Sashe 110
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tin da ta fara magana bai motsa ba yana sauraronta har sai da ta kai aya, sannan ne ya É—an nisa kaÉ—an, cikin zafa ya kai hannunsa zai capki wuyarta, dan ya lura bata azabtu bane shiyasa har yanzu take da kwarin gwiwar yi mashi magana, bai san karin gwiwar ya samo asali ne daga dogara da Allah da ta yi ba, ba wai dan bata azabtu bane, ta dai rike Allah ne kawai.
Wani irin zulle mashi ta yi, ƙasa ta sunkuya sai ta tafi da karfi ta faɗa saman lion chest ɗinsa, dama ta yi wa kanta alkawarin ba zata taɓa bari ya sake taɓa mata lafiyar jikinta ba, sai dai ayi wacce za'ayi.
Ai tana faɗawa jikinsa sai da ya ji komai nasa ya tsaya cak na wucin gadin. Lokacin guda ya ji har ɗan juyi ɗakin ya yi mashi, ita kanta sai da ta rasa nitsuwarta, wani irin azabbabben shock da ta ji wanda bata taɓa jin irinsa ba, sai da ta ji gabaɗaya gaɓɓan jikinta sun mutu.
Ronnie dai mutuwa tsaye ya yi tamkar wanda aka dasa, dan kalaman Sweetie sun fi karfinsa, ƴar yarinya da ita wai ta ƙalubalance Black Tiger, wannan bala'i dame ta yi kama?.
Cikin zafa yasa hannu zai ɓanɓareta daga jikinsa ya yi wurgi da ita, ina ai bata bashi wannan dama ba, hannu tasa ta riko waist ɗinsa da karfi, dan dolensa ya lafa da yunkurinsa, barema yadda take kara shigewa jikinsa da karfi.
Shiru ya É—an dakata yana tinanin irin hukuncin da zai yi wa wannan yarinyar. Jin ya yi shiru yasa ta sakesa tare da É—ago kanta daga saman lion chest É—in nasa.
Da yake ya fita tsawo sosai sai ta ɗan ɗaga kafafunta sama, a hankali ta kai hannunta ta shafa gefen lallausan kumatunsa, ƙasa sosai ta yi da murya wajen furta. "I am your destiny, hakuri zaka yi da ni fa big bro, I challenged you, kada ka ɗauki zafi sosai mana, ko ka manta a sharaɗinmu babu batun cutarwa ne? Ba zaka cutar da ni ba kuma zaka yi nasarar samo Spender, ka yi hakan zan sara maka kuma na yarda kai namiji ne". Ta kai karshen maganar tare da ƙara ɗaga kafanta sosai, sumbata ta manna mashi a lallausan kumatun nasa sannan ta juya cikin wani irin tafiya mai nuna cike take da confidence ta nufi hanyar fita waje kirjinta tamkar zai fashe saboda tsoro.
Ya subhanallah, yadda kuka san an dasa Black Tiger a wajen, ta gogewa Ronnie haddar dake kansa gabaÉ—aya, nasan ba Ronnie kawai ba, har da ku masu karatu ta goge maku hadda ko? Wannan yarinya Sweetie nan gaba ban san ya zamu yi da ita ba, da alama idan Black Tiger bai yi da gaske ba fa zai rasa bakin magana a gabanta.
Tana zuwa kusa da Ronnie ta kyasta mashi yatsu a saitin face ɗinsa kafin ta wucesa, tana taku kamar wata hawainiya, tafiya mai matuƙar ɗaukar hankali, dik wasu albarkatu na jikinta suna motsawa a dik san da ta taka kafafunta ta yi taku ɗaya.
Har ta isa kofar room É—in Ronnie da Black Tiger babu wanda ya iya motsawa daga in da yake tsaye, ita kuma bata juyo ba ta sanya password na kofar kamar yadda Ronnie ya koya mata.
Take kofar ta buɗe ta nufi waje abinta. Tana fita ta zube gwiwowinta a kasa a wajen tare da dafe saitin zuciyarta tana sauke numfashi da sauri sauri. Ƙasa ƙasa ta furta. "Allah na gode maka da ka bani ikon da kwarin gwiwa na iya aikata hakan a garesa, Allah Alhdulillah da baka bari bugawar da zuciyata take yi a lokacin da nike gabansa ya kasheni ba, Allah ka cigaba da dafa mun kana kareni, Allah kaga zuciyata jahadi nike san yi, Allah ka cigaba da ɗaurani a kansu, astagfilullah, astagfilullah, astagfilullah, Allah na tuba, Allah ka jiƙaina ka cigaba da karamun kwarin gwiwa kana bani ikon daurewa na yi magana yadda yakamata a gabansa".
Tana kai karshen maganar ta fashe da kuka saboda yadda kirjinta yake duka tara tara ya wuce tinaninku, a tsananin tsorace sosai take fa, kawai shegen karfin ne. Ta ɗan jima a wajen tana hawaye kafin ta miƙe da gudu ta nufi ɗakin Ronnie, tana zuwa ta faɗa saman bed tana ƙara rushewa da kuka mai tsuma zuciya.
Kamar kuma wadda aka dakatar ta yi saurin miƙewa tana gogewa hawayenta, dan ta tuna Black Tiger zai iya ganin tana kuka, ita kuma bata san bashi wata kofar da zai fahimci tana jin tsoronsa. Babbar magana, yanzu za'a fara buga wasa a Black world, my people's Black Tiger fa ya ji sumbata ya yi sumar tsaye ɗan ƙaniya, ina da ya ce baya ji, yanzu Sweetie zata yi mana maganinsa ai. Ku dai muje zuwa.
🔥🔥🔥 KINGDOM OF POWER🔥🔥🔥
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
======🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
🔥🔥🔥KINGDOM OF POWER.🔥🔥🔥
Gabaɗaya barci ya kauracewa idanunsa, banda kyakkyawan surar jikinta da ya gani lokacin da ta fito wanka ranar da zasu je wajen Khadijah babu wani abin da yake tunawa, haƙiƙa idan ya ce zuciyarsa ta kamu da san Zee to bai yi karya ba, sai dai kuma yana jin zuciyarsa bata kyauta mashi ba, dan shi yana da ra'ayin auren mace mai 25 years ne ba yarinya kamar Zee ba, dik tinaninsa ya kulle a kanta, sai dai kuma ta wani ɓangare ya fi yarda da cewa ya kwaɗaitu ne da surar jikinta kawai, dan shi ne abin da ya tsaya mashi a ransa.
Sai safa da marwa yake yi a cikin tsakiyar parlournsa, kwanciya wannan ya gagara yi, kirjinta daya kurawa idanu wancan ranar kawai ƙwaƙwalwarsa take hasko mashi a idanunsa, gabaɗaya ya gaza iya rike kansa.
Time ya duba a wayarsa dake hannunsa. 11:00pm dai'dai, gabaɗaya sai ya ji zuciyarsa tana fusgarsa a kan ya je ya ganta a daren nan, ya yi ƙoƙari wajen ganin ya tursasa zuciyarsa ya hakura da zuwa ganinta, amma ina abin ya fi karfinsa, dan haka dole a cikin wannan dare ya fito sanye da sleeping dress a jikinsa.
Kai tsaye part ɗin mama ya nufa, yana tafiya tamkar wanda yake tsoron taka ƙasa, can ƙasan maƙoshinsa ya yi sallama kafin ya tura kofar ɗakin a hankali ya shigo, light na ɗakin a kunne yake, suna kwance saman bed suna zuba barcinsu, Aneesa na gefe ita ma Zee tana gefe, gadan nasu yana da matuƙar girma sosai.
Ji ya yi tamkar ya juya gudun kada Aneesa ta farka ta gansa a kansu, amma kuma zuciyarsa ba zata iya hakura ba muddin bata ga fuskar Zee ba.
Daurewa ya yi ya ƙarisa ciki yana ji tamkar ba shi ba, wai yau shi ne ya folawa mace under 18 years, gaskiya zuciyarsa dai bata yi mashi adalci ba, shi ne abin da yake ta faɗa yana maimaitawa.
Ta side ɗinta ya zo, duƙawa ya yi a saman gwiwowinsa a gaban bed ɗin. Tana kudundune a cikin bargo, tun daga kan yadda Zee take barci mutum zai iya fahimtar ita ɗin macece mai kama kanta, wacce ta san mutumcin kanta, nitsastsiya mai sanin yakamata, dan ko a cikin barcinta ta haɗe jikinta waje guda ta yadda bata ba da kofar da komai ƙanƙantar tsiraicinta zai iya bayya idan barci ya yi nisa ba, ta haɗe kafafunta waje guda ta kuma dungule hannayenta ta turasu a tsakanin cinyoyinta ta kusa da gwiwa, idan ka ganta zaka yi zaton ta takure kanta dayawa, amma ba haka bane, saboda ne da irin kwanciyar ya ja hakan, ga kuma irin tarbiyar da ta samu tun kan kanwar shaiɗan Hauwa ta shiga rayuwarsu ta ruguje komai.
Zubawa face ɗinta idanu ya yi sosai yana kare mata kallo, hankalinsa dikka a kan lips ɗinta, Allah ya gani zuciyansa ya biya da wannan black beautyn, Zee dai a Nigeria fara ce tas, amma a gabansu baƙa ce gaskiya, shiyasa ya kirata da sunan black beauty.
Hannunsa na kerya ya kai ya ɗan janye bargon da ta lulluɓa ƙasa. Kayan barcin Aneesa riga da wando ne a jikinta, kasancewar bata sanya bra ba sai tula tulanta suna tsole idanun mai kallo. Shi dai da alama kirjinta yana ɗaya daga cikin abin da ya ja ra'ayinsa a kanta. Dawo hannunsa kusa da face ɗinta ya yi dan ya taɓa lallausan kumatunta, sai dai bai kai ga yin hakan ba ta fara motsi tana san farkawa, saboda ta ji alamar kamar ambuɗe mata jiki. Ya janye mata bargo.
Aneesa kuwa ta baje abinta sai zuba barci take yi, ta rungumi teddy a kirjinta a cewarta Yah Rizwan ta runguma,........... Kai Hasbunallahu wani'imal wakil, wlh jikokin Akka sai shirin Allah, ba matan ba ba mazan ba, da alama dik sun yi gadon jaraba, kai kun ji Aneesa da wani tsiya, wai Yah Rizwan ta runguma, kai jama'a ana abu a kingdom of power.
A hanzarce ya miƙe tsaye, ganin sosai ta fara motsawa zata farka yasa ya yi saurin juyawa zai fice daga ɗakin. Sai dai bai kai ga fita ba ta waro idanunta waje kai tsaye sai a kan bayansa yana tafiya. A zabure ta miƙe zaune a tsakiyar bed ɗin tana kallansa. Bata gane wanene bane, saboda ya bata baya, sai dai zuciyarta ya zargan mata cewa shi ne, saboda shi ne kaɗai a gidan wanda gashin kansa bai yi dark black ba, ya ɗan yi brown brown haka.
A hanzarce ta dawo da kallonta a kan jikinta dan ta tabbatar da ba wani abin aka yi mata ba!. Ganin babu komai yasa ta yi saurin saukowa kasan bed ɗin, ashe gara da ta ce da Aneesa su rinƙa barin wutar ɗakin a kunne dan suga mai shigowa, to ga shi ya yi amfani.