Sashe 153
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun Leesharh tana iya jin abin da yake yi mata sama sama har ta dai'na jiyo komai, diff ta É—auke ta dai'na numfashi kuma ta dai'na motsawa. Shi kuwa dai dik bai san da wannan ba, ga shi dare ta yi sosai, Abbie ya yi barci, Bilal ma shiru, da gara idan shi idanunsa biyu ne tun da É—akinsu ne sai ya iya buÉ—ewa ya shiga.
A can cikin gida kuwa, saboda tsinuwa ya tabbata a kan Ummie shiryawa ta yi cikin kayan barci ta nufo part ɗin su Ramish, tafiya take yi tamkar wata ɓarauniya, tana yi tana waige waige har ta shige ciki, kai tsaye bedroom na Ramish ta nufa, dan Sharifat ta sanar da ita cewa tana kai mashi cappuccinon ya fara sha, shiyasa ta shigo da confidence ɗinta, dan a tinaninta izuwa yanzu ya gama tsumuwa yana haukar neman mace, har da bada tazarar minti biyar ta yi a kan sha biyar ɗin can, ya haɗu minti ashirin da shan maganin kenan, dan a cewarta by then ya fita a hayyacinsa ta yadda ba zai iya gane ita ce ma ta zo ba, kawai zai afka mata, ita fa bata san wannan uban magani da ta loda mashi har guda huɗun ko ya yi wannan aika aika dole sai ya kwanta ciwo ba, dan ya fi karfin mutun ya iya ɗauka, dik bata yi wannan tinani ba, buƙatarta dai kawai ya biya ita kam.
Sosai ta ji wani irin fargaba da faɗuwar gaba a lokacin da ta shiga cikin bedroom ɗin baya ciki, turus ta tsaya a tsakiyar bedroom ɗin tana bin ko'ina da kallo, hegiya ta wani sha kayan barcinta wanda ina da tabbacin na Sharifat ne ko kuma waɗan da suke sayar da irin kayan barcin basu san ita zata saka ba shiyasa suka sayar mata, wajen cup na breast kamar mutun ya saka hannu bisa kai ya kurma ihu, dik abin duniyar ya kare empty wajen yake, ko dame ma zata burge Ramish ɗin? Dik Abbie ya shanye kayansa......😅
Kada ace na ce to nace ɗin, ai dik ita ta ja, da ta rufawa Abbie dattijon arziki asiri ai da dik bamu ga komai ba, yanzu kuwa mun ga fatar da dik ta yamutse ne a wajen, kamar tsohuwa na tsotsar lemun tsami. Allah da masu sayar da irin wannan kayan barci zasu san ita zata saka ta ci mutumcin kayan nan haka na tabbata ba zasu sayar mata ba, kayan amai zuciya yaki tashi, abin ka rufe shgiya da dukan mutuwa, ta ja bawan Allah ya yi zina a banza, tun daga kan King Abdul Malik har zuwa kan gimbiya Zunaira Auta babu wanda ya taɓa yin zina a cikin familynsu sai Ramish da kaddara ta afko masu ta sanadinta, wannan abu da ciwo yake wlh, idan King ya ji ya zuciyarsa zata yi? Idan mama ta ji ya zata yi? Zasu iya ɗauka kuwa? Da wani ido Ramish zai ga Leesharh? Da wani ido ita zata gansa? Zata yi mashi uzuri kuwa? Innalillahi wa inna ilahir rajiun, wannan mummunar kaddara ce a garesu. Gaskiya akwai matsala.
••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥
Almost 30 mins tana tsaye turus kamar birin da yunwa ta yi wa lahani ya rasa madafa, tsoronta É—aya ace ya fita gidan ne, dan tasan tabbas ya sha maganin kan tin da Sharifat ta ce ya sha, ita fa ba tinanin haÉ—arin da zai riski kansa a ciki take yi ba, tsoronta shi ne ta yi asarar maganinta kuma ta ciwa wannan dare buri kenan yanzu ta yi asararsa, wannan shi ne tsoronta da kuma damuwanta...... Uhmm.
Da kyar ta iya jan matattun kafafunta da dik Abbie ya shanye komai ta ƙarisa wajen toilet ɗinsa domin ta duba ko yana ciki, har ayyanawa take yi a ranta wai ga shi a cikin jacuzzi maganin ne ta kama shi a can ya ƙasa fitowa, saboda mutuwar zuciya har ta ayyana yadda zata tsunduma cikin jacuzzin su fara rakashewa tun daga can kafin su dawo saman bed...... Ni kam princess Teema ina ganin wani masifa a wannan gida na Abbie.
Tura kofar toilet ɗin ta yi, cike da sa ran ganin abin da ta zata ta kutsa kai ciki. Sai dai wayam babu kowa a ciki, idan ranta ya kai miliyan to ya sosu a yau, take ta ji kanta ya sara mata, jikinta tamkar wanda ta yi mangaribar jemage. Juyowa ta yi ta nufo waje, kai tsaye ta nufi balconynsa a nan ma tana ayyana ganinsa a saman kujerun dake wajen ko kuma cikin ƙaramin pool dake wajen.
Sai dai kash, babu shi babu alamarsa. Hankalinta ne ya tsananta tashi sosai, a gaggauce ta nufo waje. Tana fitowa parlour suka yi kiciɓis da Bilal. Wani irin kallo ya bita da shi mai cike da mamaki da al'ajabi. Shi dai ya san cewa kishi a jinin modarawa yake ko tarihi ta shaida babu wani jinsi na larabawa da suka kai rabinsu a kishi, tabbas yasan Abbie mutum ne mai bala'in kishi, tun da suke da su yau sama da shekaru 20 basu taɓa kallan abin da ya wuce face ɗin Ummie ba, kullum tana cikin abaya da rolling veil, yau rana tsaka ya ganta da irin wannan shiga a part ɗinsu kuma daga cikin bedroom na Ramish?. Tabbas ko a iya haka Abbie yasan akwai waɗan da suka ganta da shigar barci wlh zai iya haɗiyar zuciya ya mutu saboda kishi, wani irin bala'i ne wannan Ummie take san ja masu?.
Gaggauwar kawar da kallansa daga kanta ya yi daga kallo guda, shi kansa taya Abbie É—in nasu kishi ya yi, shiyasa ma ya kawar da kallansa tare da sa kai zai wuce yana mamakin wannan al'amari. Saboda rashin tsoron Allah da mutuwar zuciya sai cewa ta yi. "Bilal kaga Ramish ne?".
Ya É—an yi mamakin jin tambayar tata, amma sai bai kula ta ba, sam bai bata amsa ba ya yi gaggawar wucewa. Har zai shiga cikin bedroom É—insa sai kuma ya fasa ya dawo ya shiga na Ramish dan ya duba lafiya? Wani irin bala'i ne Ummie zata fito cikin irin wanna shiga daga bedroom É—insa?. Bin bayansa da kallo ta yi shaiÉ—an yana raya mata ai babu wani banbanci a tsakanin Bilal da Ramish É—in, tun da tana a kan tsini kuma bata ga Ramish ba kawai ta bi Bilal É—in ta yi manege da shi. Tashin hankali.
Aikuwa saboda shaiɗan ya ci galaba ga zuciyarta sai ta bi bayan Bilal cikin bedroom na Ramish, zuciyarta na bugawa da karfi karfi amma haka ta daure saboda cikar burinta.............. . Yana fitowa daga balcony ya je leƙa Ramish a wajen kawai unexpect ya ga mutum tsaye a tsakiyar bedroom ɗin. Siririn tsaki ya ja tare da kawar da kallansa daga kanta tamkar bai ganta ba, ya zo zai wuce ta gefenta kenan muryarta ta katse shi da cewa. "Bilal magana nike san yi da kai".
Sam babu alamar zai dakata daga tafiyar da yake yi, saboda baya san ya sake ɗaura idanunsa a kanta, wanda ya yi ma bisa kuskure ne kuma yana fatan Allah ya yafe mashi, dan shi a matsayin uwa ya ɗauketa. Ganin ya bawa banza ajiyarta yana ƙoƙarin fita waje me yasa ta yi zafin namar juyawa, taku biyu ta kamosa a in da bata yi wata wata ba bata bari kanta ya kulle ba ta yi gaggauwar faɗawa saman faffaɗar bayansa har da sauke ajiyar zuciya.
Ai a wani irin haukace Bilal ya juyo, tsabar tashin hankali bai san time da ya tureta da karfi har sai da ta faɗi ƙasa da karfi ta buga kanta a jikin bango ba. Cikin zafa ya yi niyar sanya kafa ya taketa, amma sai kuma ya tina da Abbie da su Abdussalam, dan haka sai ya yi gaggawar zafin namar barin bedroom ɗin ya barta shanye a ƙasa, hankalinsa ya yi tsananin tashi sosai, har ciwo sai da ya ji kansa yana yi mashi.
My people's ganin reaction na Bilal mai ya tina maku? Ku duba ku ga yadda ƴaƴan King ke kyama da korar zina daga garesu, dubi yadda Bilal ya zabura ya harzuƙa daga fahimtar nufin Ummie, amma a haka ta sanya Ramish aikatawa, anya zai iya yafe mata kuwa?.
To ni dai bari na yi tsokaci a nan na isar da sakona da nike san isarwa, babban kuskure ne ku ɗauki yarinya karama ku aurawa babban mutumin da kunsan ba zasu tsufa karfinsu ya kare a tare ba!!. Dik yadda aka yi iyayen Ummie kuɗin Abbie suka bi suka aura mata shi, dan ba sa'anta bane shi ɗin, nesa ba kusa ba ya tsere mata, yayan momma ne fa, daga daddyn Smart sai shi, kunga kuwa ba ƙaramin bane, momma ma ku duba shekarun Smart sai ku kiyaste nata shekarun, haba abin babu tsari wlh irin wannan aure, yanzu ga shi shi Abbie karfinsa ya kare ya tsufa, ita kuma a yanzu ne take da buƙatar namiji, kunga kuwa dole a sami gagarumin matsala, irin haka ne suke faɗawa zinace zinace da lesbian, kuga suna bin yara ƙanana sa'annin ƴaƴan cikinsu, wlh wasu iyayen ku ji tsoron Allah, ku sani idan kuka yi wa ƴarku haka dik halin da ta faɗa kuna da kasan zunubi a ciki, ku gudanwa ƴaƴanku faɗawa wannan halaka, masifa ce babba wlh!!!. To na isar da saƙona a ɓangaren Ummie, Allah yasa zaku ji kokena ku kuma gyara!!.
•••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥
Bedroom É—insa Bilal ya wuce yana huci tamkar zai haÉ—iyi zuciyarsa, rufo kofar nasa ma ya yi tare da murza key wai dan ma kada ta biyosa. Wayansa ya É—auka cike da tashin hankali ya fara kiran number Ramish dan ya ji ko dai yana da masaniya dangane da abin da Ummie take nema. Sai dai kash, three miss calls ya bugawa Ramish amma bai É—aga ba, a lokacin yana can yana zuba aiki. Jefar da wayar tasa a saman bed ya yi ransa tana kara zafafa ya shiga toilet dan yin wanka.
Ita kuwa Ummie, jiki dik ya yi mangaribar jemage ta miƙe tsaye, tana ɗan dafa bango tana layi ta nufi waje, mararta kamar zai fashe saboda ciwo na abar da ta tara, ta rasa ya zata yi da ranta.