Sashe 139
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Uhmmm rashin sani ya fi dare duhu, wato akwai cakwakiya matuƙa, mama bata kaunar Zee, haka zalika Zee bata shiri da Aneesa kanwar Dr ɗin, ga shi kuma Dr ya folawa Zee, ita ma ta fola mashi, baiwar Allah ga shi farkon soyayyarta kenan, kuna ganin zata cinwa nasara a wannan soyayya? Zata kai labari kuwa?. To mu je dai zuwa.
•••••••••••••••••••••••••••••••🔥
Shiru Smart ya yi har sai da momma ta sake jefa mashi tambayar me yake faruwa?! A maimakon ya bata amsa sai ya jefa mata tambayar wanenen uban Sarina a cikin Æ´an uwan daddynsu?.
"Omerish ka faÉ—a mun meyafaru tukun nan ka ji?". Cewar momma, cikin sigar rarrashi da kwantar da murya ta yi maganar. Da yake a duniya babu wanda Smart yake kauna biyunta bayan Allah da manzonsa, yana san momma fiye da komai É—insa, kuma yana yi mata biyayya da dikkannin iyawarsa, dan haka sai ya sanar da ita dik abin da yake faruwa cikin kauna da girmamawa.
Salati gabaɗaya parlourn suka sanya a cikin zuƙatansu except Mammie da ta san komai ita. Shi kansa uncle Abbas and King the was very shocked da suka ji abin da ya faru, mamaki uncle Abbas yake yi na yaushe Sarina ta girma har ta yi wannan bushewar idanu bashi da labari.
Suna tsaka da mamaki Smart ya katsesu da tambayar wanenen uban Sarina?. A lokacin Akka ma tana wajen.
King ne ya yi saurin cewa. "Nine ubanta". Sam Smart bai so ace daddyn nasa bane ubanta, saboda bai yi niyar raga mata ba, amma dik da haka sai ya yi wasu daga cikin abin da ya yi niyya. Cike da izza ya ce.
"Daddy kenan dama haka kake tarbiyantar da amanar da Allah ya baka? Ko ka manta amana ce Allah ya baka kuma zai tambayeka? Nasan kasan da haka sai dai in ce maka ka mance ne?".
Akka ce ta ce. "Omerish yana da kyau kasan irin maganganun da zaka rinƙa faɗawa mahaifinka da kuma in da ya dace kayi magana da shi! Idan tarbiyarsu bata yi maka ba sai ka yi naka ai, nan gidan sarauta ne masu amfani da dokoki masu karfi wanda dole ka bisu, kuma kasan da cewa mahaifinka sarki ne ba wai irin mahaifin haka kawai bane!!". Cikin faɗa Akka ta yi maganar saboda ranta ya sosu sosai na yadda Smart yake gatsa magana ba tare da ya taunata ba.
Su sun kasa gane ba wai raini bane Smart yake yi wa King, haka maganarsa take without respect, shi haka ya taso, daddynsa na France bai taɓa ƙoƙarin yi mashi katsalandan ko ya yi mashi wata gyara a cikin magana idan yanayi ba, so haka ya taso babu wani respect na kowa sai dai shi ayi respecting ɗinsa, amma su basu san cewa bawai baya san King bane yasa yake mashi hakan, ku kanku kun gani bama King da yake daddynsa ba, hatta su Ramish da suke ƴan uba tsananin kaunarsu yake yi bare iyayensa, shi dai haka yanayinsa take ne kawai, idan ka fahimcesa zaku zauna lafiya, akasin haka ciwon zuciya ya kasheka.
"Dama abin da zan yi kenan ai Akka, tarbiya zan sake basu daga farko, kuma da kuke maganar sarauta a wajen wasu ne daddy yake sarki ba a wajen mu ba, a wajenmu mahaifi ne, and zan zo ki san cewa nima sarki ne a nawa daular! Dan haka mind your tongue old woman". Without respect again ya yi wa Akka magana, hakan ya sosa ransu King sosai, saboda uwa ba wasa ba.
Cikin kakkausar murya King ya ce. "Omerish yana da kyau ka rinƙa sanin da waye kake magana kuma me zaka faɗa, ka koyi tauna magana kafin furtata!!".
"Dad I knew what am doing, so bana da buƙatar wani gyara kuma, sai dai in gyara maku........". Tashin hankali.
Tsawar da King ya daka mashi ne yasa shi yanke maganar, kun san su sarauta basa san katsa landan, kuma kowa yasan idan King yana magana ba'a bashi amsa ko a yi mashi gyara har sai ya bada izinin ayi magana, amma shi Smart bayan ya bada amsa ba tare da izini ba amsar babu girmamawa a cikinta sai ma kamar ƙasƙanci, dole su King su harzuƙa matuƙa.
Uncle Abbas ne ya yi ƙoƙarin tausayin King, dan yaga kamar ya ɗauki zafi sosai. Katsesu Smart ya yi da cewa. "Ku faɗa mun uban yarinyar nan dan na san irin hukuncin da zan yi mata ita da uban nata, na san wannan ba ƴarka bace dad".
Kallan momma King ya yi irin kallan nan na kinga abin da kika ja mun, dama momma da kyar yanzu ta samu ta shawo kansa, ga shi tin gari bai waye ba Smart zai sake haÉ—ata faÉ—a da shi kuma, ya zo yana magana babu girmamawa irin na gidan sarauta, kuma dama a yanzu kafin su shirya da King sai da ya ce mata shi babu abin da ya fi yi mashi ciwo a cikin wannan al'amari kamar yadda Smart baya respecting É—insa, yana yi mashi magana gatse gatse haka, ya so ace shi ya bawa É—ansa tarbiya ya koya mashi yadda zai girmama mutane na gaba da shi, sai dai kash abin bai zo yadda yake so ba.
Da kyar momma ta shawo kansa a in da ta yi mashi alkawarin zata zauna da Smart, tabbas zata koya mashi girmama mutane, da kyar dai ya yarda da ita ya kuma yafe mata, yanzu kuma ga sabon aiki Smart ya ɓallo mata again, me kuke tinanin zai faru?.
Bala'i, wato akwai riki fa, a haka ma King bai san aikin da Smart yake yi ba, idan yasan ga aikinsa a tinaninku zai yarda ne? Wlh ko momma tasan gaskiyar aikin da yake yi ba aminta zata yi ba bate King, akwai cakwakiya a gaba fa.
In short Smart bai bar parlon nan ba sai da suka yi kaca kaca, dan kuwa ana ƙoƙarin kashe wuta mammie ta ce bata yarda ba, tun da ya dakar mata ƴa sai ya biya, ai ba shi ya haifar mata ita ba, aikuwa ya gwada mata shi ma ɗan yau ne, dan har ya yi niyar zaneta ita ma, ya haɗesu ya zane uncle Abbas ya ce wannan kuma ba zata yiwu ba, a karshe da suka fusata shi har uncle Abbas ɗin ya yi niyar haɗewa da su ya hukunta King ya shiga tsakani.
Ran momma in ya kai miliyan ya ɓaci, hakan yasa ta ce Smart ya wuce bedroom ɗinsa kada ya sake yin magana da kowa a gidan sai komai ya sesetu, ransa ne ya kai ƙololuwa wajen ɓaci, a fusace ya nufi bedroom ɗinsa har yana huci, kunsan akwai ciwo idan mutumin da yake da iko da kai ya baka umarnin da zuciyarka bata so, abin akwai ciwon da sai mai juriya zai iya dannewa, dan haka shi ya gagara dannewa saboda zafin zuciya.
Gudun kada ya ɓata ran mahaifiyarsa yasa yana shiga bedroom ɗinsa ya ɗauki wayarsa da key ɗin motar da Jaish ya ɗaukosa daga airport ya fito, suna parlon har lokacin momma tana bawa su Akka hakuri ya zo ya capki hannun Auta dake tsaye kusa da Pretty, sun rike hannun juna suna kallan wannan tashin hankali da yake faruwa, bai sake yin magana da kowa ba kuma bai bi ta kan kowa ba ya ja hannun Auta suka fice daga parlourn.
Allah sarki zuciya, a gaggauce King ya bi bayansa domin ya ji ina zai je a wannan daren haka shi da bai san ko'ina a ƙasar ba?. Momma ta yi mamakin ganin King ya bi bayansa, bata yi zatan zai yi saurin nuna zallar soyayyar da yake yiwa ɗan nasa a fili a cikin ƙankanin lokaci haka ba, ta manta da cewa ita zuciya bata da ƙashi, idan ta so abu dole a bata ko a samu matsala.
Ko da King ya fito bai same shi a wajen ba, a hanzarce ya nufi parking space ko zai same shi, sai dai kafin ya isa parking space É—in sai ya hango É—aya daga cikin motocin Jaish ta kutsa waje warriors sun buÉ—e mashi gate. Sosai King ya shiga damuwa, da sauri ya koma ciki domin ya sa momma ta kira mashi shi ya dawo gida kada ya ja mota yana cikin fushi a samu matsala.
To a tinaninku ina Smart zai tafi a cikin wannan dare? To mu je zuwa dai.
••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥
A ɓangaren Dubai kuma, Ramish ya aminta ya baiwa Leesharh jini bisa umarnin Smart, dan ya yi mashi massage kamar yadda ya saba yi mashi, ya umarcesa da ya bata jini kuma ya kula da ita sosai har ta samu lafiya, domin da ita kaɗai zasu yi amfani wajen kama masu nikaf, ita ce kaɗai zata zama sanadiyar kamasu, dan tasan komai kuma tana da hujjijo a kansu, komai yana da sanadi, dan haka ita Leesharh ita ce sanadin da zasu yi amfani da ita wajen kamasu cikin ruwan sanyi, dan mutanen shegun kai ne, dole a kara masu tarko.
Wannan dalilin yasa Ramish ya aminta ya bada jininsa, (sorry ranan a wajen rubuta jinin Leesharh zan rubuta O negative na rubuta O positive, typing errors aka samu, sai daga baya da ina sake duba page É—in na gani, so O negative take.)
Yanzu yana kula da lafiyarta sosai, a rana yana daurewa ya leƙa in da take sau ɗaya ya tabbatar tana cikin kulawa mai kyau, kwanaki sun suɗe amma har yanzu bata farfaɗo ba, sai dai jikin nata yana ta kara kyau tana samun lafiya yadda yakamata.
Wannan kenan abin da yake faruwa a Dubai, mun ɗan ji halin da suke ciki, bari mu leƙa wani ɓangaren ma mu san a wani hali suke ciki, dan na lura rikicin dake cikin kingdom of power ba zai kare ba, yanzu ma wasan zai fara, so dole in rinƙa takaitawa muna laƙa wasu ɓangarori dan jin yadda ake ciki.
🔥🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥🔥
Bayan wasu Æ´an kwanaki.