Sashe 57
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai karfe uku dare ta tsala, sannan ya sallame sallar tare da tsawaita addu'oi, bayan ya kammala ya miƙe ya hau shirya masu kayansu da zasu yi tafiya Dubai gobe. 4:00 dai'dai ya kammala, sannan ya ɗan kwanta kafin asuba ya ɗan rintsa.
A ɓangaren su Mahnoor kuwa, kwata kwata sun ki cin abincin da momma ta saka aka kawo masu, saboda basu taɓa ganin irin abincin ba, ga uban yawa, shake da tabkeken tray, nau'ika daban daban abincin sai wanda ka zaɓa.
Amma dik sun ki ci, sun takure waje guda sunki sakin jiki, wanka ma Aunty MieMie ta yi wa Mahreen da kyar da suɗin goshi, Mahnoor kuma ta nuna mata yadda zata yi ta yi. Sun ki rabuwa da juna, sunki hawa gado, sun zauna a ƙasa, ba yadda momma bata yi da su ba sun ki yarda, sun tsorata sosai ne. Mahnoor kayan Chuchu momma ta bata ta saka, ita kuma Mahreen kayan Auta, amma kayan Autar sun ɗan yi mata yawa.
Da momma taga sun ki cin abinci sai ta ce Aunty MieMie tasa kuyanga Zubaida ta dama masu fura da nono, shi kam ai zasu sha, kun san gidan sarauta ba'a rabasu da tsabtataccen fresh nono da fura ai, dan haka sai Aunty MieMie tasa aka haÉ—o masu mai rai da lafiya. Nan ne fa suka É—an sha, Mahreen ta sha mai yawa, Mahnoor kuma saboda kunyarsa momma da take ji kamar ta nitse kasa yasa ta É—an sha kaÉ—an ba dan ya isheta ba ta bari.
Da kyar suka yarda suka hau gadan Auta suka kwanta, momma tana zaune kusa da su har sai da suka yi barci sannan ta fita, ba komai ya hanata fita ba kuma face kada su yi ta ihu in ta fita, saboda sun ki yarda su hau gadan sai da ta hau a tare da su, sannan ne suka kwanta, da Allah ya yi barci ɓarawo ya sacesu sai ta fita.
Bedroom ɗin mama Haulat ta shiga dan ta duba babyh Khadija da yanzu yaro ya sha wanka, kyansa ta kara bayyana matuƙa, kamar ka sace shi ka gudu.
Nan ta isko shi da mama Haulat kwance saman gado suna barci, sosai momma ta ji kamar ta É—aukesa su koma bedroom É—inta, amma kuma wajen King zata je, Aunty MieMie dake biye da ita ce ta tambayi É—an waye shi É—in? Bata faÉ—a masu ba ta sanya hannu ta É—aukesa.
Tana É—aukarsa mama Haulat ta farka daga barcin da take yi a razane, Allah sarki mace mai amana, a tinaninta sace shi aka zo yi yasa ta yi irin wanna farkawa.
Ganin momma ce yasa ta sauke nannauyar ajiyar zuciya tare da risinar da kai ta fara kwasan gaisuwa. A takaice momma ta amsa mata kafin ta sanar da ita zata je wajen King da babyn amma zata dawo da shi. Cikin girmamawa ta amsa da to a dawo lafiya.
Juyawa suka yi ita da Aunty MieMie suka fita, daga nan Fanan ta wuce part É—in Akka cike da al'ajabin É—an waye momma ta kawo? A ina ta same shi?.
Suna fitowa parlon Aunty MieMie ta miƙa hannu a kan a bata babyn, tana san yara sosai. Miƙa mata babyn momma ta yi. Karɓa ta yi tare da buɗe fuskarsa cikin haske dan ta gansa da kyau.
Subhanallah, saura kaɗan ta saki yaron nan ya faɗi ƙasa, sai ta yi saurin rikesa da kyau tana zaro ido.
Cike da mamaki Momma ta ce. "Lafiyarki Raeesa?".
"Momma ina fa lafiya, naga yaron ne tamkar hoton uncle Jahiz yana jariri, hotonsa da take manne a jikin bangon bedroom É—in Akka". Cike da mamaki sosai ta yi maganar.
"Jahiz kuma?". Momma ta jefa mata tambayar ba tare da nuna damuwa ba.
"E momma! Uncle Jahiz wlh, Allah sun yi kama ni dai na gani".
"Wannan yaron fa da Koreans yake kama, tayaya zaki haɗa shi da Jahiz?! Ko kuna da ƴan uwa koreans ne ban sani ba? Ko kuma Jahiz ya taɓa aure ne?". Cewar Momma, ta yi maganar tare da wucewa gaba dan ta je wajen love ɗinta wato King.
"Wlh momma ni dai dik da yake kama da Koreans ya yi mun kama da uncle Jahiz, bamu da ƴan uwa koreans, amma kuma shi ma uncle Jahiz ya so ya yi kama da Koreans time da yake ƙarami, baki ga hotonsa a ɗakin Akka bane?".
Momma da ko a jikinta ta juyo ta karɓi babyn haɗe da cewa. "Yanzu dai jeki wajen mijinki dare ya yi, da safe kyazo ki ga babyn da kyau sai ki tabbatar mana da waye yake kama? Nasan dare yasa kike ganin kamar Jahiz a tattare da shi". Tana magana tana cigaba da tafiya ta rungume baby da kyau da kyau.
My people's me kuke tinanin zai faru? Babyn Khadija kuma da uncle Jahiz? Muje dai zuwa, is time for surprised.ðŸ¤ðŸ’˜ðŸ”¥
Aunty MieMie taso ta sake yin magana, dan ita wlh wannan babyn da uncle Jahiz ya yi mata kama, amma ganin momma taba saurin isa ga King yasa ta hakura suka yi sallama ta nufi part É—inta, amma a ranta ta gudurta zata daka sammakon ganin wannan babyn, dan ba zata bari kanta ya kulle ba.
Sallama suka yi, Momma ta wuce izuwa wajen love ɗinta, Aunty MieMie ta wuce wajen nata flowern. My people's akwai cakwakiya fa, ni dai komai ta ɗauki zafi ina da Maltina mai sanyi, dan haka kowa ya samo Maltinars mai sanyi ta yadda idan kansa ta ɗauki zafi ƙwaƙwalwa ta ɗauki caji sai ya ɗan korata ko ya kuka ce?.
===========================🔥
••••••••••••••BLACK WORLD•••••••••••🔥
9:30 pm.
Tsaye Sweetie take a gaban mirror na room ɗin Ronnie, ta fito daga wanka, wasu irin kyawawan kayan barci mai nitsar da tinani ne a jikinta, shi ya saya mata su ɗazun da ya je fada ya ga yayansa sai ya wuce super market ya yi mata sayayyan abubuwan da zata rinƙa tsantsara kwalliya.
My people's fitowar Black Tiger fada ya yi bala'in tada tarzoma, ya jijjiga zuƙatan mata da mazan Black world.
Ba matan ba ba mazan ba dik wanda ya gansa sai da ya haÉ—iyi yawu, jama'a dayawa sun mutu a kansa, sai a yanzu Æ´an'matan Black world suka fahimci ashe haukar banza suke yi da suke mutuwa a kan kyan Ronnie, ashe ga uban Ronnie a kyau, sai dai kowacce ta gani a banza, infact tsoronsa ma ya hana dik mutanen birnin kallansa sau biyu.
Dik wadda ta kalli face ɗinsa na farko bata sake ɗagawa ta kalli na biyu, dan ba zasu iya ba, tamkar mutuwarsu haka suke jinsa, yana razana zuƙata, tun basu gansa ba ya kasance tashin hankalinsu, yanzu kuwa ganinsa ya fi jinsa ashe. Ga shegen kyau amma ba halin ganin kyan a ji daɗi......😥💔
Jama'an birnin nan babu wanda bai ziyarci cikin empeir É—insa ba a yau, dik dan ganinsa, sai dai fa akwai dayawan mutane da suka suma a kallonsa na farko, dama in baku manta ba babansa ya faÉ—a mashi babu wanda zai iya kallan face É—insa kawai ya sake É—aga idanu ya kalla, iya face É—insa kawai ba kwayar idanunsa ba.
Wanda zasu kallesa a kallon farko basu suma bama sai masu karfin zuciya, masu raunin zuciya nan take zasu sume, kuma haka ne, jama'a dayawa sun suma saboda raunin zuciya, masu juriya kaÉ—an ne. Gaskiya a gabaÉ—aya faÉ—in birnin Black world ko rabin mai karfin halin Sweetie ba za'a iya samu ba, domin kuwa ita kaÉ—ai ce ta iya kallan kwayar idanunsa kuma ta zauna lafiya. Ni kam anya baban Black Tiger bai tsafe face É—in É—an nan nasa ba kuwa? Kowa baya iya kallansa saboda bala'in tsoronsa da suke ji!.
Master Devil dik wannan tauri da bakar zuciyar nan tasa ya ƙasa iya kallan face ɗin Black Tiger sai biyu, tin da ya kallah sau ɗaya ya yi ƙasa da kai bai sake ɗagowa ba, haka ma fa wai dan namijin gaske shi ɗin.
Abin haushin kuma dik wanda ya ɗaura idanunsa a kan face ɗinsa to fa da wannan kallo ɗayan face ɗin take zama mashi a ransa babu mantuwa, dik birnin fuskarsa ya kama zuƙatansu, tinanin kyansa ne kawai a cikin ransu. Ga shi da bala'in kwarjini da farinjini, idanunsa kamar na riƙaƙƙen ɗan love, ga su kaifafan gaske, akwai sirrika masu tarin yawa a kwayar idanunsa wanda ba zai iya bari a haɗa ido da shi ba.
In short shigarsa fada ya wuci tinanin mai tinani, abin ya yi matukar tashin kan jama'ar birnin Black world, sai da hasken fatar Ronnie ta É—an dishashe lokacin da ya zo kusa da yayan nasa, hasken wata mai dishashe hasken taurari..
Kuɗi ta ci ubanta a wajen bayyanarsa a fadarsa, anyi tsare tsare da zuba sabbin abubuwa, motocin da aka zubo kawai sun kai kuɗin budget na wata ƙasar, dukiya dai ta zube ƙasa ta yi mubaya'a matuƙa.
Kunsan yanzu arzikin Black Tiger ya ci uban na da, yanzu suna da arzikin red gold a karkashin kasarsu, kunga kuwa ai abin sai wanda ya gani.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥
Floris tana zaune saman bed ɗin Ronnie, Allah sarki, Ronnie ya je ya rarraso kayarsa, sun shirya yanzu. Sweetie tana ƙoƙarin gyara gashin kanta, Floris tana daga zaune a bakin bed tana yi mata bayanin yadda zata gyara da kanta, ita ta ce a koya mata ta yi da kanta ba sai ta rinƙa jira ana yi mata ba.
Sai santin kyanta da kyan gashinta Floris take yi, ba shakka kayan barcin sun zauna a jikinta, bakara mun kyau ta yi masu ba, yanayin idanun Sweetie idan ta kalleka sai ka ji tsikar jikinka ya mimmike, shiyasa fa Kamran baya yarda ya kalli cikin idanunsu ita da Pretty.
Ta cikin mirror gabanta fararen idanun nata suka walwalo mata jarumin nasu tsaye a bakin kofa, sam basu ji shigowarsa ba, a yanayin tsarin kofarsa irin na yayansa ne, zaka iya saitawa kofar sillent, idan ka shigar mata da sillent ko ka buɗe ba za'a san ka buɗe ba, saboda ba zata yi kara komai ƙanƙantarta ba.