Sashe 83
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin baya baya ta yi kamar zata faÉ—i, dan dolenta ta haÉ—iye ihun da take yunkurin kurmawa, jinine ya fara bulbula daga bakinta, alamar abin ya fasa mata baki. Ganin hakan yasa ta fahimci komai, wato kasheta aka zo yi dan ta yi barazana wa masu nikaf.
Amm waye kuke tinani mai kwarin gwiwar da zai iya keta camarorin da suke kan titin hanyar ratsowa gidan Abu Abdussalam har ya iso, sannan ya keta dikka waÉ—an nan jiga jigan securitys É—in ya shigo cikin gida, ya keta cameras dake cikin gida har da babban parlourn ya iso É—akinta dik kuma babu wanda ya gansa? Anya wannan makashi ba daga cikin gida kuwa yake ba?.
Hannu ya sanya a wajen combat boots ɗinsa ya zaro wata karamar wuƙa mai bala'in kaifin gaske, ga shi har kwayar idanunsa baka iya gani, dan tactical mask idan ka sanya mutum ba zai iya ganin komai na face ɗinka ba sai dai kai ka gansa. So yau ko idanun bata samu damar gani na bare ta iya hasashen wanenen ko ta sa ran zata iya ganesa.
Ganin ya zaro wannan wukar yasa ta ƙara tsorata, da gudun gaske ta yunkura zata shiga toilet ta rufo kofar. Sai dai ina, bai bari ba, taku biyu ya yi ya damko gashin kanta. Da karfi ya fisgota da gashin nata ya yi wurgi da ita a saman bed ɗinta.
Sosai ta ji azaban jan gashinta da ya yi, amma haka ya daure ta shanye, da gudu ta yunƙura ta miƙe. Sai dai bata kai ga sauka gadan ba ya sanya combat boots ɗinsa ya take kirjinta da karfi har sai da ta bugu da jikin headboard na gadon.
A wannan gaɓar azaban da ya ziyarceta ya ja ta saki wani marayar kuka, ga shi bakinta sai bulbular da jini yake yi. Ta maza ta sake yi ta yi yunƙurin tashi zata gudu again tana dafe kirjinta, dan ya taketa a tula tulanta, kuka kunsan dole ta ji azaba over.
Kafafunta ya take da combat É—in nan nasa, har cikin ranta azaban hakan ya ratsata, ta gagara yin kuka, ta ko'ina zogi da raÉ—aÉ—i take yi.
Matsawa ya yi kusa da ita, ya damko gashin kanta cikin hular kayan barcinta, sai da ya jijjiga kanta da karfi sannan ya bugata da jinin headboard na gadan, nan take goshinta ya fashe. Ko kaɗan babu alamar zai tausaya mata, babu imani a ransa, wuyarta ya sake shaƙowa da karfi, hannunsa na cikin Black gloves. Ya matse mata wuya da iya karfinsa.
Tuni ta fara jiyo kamshin mutuwa, tuni idanunta suka fara rufewa ta fara ganin duhu mai yana yana lulluɓe ko'ina, ta dafe kirjinta saitin tula tulanta, ko da zogin da suke yi mata kawai ya kyaleta ai ya isheta ba sai ya kara mata wani ba.
Hannunsa É—ayan ya kai saman kumatunta, yana rike da Æ´ar wukar, sai ya sanya wukar a tsakiyar yatsunsa, hakan ya bashi damar matse mata kumatu sosai har sai da ta ja wani irin azabbabben numfashi.
Bata iya ganin idanunsa, amma shi idanunsa kar a kan kirjinta, hakan yasa ya saki kumatunta ya mayar da hannunsa saman kirjin nata, da karfi ya matse mata tuka tulanta dan bakar mugunta, azaba yasa ta ji wani karfi ya zo mata ta fara ƙoƙarin kwatar kanta. Ganin hakan yasa ya ji a ransa yana da kyau ya keta mutumcinta kafin ya kasheta.
Wannan tinani nasa yasa ya zame hannunsa daga fatar wuyarta ya mayar wuyar rigarta. Da karfi ya ja rigar ya yaketa. Ko kusa ko alama ba zata iya kwatar kanta daga hannunsa ba, ga shi babu ko vest a ciki, haka ya yage mata riga, ya kuma yage mata wando, ya rage pant a ciki kawai.
Kafarsa da ya take nata da shi ya cire. Da hannu ɗaya ya damki kafafun nata ya jata a in da ta dawo tsakiyar bed ɗin, gabaɗayansa ya tafi kanta da nufin aiwatar da abin da yakeso. Dik jikinta ya yi wanka da jinin dake bulbula daga goshinta and bakinta, ko ƙwaƙƙwaran motsi bata iya yi, hankalinta ya fara gushewa, tana ji ya haye kanta haɗe da rabata da komai nata.
My people's waye kuke tinanin zai yi wannan aika aikan? Shin ina mazan gidan Abu Abdussalam da har wannan abin zai faru basu sai ba? Ko da yake part ɗinsu yana da nisa da nasu Ummie, amma koma wanenen wannan anyi mai karfin zuciya da kwarin gwiwa, tab wannan masifa haka. Mekuke tinanin zai faru? Allah sarki Leesharh, ko tsoro baya ji zai kasheta cikin gidan ministan tsaro na ƙasa gabaɗaya? Lallai akwai cakwakiya.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
========🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
🔥🔥🔥🔥DUBAI🔥🔥🔥🔥
Ko tausayinta babu alamar zai ji, da karfin tsiya ya fara ƙoƙarin haike mata, kasancewar wandan jikinsa irin Armored leggings ɗin nan ne sai ta yi mashi wuyar ciruwa lokaci guda, ga shi ba zata yagu ba bare ya yageta.
Hakan yasa ya ɗan ɗaga jikinsa daga nata kaɗan, da zafa ya fara ƙoƙarin kwance belt dake jikin wandan dan ya yi abin da zai yi da sauri.
__________________🔥
Lokacin guda ya ga wani irin warkiya kamar shocking na wutar lantarki, ya kuma ga wani irin jiri mai karfi ya ɗebesa, daga haka bai sake gane komai ba, sai jin kansa ya yi ya faɗi a saman mattress ɗin rigijib kaman kayan wanki. Ba komai ya ja hakan ba kuma face, lokacin da yake ƙoƙarin cire belt ɗin wandasa ita kuma ta lura da ya bar kanta, hankalinta ne ya dawo jikinta, cike da kunan ran abin da ya yi mata, ga azaban da take ji, cikin dabara da jajircewa irin nata ta sanya hannu ta laluɓi lamp dake saman bedside drawer, da iya karfinta na karshe ta jawosa.
Shi kuma hankalinsa dik yana a kan yadda zai zare belt É—insa, Allah ya bata dama, da yake bata da hakkinsa sai ta shammacesa ta dakarkare ta maka mashi a kai. Wannan shi ne abin da ya faru.
Da kyar ta iya motsa jikinta ta miƙe zaune, shesshekar kuka take yi sosai, hannunta tasa tana tattaro rigar barcin jikinta dan ta ɗan sitirta kanta. Kamar gizo haka idanunta suka hango mata shi yana motsawa a saman mattress ɗin yana san tashi kenan, alamar ba suma ya yi ba dama, zafin buguwa ce nawai ya ji yasa ya faɗi kamar ya suma.
Ai bata san lokacin da wani irin karfi ya zo mata ba, a maliyan ɗari kamar wata walkiya sai gata ta diro kasan bed ɗin, kai tsaye kofar room ɗin ta nufa, a gaggauce ta fara ƙoƙarin ɓalle key ɗin ta fita, hannunta sai kerya yake yi, yaki tsayawa waje guda bare har ta iya buɗe kofar.
Hankalinta dik a kansa, kun san idan mutum yana tsorace haka abin yake, sai ji ta yi key É—in ma yaki murzuwa ta buÉ—e.
Shi kuwa a lokacin ya farfaɗo, a zabure ya zaro idanunsa da suka yi jajir waje, ya ji bugu hege. Wani irin miƙewa zaune a tsakiyar bed ɗin ya yi yana zaro idanun kamar ma tare ɓera a tarko. Wayam bai ganta a saman bed ba, hakan yasa ya fara jujjuya jajayen idanunsa yana neman ta ina zai ganta.
Ita kuwa kerman da hannunta yake yi yasa kofar taki buÉ—ewa, sai zaro idanu a kansa take yi karjinta tamkar zai fashe saboda bugawa, iya tsorata yau ta yi shi, cikinta ya gama É—uran ruwa, har gudawa ta ji, kamar fitsari zai zuba mata take ji.
Ganinta a wajen kofa yasa a miliyan ya diro ƙasa daga saman bed ɗin, sai ƙoƙarin murza key take yi tana ihu ƙasa ƙasa dan voice ɗinta baya fita. Cikin zafa ya nufeta yana wani uban ɗaure fuska, sai huci yake yi alamar ransa a tsananin ɓace.
Yana isa dab da ita Allah ya bata sa'a ta ɓalle key ɗin kofar, yana ƙoƙarin damko gashin kanta ta danna waje a miliyan. A haukace ta fito main parlour na sama, har lokacin jikinta dik jini, bata san ina ta nufa ba ga duhun dare, dik kwayayen fitillu a kashe. A tinaninta ya biyo bayanta hakan yasa ta kara gudu sosai.
Dai'dai zata fita parlourn suka ci wani uban karo da shi yana shigowa. Baya baya ta yi ta faɗi ƙasa, da yake akwai duhu a parlourn hakan yasa baka iya gane wanenen, amma ita dik da tana cikin tashin hankali bai hana ta fahimci da Ramish ta yi karo ba, saboda kamshin perfume ɗinsa ya banbanta da na kowa a cikin gidan.
Shi kuwa ko a jikinsa bai nemi sanin da waye ya yi karo ba, sarkin yawon tsakar dare a cikin gida kenan, ba shi da aiki sai ya yi ta yawo har garden É—in dake harabar gida yake zuwa da tsakar dare, ya zauna ya yi ta latse latsen waya, to ya fito yawon nasa ne yanzu ma suka ci karo. Bai bi ta kan wanda ya buge ba yasa kai ya tsallaketa ta wuce ciki.
Ita kuma da karfi ta tashi ta fice wajen. Bata zame ko'ina ba sai part É—in Abbie cikin rashin sani, Allah sarki bata san ina ta dosa ba, gudun cetan ranta kawai take yi. A lokacin karfe 4:00 daidai ta buga, asuba ta kawo kai kenan.
Takuwa yi sa'a idanun Abbie biyu yana saman dadduma yana sallah. A haukace ta afka cikin É—akin, har taso ta É—an bashi tsoro, amma da yake yana gaban Ubangijinsa sai bai wani damu da sanin wanenen ya afko mashi É—aki a haukace haka ba. Cigaba ya yi da sallarsa cikin nitsuwa, ita kuwa cikin rashin sani ga duhu yasa ta fara bin jikin bango tana neman gane ina ta shigo ne?.
Tabbas lamps na É—akin a kunne suke, amma bata iya hango Abbie, saboda É—akin yana da girma sosai, hasken lamp basa kaiwa in da yake.