Sashe 229
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Siririn tsaki ta ja wanda yasa Leesharh da guyson dawo da kallonsu a kanta, har suna haɗa baki wajen tambayarta lafiya kuwa. Kai kawai ta girgiza masu alamar babu komai. Kallo juna suka yi, guyson ne yasa hannu ya karɓi wayar tata domin ya duba me ta gani take yi wa tsaki!.
Daidai lokacin É—aya daga cikin jami'an ya yi masu sallama a kofar room É—in tare da shigowa. A tare Leesharh and guyson suka kai kallonsu a kansa haÉ—e da amsa mashi sallamar, ita kuwa Auta ta lumshe idanu tana san yin kuka, ta tina kalaman guy É—in, idan baku manta ba a da can ta ce tana bala'in son kalamansa.
"Akwai wani abin ne?". Guyson ya tambayi jami'in. With full respect ya ce. "Abinci ne is ready, in kawo maku ne?". Jinjina mashi kai guyson ya yi alamar e ya kawo. Juyawa ya yi cike da jarumta ya fice daga ɗakin. Miƙewa Leesharh ta yi tana faɗin. "Yah Omer bari in yi wanka kafin muci abincin". Da okey ya amsa mata, kofar bedroom ta nufa dan fita, har ta kai wajen muryarsa ya dakatar da ita. "Aunty Aesh kada ki manta da yi mun Nigerian tea anjuma fa".
A miliyan ta juyo da kallonta a kansa. "Yah Omar wacece kuma Aunty Aesh?". Signal da gera guda ya yi mata kafin ya kashe mata ido ɗaya. "Kece Aunty Aesh namu mana, ko kin ɗauka ban san Yah Ramish ɗinmu na ƙoƙarin tsaraki kekuma kin ki bada haɗin kai bane? To ni narigada na bashi ke shiyasa ma nike kiranki da Aunty". Hararar wasa ta wurga mashi. "Ni Yah Ramish yayana ne kawai, bayan haka babu wani abin". Ta kai karshen maganar tare da juyawa zata cigaba da tafiya.
"Uhm mun san komai fa Aunty Aesh, shiru kawai nike yi, sai wahalar mun da yaya kike yi, ya yi ta faman lallaɓaki yana san ganin kina farinciki, sai ki ta wani sha mashi kamshi kina nuna ke bakya sonsa bayan kuma nasan sonsa kike kamar hauka, dik ina ganinku ai, sai kuma na faɗa mashi kina sonsa kawai ja mashi rai kike yi".
A miliyan ta sake juyowa dai'dai lokacin da ta kai bakin kofa. "Yah Omar fisabilillah a yaushe ka ji na ce ina sonsa ni?"........ Harara ya wurga mata shi ma tare da cewa. "Uhm me hotunansa suke yi a sabuwar wayar da ya saya maki? Wayar nan ko sati bata yi a hannunki na amma har kin cikata da hotunansa da kika rinƙa ɗaukarsa ba tare da ya sani ba, idan ya zo nan dik in da ya yi kallonki a kansa kamar yadda shi ma dik abin da yake yi yana satar kallonki, dik fa nasan komai, kawai idan zaki bada kai ki rungumo mun yayana ki kula mun da shi gara ki bada kai, idan ba haka ba kuma wlh basu mutuwar sonsa Allah ya yi yawa da su, kina ji kina gani wata zata kwace maki shi". MY PEOPLE'S KU TAFAWA KAIFIN ƘWAƘWALWA IRIN MA ƳAƳAN MOMMA, ASHE GUYSON YA HARBO JIRGINSU, YASAN KOMAI!
Rasa bakin magana ta yi, dan ya faɗi komai, bata da wani sauran kalami. Auta ce ta katsesu da cewa. "Aunty Aesh ki ja ajikinki hai, rabu da Yah Omar ɗin nan, ki tabbatar kin wahalar da Yah Ramish kafin ki yarda, amma fa ki rinƙa yi mashi kwalele sosai saboda ya kara rikice maki yana cigaba da sunkuyar maki da kai yana neman amincewarki, ki wana shi ki ja mashi rai sosai". Cikin sanyin murya sosai ta yi maganar. Ba kara mun daɗi suka ji ba yau Auta tasa baki a maganarsu, har suna rige rigen amsa mata.
Guyson ya ce mata. "Aww haka zaki ce ko Auta? Yah Ramish ɗin namu za'a wana, to sai na faɗa mashi!". Ita kuma Leesharh cewa ta yi "That's my lovely sis, shiyasa nike sonki, kin iya bada shawara, kanki na ja"................Ɗan yake Auta ta yi wanda aka ce ya fi kuka ciwo, cikin sanyin murya ta ce. "Yah Omar hakan shi ne maganinku, kai ma ai naga kana san wannan yarinyar da kake yawan cewa Yah Jaish ya haɗaku a waya, ina komawa gida zan hure mata kunne ta tabbatar ta baka wahala kafin ta amince maka". Kun san ita Auta bata san su Mahnoor ba, lokacin da suka zo kada ku manta ta tafi Paris, da ta dawo kuma tana cikin zulumi, ita totally bata cikin natsuwa, kunga ta ɓata zuwa forest, ta dawo ba jimawa ta wuce Paris, yanzu kuma tana nan Dubai, so bata san su waye su ba tukun nan!!.
A fujaje ya zaro idanunsa waje. "Please my pleasure kada ki zuga Mahreen, wlh yanzu ma haka azabtar da zuciyata take yi, Chuchu na can ta kara lalata mun ita da banzan shawara, ki rufa mun asiri, yanzu haka ni a matsayin É—an iska nike a idanunta"........... Zaro idanu Auta ta yi, a hanzarce ta ce. "Yah Omar É—an iska kuma? Kai É—in ne É—an iska?"
"No Auta, kome ya faru ni naja take kirana da hakan, kuma yarinya ce, so ba yadda kika ɗauka bane, manta ma da maganar waye ya turo maki wannan sako?". Ya yi maganar tare da nuna mata wayarta........ "Ban san wanenen ba ne". Ɗan jinjina kai ya yi kafin ya ce zai yi bincike a kan number ya ga wanenen, daga haka ya ciro wayarsa ya ɗauki number sannan ya miƙa mata nata wayar. Ita kuma Leesharh ta wuce ta nufi bedroom ɗinta.
Wanka ta tsara a gurguje, ta shirya cikin wani haɗaɗɗen abaya mai shegen kyau, ta yi rolling veil a kanta, ta fito so Masha Allah, sai tashin kamshi take yi. Waje ta nufo cikin hanzari. Har zata koma wajen su Auta sai wani zuciya ya ce mata ta je ɗakin Ramish, haka kawai ta tsinci kanta da san zuwa can, wucewa ta yi ta nufi can tana jin gabanta na faɗuwa, Hasbunallahu wani'imal wakil ta furta a cikin zuciyarta kafin ta ƙarisa wajen door ɗinsa.
Knowking ta É—an yi dan a tinaninta kila yana a ciki. Sai dai kuma shirun da ta ji ba'a amsa mata bane yasa ta fahimci babu kowa a ciki. Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta juya zata bar wajen, haka kawai ta ji gabanta ya faÉ—i, har ta yi step biyu na taku sai kuma ta dakata tare da juyowa ta kalli kofar, a hanzarce tasa hannu ta tura kofar tare da afakawa ciki....... Shiru babu kowa sai sanyin Ac da niimantaccen kamshi dake tashi. Ajiyar zuciya mai É—an sauti ta sauke tare juyawa zata fita. Unexpected ta hango kafar mutum a bayan labule wanda ko ba'a faÉ—a mata ba tasan kafar dattijuwa ce!.
Mamaki ne ya kamata na ganin dattijuwa a cikin bedroom ɗin, wato knowking da ta yi a farko ne yasa ta farga ta ɓuye kenan, to me ya kawota ɗakin? Me take yi mashi a ciki? Shiru ta natsa cikin thinking ɗinta, can kome ta tina sai ta saki ƙayataccen murmushi tare da juyawa ta nufi waje. Bedroom ɗin ta murzawa key ta baya sannan ta nufi bedroom na dattijuwar. Bincike ta hau yi mata babu kakkautawa kamar an aikota, ta kuwa yi nasarar samun wasu hotuna na mutane daban daban. Sannan ta yi nasarar gano cewa wannan matashiyar budurwa ta jima tana son Ramish, hakan ba karamun daɗi ya yi mata ba ta samu hanyar tunzura tsohuwar nan har sai ta tona asirin kanta da kanta!!.
Bata ɗauki komai a cikin ɗakin ba, sai dai ta yi snaping na wasu pic a wayarta, sannan ta mayar da komai yadda ta samu kafin ta dawo ta nufi bedroom ɗinsa, murza key ɗin ta yi ta buɗe, ba tare da tsoro ba ta shiga ciki, har lokacin dattijuwa na laɓe a bayan labule.
Ciki ta shige tare da zama a gefen bed tamkar tana jiransa, da alama akwai abin da ta shirya a ranta wanda bata bawa kowa damar ya sani ba. Da zamanta a gefen bed É—in da shigowarsa room É—in dik bai wuce ratar mintuna biyar ba, tana jin motsin zai shigo ta yi gaggawar kwanciya tamkar wadda barci ya É—auka, irin kwaciyar da ta yi kamar unexpected barci ya É—auketa haka, ta dunkule waje guda.
Sosai ya yi mamakin ganinta a room ɗinsa, har lumshe idanunsa ya ɗan yi ya sake warosu a kanta dan ya babbatar ba gizo mane ba!. Samun tabbacin hakan yasa ya sauke ajiyar zuciya tare da ƙarisowa ciki, ko kaɗan bai game dattijuwa tana cikin room ɗin ba!. Gaban bed ɗin ya iso, ɗan rage tsawonsa ya yi tare da sanya hannunsa ya gyara mata kwanciya da kyau, wlh har ya rame saboda damuwa a kan masu nikaf. A fili ya furta. "Ɗaukarki fa nazo yi Aesh". Ya yi maganar tare da zama a kusa da ita.
A hankali ta É—an motsa wai irin mai barci yana son farkawa É—in nan! "Aesh". Ya ambaci sunanta a hankali. Sake motsawa ta yi haÉ—e da cewa ummm irin mutum a cikin barci ya ji an kirasa É—in nan. "Zaki iya tashi yanzu ne ko dai in kyaleki sai zuwa gobe mu je?". Jin ya kira batun fita ta yi saurin sake cewa ummm, an ji yawo ba, har da juyawa wai irin ta farkan nan, ita ma fa Leesharh A ce wlh. Cikin dabara ta É—an buÉ—e idanunta, a lokacin yana bin surar jikinta da kallo, yadda ta kwanta mashi a saman bed É—in nan yau da ita mallakinsa ne da ta sha mamakinsa, ya kwaÉ—aitu da ita sosai yanzun nan, idanunsa a kan kirjinta da suka fito sosai saboda yanayin yadda ta kwanta.
Ita kuwa ganin ba face ɗinta yake kallah ba yasa ta yi gaggawar satar kallon bayan labule, aikuwa nan ta ga dattijuwa tana leƙosu, ta ji daɗin hakan sosai, zata shaƙa mata bakinciki, a cewarta tin da ta gano yarinyar tana son Ramish soyayya na gaskiya to ba shakka da kishi zata amfani wajen sanyata ta tonawa kanta asiri.