Sashe 191
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya lura da ta ruɗe dayawa, dan haka sai ya jata a jikinsa tare da ɗaukarta suka koma bakin bed ɗin, cikin sigar rarrashi ya rinƙa lallaɓata har ya samu ya shawo kanta ta natsu, da kansa ya janyo mata dinner ɗin ya ce ta ci, bata musa mashi ba ta fara ci kamar yadda ya buƙata. Binta da kallo ya yi yana jin wani irin yanayi a tattare da shi har ta kammala cin abincin, ta ci sosai saboda tana jin yunwa matuƙa, and tin da ta fara cin abincin kanta a ƙasa, taki yarda su sake haɗa idanu. Bayan ta kammala ya bata magani ta sha, sannan ya umarceta da ta kwanta sai da safe. Ba musu ta kwanta, ya rufa mata bargo kafin ya miƙe ya nufi waje. Har ya kai tsakiyar bedroom ɗin ya tsinkayo voice ɗinta tana faɗin. "Yah Ramish forgive me please, i made a big mistake that word can't explain, na tuba ba zan sake ba".
Ba tare da ya juyo in da take ba ya jinjina mata kai da to, sannan ya ce. "Have a wonderful sleep and sweet dreams". Yana gama faɗa ya yi waje da sauri. Shiru ta kwanta tana tinanin irin balai'n da ta rinƙa jefasa a ciki, yakamata a yanzu ta tsaya mashi ne, ta taimaka mashi dan ya kama waɗan da suke farautar rayuwarsa. Da wannan tinani a ranta barci ɓarawo ya saceta sai sauke ajiyar zuciya take yi.
In short a cikin kwanaki biyu sun samu fahimtar juna da jituwa, sai dai dikkansu sun ɗan ja baya da juna, shi saboda abubuwa ne da suka yi mashi yawa, ita kuma saboda kare amanar Sharifat, dan ta ji a ranta kamar ta fara jinsa a cikin zuciyarta, shi ne sai ta ja baya da shi, tana gudun abin da zai rinƙa haɗasu waje guda, wannan tsohuwa dake kawo mata abinci ita ta cigaba da kula da ita, ko parlour bata fita, kullun tana ƙunshe a cikin bedroom tana kallo, wani lokaci ta yi karatun Alkur'ani mai girma. Wannan kenan a Dubai, bari mu leƙa KINGDOM OF POWER kuma mu ga me yake wakana.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
========🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
🔥🔥KINGDOM OF POWER🔥🔥
52
Zama mai matuƙar muhimmanci yau King yake gabatarwa tare da dikka wakilan fada ta dattawa a cikin zauren majalisar tattaunawar cikin fada, yau magana ce ta musamman wanda hakan yasa suka haɗu a zauren Majalisar tattaunawa dake cikin wajen. Sannan yana da manyan baki daga kasar Iceland, ya saukesu a masaukin baki na cikin fada, suna cikin meeting sai sun kammala zai saurari bakin nasa.
A cikin zaman da suka yi É—in sun tattauna batutuwa masu muhimmanci sosai da abin da zai kara ciyar da mulkinsu gaba, abin da zai kawar da dik wani abin da zai kawo masu tangarÉ—a or tseko, sannan suka tattauna batu a kan zalincin da Queen Zarina take yi wa jama'arta, nan ma suka tsayar da matsayan yakarta su kasheta kawai a halin yanzu kowa ya huta, sai a canza tsarin mulkin masarautar tata izuwa ta addinin musulunci. Batu kan Spender ma ya ratso ta cikin tattaunawar nasu, sannan batu a kan cin amana ma ya ratso, saboda harta manyan wakilan fada É—in ma yanzu King ya fara zarga, bcos yana mamakin yadda za'ayi su yi magana a tsakaninsu kuma ace Zarina ta samu labari, abin yana bashi mamaki, yanzu ya fara yarda da zancen Ramish na ce wa kada ya yarda da kowa har su uncle Abbas É—in ma, dan haka ba komai ya tattauna da wakilan fada É—in ba, ya bar wasu batutuwa a ransa da nufin zai yi shawara da Smart and Ramish.
A cikin wannan zama dai Aunty MieMie tana ciki, sannan Akka ma ta halacci zaman a matsayinta na Queen mother, yana da kyau Momma ta halatta ita ma, saboda ita ce ainahin sarauniya, matar da sarki ya fi so ya fi ji da ita ita ce babbar Queen ba wai uwargida ko ta tsakiya or amarya ba, babbar Queen yana ta'allaka ne a kan yadda sarki yake santa, ya kuma aminta da ita. So a matsayin momma na babbar Queen ya ci ace anyi wannan zaman da ita, amma King ya ce a'a baya da buƙatar hakan, saboda bala'in kishi irin nasa, yana daga cikin dokikin da ya zartar a kan kingdom ɗin, wato hana matansa fita, hana su zuwa fada, hanasu zuwa dik wani taron meeting.
A wannan zama dai King ya sakowa su commander Zafar zancen auren Auta, har da commander a taran, dan ya warware sosai, shi kansa Hoorain ya warware har an sallamesu, yana room É—insa yana karasa jinya manne da waya a kunne yana bayin ruwa wa flowernsa.
Wani irin faÉ—uwar gaba commander ya ji a lokacin da ya ji batun auren, amma sai ya danne, domin ya nunawa King ne Hoorain ya rabu da auta, a zahiri kuma ni da ku mun san ya kasa iya tinkarar Hoorain da batun su rabu É—in, so ya barsu suna cigaba da soyayyarsu, ya shararawa King karyar sun rabu, to yanzu ga shi King ya zo da babban al'amari mai girma, wato auren auta. Shiru ya yi yana tina lion É—insa, Allah sarki maraya bawan Allah.
Shi kuwa King cigaba ya yi da cewa. "Jibi za'a ɗaura auren, abin ya zo ne ba shiri cikin gaggawa, dan haka a tsananta tsaro sosai a cikin masarautar da kewaye, sannan a shirya gagarumin bikin da ba'a taɓa yin irinsa ba, muna tashi wannan taro a turawa manya manya sarakunan nan gabaɗaya gayyata, wannan nauyi ya ta'allaka ne a wuyarka aminta". Ya kai karshen maganar yana bin amintan da kallo. Cikin girmamawa ya risinar da kai haɗe da cewa ya karɓi umarni. Dawo da kallonsa a kan commander King ya yi. "A tsananta tsaro sosai, sannan ka shirya dakaru yadda yakamaya domin ana gama bikin nan da kwana biyu zaku shafe Zarina daga doran duniya, zalincinta ya kai matakin da babu gargaɗi ko ɗaga kafa, mun daka mata warning har ya fi sau uku, dan haka mun cike ƙaida, a rufe babinta kawai!!".
Jinjina kai commander ya yi, cikin girmamawa ya karɓi umarni, sai dai fa kowa a cikin wajen yasan commander ya canza, ya shiga cikin yanayi lokaci guda. Sarai King ma ya lura da canzawar, amma sai ya yi tamkar bai gani ba, ya cigaba da jawabinsa da irin tsare tsaren da yake da ɓuƙata a gidan, gagarumin biki za'a gudanar, bikin ƴar Auta guda! Dole sai an shirya, za'ayi taran da ba'a taɓa yi ba.
Har aka tashi wannan zama commander bai sake cewa uppan ba, ya risinar da kansa ƙasa yana sauke numfashi a hankali hankali, a ransa yake faɗin ba zai iya sanar da Hoorain ga abin da yake wakana ba, dan za'ayi babban tashin hankali sosai.
Ko da ya koma É—aki ya samu Hoorain bayan an tashi zaman, mannne da waya ya iskosa, hakan yasa jikinsa ta kara mutuwa, cikin gaggawa ya juya zai fice daga É—akin. Hoorain É—in ne ya dakatar da shi ta hanyar cewa. "Abbo Gimbiya tana gaidaka". Jinjina kai kawai ya yi ba tare da ya yi magana ba, cikin sauri ya nufi kofar fita. "Abbo Gimbiya zata yi magana da kai". Hoorain ya sake dakatar da shi.
Zuciyarsa tamkar zata fashe, hankalisa a tsananin tashi, ba dan ya so ba ya juyo ya dawo, wayar ya karɓa tare da mannata a kunnensa. Tsaresa da kallo Hoorain ya yi yana nazarin fuskar mahaifin nasa, take ya fahimci akwai wani abin dake damun baban nasa.
"Abbo barka da safiya". Daga can Auta ta faɗa, sai sakin murmushi take yi, tana zaune daga ita sai wani simple gown mara nauyi da ya tsaya mata a iya gwiwa, hannun rigar ɗan siriri kamar na vest, ta ɗaure throw pillows guda biyu a saman laps ɗinta, tana zaune bakin ruwan da dolphins ɗinta suke ciki, sai janta da wasanni suke yi, amma taki kulasu. Ita kuwa Pretty sarkin sakalci da shiririta tana sama tare da Smart, taki yarda ta rabu da shi, dan tsoro, dik in da zai je kafarta ƙafarsa, yanzu haka yana sama gabaɗaya yana gym, ita kuwa tana zaune saman chair tana kallansa, dan dole Smart ya fara yin sabo da ita, yanzu har yana jinta a cikin ransa, kun san idan mutum yana yawan zama a tare da kai, dole yau da gobe ka fara jinsa a cikin ranka.
"Barkanki dai Gimbiya, fatan kina lafiya ya shirye shiryen azumi?". Commander ya tambaya yana ɗan juyawa, dan baya san kallan da Hoorain yake yi mashi, yana tsoron ya fahimci wani abin, bai san tini ya harbo jirginsa ba. "Abbo ina nan lafiya, na yi kewarku sosai, ina san dawowa ko dan na ganku". Ta faɗa cike da zumuɗi. Rasa abin faɗe commander ya yi, dan gabaɗaya hankalinsa baya jikinsa, to kawai ya iya ce mata, nan ma sai da ta kara maimaita maganarta a zuwan bai ji me ta ce da farko ba. Tin bata yi sallama da shi ba ya miƙewa Hoorain wayar ya yi gaggawar ficewa daga ɗakin.
Manna wayar a kunne Hoorain ya yi kallansa a kan Abbon nasa, a hanzarce ya ce. "My princess zan sake kiranki anjuma, yanzu bari in ɗan yi wani abin". Cike da muradin san bin bayan Abbonsa ya ji meke damunsa ya yi maganar....... Kai ta fara girgiza mashi tamkar tana a gabansa. "No my Hero, ni ban yarda ba, kwata kwata fa ko two hours muna waya bamu yi ba, ni dai Allah a'a, ka bar dik abin da zaka yi ɗin sai anjuma, now is my time". Nisawa ya ɗan yi. "Ai ko iya wannan shagwaɓar ta isa tasa dole na in ƙasa iya katse kiran, Hoonairata kina narkar mun da zuciyata da shagwaɓarki".