ba, gown ɗin nan nata ba'a magana.
Juyi da ita Ronnie ya fara yi a cikin ɗakin suna dariya gwanin birgewa. Lokaci guda kuma Ronnie ya dakata cak, a hankali ya sauketa ƙasa, saboda ya tina Floris, last year da ita aka yi shagali, yanzu kuma babu ita, take idanunsa da mood ɗinsa suka canza, wucewa ya yi ya sauna a gefen bed kusa da kayan. Sweetie sarkin basira ta gane me matsalarsa, ga kuma alkawarin da ta yi wa Big Bro na ba zata taɓa barinsa ya shiga damuwa ba.
Da sauri ta matso kusa da shi. "Lovely bro!". Ta kira sunansa da ɗan sauti. Shiru bai amsa mata ba, tin da take a rayuwarta bata taɓa yin rawa ba sai yau saboda shi, playing na music mai sauti ta yi a cikin tvnsa, sannan ta riƙo hannunsa a kan ya tashi su yi rawa. Da farko tirge mata ya yi, amma da ta ja shi da karfi sai ya miƙe, jikinsa a mace ya fara, amma da suka yi nisa take ya mance da damuwa ya saki jiki yau suka taka rawa tamkar ba gobe, ashe ita ma ta iya, yi ne kawai bata yi dama.
Dik abin da suke yi Big Bro yana kallansu, yana zaune yana shan green tea, ba karamin burgesa suka yi ba, sai ma indan suna tsaka da rawa Ronnie ya É—agata sama ya É—aura a saman wuyarsa, ta buÉ—e hannayenta kamar fanka ya fara juyi da ita suna sakin murmushi. Ronnie ya samu Sweetie ba kiba, Æ´ar caras sai ya yi ta É—agata kamar Æ´ar tsana. Sosai suka sanyaya ran Big Bro yau.
Buga karfe 7 dai'dai da agogo ya yi ne ya dakatar da su da abin da suke yi, lokacin sallah ya yi kenan, sauketa Ronnie ya yi tare da manna mata sumbata a kumatu, sannan ya ce. "My only sis much love one in million". Sumbatarsa ita ma ta yi kafin su haÉ—u tare su tattare kayan nasu suka je suka shirya shi a wajen da ya dace, sannan ta shiga toilet. Shi kuma ya haye bed yana jiran ta fito!!.
AFTER SOME MINUTES.
Zaune suke a saman bed yana koya mata yadda ake amfani da waya, dan ya ce zai saya mata mai kyau, ta mai da hankalinta gabaÉ—aya a kan abin da yake nuna mata, cikin sanyin murya ya ce. "Sis ina san kin mun karin bayani a kan tsafi da kuma yadda yayana yake kwace Æ´aÆ´a maza daga hannun iyayensu ya sanyasu a cikin sojojin yaki a renesu a matsayin warriors, iyayensu basu da Æ´ancin morarsu ko kaÉ—an, dik warriors É—in nan namu da kika gani ta haya Big Bro ya tarasu". Ya kai karshen maganar tare da kashe hasken screen É—in wayar ya ajiyeta a gefe, dan karatu zasu yi.
"Tsafi wannan dogon karatu ne, zan É—auko maka tarihinsa daga farko ne yadda aka yi ya wanzu a duniya, shi kuma raba uwa da É—aya wannan babban kuskure kuma babban laifi wanda Allah yana iya yi wa wanda ya yi hakan mummunar hukunci ko ya aiko mashi da bala'i mai girma". Natsuwa ya yi yana sauraronta, cigaba ta yi da cewa.