← Book details Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 242

Sashe 113

Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sosai yake matse mata su kamar wanda ya rasa control ɗinsa, sai wani irin numfashi yake zuba mata kamar wanda aka ɗaurawa buhun sement a saman cikinsa. Shiru ta nitsu tana kuka da hawayenta, ta ƙasa iya taɓuka komai, tana jinsa ya rinƙa bidiri a kanta, har sambatu ya rinƙa zuba mata, cike da tsananin sha'awarta ya kama hannunta ya ɗaura a saman bananarsa yana faɗin ta yi mashi wasa da shi cikin sambatu.

Ihu ta so yi amma babu dama, dan yaki sakar mata É—an bakinta, hannun nata ya haÉ—a da bananarsa ya É—an matse yana jin wani irin shock a jikinsa.

Yadda kuka san mai kiss É—in huce takaici, ga dikkan alamu ya jima yana tsumayin É—an bakin nan nata, shiyasa yau da Allah ya bashi dama ya capketa yaki saki, ta yi iya yinta yaki saketa har ta gaji ta yi lamo a saman bed É—in tana jinsa.

Lokacin da ta ji ya saki bakin nata, tana ƙoƙarin yi mashi magana sai ta ji bakin nasa a saman nipples ɗinta, suman kwance ta yi mashi, ai tamkar ya ɗaure tongue ɗinta, wani irin miƙa ta yi alamar sako ya ratsata da kyau da kyau, bata san lokacin da ta riko rigan jikinsa da karfi ta fara zuba mashi surutai na sambatu ba. Cigaba da tsotse mata su ya yi yana shafa hips ɗinta da hannunsa ɗayan, so yake ya taɓa gabanta amma kuma kaman ya ƙasa samun kwarin gwiwar isa wajen, a saman cibiyarta ya dawo da ɗayan hannunsa yana shapa mata yana ɗan yin ƙasa da hannun nasa yana san isa baban sashe.

Can a cikin ƙwaƙwalensu kamar saukar aradu suka tsinkayo muryar Ammo tana kwala kiran sunanta a kan ya tin daga shiga wanka bata fito ba?. Jin muryan Ammo yasa dikkansu suka dawo cikin hankalinsu, a hanzarce ya saketa, gabansa da ta miƙe zat zafi sosai take yi mashi, gabaɗaya ya ratsa nitsuwarsa, shi babu abin da ya ragu dangane da abin da ya matsa mashi ya sanya shi zuwa wajenta ma face abin da ya ƙaru.

A karo na biyu Ammo ta sake kiran sunanta, da sauri ya diro ƙasa daga saman bed ɗin, kai tsaye hanyar fita daga ɗakin ya nufa. Kunna switch na ɗakin ya yi ya sake ganewa kansa abin da zai kara ɗaga hankalinsa zai kuma hana shi yin barci. Ido cikin ido suka kalli juna da ita tana hawaye, ganin yana kallanta yasa ta yi saurin datse nata idanun. Shi kuwa tula tulanta ya ɗan zubawa idanu na ƴan sakanni kafin yasa kai da sauri ya fice.

Sai da ya kunna wutar ne ma ta kalli ashe kayan barci ne a jikinsa, abin ya kara bata mamaki, wato dai ya kwnata zai yi barci ne barcin taki zuwa shi ne ya zo rage zafi, Allah sarki shi bai rage ba ta ƙaru mashi.

A hanzarce ya fito parlourn, Ammo na zaune a saman sofa, bai bi ta kanta ba ya yi maza ya fice waje. Da kallon mamaki Ammo ta bishi tana al'ajabin yaushe ya zo gidan nan kuma?.

Yana fita baby ta fito da gudu daga ita sai towel a jikinta, ta ɗauki towel ɗinta da ya jefar mata a ƙasa ta maida. Jikin Ammo ta faɗa tana sakin kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro, hankalinta a tsananin tashe ta fara ce da Ammo baby yana san ya cuceta.

Ganin tana kuka yasa Ammo ta yi saurin rungumeta tare da fara rarrashinta. Ina ai kin yin shiru ta yi, ta ce ita dai baby ya cuceta, ashe shi mugu ne azzalumi. Haka ta rinƙa faɗan maganganu munana a kansa, da dai Ammo taga ba nitsuwa zata yi ba sai ta buge mata baki da ɗan karfi, a ɗan fusace ta yi suɓul da bakan cewa. "Mijin naki kike zagi haka? Kina da hankali kuwa?".

Ai a miliyan baby ta tsayar da kukan da take yi, da sauri ta É—ago daga jikin Ammo, muryarta har rawa yake yi wajen tambayar Ammo me ta ce. Harara Ammo ta watsa mata kafin ta ce. "Kwarai abin da kika ji shi na faÉ—a, cewa na yi mijin naki kike zagi?".

"Miji kuma Ammo?". A rikice ta yi tambayar. Jinjina mata kai Ammo ta yi alamar tabbatarwa. RuÉ—ani ta shiga, ta rasa gane kan zance, a É—an tsorace ta ce. "Ammo taya baby ya zama mijina kuma ni ban sani ba? And shi ma bai sanar da ni ba". Tana magana wasu hawayen suna zubo mata.

"Kwarai shi É—in mijinki ne, kuma ban faÉ—a maki haka dan ki sanar da shi na faÉ—a maki ba, na faÉ—a maki ne dan kada ki fara ganinsa kaman mutumin banza, ba hakan yake ba, shi É—in one ne in million, ko da sunan wasa kada ki sanar da shi na faÉ—a maki ke matarsa ce, dan bamu yi da shi zan sanar dake ba". Ta kai karshen maganar tana kai hannunta zata goge mata hawaye.

Meyasa yake ɓoye cewa ita matarsa ce? Da alama kuma babu wanda yasan da wannan magana har iyayensa sai Ammo, to me dalilinsa na ɓoyewa?.

"Ammo yanzu kina nufin baby mijina ne? To amma meyasa ni bai faÉ—a mun ba?". Ta yi maganar kamar wadda take cikin zumuÉ—i da matsuwar san jin amsa.

"Tabbas mijinki ne, lokacin faÉ—a maki É—in ne bai yi ba shiyasa bai sanar dake ba, dan haka kada ki sake zaginsa, dik abin da yake so shi zaki yi mashi, kuma kada ki kuskura ki sake yi mashi iyaka da jikinki kin ji na faÉ—a maki, jikinki mallakinsa ne, yanzu ma ina da tabbacin bai tafi ba, dan zai yi wuya a yadda ya fitan nan ya iya barin gidan nan yanzu, dan haka ki je ki bashi hakuri ki kuma faranta mashi rai kafin ya tafi, bana san ya tafi da damuwa".

Tun da Ammo ta fara magana ta tsareta da idanu tana kallanta, sosai ta ji daÉ—in wannan magana, bata ji kamar a duniya akwai wanda take so biyunsa bayan Ammo, tana kaunarsa fiye da tinanin mai tinani, shi ne gatanta bayan Allah da Manzonsa da Ammo, a ko yaushe tana addu'ar Allah ya bashi mace ta gari wadda zata kula da shi kada ya sha wahala, dan shi É—in na musamman ne a ranta, ashe ma ita zata kula da kayanta, wannan abu gaskiya ya yi mata daÉ—i.

A fili ta furta. "Baby yanzu zaka sha soyayya irin na mata da miji, Ammo bari in je in same shi a waje ina zuwa, bari in je in rarrashe shi"....... "Eyee wato ko kunyata babu kike faɗin hakan ko?". Cewar Ammo............ Ɗan turo bakinta ta yi tare da watsawa Ammo hararar wasa ta kaka da jika, a shagwaɓe ta ce. "In tsaya jin kunyarki ki kwace mun shi? Kin ga babyna kyakkyawa ko? To babu wani kunya, yanzu tun da nasan mallakina ne shi ba zan bada kofar ire irenku su rinƙa samun damar yin magana da shi bama, dole na kula da shi sosai ta yadda zan hana shi ganin kowacce mace, ni dai yanzu ina zuwa kada ya tafi". Ta kai karshen maganar tana miƙewa, kamar ba ita ta gama murzan kukanta a yanzu ba.

Da kallan kauna Ammo ta bita, tun da take bata taɓa kallan baby a cikin irin wannan farinciki ba, lallai yau Ammo ta ji daɗi, ta yi farinciki matuƙa, tamkar ta zuba ruwa a ƙasa ta sha.

Cikin ɗaki baby ta koma, wayarta ta ɗauko domin ta rubuta mashi sakon ya jirata tana zuwa, sai ta tsinci sakonsa a cikin wayar ya turo mata minti uku da suka wuce. Be patient, my baby, I am so sorry and will not do it again. Don't be angry with me. I love you so much. Stop crying like that. I can feel the pain in my heart. Go to bed and have a good night's sleep". Shi ne abin da ya rubuta mata, kana ganin rubutun zaka san baya cikin hayyacinsa sosai, saboda dik ya haɗe word ya kwaɓesu, amma ta fahimci me yake san rubutawa, hakuri ya bata a kan abin sa ya yi mata.

Cool murmushi ta saki a lokacin da ta kammala karanta sakonsa, a hanzarce ta danna reply. "Wait for me am coming now". Shi ne abin da ta rubuta mashi. Tana turawa ta ajiye wayar, a hanzarce ta fito da kayan barcinta ta shirya, riga da wando ce irin na jikinsa, shi yake saya mata komai, dan haka kayan barcinsu iri É—aya yake saya tin ba yau ba, so ita ta É—auka shakuwa ce yasa yake yi masu haka, dayawan abubuwa iri É—aya yake saya masu.

Feshe jikinta da turaruka masu daɗin kamshi ta yi, sannan ta ɗauki wani kyakkyawan hula ta sanya a kanta, dan kayan barcin basu da hula. Ko hijabi bata saka ba ta fito abinta, da alama irin renon da ya yi mata kenan, ya sabar mata da ƙananan kaya.

Ammo na zaune a parlon ta zo ta wuce tana ce mata. "Ammo bari in je in rarrashi mijina in kwantar mashi da hankali". Taɓe baki ƴar tsohuwa ta yi. "Ke daga ganin sarkin pawa sai miya ya yi zaƙi ko? To wlh na dai faɗa maki kada ki yarda ki nuna mashi kin san mijinki ne shi".

ÆŠan murguÉ—awa Ammo baki ta yi. "To ya ranki Æ´ar tsohuwata? Kin san dai kullum dama ina faÉ—a maki ina san baby ko? To tun da na jima ina sonsa yanzu kuma na gano ashe shi É—in mallakina me zan jira to?". Ta yi maganar tana É—agawa Ammo gera guda.

Yauwa my people's kunga laifin baby? A ta je ta kula da kayanta, ai irinsu baby ba'a sakaci da su, ni na bata goyan baya É—ari bisa É—ari ato.

"Raina fes babyna, kina da gaskiya, shiyasa ai na sanar dake mijinki ne dan ki kula da shi kada ki bada kofar wata ta shigo, ai irinsu baby basu da yawa a duniya, maza ki kula da shi Æ´ar albarka".
Chapter 113 · 0% Book details