Sashe 81
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
========🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
"A'a bana san ki wahala, wajen da É—an nisa, zauna bari in dawo". Kara make mashi kafaÉ—a ta yi. "A'a ni ban yarda ba sai dai mu tafi tare".
"Haka kike so?".
Kai ta gyaÉ—a mashi da sauri alamar e. Da hannunsa ya nuna mata hanya a kan ta wuce su tafi.
Sake make mashi kafaÉ—a ta yi. "Ni dai ko ka wuce gaba ko kuma mu jera a tare". Ta faÉ—a tana É—an karkata kanta.
"Meyasa to?". Cike da mamaki ya yi tambayar............... ÆŠan É—aure fuska kaÉ—an ta yi, cike da zolaya ta ce. "Saboda bana san in wuce gaba ka yi ta kallona, ina tafiya kana kirga mun taku na one by one kana kalle mun shape na bayana kaga ba alkyabba na..........."
Ƙasa ƙarisa maganar ta yi sakamakon ɗagowa da ya yi a miliyan ya sauke kallansa a kanta, kwata kwata abin da bai taɓa kawowa a ransa ba kenan, mamakinta ne ya kama shi, ko a ina ta koyi magana har haka........ Ni kuwa na ce tana matsayin masoyiya kuma aminiyar Chuchu ƴar wanka ai fin haka ma zaka ji, su da suka kware wajen bawa flowers ruwa, ai a banza uncle Jahiz yake cewa basu girma ba, ya zo ya gansu tare da flowers ɗinsu a nan ne zai tantace sun girma ko basu girma ba, yaran yanzu ai da wayonsu ake haifarsu.
Ganin ya yi shiru kamar wanda ya yi suman tsaye ne yasa ta É—aga mashi gera guda alamar yane?. Shi kuwa shirun da ya yi tinanin time da take Æ´ar yarinya da bata wuce 5 years ba yake É—aukarta idan sun fito ita da su Chuchu yake yi, dan a lokacin an bashi ragamar kula da ita.
Ganin ta É—aga mashi gera guda yasa ya nisa tare da kawar da kallonsa daga kanta, kamar ba zai yi magana ba, sai kuma dan ya cire mata tinanin nan na banza na cewa yana kallan shape É—in jikinta yasa ya ce. "Ai na rigada na gama kalle shape É—in tin bai fito ya zama cikakken shape ba, dan a shekarunki biyar kam ai bai fito ba, kuma a hannunna shape É—in ya bayyana, dan haka na san..........."
Bai ƙarisa maganar ba ta rufe mashi baki ta hanyar harara da ta dallah mashi. Kawar da kansa ya yi tare da juyawa yana jin kamar ya saki murmushi, sai dai bai iya murmushin ba, zuciyarsa ta ji daɗi ganin yadda ta ɗaure fuska tana harararsa.
A kule ta ce. "Wannan shi ne babban kuskuren da mace zata yi ta so wanda ya san yarintarta, kullum sai ya yi mata gori, koma dai me zaka ce ka ce, ai a da lokacin da shape É—in ya bayyana a hannunka kana kallona a matsayin kanwarka ce, yanzu kuma kallon masoyiya kake mun, dan haka manufarka a kallona yanzu ya sauya!".
Ya fahimci maganganunsa sun É—an sosa ranta, dan haka sai ya juyo da nufin ya bata hakuri. Ganin ya juyo kuma taga alamar hakuri zai bata yasa ta juya mashi baya irin ta yi fushin nan.
Yana ƙoƙarin fara yin magana ta yi saurin barin wajen ta nufi wata hanya daban tana ɓata rai. Ɗan girgiza kai kawai ya yi, dama yasan fin haka ma zata yi, dama renonsa ce ita, mata, mata, mata sai dai shirin Allah wlh, dik yadda mace take sonka hakan ba zai hanata yin abin da ta yi niyya a kanka ba, kai idan mace bata wahalar da kai ma wlh ba son gaskiya take yi maka ba, wata haka kawai zata kirkiro faɗa, ku yi ta yi har sai ta kureka, sai kuma ta ce wai tana gwadawa ta ga irin karfin son da kake yi mata ne, ta azabtar da kai, idan ka yi complain ta ce baka sonta, mu dai sai shirin Allah wlh.
Ganin ta É—an yi mashi nisa yasa ya yi saurin rufa mata baya. Fahimtar yana biyota yasa ta watsa a guje ta shige cikin wasu dogayen ciyayi dake kusa da korama.
Ba shiri ya bita da gudu dan kada ta ci karo da wani abin ya cutar da ita.
Yana sanya kansa a wajen ciyayin zai bi bayanta ita kuma tana fitowa da gudun gaske. Karo suka unexpext. Baya baya ta yi zata faɗi ya yi saurin riƙo hannunta.
A miliyan ta faÉ—a jikinsa haÉ—e da datse idanunta gam, a tsananin tsorace murya na kerma ta ce. "Tamisa, wlh akwai tiger a wajen ruwan nan". A rikice take maganar tana haÉ—e word, jikinta har kerma yake yi.
Shiru ya É—an yi yana jin yadda kirjinta yake bugawa da karfi karfi alamar ta tsorata sosai.
(Anya Hoorain ba shiru ya yi yana jin daɗin tula tulanta da suka taɓa chest ɗinsa ba kuwa🤔 shi ma yanzu ban yarda da shi ba 🥱 team Hoorain kada ku ce na ce, na ce ɗin a zo a saka mun gas🥱😅)
Kamar saukar aradu haka ya tsinkayo gurnanin damisam a kunnensa. Kafin ya tabbatar da gaskiyar abin da yake ji tuni ihunta ya fasa dodan kunnnesa, da karfi ta zunduma ihun haɗe da cewa. "Hoorain ba ka jishi ba, wayyo daddyna". Yau ta manta da my hero, Hoorain kai tsaye aka ce, ƴar ƙaniya ta hango mutuwa!.
A tsananin rikice ta yi maganar tare da sakesa zata gudu ba tare da tasan in da zata nufa ba. Ya fahimci ta rikice sosai, idan ya barta ta tafi ma zata iya afkawa wani wajen ta cutu, idan kuma ya tsayar da ita ba zata taɓa barinsa ya kwaci kansu daga hannun wannan damisa ba, to yanzu me abin yi kenan?.
Ya jefawa kansa tambaya, a hankali ya sanya hannunsa a waist É—insa dan ya ji ya mayar da takobinsa mazauninsa É—azun ne ko bai mai da ba.
Kankameta ya yi da hannu ɗaya ya hanata tafiya. Ajiyar zuciya ya sauke jin takobin yana nan. Da karfi ta riƙesa tana ihu taki ta yi shiru. Yana tinanin yadda zai yi da ita sai ganin damisan ya yi a gabansu ta fito ta wajen koramar da gudun bajinta.
Wani jibgege da shi, ya ci ya ƙoshi, ruwa ya zo sha a wajen koramar ta je ya ganta, kun san kuwa dole ya biyota dama shi ne kuma ya biyota ɗin.
Ko kaɗan Hoorain bai ji tsoro ba, ita kuwa jin gurnanin dab da su yasa ta kara ƙanƙamesa tana faɗin shikenan ta mutu yau. Ido cikin ido Hoorain ya kurawa damisan nan kallo babu ko tsoro.
Wani irin uban tsalle wannan damisan ya daka sai kansu da gudun gaske. A miliyan Hoorain ya ture Auta gefe da karfi, cikin zafa shi kuma ya durkushe gwiwowinsa a ƙasa, hakan yasa damisan ya wucesu ya dira a bayansu.
Cikin zafa Hoorain ya juyo ga damusan tare da miƙewa tsaye, ita ma da ya tureta ta faɗa cikin ciyayi a haukace ta miƙe tsaye, kuka take yi sosai kamar ranta zai fita. Hakan yasa suka rabawa damisan hankali gida biyu, ya ganta ya ga Hoorain, ya rasa wazai fara kaiwa farmaki.
Tsayuwa cikin jarumta Hoorain ya yi tare da ƙara ɗaure fuska sosai, irin babu wasa a tattare da shi ɗin nan. Yasan halin dabobi sosai, yasan da cewa komai ƙanƙantar motsin da suka yi yanzu damisan nan zai sake daka tsalle ya yi kansu ne dan zai yi tunanin hari zasu kawo mashi. Hoorain yana san zaro takobinsa yana tsoron motsawa, shi ba damuwarsa ya motsa damisan ya yi kansu ba, da kansa shi kaɗai zai yi da da sauki, idan ya yi kan Auta ai damka ɗaya zai yi mata sai gawa.
Yana ƙoƙarin zare takobinsa cikin dabara Auta da ta miƙe tsaye a yanzu ne ta kurma ihu tare da nufarsa da gudu. Motsin da ta yi ya yi dai'dai da damisan ya sake daka tsalle ya yi kansu. Hakan ya bawa Hoorain damar zare takobinsa, da karfi yasa hannunsa ɗaya ya sake ture Auta baya ta koma in da ta taso, da karfi shi ma ya yi gefe, a karo na biyu damisan ya sake dira a bayansu, Auta ta sake tafiya ta faɗi cikin ciyayin dake wajen again.
"Kada ki tashi". Shi ne abin da Hoorain ya faÉ—a mata da karfi, amma ina bata jinsa saboda tashin hankalin da take ciki.
A lokacin kuma ran damisan nan ya gama ɓaci, ya fusata sai ya nufi Hoorain da karfin gaske yana wani irin buɗe baki. Ko kaɗan Hoorain bai tsorata ba, yana tsaye damisan ya isa garesa, cikin zafa suka fara kokawa yana ƙoƙarin zana mashi fata da takobinsa, daga karshe ma takobin faɗuwa katsa ta yi damusan ya haike mashi, da waɗan nan shegun faratunan hannun nasa ya fara kai mashi gafsa ta ko'ina Hoorain yana ƙoƙarin kaucewa.
Tsorata na ganin damisan ya kayar da Hoorain a ƙasa ya haiƙe mashi yasa numfashinta ɗaukewa diff ta zube ƙasa. Shikuwa kokawa suka cigaba da gwabzawa da damisan, ƙoƙarin kama agarar damisan ya fara yi tun da takobinsa ta faɗi ƙasa, in ya kama agaransa dolen dolensa ya risina mashi.
GabaÉ—aya damisan ya yagushe mashi face É—insa, gwabzawa suke yi sosai, daga shi har damisan kowanne daga cikinsu burinsa ya cinma abin da yake muradi, damisan yana haran wuyar Hoorain, shi ma yana haran agarar damusan.