Sashe 56
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A gefen bed É—insa Jawad ya zauna dan ya jirasa, saboda ya fahimci toilet ya shiga, yana zama wayarsa ta fara ruri alamar shigowar kira. Cirosa ya yi daga aljihun wandan kayan barcin jikinsa.
Jannawad shi ne sunan dake yawo a saman screen É—in wayar, wato Jawad and Jannat su ya haÉ—e cikin soyayya suka bashi sunan Jannawad.
Miƙewa tsaye ya yi, ya so yin magana da Jaish, amma kuma dole ya tafi wajen Jannat, dan dama da kyar ya iya fitowa izuwa wajen Jaish, baya san yin nisa da ita saboda halin da take ciki. Bedroom ɗinsa ya nufa kai tsaye, a hanya ya ci karo da Sarina sanye da wasu shegun kaya na barci wanda kusan da su da babu dik ɗaya ne.
Riga ce doguwa wanda ta kai mata har ƙasa, ta kuma matseta sosai, sannan shara shara ce, daga gwiwonta izuwa kasa ta gaban ribar a buɗe take, akwai wata tsaga a wajen, dik wasu albarkatu na jikinta a waje, babban abin takaicin ma shi ne yadda rigar ya matseta ya fito da murarar surar jikinta.
Tana wani taunar chewing gum hannunta rike da hotuna guda biyu, daga ɓangaransu maman Yah Ramish ta fito, sai wani sakin murmushi take yi, kasancewar bata da fara'a hakan yasa ake zargin murmushinta a dik lokacin da ta yi shi, sai ta shirya mugunta take murmushi.
Wani irin ɗan iskan kallo da ya wurga mata ne yasa sai da ta yi tuntuɓe kafarta ya turguɗe ta faɗi ƙasa, babu komai a wajen da zai iya sanyata yin tuntuɓe, amma sai gata ta yi har ta kai ƙasa. Dik iskancinta da rashin kunyarta yau da kyar ta jawo yawu ta haɗiye a wahalce tana ɗan datse idanu. Dik kuma saboda wannan kallo daya dalla mata.
Shi kuwa ya rasa yadda zai yi da shegiyar yarinyar nan, idan ya ce zai daketa wlh tsab zai iya kasheta ko ya sumar da ita, kunnenta ya fi na ƙashi tauri, yarinya ana ga annabi tana rintse idanu, in suka biyeta wlh ba zata yi saura a wannan gida ba.
Tsabar tabbatar rashin kunya wai sai ta yi kasa da kai tana É—aga mashi gaisuwa na rashin kunya, irin ita bata ga kamar ta yi wani laifi ba. Yadda kuka san ya dallawa jajir É—in kumatun nan nata mari, takaici kamar ya take hegiya a kasar, a fusace ya bar wajen gudan kada zuciya ta É—ebesa ya yi mata one blow seven die.
Tana ganin ya wuce ta bishi da matsiyacin harara tare da miƙewa tsaye, ta tsaya a kan kafafunta, hannunta dikka biyu tasa ta rike waist ɗinta da shi, kasa ƙasa ta furta.
"Ko uban me yasa ma ka warke daga ciwon son Jannat baka mutu ba bakin azzalumi? In dai Mammie tana shakar numfashi ta fetsar dik abin da kake so ba zaka taɓa samu ba, Jannat dai ta haramta a gareka, shi ma kuma Yah Rizwan ɗin da ya aureta ba zata taɓa zame mashi alkhairi ba, sai ya gwammaci mutuwarsa a kan aurenta, dan sai ta ɗanɗana mashi madarar azaba fiye da tunanin mutum, dan yanzu dab take da shiga sarrafawar Mammie na, dik sai kun gane baku da wayo, dik a tafin hannunmu kuke kanann marasa kunya!".
Cike da confidence take maganar, ta yi maganar ne bisa rashin sanin cewa Jannat Jawad ta aura ba Rizwan ba, kun san ita da Mammiensu basu da labarin abin da yake faruwa, Mammie na can part É—insu a kwance, ta yi karyar ciwo dan bata san ta zo cikin family ayi hidimar biki da ita, shi ne wai bata da lafiya, suna can suna shirya muguntarsu ita da Æ´arta.............. Amma my people's me kuke tinanin Sarina take nufi da cewarta saura kaÉ—an Chuchu ta shiga karkashin sarrafawar Mammiensu? Anya ba wani abin a kasa kuwa?.
Hannunta É—aya ta É—aga izuwa dai'dai saitin face É—inta, sannan ta naÉ—e yatsunta dikka ta bar iya na tsakiyar a tsaya, cike da iskanci da iyashege ta ce. "Fuck you, nonsense guy, zaka zo hannu ne yaro, soon kowa zai É—anÉ—ani kuÉ—arsa a cikin gidan nan, sai ma na auri Yah Omerish, a nan ne zaku gane baku da wayo, dan wlh har dad ma ba zan É—aga mashi kafa ba, na godewa Allah da yasa Yah Omerish bashi da sauki dik ubanku zai ci, ni kuma in juya shi yadda rai'na yake so banzaye kawai, ni yanzu na wuce ajinku". Ta kai karshen maganar tare da fashewa da dariya kamar wata zararriya.
Sai kuma ta yi saurin toshe bakinta saboda tana kusa da part ɗin Akka ce, kada sautin dariyarta ya fita ya ja mata wata masifar, a hanzarce ta wuce izuwa part ɗin uncle Abbas, ko tsoron Allah babu bare kunya haka ta tsaga tsakanin waɗan nan part guda biyu, ta keta cikin warriors dake gadi ta nufi part ɗinsu da wannan ɗan iskar shigar nata, dik wani mayaki ya ganta sai ya haɗiyi yawu, sai dai takasance guba a garesu, dan sun san ko mutuwa suke yi ba samunta zasu yi ba, kallanta ma a sace suke yi, dan kamasu suna kallanta ma ba ƙaramin laifi bane, kuma sai sun karɓi tsastsauran hukunci.
Shi kuwa Jawad ransa a tsannin ɓace ya karisa part ɗinsa, sam baya san halin Mammie, dik ita take goyawa Sarina baya har ta lalace haka, ya rasa yadda zai yi da su, a yanzu yana takaicin a ce kannensa ne su ɗin.
Kwance ya isko Chuchu saman bed, tana kudundune a cikin bargo, jikinta ya samu sauki fa aka sallamosu daga asibiti suka dawo gida, amma yanzu jikinta da ɗumin zazzaɓi, ta kasa iya jurar rashin Auta, idan ta tinata sai kanta ya sara mata.
A gefen bed kusa da ita ya zauna, cikin sanyin murya ya tambayeta meyafaru ya ganta a cikin bargo bayan ya barta lafiya lou zata shiga wanka? Ya yi maganar yana kai hannun zai yaye bargon.
Kuka ta saka mashi haɗe da yunkurawa ta miƙe zaune. Jikinsa ta faɗo tana faɗin................. "Yah Jawad yanzu da gaske sun ɗauke mun Autata? Ni dan Allah kace su dawo da Auta su ɗaukeni ka ji?".
Cikin salon rarrashi ya ce...... "Ki yi hakuri, dad ya tura rungunar mayaka guda sun tafi ɗaukota, nan da kwana biyu war haka Auta tana tare da mu In Sha Allah, yanzu dai sauko ƙasa in baki abinci ki ci kin ji?".
Kankame rigar sleeping dress na jikinsa ta yi, kanta ta fara dirzawa a saman kirjinsa, kamar zata haÉ—iye ranta ta fara faÉ—in. "Yah Jawad ba zan iya cin komai ba".
"Why?". Ya jefa mata tambayar yana riko hannayenta cikin nasa............. "Ban sani ba Auta ta ci abinci ko bata ci ba! A wani hali take ciki dikka ban sani ba, Yah Jawad wlh ina ji a jikina Auta tana buƙatar taimakona, tabbas tana cikin damuwa, domin idan bata cikin damuwa kirjina ba zai rinƙa bugawa da karfi a dik lokacin da zuciyata ta ambaci sunanta ba, wayyo daddyna na shiga uku nikam, nasan idan basu dawo mana da ita ba mutuwa zan yi".
Kuka take yi sosai, ya fahimci ta fara fita a hayyacinta, dan haka sai ya zage wajen ganin ya rarraheta sosai, jikinta ya kara ɗaukar zafi sosai, Allah sarki bata san shima cikin wannan tashin hankalin yake ba, damuwarsa ma shi ne Jaish ya samu labarin ɓatar tata, ya twins bro ɗin nasa zai ji a ransa? Wanna yafi ɗaga mashi hankali fiye da komai.
Ƙasa ƙasa ya yi da murya sosai, cikin salo mai jan hankali ya ce. "Jannat kina san zuciyata ta buga in mutu ne?".
Kai ta girgiza mashi alamar aa bata so....... "To meyasa ba zaki barni in ji da zafi biyu ba? Meyasa ke ba zaki saukaka mun ta ɓangarenki ba? Kina dai gani har yau number Yah Rizwan bata shiga, sannan kuma su Yah Ramish sun ki haɗani da shi a waya, kowa sai ya ce mun baya kusa ko ya yi barci, a jikina ina jin akwai abin da suke ɓoye mun dange da shi da basa san in sani, saboda rashin lafiyarki na daure ban ɗaga jirgi na je na same shi ba, sannan ga ɓatar Auta da ya fi komai ɗaga mana hankali, ki daure ki yi hakuri Auta zata dawo kin ji?".
Kai kawai ta gyaÉ—a mashi amma ba wai dan zata iya daurewa É—in ba. Da ya fahimci in dai tana nan a cikin kingdom É—in nan bafa zata iya daure rashin Auta ba, dan haka sai ya yi wa P.A É—insa sms a kan ya yi mashi booking flight zuwa Dubai gobe da sassafe, gara ya É—auketa su je duba Yah Rizwan meyafaru tin da ya bar kingdom É—in wayarsa bata shiga? Daga nan su É—an huta a can har a gane Auta ko kuma raÉ—aÉ—in ya ragun masu sannan su dawo bayan kura ta lafa.
Yana turawa P.A É—in nasa sakon ya ajiye wayar a gefen bed, sannan ya cigaba da rarrashinta, shi dai bai more aurensa ba, matsaloli sai faruwa suke yi tin kafin auren har kuma yanzu, amma dik da haka bai wani damu ba, saboda shi ma yana cikin damuwar da ba zai iya gudanar da wani soyayya ba a yanzu.
Da kyar ya samu ta hakura ya buƙaci da ta zo ya bata abinci a baki, bata yi wani musu ba ta yarda, dan balai'n yunwa take ji, rashin nitsuwa da kwanciyar hankali yasa ta kasa cin abinci. Amma da ya zauna yana bata ta ci sosai, hakan kuma yasa da ta gama ci da ƴan mintuna ta samu barci mai nauyi da daɗi ya ɗauketa wanda tin da aka fara batun aurenta rabonta da ta yi irinsa.
Ganin ta yi barci yasa ya ja bargo ya rufeta tare da matsar mata da pillow kusa da ita dan ta ji kamar shi ne a wajen, ya sauko kasa ya shiga toilet.
After some minutes ya fito ya shiga dressing room, cikin ƙanƙanin lokaci ya fito shirye cikin brawn and milk arabs jallabiya, dadduma ya shinfiɗa ya tada sallah dan neman saukin abin dake damunsa daga wajen Allah.