Sashe 42
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Robbert kuma mamaki yake ta yi a kan ya aka yi wannan nuclear da aka gwada bata dawo ba, kada ku manta shi bako ne a wajen, yanzu yake koyan aiki. Batu na gaskiya makamin nuclear ba'a harba shi sama kuma ya dawo, idan aka saita shi in da ake sam ya je aka harna shi ya tafi shikenan, ba zai dawo ba, wannan shi ne nuclear na gaskiya.
So already a cikin takekken teku Smart ya saita shi, dan haka yana tashi barci ya je ya duba computersa dan yaga yadda makamin ta tarwatse a cikin ruwa, dama so yake yaga karfin aikinta, idan ta yi yadda yake da buƙata sai su cigaba da haɗa irinta, wannan shi ne gaskiya.
Robbert dai kasa hakura ya yi har sai da ya tambayi Smart ya aka yi makamin bata dawo ba.
Iska Smart ya bawa ajiyarsa, dan bai amsa mashi ba, ya wuce ya yi wanka tare da sauya kayan jikinsa, ya fito ya umarci yaransa da su cigaba da haÉ—a irin wannan makami dan ya yi mashi yadda yake so hundred over hundred!.
Daga haka ya nufi gidansa.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
=========🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
•••••••••••••BLACK WORLD•••••••••••••🔥
A hankali jiki dik a mace Ronnie ya hau saman escletor domin ya haura izuwa parlourn Black Tiger, jiya kwana suka yi suna cashewa, yanzu haka idanunsa dik barci, kuma yana da Exams a school da zai rubuta yau, kamar wanda aka hana shi yin barci jiya, wato shi dik in da sharholiya take yana nan wajen abinsa, bashi da wata damuwa.
Allah sarki jiya Floris ta rufe mashi kofan ɗaki hakan yasa ya je ya yi rawa a tare da Angela, kun san jiya ta yi fushi ai, ta kwana kuka Ronnie ya kwana taka rawa abinsa, yo dama shi me ya damesa? Ai sai dai ta kashe kanta da bakinciki, shi bai taɓa cewa yana san ta ba, infact Ronnie bai san menene soyayya bama, kunga kuwa babu fushin wata mace da zai hana shi yin abin da yake da ra'ayi!!.
Ko Sweetie tausayinta kawai yake ji, bai taɓa cewa yana santa ba, hasalima wlh a yanzu kam babu soyayyar kowace mace a ransa, Sweetie ma shakuwa da kauna ce irinta kanwa da ya ɗauketa, ita kuma Floris kyanta yake burgesa, that's all.
Yanayinsa idan kuka ga yadda yake treating Æ´an'mata sai ku yi zatan sansu yake yi ko wani abin makamancin haka, ainahi zuciyarsa tana da rauni a kan halittar macece sosai, amma kuma ai kunga jarumi ne a kan maza sosai, yana zubar da maza a wajen Wrestling, mata ke cin riba a kansa.
Yana san zuwa room É—insa duba Sweetie, amma ya fi san ya fara zuwa wajen yayansa.
Yana zuwa ya buÉ—e kofar É—akin da password ya shiga ciki. ÆŠan jujjuya koreans eyess É—insa ya yi yana neman ta ina yayansa yake? Dan É—akin tana da girma sosai.
Like wow he was so surprised na ganin alamar babu mutun a cikin É—akin, shiru ya É—an tsaya tamkar mai nazarin wani abin, yau kwata kwata baya san zuwa school, dik san shi da karatu yau dai baya jin zai je.
Calmly ya fara takawa dan ya ƙarisa ciki ya tabbatarwa da kansa da gaske yayansa baya nan. A bakin bed ya zauna yana cigaba da bin ɗakin da kallo, shi ko tsoron ɗakin ma baya ji.
Hamma ya fara dakawa alamar barcin tana san a biyata bashin da aka ci daren jiya da ba'ayita ba, É—an yamutse fuska ya yi tamkar guyson a gabansu Yah Ramish.
Shi da zai je ya yi shirin tafiya school sai ga shi ya gyara ya karkata ya kwanta a saman bed É—in abinsa............ Kafin Æ´an mintina barci ta yi awon gaba da shi.
Ita kuwa Floris ta sha kuka har kamar ranta zai fita, daga karshe barci ya yi awon gaba da ita zaune a bakin gado, sai da ta kwala kanta da jikin headboard na bed É—in ne, da ta ji zafi sai ta karkata ta kwanta haÉ—e da rungumo pillow tana jin kunan rai tana kuma sauke ajiyar zuciya har barci ya yi awon gaba da ita.
After some hours.
A hankali Sweetie dake kwance s saman bed É—in Ronnie ta fara motsa idanunta da suka yi mata bala'in nauyi, zara zaran eyelashes É—inta a jike suke da hawaye, alamar kafin ta yi barcin nan hawaye sun zuba daga idanunta sosai.
Jikinta dik tamkar an girka dik wasu gaɓɓai ɗinta, tsokar namar jikinta dik sun yi mata tsami tamkar wadda aka yi wa luguden duka da sandina, harta tongue ɗinta ji ta yi tamkar an sanya igiya an ɗaure mata shi, taci bakar wahala daren jiya a hannunsa ne, yarinya ta ji kamshin mutuwa, Allah ma ya taimaketa yana san Spender a hannunta yasa ya yi ƙoƙari ya yi mata magani ta tashi bata mutu ba, da jefar da ita zai yi.
Gashin kan nan nata tamkar wanda aka sanya kum aka baza mata shi, dik ya cukurkuɗe kamar kayan wankin da aka kwato daga bakin kura, idanunta har sun kumbura sun yi jajir da su, har ta kara hasken wahala yar ƙaniya.
Ta sha madarar mamaki matuka a lokacin da ta waro idanunta ta ganta a cikin É—akin Ronnie, bata yi tsammanin hakan ba, ta yi zaton ganin kanta a wata duniyar kamar yadda ya nuna mata tun farko zata yi, ya aka yi ta dawo nan? Ta jefawa kanta tambaya.
Allah sarki, ta yi zaton ta yi bankwana da su Ronnie kenan, ashe ba haka abin yake ba, gata ta dawo garesu.
"Good morning sarkin barci"............ Kamar daga sama ta jiyo sautin muryar Ronnie ta bayanta.
Da sauri ta juyo da kallonta ta wajen. Yana tsaye gaban mirrorsa, sanye yake da wando three quter jeans sky blue, da round neck polo shirts black color, ya yi masifar kyau cikin bakin rigar, tamkar ka sace shi ka gudu.
Yana tsaye yana ƙoƙarin sanya ɗan kunne a kunnuwansa, ta cikin mirror ya hango ta farka yasa ya yi mata magana. All his though since yesternight da suka rabu take barci up till now, shiyasa ya ce mata sarkin barci, bai san ita ɗin ma dik kanwar ja bace, ai kusan a tare suka yi barci wato da safe kenan, and ita daga suma ne ta farfaɗo ta zarce da barci.
Ajiyar zuciya a bayyane ta sauke mai matuƙar sanyin gaske wanda yasa Ronnie juyowa gareta da kyau. A yau dai ƙaƙalo murmushin dole ta yi ta sakar mashi, dan bata taɓa tinanin zata rayu ba, ta sha bakar wahala, so babu walwala a tattare da ita, infact bata ma jin daɗin jikinta, dik wani sassa na jikinta kamar na nata ba.
Bayansa ta kurawa kallo sosai kafin ya juyo, idan ka gansa a yanayin yadda yake tsaye É—in nan sai ka ji gabanka ya faÉ—i, ko ta baya ka gansa kasan ya cika cikar halitta sosai, ga faÉ—in baya sosai saboda wrestling É—in da yake yi, sexy body kamar na yayansa.
Gashin dake kwance a bayan wuyarsa ta zubawa idanu tana kallo, sai a lokacin ta lura gashin kan Ronnie fa kamar combination ne na two colors ba zallar white bane, dan daga tushen gashin nasa zaku ga kamar ruwan toka toka mai haske haka.
Ɗan runtse idanunta ta yi tana ƙoƙarin tunani ina ta taɓa ganin irin wannan gashin? Tabbas kafin idanuwanta su dai'na gani a lokacin da take forest wlh ta taɓa kallan mai irin wannan gashi.
Wani irin juyawa da wani sadaukin warriors ya yi da karfi ne yasa gashin kansa ya pyaɗeta a wuyarta, da sauri mum ɗinsu ta ɗauketa daga wajen................... Da karfi ta sauke ajiyar zuciya, tabbas ta tuna in da ta taɓa ganin sak irin wannan gashi, tun mum ɗinsu tana a tare da su a forest, akwai wani lokaci da wasu warriors suka kai masu hari zasu ɗauki mum ɗinsu, tabbas a nan cikinsu ta taɓa ganin mai irin wannan gashi, to ko waye shi? Kuma a yanayin girman jiki da kira ba zai wuci kamar Ronnie ɗin ba!.
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥
Ɗan ciza laɓɓanta ta ɗanyi kafin ta motsa jikinta zata miƙe zaune. Sai dai kash, ta ƙasa iya motsawa bare har ta miƙe zaune, gaɓɓanta tamkar an ɗaure mata su.
Ronnie ya lura da ita kamar ba lafiya take ba, dan tin daga kan yanayin yadda ta sakar mashi murmushi ya fahimci lallai akwai matsala, dan wannan ba ƙayatattcen murmushin da ta saba sakar mashi bane.
"Sweetie are you okey?"................. Da mamaki sosai a saman face É—insa ya yi maganar.
Ita kuma kyan da ya yi mata a lokacin da ya juyo gareta kawai take kallah.
Cikin kasala da nitsuwa ya tako zuwa in da take, jikinsa dik a mace. A gefen bed É—in ya zauna yana kallon fuskarta, sai a yanzu ya lura da kumburin da idanunta suka yi, da kuma shi kansa face É—inta.
Da yake Dr ne shi É—in sai ya yi tinanin barcin da ta yi ta zubawa ne yasa idanunta suka É—an yi ja suka kumbura, bai dai yi tinani maras kyau ba.
Ganin ta kafe shi da kallo ne yasa ya É—aga mata gera guda irin É—an duniyar nan. Bata san lokacin da ta É—an wurga mashi hararar wasa ba sai ji ta yi ya ce.
"Laifin me kuma na yi yau kike hararata?".
Blinking eyes ɗinta ta ɗan yi tare da kawar da kallonta daga kansa, cike da takaicin abubuwan da yake yi wanda suka saɓawa Allah amma a wajen mutanen birnin Black world hakan normal ne, ranta yana ɓaci a dik time da taga Ronnie zai aikata saɓon Allah, saboda tana san shi da rahama tana san ya tsira daga azabar lahira.
Ranta ya sosu sosai na ganin ya kara zana zanen tattoo a gefen wuyansa na dama, sannan wannan uban É—ankunnaye da yake sakawa sam bata san ganinsu.