Sashe 116
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gabaɗayansu kai kallansu a kan kofar suka yi. Ai a miliyan commander Zafar ya miƙe tsaye daga zaune a saman sofar da yake yana kallan kofar shigowar. A tare uncle Jahiz da Aunty MieMie ma suka miƙe tsaye. Shi kansa King abu kaɗan ya hana bai miƙe tsaye ba. Guyson and uncle Abbas suma a tare suka miƙe tsaye.
Dikkansu sun zaro idanu tamkar idanunsu zai faɗi ƙasa, a matuƙar razane suke binsa da kallo. Tsaye yake cikin jarumta sosai, yana ɗauke da Auta a saman shoulder ɗinsa, gabaɗaya jikinsa jini ya lalata, ga fuskarsa babu hularsu na mayaƙa, so face ɗinsa ma dik ya yi dama dama da jini, da alama yaki ya gwabza kafin ya iso kingdom of power.
Pretty na tsaye a gefensa ta riƙe hannunsa ɗaya, ɗayan hannun nasa kuma ya tallabo Auta da shi dan kada ta faɗi, ita ma sai jini ne yake zuba a jikinta........... To me ya faru da su kenan?.
Ciwon dake cikinta ne ya fama yasa jininta yake zuba, kallo ɗaya zaka yi wa Hoorain sai ka razana matuƙa, saboda yadda face ɗinsa take ɗaure kamar hadari, ga wani irin fusata dake kan face ɗinsa, jikinsa har lokacin tsuma yake yi.
Guyson ne ya katse masu wannan shirun da cewa. "Tabbas Auta ce, tabbas ita ce a saman shoulder É—insa".
Kafin guyson ya gama yin magana Hoorain ya tako cikin jarunta ya nufi cikin fadar. Sai dai yana zuwa tsakiya wasu zaƙwaƙuran warriors dake cikin fada su huɗu suka zare takubansu tare da yi mashi zobe, saboda sun san hukuncin da King ya yanke mashi shi ne hukuncin kisa. So sai suka kewayesa suna jiran King ya bada umarni su datse mashi kai.
Cikin fushi da kakkausar uncle Taheer ya ce. "Kai ƙasƙantacen bawa har ka isa ka ɗauki Zunaira da dattin hannunka? Baka san doka irin na masaurar nan bane? (Dokar dik wanda ya taɓa jikin wata gimbiya hukuncin sare hannu ne ya hau kansa) Ko ka manta da dokar ne kare kawai?". Ransa ta sosu ne matuƙa.
Ko kaÉ—ai Hoorain bai yi kamar ya ji abin da ya faÉ—a ba, haka zalika ko kaÉ—an bai ji tsoron warriors da suka kewayesa ba, hasalima bai dakata daga tafiyar da yake yi ba, kai tsaye ya nufi King. Sai binsa warriors É—in suke yi suna jiran umarnin King da ya tsaresu da idanu yana ganin ikon god.
Su commander Zafar dik sun rasa bakin magana, kowa King yake jira kawai. Hoorain bai dakata ba har sai da ya isa gaban King, a nan ya sauke Auta da idanunta biyu amma azaba ya gabata koda motsawar kirki. Allah sarki, a yau Hoorain ya sha azabar wahala wajen cetarta ita da Pretty, mayakan da suke neman su Pretty ne suka kawo masu hari a dab hanyarsu na dawowa gida, an gwabza yaki ba karya, da kyar ya iya kashesu, wani mayaki ne ya ture Auta ta faɗa saman wani dutse ta fama ciwonta. Almost mayaƙa 30 ya yi faɗa da su, ya sha wahala sosai.
Yana sauke Auta cikin fushi uncle Taheer yasa kafa ya takesa a kirji da karfi har sai da ya É—an yi baya baya kamar zai faÉ—i, bawan Allah a gajiye yake, bai shi da kuzari sosai shiyasa uncle Taheer ya iya turesa É—in.
Wani irin zabura commander ya yi, tamkar shi uncle Taheer ya ture, har wani girgiza ya yi, wlh idan kuka ga commander sai kun tausaya mashi, saboda yadda idanunsa suka yi jajir ganin irin abin da aka yi wa Hoorain.
Uncle Taheer cikin É—aga murya ya sake cewa. "Kai kare ba da kai nike magana bane?".
Shiru Hoorain bai yi kamar yasan da halittarsa a cikin fadan ba, sai ma juyawa da ya yi yana san sauka kasan stage É—in dan ya isa ga Abbonsa.
King dai ya rasa bakin magana, banda kallansu babu abin da yake yi, yana ƙoƙarin gane gaskiya ne shiyasa ya yi shiru, kun san dama yana zargin Hoorain shi ya saceta, to ga shi kuma shi ya dawo da ita, abin ya sanyasu a ruɗani, shiyasa King ya yi shiru yana ƙoƙarin tantance gaskiya.
Ran uncle Taheer ne ya kara baƙanta matuƙa, cikin fusata ya umarci warriors da suka kewaye Hoorain ɗin da su yi mashi dukan mutuwa har sai ya durkusa a saman gwiwonsa. Da yake suma sun jima da takaicin Hoorain a ransu, sun jima suna bakincikin yadda ya zama shugaba a garesu, shi ne mai basu umarni kuma sun fisa shekaru, so hassada na cinsu sai basu tsaya jiran umarnin King ba, a hanzarce suka fara kai mashi duka wai dan ma kada King ya dakatar da su basu daka shi yadda yakamata ba.
Da ganin yadda suka rufesa da jibga zaka iya fahimtar dukan huce takaici suke yi mashi. Wani mayaki ne ya taka shi a kirji da karfi har sai da ya yi baya baya zai faɗi ɗayan mayakin ya sake taka shi ta baya ya yi gaba gaba ya faɗi ƙasa ya buga kansa da jikin bakin stage ɗin.
Ko kaɗan bawan Allahn nan bai yi yunƙurin zai rama dukan da suke yi mashi ba, saboda yasan koma me ya faru laifinsa ne, shi yake ƙoƙarin kai kansa in da Allah bai kaisa ba, so a ganinsa ya cancanci wannan hukuncin. Amma ku kunsan da Hoorain zai motsa dik waɗan nan mayaka sai sun gaza tafiya a kan kafafunsu ko? Dan dai ya barsu ɗin ne.
Sosai suka shiga jibgarsa kamar waÉ—an da aka saukarwa da wahayin yin hakan.
A hankali Auta ta motsa, da kyar ta miƙe tsaye a kan kafafunta, idanunta har sun rine saboda kuka, ta ƙasa iya buɗan baki ta yi magana. King yana kallanta ta fara lallaɓawa zata sauƙo kasan stage ɗin, amma kuma King ɗin bai dakatar da ita ba, ya bita da kallo kawai kamar dai babu shi a fadan.
Anya ba wani abin King yake shiryawa ba kuwa, irin wannan shirun?.
Cikin mayaƙan ta keta ta isa gaban Hoorain dake kwance suna dukansa, da kyar ta iya buɗan baki maganarta can ƙasa bata fita ta fara faɗin. "Ku kyale shi, ku barmun kayana, kada wanda ya sake dukan mun shi, ni ku dake ni a madadinsa, ku kyale mun shi".
Su uncle Abbas dik an rasa mai bakin magana, shiru kawai suke binsu da kallo. Sai da suka ga Auta ta nufi wajen nasa ne uncle Abbas ya yi yunƙurin sauka ya kamata kada su jimata ciwo. Sai dai bai kai ga sauka ba uncle Taheer ya rigasa sauka cikin zafa, yana wani huci na kishi kamar zai haɗiyi zuciyarsa.
Ita dai Pretty tana tsaye a bakin kofar shiga fada. Commander Zafar tamkar zuciyarsa zata fashe saboda tsananin tashin hankali, ga shi kuma babu halin ya yi magana bawan Allah, dole ya daure ya ɗauki dik hukuncin da aka yankewa Hoorain. Ta wani ɓangaren kuma fa commander ya sha jinin jikinsa ya kuma shiga ruɗani na ganin Hoorain da Auta, shi dai yasan sun yi yaki da Hoorain da mayakan Queen Zarina, to ta ya aka yi yanzu kuma Hoorain ya dawo tsaginsu, shi fa wannan abin ya ɗaure mashi kai...... Na tabbata kuma my people's kanku ya ɗaure sosai a kan wannan al'amari, kada ku damu alkalamin princess Teema taku ta amana zan warware maku komai dallah dallah.
Uncle Taheer yana saukowa ya damko hannun Auta, da karfi ya ɗan jata ya mikar yana mai daka mata tsawa a kan wani dalili zata je wajen Hoorain dake matsayin bawa ƙasƙantacce mai gadinta.
Fisge hannunta daga rikon da ya yi mata ta yi, soyayyarsa ya rufe mata idanu, bata ji bata gani ta sake komawa zata tsugunna a kusa da Hoorain É—in dan ta hana warriors É—in nan dukansa.
Kunsan jinin Modarawa da balai'n kishi, to haka larabawa ma suke da kishi, kishi bala'i ya rufe idon uncle Taheer, cikin fushi ya sake fisgo hannunta, da karfi ya fincikota, yana san janta su bar wajen. Ƙoƙari kwace kanta ta fara yi tana kuka hawaye bibbiyu. Ransa ne ya kara ɓaci cikin zafa ya cire hannu ya dalla mata mari a kumatu, shi kansa bai san ya yi wannan mari ba, kishi ce kawai.
Wannan mari tamkar zuciyar uncle, uncle Jahiz, Guyson, King and Jaish ya mara, barema Jaish da sai da ya wani ja dogon numfashi a lokacin da marin ya sauka a kumatunta, a take idanunsa suka rikiɗe suka yi jajir, gabaɗaya gashin jikinsa har wani mimmiƙewa suke yi saboda ransa ya ɓaci.
Guyson bai san lokacin da ya ce. "Uncle Taheer who the hell are you da zaka mareta? For what reason ma?".
Uncle Taheer da yake cikin fushi ai bai ma san ya yi ba, kuma bai san guyson yana magana ba, sake cire hannu ya yi zai kara mata mari sai ji ya yi cak an damki hannunsa, ita kuma sai kuka take kara yi, a take yatsunsa biyar suka fito ruÉ—u ruÉ—u a face É—inta.
Wani irin zufa ne yake ketowa Hoorain a gefe da gefe face ɗinsa, jikinsa na wani irin tsuma, wasu zara zaran jijiyoyi ne suka bayyana a wuyarsa, da karfi ya damki hannun uncle Taheer, zuciyarsa na tafasar marin da ya yi wa kyakkyawan face ɗin Hoonairarsa. Ita kuwa dakatar da kukanta cak ta yi ganin Hoorain ya miƙe, sosai ta ji daɗi, dama ita bata san ya kwanta ya bari su yi ta dukansa ɗin nan.
Da karfi Hoorain ya murɗe hannun uncle Taheer baya, ji kame kass ya karya mashi kashi, cikin ɓacin rai ya ɗauke fuskarsa da wata azababbiyar mari mai sanya mutu zuwa duniyar shaiɗanu a mafarki ya dawo. Take uncle Taheer ya gansa a wata iriyar duniya mai cike da wasu dodanni masu ban tsoro, marin assistant commander yasa ya bar duniyar mutane ya rasa hankalinsa.
Sake kara mashi wani marin Hoorain ya yi take uncle Taheer ya zube ƙasa tamkar fawa, da alama sumewa ya yi. A hankali ya dawo da kallonsa a kan Auta, har lokacin huci yake yi kamar me.