Sashe 214
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dik zan koya maki yadda zaki sani, amma yanzu ki yi shiru ki saurari sirrikan yanzu". Jinjina kai ta yi alamar to tare da kara natsuwa......... "Yanzu da kuka tashi barci kamata ya yi tin kafin ya tashi ki je ki tsala wanka, ki shirya cikin kaya masu kyau, da safe ba'a saka kaya masu nauyi ga miji, ko dan ya fita wajen aiki yana tinanin surar jikinki yakamata ki sanya kayan da zasu bayyanar da komai a garesa, kayan da zasu sanya komai ya tsaya a ransa ta yadda fitarma idan ba ya zame mashi dole ba ba zai fita ba, in kuma dole ce ya fita to zaki zama mutum na farko a cikin tinaninsa. Ki shirya cikin waɗan nan kayan, ba kuma kayan barci ba, na zaman gida masu ɗaukar hankali, sannan sai ki haɗa mashi zazzafar tea mai bala'in kamshi da daɗi, ko baya shan tea da safe kafin komai ke zaki koya mashi ta hanyar yi mashi mai shegen daɗi, hakan zai sa dik ranar da baki yi mashi ba zai tambaya. Ki ɗauki tea ɗin nan ki kai mashi, sannan ki tashesa daga barci, ya fara cin karo da kyakkyawar fuskarki da haɗaɗɗen shigarki, zaki ga yadda zai rikice, ko bai nuna maki ba zaki ga yadda yake satar kallanki............ Daga nan ki yi mashi barka da tashi kafin ki zauna a kusa da shi, cikin tausasan kalamai ki ce ku je kiyi mashi brush ya zo ya sha tea. Wlh ko bai nuna maki ba zai ji matuƙar daɗi a ransa, tashinsa daga barci ma cikin salon so da kauna zaki yi mashi, cikin natsuwa. Ki rinƙa yawan nuna mashi kina san kasancewa a tare da shi, hakan shi zai sa ya kara sanki. Namiji yana san yabo sosai, yana san kuma anuna mashi shi wani ne, misali ki nuna mashi shi ɗin mai daraja ne sosai a cikin rayuwarki, ki nuna mashi kamar shi ne komai naki, komai sai da shawara da izininsa zaki yi, ba ƙaramin daɗi suke ji ba, ko basu nuna ba yana sanyaya masu rai, yana da kyau ki fahimci shi fa namiji ba komai ne idan ya burgesa yake fitowa fili ya nuna ba, idan kina da natsuwa daga yanayin reaction ɗinsa zaki fahimta abin ya yi mashi sosai, ba sai kin tanbayesa ba, dan in kin tambaya ba lallai ya faɗa maki ba, dan haka namiji yana san ki nuna kin damu da shi, idan ya baki kyautar abu, ko da abin bai yi maki ba, ki kasance mai nuna dik duniya babu abin da ya yi maki sama da wannan abin, sannan idan kuna zaune ki rinƙa yawan yaba wanna abin kina faɗin babu abin da kike so sama da wanna, misali ace ya saya maki sabon waya, ko da wayar nan ta kai watanni a hannunki, idan kuna zaune ki ce kai amma ina bala'in kaunar wayar nan, tana da daɗi rikewa, bana jin zan iya rabuwa da ita, ina kaunarta, baby ka iya zaɓe kuma ina alfahari da kai, wlh ko bai yi magana ba ki lura da yanayinsa a wannan lokaci, daɗi suke ji har cikin ransu idan suka sayi abu aka nuna an damu da shi kuma ana kaunarsa, amma su sayi abu wata ma ko godiya bata yi, wata kuma daga godiya shikenan, a hana taya zaku yi expecting gaba zai sake ganin wani abin ya yi sha'awar saya maku? Ai ba zai so ma ya sake kawo maku kyauta ba, amma idan kina yabawa ko da time to time ne wlh ko baki ce kina san abu ba ya rinƙa saya yana kawo maki kenan, wata sai ya sha wahala ya saya mata abu, idan suna zaune sai ta hau zagin abin, a'a bata rike chaji, bata da kyau, bata da camera, ni nagaji da ita, ban da wahala babu abin da take bani, da ita gara babu, me hakan? Sai ka ce yaki? Ai gobe ko kuɗi sun yi mashi yawa bai sake saya ya kawo maki, gara ki yi ta yabonta, Allah basshi idan kuna zaune cikin nishaɗi kuna hira sai ki ce laa baby wayar nan tawa ta samu matsalar abu gaza, ina santa sosai, na ji zafin wannan matsala da ta samu, kamar in yi kuka, hakan zai sa ya ji zai saya maki wadda ta fita, haka ake wa miji, cikin taushi da tausasawa, su ɗin kamar yara suke, baki ganin yaro idan kika nuna mashi karfi a kan abu sai ya saka maki kuka ne? To suma idan kika nuna masu karfi sai su wahalar dake su saka maki ruwan bala'i, cikin taushi ake bi a ci riba, sannan idan baya nan ya koma gidansu ki yawaita kiransa kina yi mashi shagwaɓa a kan ya dawo kina kewarsa, hakan zai san ya ji lallai kin damu da shi, yanzu abin da nike so dake tashi ki je ki cire uniform ɗin nan ki shirya cikin kaya masu kyau, sannan ki kai mashi tea, ki bar school ɗin har sai ya tashi da kansa ya buƙaci da ki shirya ku tafi school kin ji ko?". Ta kai karshen maganar tana kallanta.
Zaro siren eyes ɗinta ta yi, kamar wadda aka sakawa battery ta ce. "Laaaa Ammo a ina kika iya dikka wannan? Dama tsofaffi ma sun iya love ne?"..... Hancinta Ammo ta ja kafin ta bata amsa da. "Ai ku babu abin da kuka iya ban da shirme, ko sanin in da yake yi wa mijinku ciwo baku sani ba, ban da cika shi da i love you da kiss babu wani abin da kuka iya, ni tashi ki je ki yi abin da nace maki, zuwa dare na kara maki wasu sirrikan". ...... Ɗan taɓe baki ya yi. "Ammo wai har da kiss kika sani?". Dukan wasa ta kai mata. "Da ban san shi ba ai da ban haifo ubanki har ya haifoki ba, maza tashi nikam, ni ai naso babyn naki da ya yi maki mai gabaɗaya ne bakin rashin kunya da shegen iyayin nan ya mutu, ban so yau da safen nan in ganki kin fito da kafafunki ba".
ÆŠan tsuke fuska ta yi. "Ammo me kuma mai gabaÉ—aya?". "Jeki ki kula mun da angona, idan ya tafi zan faÉ—a maki". Ta faÉ—i hakan ne dan tana san ta tashi ta je ta shirya kada ya farka ya ganta a haka. Wato kaka duniya ce, ba kunya zata fayyace maka komai ta wayar maka da kai ta kuma É—auraka a hanyar da ta dace wadda zaka samu zaman lafiya a gidan aurenka.
Miƙewa ta yi tana faɗin. "Baby yau zai sha mamakina, zan kashe shi da love Ammo, kin tina mun wani kalar love ma da na ce zan yi wa baby irinsa"...... Harara Ammo ta bita da shi. "Ke dai ba ke bace ƴar fari bare in ce wawtar farintaka ke damunki". Zata mayar da martani Ammo ta yi saurin cewa. "Jeki sai kin dawo ma yi magana". Wucewa ta yi yana turo baki, da kallo Ammo ta bita tana yi mata addu'ar Allah ya kara kauna a tsakaninta da mijin nata, dan bayan Allah da manzonsa shi ne kaɗai gatansu.
Bedroom ɗinta ta koma, a gurguje ta cire uniform ɗin nata, sannan ta shirya cikin wasu sexy wears, wandon jeans ne crazy sosai wansa ya yi matukar fitar mata da shape na hp ɗinta, ta sanya wani ɗan karamun rigar da bai wuce kasan cibiya ba, ta yi matuƙar kyau over, zuba perfume sosai a jikinta ta yi, ita kanta ta san ta haɗu, kitchen ta nufa, nan ta isko an ajye mata hot tea a cikin cup, ta ji daɗi sosai, ta san aikin Ammo ne, sai kamshi ne yake tashi a cikin tea ɗin. Bedroom ɗinta ta koma tana wani yanga, dama gwanace a iya sanya ƙananan kaya, bata ma sanya manya.
A saman bedside drawer ta É—aura plate na tea É—in, sannan ta zauna a gefen bed É—in ta kusa da shi, zubawa face É—insa idanu ta yi. Yadda yake barci gwanin birgewa, matsar da lip's É—inta dab da shi ta yi, hot sumbata ta bashi a samansu, wani irin laushinsu da ta ji ne yasa bata san time É—in da ta fara kissing É—insu ba, ta capki na kasar ta fara tsotsa a hankali. Hannunta ta tura cikin gashin kansa ta fara shafawa, jin daÉ—i abin yana kai mata karo yasa ta gyara zamanta a in da ta kwanto da rabin jikinta a kansa, ta datse idanunta gam tana wani narke mashi. Shap ta mance da wani abu wai barci yake yi ta zo tashinsa. A hankali ta É—an waro idanunta dan ta kalli face É—insa.
Aikuwa tana warosuwa suka yi four eyes. Zabura ta yi tare da zare eyes ɗinta, da gudu ta zare bakinta daga nasa ta miƙe zata gudu. Sai dai ina, cikin zafa ya capki hannunta tare da janyota ta dawo jikinsa, datse idanu gam ta yi tana ɓuye fuska........... "Ina zaki je bayan baki kammala abin da kika fara ba?". Cikin wata iriyar kasalalliyar murya ya yi maganar!. "Baby dama ai tashinka zan yi, kuma ka tashi, kaga na kammala abin da na fara kenan". A shagwaɓe sosai ta yi maganar.
"Are you sure?". Ya faɗa yana tattare gashin kanta da ya zubo mashi a fuska dan ya samu damar ganinta da kyau.............. "Da gaske fa baby". Ta faɗa tana turo baki. Sumbatar ɗan bakin nata ya yi. "So open your eyes ki ga wani abin". Make shoulder ta yi kafin ta ce. "A'a ni kunyarka nike ji". Ɗan capko lips ɗinta na ƙasa ya yi ya ɗan tsotsa kafin ya sake tare da juyawa da ita, ya zamana ya yi mata rumfa da kirjinsa, kamar kai raɗa ya ce. "To bari dai in rabaki da kunyar mu gani ko za'a bani soyayya yadda yakamata". Ya kai karshen maganar tare da................. 🥱
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
=======🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥