Sashe 80
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri Ramish ya juya ya koma cikin bedroom ɗinsa, basu ankara ba sai ji suka yi ya banko kofa da karfi ya murza key, a cewarsa koma menene kamata ya yi ya binciko da kansa, a matsayinsa na babba bai kamata ya tsaya tambayar Bilal ɗin ba ma ai, kamata ya yi ya tsaya da kansa ya binciko gaskiya, zubar da girma ne ma ya tsaya sa in sa da wani, shi da yake da hanyar gane gaskiya, shi da Allah ya bashi ilimi da kaifin ƙwaƙwalwa! Ai bai kamata ya wani damu ba!.
Yah Rizwan ne ya ja Bilal suka wuce bedroom ɗinsa, Dr Raj kuma ya bi bayan yayansa Ramish. Sai dai ko da ya je sai ya tadda Ramish ya rufe kofa, har kamar zai yi knocking sai kuma ya tina halin yayan nasa, yanzu a banza zai ɓata lokacinsa dan Ramish ba zai sauraresa ba, hakan saya ya juya ya bi bayan Bilal dan ya je ya ji me ya haɗasu faɗane wai, su da suke kamar twin's................To harshe da haƙora ma watarana ai suna saɓawa bare ƴan adam malam Dr Raj.
A ɓangaren su Sharifat kuwa, Leesharh ta dawo daga unguwar da ta je cikin ƙoshin lafiya, ta yi wanka da sallah tana kudundune a cikin bargo saman bed, Sharifat bata a ɗakin, tana wajen Ummie ɗinta, dan Ummie ta ce ta zo su kwana yau a tare dan tana da magana da ita.
Shiru ta kwanta tana tunanin duniya, karfe 11 na dare ta buga, time ɗin na bugawa wayarta ya hau ƙara alamar shigowar kira. With her full confidence ta janyo wayar.
Ganin private number ya sa ta yi saurin sakin siririn murmushi wanda ya fi kama da murmushin ramakon gayya. Wayar tana gab da katsewa ta yi picking tare da karawa a kunnenta.
Shiru aka yi ba'ayi magana ba, a gadarance ta ce. "Hello wanene?".
Daga ta cikin wayar ta tsinkayo muryoyi guda biyu suna magana kus, kus, kus alamar suna shirya abin faÉ—e kenan. Da yake bata jin me suke faÉ—e sai ta ce. "Idan baku gama tsara abin da zaku faÉ—a mun tun kafin ku kirani ba me na kirana? Ai da sai ku bari sai kun gama tsarawa ko?".
Shiru basu amsa mata ba, cigaba da magana ƙasa ƙasa suka yi. "Okey ni ina da abin yi, idan kun gama shawartawa zaku iya sake kirana, dan nima yanzu jiran call ɗinku nike yi". Ta kai karshen maganar tana ƙoƙarin cire wayar a kunnenta da ta katse kiran.
"Kada ki kuskura ki katse mana call". Daga ɗayan ɓangaren aka faɗi hakan. Gabanta ne ya yi wani irin mummunar faɗuwar jin voice ɗin kamar na Bilal. Amma sai ta daure, kun santa da jajircewa, ta nuna kamar bata san masu kiran nata ba, cikin nuna isa ta ce. "Da yake wayarku ce ba sai ku hanani katseta in gani ba".
"Ke kin san da suwa kike magana kuwa?".
Siririn tsaki ta ja, har da wani wuwwurga idanunta sama da ƙasa ta yi masu kallon up and down kamar tana gabansu, a walaƙance ta ce. "A fagen iskanci ko da shaiɗan nike magana karshe kenan a dik wani zalinci ko? To ko da shi nike magana bai isa ya ɗaga mun murya ya faɗa mun ga abin da zan yi da wayata ba".
Da suka fahimci faɗa ta zo da shi, su kuma lallaɓata suke da bukatar yi, dan su suke nema a wajenta, sai suka sassauta murya, cikin nitsuwa aka canza murya, da alama wani ya karɓi wayar.
"Dik ba wannan ba, magana muke san yi dake, ajiye dik wani zafin kanki da tashen balajarki a gefe ki sauraremu".
Jin haka yasa ta amsa da. "Ina jinku".
"Kin san da cewa aikinki bai kare ba ko baki sani ba?". Ya jefa mata tambayar haɗe da yin shiru yana jiran amsarta........... "Zaka iya cigaba da magana, saboda ba zan iya kowace magana in amsa ba, idan ka gama faɗar dik abin da zaka faɗa sai in tattare in baku amsa guda". Ta yi maganar tana miƙewa zaune.
"Okey zaki iya yin dik abin da kike so, amma ina san ki sani mahaifinki na hannunmu, ko ki yi mana abin da muke so, ko kuma yau lahira ta yi bako, wlh a daren nan idan baki nemo mana masaniyar a in da su Ramish zasu yi wannan taro ba, tabbas zaki rasa mahaifinki".
Tin da take a rayuwarta bata taɓa yin dariya irin wanda ta ƙaƙalo dan dole a yanzu ba. Bushewa da dariya mai ɗan sauti ta yi. Shiru suka saurara suna jinta, har da rungumo pillow ta yi a kirjinta tsabar dariya.
Sai da ta yi mai isarta sannan ta dakata haɗe da ɗaure fuska lokaci guda, sannan ta sauko ƙasa daga saman bed ɗin, gaban mirror ta nufa wayar na manne a kumnenta, har ta kusa isa wajen kuma sai ta koma ta kunna wutar ɗakin yadda zata ji daɗin ganin kanta da kyau, sanye take da wando da riga na barci masu kyau launin ash colar.
Tsayuwa ta yi a gaban mirror, cike da kwarin gwiwa take bin kanta da kallo, dik sun yi shiru suna jinta, amsarta kawai suke san ji.
Raunartar da muryarta ta yi, kamar wata marainiya haÉ—e da fuskar tausayi, cikin nuna damuwa ta fara magana kamar haka.
"Dan Allah kada ku cutar mun da babana, zan yi dik abin da kuke so, ku yi hakuri kun ji?..................." Tana gama faɗar haka ta wani irin ɗaure fuskarta sosai, cikin kakkausar murya ta cigaba da cewa. "Haka kuke son jin na faɗa ko? To baku isa ba, wlh ba zan sake yin abin da kuka ce ba, mahaifina kuma Allah ne ya haliccesa ba ni ba, dan haka shi zai karesa ta in da baku taɓa zata ba, ba zan sake cutar da wani a dalilinku ba, na saka mashi guba na cutar da shi a farko, na sake zama sanadiyar da aka harbesa da bullet, na sake zama sanadiyar da aka shirya bomb da zai kashe mutane dayawa, na cutar da Ramish sosai wanda dole a yanzu na gyara kuskure kada Allah ya kamani, shi kuma babana ku je ku da Allahn da ya haliccesa, sannan kada ku manta idan kun kashe babana ku kuma ku tabbata a duniya kada ku mutu, daga karshe ina yi maku mummunar albishir da cewa wlh tallahi dik da ban taɓa ganin fuskokinku a zahiri ba, to ku sani zan iya gane ne ku, sannan ku sani nasan gidan wannan mata mai kibar, bugu da kari kuma ku sani dik maganganun da muke yi da ku tun daga ranar farko har zuwa yanzu ina da recording ɗinsa in audio a cikin memoryna da na yi mashi ajiya mai kyau, dik time da muka yi waya ina recoding in saka memoryna in yi copy in cire in ajiye dan samun shaida, ku jirani yanzu lokacina ne, dik sai na ɗauki fansan abin da kuka yi mun, kuma Ramish da izinin Allah ya fi karfinku, daga yau ni zan zame mashi garkuwa mai taimaka mashi ta hanyar da bai zata ba, sai asirinku ya tonu azzalumai, kuma ku kwana da sanin cewa nasan wanenen Bilal a cikinku, kuma tabbas dan na taya Ramish aiki zan shiga jikin Bilal, zaku sha mamaki". Babu tsoro ko miskala zarratin a ranta ta zayyano maganganun nan. Tana gama faɗar hakan ta katse wayar tare da kashe shi mai gabaɗaya.
Idan hankalinsu ya kai muliyan to fa a yau ya tashi. Ita kuwa kallan kanta a cikin mirror ta yi, a fili ta furta. "Lokacin ku ya fara daga yanzu, wlh ba zan dai'na zargin Bilal ba, kuma zai gane bashi da wayo a lokacin da zan kama shi cike da hujojin da ba zai iya kubcewa ba, zai sha mamakina, sun É—auka bani da ilimi bani da wayo ko? To su shirya, Bilal kai ma lokacinka ya fara, zaka sha game na karya, zaka gane baka iya cin amana ba, am sorry Yah Ramish, kila idan na tayaka wannan yakin ka iya yafe mun laifukan da na yi maka, is time now!". Ta kai karshen surutan nata tare da juyawa ta isa ga switch, kashe wutar É—akin ta yi ta wuce izuwa saman bed abinta.
Jama'a na ce ku tafawa Leesharh, ana ganinta kamar wawiya ashe tana da wayo, kenan harda recoding na maganganunsu ta rinƙa yi? Lallai ta cika jajirtatciya, kenan saboda ta gane wanenen Bilal ta aminta da soyayyarsa ko dai ya abin yake? Akwai cakwakiya kuwa! Muje dai zuwa dan muga ya wannan wasa zata kaya. Amma kuna tunanin masu nikaf zasu barta da ranta? Kada ku manta ta yi masu barazana da hujoji masu karfi kamar recoding nasu, sanin gidan Hajiya two seater, sanin Bilal da dai sauransu, kuna tunanin zasu barta ta tona masu asiri?. To sai dai muce Allah yasa ta kai wayewar garin gobe, dan gaskiya akwai matsala, suna fa da mutane a cikin gidan, ga shi Sharifat bata ɗakin yau, fatana kada su saka mutanensu su biyo dare su kasheta fa.........😥💔
••••••••••••••• FOREST•••••••••••••••🔥🔥🔥
Kwance suka isko Pretty a cikin runfar da ya yi wa Auta a lokacin da suka ƙarisa wajen. Ta yi barci baiwar Allah, ta cinye kifinta tas har da haɗawa da na Auta abinta, dik ta yi masu tas.
Kallon Hoorain Auta ta yi, a ɗan shagwaɓe ta ce. "My Hero yunwa fa nike ji". Cike da mamaki ya amsa da. "Ba na kawo maku abinci ba".
Taku step biyu ta yi ta matsa kusa da shi. "Ai É—aukin ganinka yasa na tafi na bar abincin, kaga kuma Pretty ta cinye".
Jinjina kai ya yi, cikin sanyin murya ya ce. "Bari in je in kama maki wata in gasa sai in kawo maki, je ki zauna kusa da Pretty".
Make mashi kafada ta yi ba tare da ta yi magana ba. Kawar da kallansa a kanta ya yi yana tambayar menene kuma. "Ni dai sai dai mu tafi tare". Kamar zata yi kuka ta yi maganar.
"A'a bana san ki wahala, wajen da É—an nisa, zauna bari in dawo". Kara make mashi kafaÉ—a ta yi. "A'a ni ban yarda ba sai dai mu tafi tare".
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.