Sashe 24
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alwala Sweetie baiwar Allah ta ɗauro ta zo kamar yadda ta saba ta gabatar da sallar mangariba, tana idarwa lokacin sallar isha ta yi, hakan yasa ta miƙe ta gabatar da shi.
Sanna ta shiga cikin toilet ta yi wanka, tana fitowa ta isko Floris zaune a saman bed ta tsantsara kwalliya kamar wata amarya, tana shirye cikin wani doguwar riga mai kama da weeding gown, ta yi masifar kyau sosai, kwalliyar ya karɓeta matuƙa.
Sweetie baiwar Allah har da yaba kyalliyar tata ta yi, cikin sanyin murya ta ce. Floris kin yi matuƙar kyau sosai".
Tsabar haushi kamar ba zata amsa ba, sai kuma ta tina im bata amsa ba Sweetie zata fahimci ta shirya mata wani muguntar ne, dan haka sai ta amsa da thank u. Kawai.
A kusa da ita Sweetie ta zauna tana bin kayan jikinta da kallo, irin kayan Æ´aÆ´an sarakuna ne, shigensu wannan sadauki mai taimaka masu a forest É—in yake kawo masu ita da Pretty suna amfani da shi!.
Su hajiya Sweetie manyan ƙasa, girma ya fara zuwa ƴan kirgan danginta sun girma kamar na Auta Zunaira, hakan yasa yanzu take ɓoyesu, kamar dai yanzu yadda ta wani ɗaura towel ɗin Ronnie daga saman kirjinta, ita ma Floris dik da take krista bata taɓa yarda ta fito wanka kirji a buɗe, tana rufe kayanta, Floris ta fi Sweetie shekaru, amma Sweetie ta fita cikar halitta, dan tula tulanta ɗaya ya yi kusan biyun na Floris a girma.
In short kwalliya Floris ta tsarawa Sweetie kamar wata ta Allah, kamar dai da gaske take tare da ita, alhalin a karkashin zuciyarta ba haka bane, hasada take da kyan da Allah ya yi wa Sweetie da kuma iliminta, Floris an fara hasada da kishi.
Wajen da za'a gabatar da gasa ya cika makil, jama'a suna zazzaune cikin hall ɗin, ƴan matan da zasu shiga wannan gasa suna killace cikin ƙayatatcen ɗaki, dama haka suke yi, sai sun gama haɗuwa a cikin wannan ɗakin sanna sai su fito izuwa saman stage na hall ɗin dan bayyanawa duniya irin kyansu da surar jikinsu.
Dikkanninsu matasan Æ´an'mata ne da babu wacce ta wuci 18 years a cikinsu, sai dai dikkansu daga 15 years suke, babu wanda take kasa da 15 sai Sweetie da zata shiga gasan a yanzu.
Kafataninsu kayan jikinsu irin kayan nan ne da ake cewa aunty tsirara, sun ɗame jikinsu dan fito da surar da Allah ya yi masu, idan ba ku manta ba a baya na gaya maku ƴan'matan birnin suna da sura mai matuƙar kyau da ɗaukar hankalin dik mai kallonsu, to hakance.
Sun yi kyau sun kuma saki gashi har baya, kowacce ji da kanta take yi, tana ganin tafi kowa kyau, anyi fente fenten kwalliya kam har an gaji, ga wani uban high heels a kafafunsu, wasu daga cikin sai taunar chewing gum suke yi suna yi wa junansu kallon ƙaskanci da matsayin basu kai ba.
Ronnie yana tare da Oxil a saman kujera suna hira a kan yadda gasan zai kasance da kuma wadda zata yi nasara.
Oxil dai ya ce Floris ce zata yi nasara dan yasan a kullum ita take bige kowa ta zo ta farko, saboda ko kayan da take sanyawa a jikinta ya take na sauran Æ´anmatan kyau da tsada, bare a zo kan kwalliyarta, abin ba'a magana, hakan yasa take zuwa ta É—aya.
Angama kimtsa komai ƴan'mata kawai ake jira su iso. Ga shi Floris ɓatawa Sweetie fuska, me kuke tunanin zai faru a wanna fasa? Ronnie zai yarda da hakan ko yaya?.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
==========🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
A dab zasu shiga hall É—in Sweetie ta tsaya bata shiga ba. Floris ta tambayeta dalili, ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce.
"Kunyar shiga da irin wannan kaya nike ji Floris".
Binta da kallo Floris ta yi, nan take wani kululun bakinciki ya tokare mata maƙoshi, kamar zata haɗiyi zuciya, saboda tafa zaɓo kayan da bashi da kyau sosai ne ta bata, amma kuma sai ta yi bala'in yi wa kayan kyau, saboda tana da round butt, yadda kuka san ita ta yi wa kanta halitta.
Floris bata san cewa ba kaya ne yake yi wa Sweetie kyau ba, yanayin shape É—in jikin Sweetie yake yi wa kaya kyau, in kina da kyau sai kaya ya zauna maki.
"Gaskiya Sweetie bai kamata ki shiga ba tin da kince addininku ya yi hani da fidda tsiraici, kinga wannan riga kuma ta kamaki sosai". Cewar Floris. Cike da hasada ta yi maganar.
Shiru Sweetie ta yi, sai ta ji kamar da gaske Floris ta gaya mata gaskiya ne, ta yi mata nasiha kanan, wani irin sanyi ta ji a ranta, sai taga kamar da gaske Floris take yi, kamar santa take yi, bata san ba haka bane.
"Tom shikenan Floris, zan koma ciki ni kam".
Tsabar farinciki ta kasa shanyewa har sai da ta sauke nannauyar ajiyar zuciya, buƙata ta biya.
"To ki koma kam zai fi". Ta faÉ—a fuska ba yabo ba fallasa ba kamar yadda ta É—aure face É—in nata É—azun ba!.
Juyawa Sweetie ta yi ta nufi hanyar komawa cikin gida, ita kuma Floris ta yi maza ta shige cikin room na hall É—in, wai dan ma kada Sweetie ta canza shawara ta ce zata shiga ciki, shi ne ta yi saurin wucewa ciki ta yadda ko ta juyo ba za ta ganta ba.
"Ina kuma zaki je?". Daga bayanta ta ji wannan tambayar.
Juyowar da zata yi gabaÉ—aya komai na face É—inta ya canza, kwalliyar mugunta da Floris ta yi mata maras kyau É—in nan, dik kafin ta juyo ga Ronnie kwalliyar ya goge izuwa wani tsantsararren kwalliya na ban mamaki, ta yi balai'n haÉ—uwa, har da wani gashi dogo guda biyu ya bayyana a gaban goshinta wanda aka naÉ—a mata shi kamal indomie.
Ta yi masifar kyau wanda sai da ta sanya Ronnie zaro idanu, cikin second É—aya magic ya canza mata kamannin kwalliyar face É—inta.
Da yake ba ganin kanta a mirror take yi ba, sai ta ɗan sakarwa Ronnie murmushi wanda ya kara haukata ƙwaƙwalensa, dimples ɗinta dik suka lotsa.
Kamar wanda ya ga abinci Ronnie bai san time da ya haÉ—iyi yawu ba, ya kasa sake ce ko uppan.
"Ciki zan koma" ta bashi amsa tana kara faÉ—aÉ—a murmushinta.
Hannu kawai ya iya buɗe mata ba tare da ya yi magana ba. Tsaresa da ido ta yi tana kallan irin shigar jikinsa, ya yi kyau matuƙa shi ma, sai dai ya yi aske gera, ya raba gashin gerarsa har kashi uku, hakan ta yi mashi kyau kam matuƙa, sai dai a addinin musulunci Allah ya tsinewa masu haske gashin gyara da masu kankare hakwara su yi wishirya.
So hakan yasa Sweetie ta ɗan ji ranta ya sosu, meyasa zai rinƙa aske gerarsa haka? Ga ɗan kunne a kunne har saman kunnensa, bayan haka ga sarkoki a wuya kamar wani mace, har da wani ɗan pil a gefen bakinsa, sun yi mashi kyau kam over, sai dai Allah ya haramta, dole ta san yadda zata gaya mashi ya rabu da sakasu.
Kamar ba zata je in da yake ba, amma ganin irin shigarsa yasa ta ji yana da kyau ta je garesa dan ta shiga jikinsa sosai ta samu ya fita daga wanna irin rayuwa. Dan haka sai ta nufesa da sauri.
Tana isa garesa ya rikota ya rungume yana sauke ajiyar zuciya, ita ma bata zare jikin nata daga nasa ba, sai ta rungume shi da kyau tana É—an murmushi.
"Kinga yadda kika yi kyau kuwa?". Ya faÉ—a kamar mai raÉ—a.
Kai ta girgiza mashi alamar a'a ba tare da ta yi magana ba.
"Kin yi kyau sosai da sosai, zo mu je an kusa fara gasar".
Kamar zata ce mashi ba zata je ba, sai tunani ya faÉ—o mata a kan tana san fa ta rinjayesu su musulunta, dan haka dole ta yi aiki tukuru, dole zata É—an kawar da idanunta a kan wasu abubuwan ta shiga jikinsu sosai.
Dan haka sai ta aminta suka shige ciki a tare.
Tin da ta É—aura kafafunta a cikin wajen idanun mutane suke a kanta, kallonta kowa yake yi babu kyaftawa, hakan ya É—an sosa ran Ronnie, amma ya daure.
Floris ta kara jin haushinta sosai, dan tana ganin kamar Ronnie ne ya je ya gyara mata face ɗin nata a cikin room ɗinsa, sai ta kara jin wani irin kululun bakinciki ya tokare mata maƙoshinta, kamar ta shake Sweetie, amma ta girgiza sosai na ganin wanna halitta ƙayataccen kwalliyar, babu wata mace da ta taɓa yin irin wannan kwalliya a cikin birnin, zallar madarar kyau, ga yanayin gashin kanta dik cikin birnin babu mai irinsa, ita kaɗai ce mai irinsa.
Amma kuma da Ronnie ya kawo mata Sweetie ɗin kusa da ita, sai ta ƙaƙalo murmushin dole ta yi mashi tsabar iya makirci da munafurci.
Bai kawo komai a ransa ba ya haÉ—asu ya koma wajen zamansa.
Zubawa takalmar kafar Sweetie idanu ta yi tana kallon yadda suka ci uban nata a kyau, bata taɓa kallon irinsu ba, da duwatsun lu'ulu'u aka kawata kwalliyarsa, hakan yasa ya kara rinjayar jama'a dayawa wajen kai kallonsu a kan takalmar.
A tunanin Floris Ronnie ne ya É—auko mata takalmar daga É—akin Black Tiger, amma kuma ba haka bane, dan shi kansa Ronnie bai san da takalmar ba, ruhohin tsafinta suka canza mata komai!.
Dik fa abin da suke yi kada ku manta Black Tiger yana jinsu kuma yana ganinsu, sai dai this time bai wani mayar da hankali sosai a kansu ba, ya mayar da hankalinsa ne a kan katafaren ginin companyn motocinsa da ake yi, wato BLACK TIGER SUPER AUTO MOTORS, yana san su zama na É—aya a duniya wajen kyara motoci waÉ—an da su suka fara kawo irin style É—in, yana san su tashi kan duniya ne sosai.