Sashe 59
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dakatawa ya yi da yin maganar yana kallan yadda ta zaro ido tamkar wadda ta yi mutuwar tsaye, babbar magana, wai ta taimaka mashi su musulunta da Black Tiger? Wannan bakin mugu mai bakar zuciyar da babu imani bare tausayi a cikinta ɗin ne zasu musuluntar? Ita ko da take san kowa ba cikin birnin ya musulunta bata taɓa sanya shi a lissafia ba, dan tasan sai dai ta mutu kamar kare ba dai wannan ya musulunta ba, sai dai jikinta ya ɗanɗani azaba da ukubarsa har ya kai ga hallakata, lallai ne yau Ronnie ya zo mata da sabon zance mai haɗarin gaske wanda babban barazana ce ga rayuwarta. TASHIN HANKALI!!!!.
Sai dai kuma ta matsu da ta ji wace iriyar dabi'a ce wannan wadda ta canza zuciyarsa izuwa Black HEART?.
Dik da ganin tashin hankali ta damuwa haÉ—e da ruÉ—ani a saman face É—inta na jin bukatarsa hakan bai hana shi cigaba da cewa.
"Zallar san mulkar duniya ce a ran yayana shiyasa yake da bakar zuciya, zai iya yin komai a kan burinsa, kuma wasiya ce daga gabanmu kafin ya mutu, ya umarcesa da lallai ya mulki duniya, ya cika mashi burinsa ya riga Duniyar shaiÉ—anu yin hakan, mulki ita ce nan tasa yaya ya zama bakin mugu, zaki iya taimaka mun mu jawo shi cikin addinin musulunci, na tabbata in ya musulunta zai ji irin daÉ—i da sanyin zuciya da nike ji, tabbas dik wani black heart dake cikin kirjinsa zata washe izuwa fara tas, tabbas musulunci alkhairi ce, nima daga yarda zan shiga dik zafin zuciyata na ji ta sanyaya".
Allah mai iko da hikima, tabbas hakane, Allah ya nunawa Ronnie aya ta hanyar sanyaya mashi zuciya daga yarda zai shiga musulunci, Allah yana sansa da rahma shiyasa ya kara sanya mashi ni'ima da kaunar addinin a ransa, tabbas musulunci duniya ce kuma gaskiya ce, hanya fara da babu É—igon baki a kanta, hanyar riskar tsira da nasara.
Girgiza mashi kai ta fara yi a kan ita ba zata iya taimaka mashi wajen jawo Black Tiger addinin Musulunci ba, dan ita gaskiya bata shirya mutuwa ba tare da sake haÉ—uwa da Pretty and mom É—insu ba, tana san Æ´ar uwarta.
Kara yin ƙasa da murya sosai ya yi, sannan ya cigaba da cewa............ "Na san damuwarki da abin da kike jin wa tsoro, rasa ranki kike tsoro ko?". Ya jefa mata tambaya.
Kai ta gyaÉ—a mashi alamar hakan ne, ranta take tsoron rasawa, yar kaniya ta ji wahala shakar da ya yi mata a cikin ruwa, daga nan ta fara tsoronsa da shakkarsa.
"To ina san ki daina tsoro, ki sani da wata ce ko wani ko minti ɗaya ba zai karaba a duniya idan ya kalli fuskar yayana, amma ke kin kallesa ido cikin ido, kuma baki tsorata ba, daga nan yakamata ki sani cewa yaya ba zai iya kashe ki ba, sai dai ya azabtar dake, na san zaki sha wahala matuƙa, amma banda batun mutuwa".
Wani irin kallo ta wurga mashi wanda za'a iya fassara shi da me kake nufi da kace zan sha wahala amma ban da batun mutuwa?.
Ya fahimci abin da take san karin bayani a kai, dan haka sai ya ce......... "Tabbas sai dai yaya ya gana maki azaba, amma ba zai iya kashe ki ba, ke ɗin ƙaddararsa ce, dalilina a nan kuma shi ne Spender yana tare da ke, saboda Spender ne yaya ba zai kashe ki ba, da wannan dama zamu yi amfani wajen taimakawa mu juya black heart izuwa white, amma sai kin jure, zaki azabtu matuƙar, idan kuma kika jure har muka yi nasa tabbas sai mun fi kowa jin daɗi".
ÆŠan dakatawa ya yi yana kallan face É—inta, yaga alamar ta É—an sauko jin maganganunsa na karshen nan, kwarin gwiwa ya samu wajen cigaba da ce mata.
"Tabbas yana haukar neman Spender, a da na yi niyar yi maki dabara in shiga jikinki dan ki bamu Spender, amma a yau ni nike tsaye a kan kafafuna ina mai umartarki da dik azabar da zai gana maki kada ki kuskura ki bashi Spender har sai mun yi nasara, zan yi ta razanaki dan ki bashi, kada ki yarda ki bashi".
A daidai lokacin da ya ce a da can baya ya yi niyar shiga jikinta ya mannu da ita dan ya kwatawa yayansa Spender daga hannunta ba karamun zaro idanu ta yi ba, dan bata taɓa expecting haka daga garesa ba, ya bata mamaki matuƙa.
Sarai ya lura da maganar ya girgizata, amma sai ya basar, ya cigaba da karfafa mata gwiwa a kan zata iya, dik da cewa ba lallai ne su yi nasara ba, amma zasu jarraba, kuma yana da yakinin ko basu yi nasara ba zasu samu cigaba sosai, zasu iya canza wasu abubuwa, kuma shi burinsa kenan.
Sosai ta ji kwarin gwiwa jin cewa ba zai kasheta ba, dama ita batun kisan ne a ranta, tin da kuwa babu kisa tabbas zata jure dik wata wahala, tabbas zata iya, dama ita burinta su yarda da ita su musulunta.
Katse mata tunaninta ya yi da cewa. "Yaya zai yi wuyar musulunta, amma ki sani idan muka yi sa'a ya musulunta to fa tabbas Birnin nan dikka zasu musulunta".
Wani irin sanyi ta ji a ranta, nan take ta fara hasko kanta a cikin al'ummar birnin nan tana koya masu karatun addini, nan take ta fara hasaso kalar ladar da zata samu idan suka musulunta, tuni ta mance da wahalar da za'a sha kafin ayi nasara, tin da dikka birnin zasu musulunta idan ya musulunta ai ita ko zai kasheta kafin ya musulunta in dai zai musulunta É—in wlh a yanzu kam ta yarda, ko zata mutu ba gudu ba ja da baya. Tuni ta saki ranta, cike da kwarin gwiwa ta girgizawa Ronnie kai alamar ta yarda ta amince zata yi dik abin da ya ce.
Sosai ya ji sanyi a ransa, sannan ya yi mata raɗar yadda zasu fara tsara plan ɗin nasu, daga karshe ya buƙaci da ta shigar da shi addininta wato ta bashi kalmar shahada. Yana kai karshen maganar ya zame hannunsa daga ɗan bakinta domin ta bashi shahada.
Haka kuwa aka yi, a hanzarce ta juyo ta fara yi mashi raÉ—a ta kalmar shahada a kunne yana maimaitawa a hankali yadda kowa ba zai ji ba, har lokacin yana rankwafe a kanta, ko gaji bai yi ba bawan Allah.
Sai da ta kai har karshe, sannan ta matsa baya da shi like three step, sai ta fara binsa da kallo mai cike da kauna da farinciki, tana yi mashi kallon cikakken musulmi a yau.
Ya yi shiru yana kallanta yana jiran ya ji me next, sai kawai yaga ta daka tsalle ta faÉ—o jikinsa tana dariya kamar wadda ta zare.
Rungumeta kam ya yi a jikinsa yana jin wani irin farinciki na musamman, ya É—agata sama ya manneta da kirjinsa suna ta sakin murmushi wa junansu.
A kunne ta raÉ—a mashi. "Is time, get ready to fight my Ronnie, da izinin Allah zamu yi nasara, zamu cetosu daga halaka zuwa tsira".
Juyowa ya É—an yi shi ma ya fara yi mata nasa raÉ—an. "Kada ki bari yaya yasan da cewa na musulunta fa, zai kasheni dik san da yake yi mun, ko Floris kada ki bari ya sani".
Jinjina mashi kai ta yi kafin ta ce. "To taya za'ayi ka yi sallah?".
"Kada ki damu da wannan, a ɗakin yaya zamuna yi, dan yana kallan komai dake cikin birnin nan amma banda ɗakinsa, dan haka tin da ya fara shiga fada a nan zamu rinƙa yi".
Wani irin daɗi ta ji ya kara lulluɓeta, da karfi ta kara kankamesa kamar zata mayar da shi jikinta, shi ma wani irin daɗi yake ji na musamman.
Black Tiger dake ganin me suke aikatawa ya zaci soyayya Ronnien nasa ya fara yi, hakan yasa ma ya kawar da kallonsa a kansu, ya shiga kallan sauran wurare a cikin birnin.
Sake Ronnie ta yi, shi ma sauketa ya yi, cikin farinciki ta ce. "Muje ka rakani É—akin yayanka yanzu!".
A É—an rikice ya ce. "Me zaki je yi a can?".
"Kai dai muje zaka gani"........... Bai musa mata ba, ta wuce gaba ya rufa mata baya.
Me kuke tinanin zai kaita room na Black karfe a daren nan?.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
=========🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸

Me kuke tinanin zai kaita room na Black Tiger a daren nan?.
Sun zo zasu fita daga room É—in kofar taki buÉ—ewa, yanzu ta san password na kofar, dan haka ta yi ta yi yaki buÉ—ewa, da ta gwada sau uku ma sai kofar ya fara karar jiniyar motar Æ´an'sanda, alamar ansaka mashi wrong password kenan.
Da sauri ta juyo da kallonta a kansa, yana tsaye ya harÉ—e hannaye a saman kirjinsa, sai kallanta kawai yake yi.
"Ronnie meyasa kofar taki buÉ—ewa? Kuma ka ji tana wata iriyar kasa!".
Ƙasa ƙasa ya furta. "Saboda yaya bai yarda mu fito yanzu ba, shi ya hana kofar buɗewa, mu koma kawai".
Ranta bai so haka ba, ta juya da nufin su koma kenan sai suka ji alamar ana taɓa kofar, da sauri ta juyo da kallonta a kan kofar. Kamar mai raɗa a ɗan tsorace ta ce. "WANENEN?". Ta tsorata jin ana taɓa kofar ne.
Gaba ya wuce ya koma cikin É—akin, a bakin bed ya zauna, ta tsaya tana kallonsa tana jiran amsa. Murya a kasalance ya ce. "Robbot É—in da suke aiki a cikin empeir É—in nan ne, baki ji kofar ya yi karar an saka mashi wrong password bane? Shi ne suka zo dubawa, rabu da su ki zo ki bani tarihin yesu da Imam Madih, zasu tafi idan suka gama bincike suka tabbatar da babu wata matsala".