Sashe 67
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ɓangaren Ramish kuwa, sai da ya gama shan kamshinsa, ya gama jan ajinsa sannan ya tashi ya ɗauki cappuccinonsa ya fara sha cike da class. Kaɗan ya sha ya ajiye sauran, ya miƙe ya nufi prayer mad set. Dadduma ya ɗauko, already ya ɗauro alwalarsa tin ɗazun, salloli ya zo ya fara gabatarwa yana neman Allah da ya dafa mashi ya saukaka mashi binciken nan da suke yi a kan masu nikaf, nan da next month akwai wani taro da zasu sake yi, baya fatan har a kai ranar wannan taron bai kama masu kawo mashi hari ba, idan bai yi hakan ba za'a iya samu gagarumin matsala su sake kai mashi hari cikin taron kamar yadda suka yi a farko, za'a iya rasa rayuka, waɗan da basu ji ba basu gani ba zasu iya mutuwa, idan hakan ta faru ranza zai kuntata sosai, saboda dalilinsa ne mutane zasu mutu.
So sai addu'a yake yi da Allah ya taimakesa kafin next month. Dai'dai lokacin da yake kwarara wannan addu'a a dai'dai lokacin Leesharh ra farka bayan kwanaki uku tana sume kenan.
Dr Raj ya yi namijin ƙoƙari wajen kula da lafiyarta, ya nuna cikakkiyar kwarewa a ɓangaren aikinsa wanda hakan yasa ta farka a cikin hayyacinta. Hannunta da ya samu matsala ma ya sha ɗauri kuma ya sha kula sosai, haƙiƙa Bilal ya yi kokarin a wannan ɓangaren kam dik da bamu san menene ainahin abin da yake a cikin zuciyarsa ba.
Ta yi babban sa'a kafin ta farka daga doguwar sumar nan dik wasu raɗaɗin ciwo dake jikinta sun kau, dan haka bata ji wani azaba da ta farka ba, sai da ta zo motsawa dan ta miƙe ne gaɓɓan jikinta suka ce ina ai basu san wannan ba, dole ta koma ta yi lamo a gadan tana kallan saman celling tana ƙoƙarin fahimtar a wace duniya take ma tukun nan, dan ita dai tasan ta baro kanta a hannun Yah Ramish ya danki gashin kanta yana bugata da jikin bangon ɗakin da suke horas da masu laifi, tin wani buga mata kai da bango da karfi da ya yi har ta fara ganin dishi dishi, daga nan bata sake sanin a wani hali take a ciki ba.
Sai a yau da taga alamar kamar a gidan Abu Abdussalam take, amma ba halin tashi ta duba, dan haka sai ta mayar da idanunta da suke yi mata zafi ya lumshesu tana furta istigifari a cikin ranta.
•••••••••••KINGDOM OF POWER•••••••••••🔥
Baki É—auke da sallama Momma ta shiga master room É—in dearlyn love É—inta, baya a cikin bedroom É—in, zubar ruwa da ta jiyo a toilet yasa ta fahimci yana ciki, dan haka sai ta kwantar da babyn Khadija a saman bed É—insa, ta É—auki wayarsa domin ta kira uncle Jahiz.
11:00 a lokacin, dare ya yi, sai ta mayar da wayar ta ajiye a zuwan sai da safe kawai su haÉ—u. Tana ajiyewa King yana fitowa É—aure da towel a waist É—insa.
Da sauri ta miƙe ta nufesa, ƙayataccen murmushi ya sakar mata, da alama ya yi farincikin dawowarta sosai. Tana zuwa ta karɓi ƙaramar towel dake hannunsa ta hau taya shi goge jiki tana yi mashi barka da dare.
"Kin dawo lafiya?". Ya faÉ—a fuska ba yabo ba fallasa, yana ta kallanta cike da tsananin kauna mai zafi. "Lafiya lou na dawo har ma da tsaraba". Ita ma tana magana tana kallansa cike da kauna.
Kara sakar mata murmushi ya yi kafin ya É—aura hannayensa a saman lallausan kumatunta. "Tsarabar me kika dawo mun da shi". Ya yi maganar ba tare da ya lura da babyn dake kwance a gadansa ba.
"Kamata ya yi ka tambayi ya na sami mutanen ya kuma na barosu kafin ka tambayi tsarabar ko?". Ta kai karshen maganar tare da manna mashi towel É—in hannunta a face É—insa tana É—an jan dogon hancinsa cikin salo na soyayya.
"To ni Rahilarh menene ya dameni da su da zan tambayi ya suke?"....
ÆŠan É—aure fuska kaÉ—an ta yi. "Kai ko kake da damuwa da su".
"Kamar yaya kenan?". Da É—an mamaki ya yi tambayar.
"E kai kake da damuwa da su tin da sun baka suruka sun kuma bawa É—anka mata".
"What?". Ya faÉ—a da É—an É—aga murya. Jinjina mashi kai ta yi alamar kwarai kuwa, sannan ta É—aura da cewa. "Muje in saka maka kaya sai ka zo mu yi magana........."
A hanzarce ya katseta da cewa. "A'a Rahilarh, ki faÉ—a mun wasa kike mun kawai a yanzu ba sai na je ko'ina ba".
Ganin da gaske yake yi yasa ta amsa mashi da e wasa ne, dan tasan halinsa, dama tasan zasu kai ruwa rana kafin ya aminta da Mahnoor idan ya aminta É—in ma kenan, ba zai yarda Æ´aÆ´ansa su auri wasu ba idan ba larabawa jinin sarauta ba, shi ma yana da kabilanci sosai kamar dai Akka, basa san wasu bare a cikinsu, a hakan ma dai É—an gara shi a kan su Akka, shi kabilanci nasa a kan Æ´aÆ´ansa ne kawai!.
Har wani ajiyar zuciya ya sauke jin ta ambaci wasa take yi mashi, hannunta ya ja suka wuce dressing room dan ta taya shi shiryawa, suna tafiya yana yi mata gargaÉ—in a kan kada ta sake yi mashi irin wannan wasa baya so, shi Æ´aÆ´ansa ba zasu yi aure daga waje ba, a cikin gida zasu yi aure kuma Æ´aÆ´an sarakuna kamarsa zasu aura.
Da okey kawai ta bisa har suka shiga cikin room É—in. Soyayya mai tsabta suka shiga zubawa kafin ta fito mashi da kayan barci, kwana biyun nan ya yi kewarta saboda damuwowi da suke a ciki, daga wannan sai wannan, sai yau ne ya damu damar samunta tana farinciki, ba komai ya sakata a farinciki ba kuma face auren Jaish, ta ji daÉ—in wannan lamari kuma zuciyarta ta kaunaci Mahnoor fiye da tinanin mai tinani, dik wasu qualities da ake san mace ta haÉ—a Mahnoor ta haÉ—a shi, tana da tabbacin idan King ya ganta shi ma ba zai yi ja in ja da zancen ba, wuyarta ya yarda ta ganta É—in ne kawai.
Sun É—auki a kallah 30 mins a cikin É—akin suna zuba love É—insu suna soyewa kafin ya sanya sleeping dress É—insa su fito rungume da juna.
A bakin bed suka zauna, sai a lokacin ya lura da babyn dake kwance a saman bed É—in, cike da mamaki ya jefa mata tambayar babyn waye? Daga ina ta É—auko shi?.
Gyara zama ta yi suna fuskantar juna, cikin nitsuwa ta fara zayyane mashi komai da komai har da zuwanta gidan bappa da abin da ya faru zuwa ga kawo mata baby da uncle Jahiz ya yi.
Girgiza kai King ya fara yi kafin ya ce. "Hakan ba zai taɓa yiwu ba! Jaish bai kai yin aure yanzu ba, kuma koda ya kai ɗaya daga cikin ƴaƴan uncle Rahab nike san ya aura, babu ɗana da zai auro mun mace daga waje, dik cikin gida zasu koma su yi aure, dan haka wannan aure ban aminta da shi ba, yazama dole a kwancesa.
Shiru momma ta yi tana sauraransa har ya gama faɗarsa, sannan a nitse ta ce. "Dik hukuncin da ka yanke dai'dai ne bana da ja a kan hakan, dan nasan ba zaka taɓa san abin da zai cutar da ƴaƴanka ba, dan gobensu ya yi kyau zaka zaɓa masu mata masu inganci, amma ina san ka mun wata alfarma"......... Ta kai karshen maganar idanunta a kan face ɗinsa.
A taƙaice ya ce. "Wace alfarma kenan". Fuska a ɗaure ya yi maganar.
"Ina san ka bani sati guda, ka yi shiru a kan maganar har na tsawon sati guda, sannan sai na gabatar maka da matar tasa, idan har bata da qualities da kake buƙata a tattare da matan da kake san ƴaƴanka su mallaka to zan aminta da ka warware auren a mayar da ita kasarsu!".
Momma mace mai hikima da dabara, ko me zata kulla masu ta buƙaci sati guda kuma? Mu je dai zuwa.
"Rahilarh bafa zan yarda da batun auren nan ba, ni bana ma san ganinta, ban buƙatar hakan kawai a mayar da ita kasarsu a raba wannan aure, dan bana da buƙata".
Ganin da gaske yake yi babu wasa kuma babu alamar zai yarda da Mahnoor gaskiya, sai ta fito mashi ta wata hanyar daban.
Matsawa ta yi kusa da shi, a saman jikinsa ta kwanta, cikin salon kauna ta fara jansa da wasa, sam bata nuna ta damu da kalamansa ba, dik da ta damu ɗin a cikin ranta, tana kaunar Mahnoor tin daga kallon farko, ba zata taɓa bari a raba wannan aure ba.
King sai wani ɓata rai yake yi yana wani ɗaure fuska, cigaba da yi mashi wasanni momma ta yi tana ɓalle botiran rigan jikinsa cikin salo mai jan hankali. Ai bai san time da ya saki face ɗinsa ya fara biye mata ba, dan dama ya kwana biyu yana dakonta kawai dannewa yake yi, ta ji matuƙar daɗin hakan, dama buƙatarta kenan, dan haka sai ta kara zagewa sosai wajen ganin tasa ya shiga wani irin yanayi kafin ta zuba kalaman da suke cikin ranta.
Sai da suka yi nisa King ya afka duniyar sama jannati har da yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa yana zuba mata kalamai, yana sarrafata cikin kwarewa. Sai da ta fahimci an kai point ɗin da ba zai iya yi mata gardama ba, a wannan gaɓa komai ta ce zai amsa ne kawai, sai ta ce. "Ban tari numfashinka ba a ɗazun, kuma bana ja da hukuncinka a garemu gabaɗaya, amma dai wannan alfarma na nema da kabani sati guda, sannan ka yarda bayan sati gudan nan in gabatar maka da yarinyar, idan bata yi maka ba shikenana".