Sashe 239
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Banza da ita Hoorain ya yi ya cigaba da tafiyarsa, zuciyarsa tamkar zata yi bindiga shi ma.
"My Hero". Ta ambata cikin wani irin murya mai matuƙar raunin da komai taurin zuciyarka sai ka ji ta ratsaka, shi kansa Smart wani irin tausayinta ne ya kama shi sosai, hakan yasa ya fita daga side na camerar tasu ya shiga massage na wayarsa, dama da phone ɗinsa ya yi connected na cameras ɗin.
Cak ya dakata da tafiyar da yake yi jin sunansa da ta kira. Saukowa kasan bed ɗin ta yi, ta tsaya a wajen, cikin rawar murya ta ce. "Dama akwai ranar da zata zo kana raye ina kuka ka nuna baka san ina yi ba? Dama dik alkawarin da ka mun ba gaske bane? Dama wasa kawai kake yi mun? In kuwa haka ne meyasa ka bari na kamu da sanka har haka? Meyasa ka cutar da zuciyar da bata san komai ba face kaunarka? Meyasa a dik duniya ni kaɗai ka zaɓi ka cutar? Menayi maka my Hero? Wannan shi ne sakamakon son da na nuna maka kenan? Abin da zaka saka mun da shi..............". Kasa ƙarisa maganar ta yi saboda wani irin kululun bakinciki da ya toshe maƙoshinta, cikin wani irin tari mai sauti ta fara ƙoƙarin cigaba da maganarta, sai dai ina, ta gagara yin hakan, sam sam voice ɗinta yaki fita, hannu tasa ta dafe saitin wuyarta tana cigaba da tari mai sauti wanda sai da ta sanya shi juyowa babu shiri.
A dai'dai wannan lokacin wayarsa ta yi kasa alamar shigowar sako. Hannu yasa cikin aljihunsa ya ciro wayar, ganin message na Smart da ya yi saving numbersa da babban yaya ne yasa ya yi gaggawar buÉ—e sakon.
"Ka rarrasheta kawai tin da ta rigada ta ganeka, but kada ka yi crossing line dana ja maka!". Smart ba zai iya jure ganin ta a irin wannan hali ba, shiyasa ya ce ya rarrasheta kawai!.
Shi ne abin da saƙon ya ƙuntsa, wani irin dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, dama ko Smart bai yi mashi massage ba, ba zai taɓa tafiya ya kyaleta a wannan hali da take a ciki ba, dama dole zai tsaya ya rarrasheta, dan zuciyarsa ba zata iya jura ba, yanzu ma da kyar ya danne. Tin da yake a rayuwarsa bai taɓa danne wani abu mai tsananin azaba ba irin wannan tashin hankali da ta shiga! Idanunsa sun kaɗa sun yi jajir kamar wuta!.
Cikin natsuwa ya taka ya nufi in da take, mayar da wayarsa a cikin aljihunsa ya yi, a gabanta ya tsaya tare da yin ƙasa da kai, cikin natsuwa ya ce. "Am so so sorry Hoonaira, ba zan sake kwantanta makamancin hakan a gareki ba, dan Allah stop all this, please kin ji?". Ya kai karshen maganar tare da sanya hannunsa ya riko nata dake wuyarta tana tari. Kara jaddada mata da tuba yake yi ya yi. Ina ai babu bakin magana, ta rigada ta kure maganarta, yanzu idan ta buɗe baki zata iya haɗiyar zuciya!.
Ganin hakan yasa ya saki hannun nata tare da nufer dispenser ya ɗebo mata ruwa mai sanyi sosai a cikin cup, sannan ya dawo in da take a tsaye. Miƙe mata ruwan ya yi a kan ta sha, sam baya son taɓa jikinta saboda yasan ba matarsa bace, shiyasa yake yin ɗan nesa nesa da ita. Karɓar ruwan ta kawo hannunta zata yi, sai dai ina, kakkarwa sosai hannunta yake yi wanda yasan ba zata iya rike cup ɗin ba, hakan yasa ya matsa dap da ita tare da sanya mata cup ɗin a baki a kan ta sha!.
A hankali ta fara karɓar ruwan tana sauke wani irin ajiyar zuciya mai ɗauke da sirrika dayawan da take buƙatar lokacinsa domin buɗe mashi waɗan nan sirrika. Lokacin guda Smart ya ji soyayyarsu ya yi matuƙar birgesa, take ya ji gabaɗaya jikinsa ta motsa, har ɗan lumshe idanunsa ya yi irin abin ta shigesa yadda yakamata ɗin nan.
Tana gama shan ruwan ta faɗo saman massive chest ɗinsa tare da rushe mashi da wani sabon kukan. Ai ɗauke wuta ya yi na wasu ƴan sakanni, lokaci guda ya jisa a duniyar mercury, ƙasa motsawa ya yi bare ya rabata da jikinsa, wani irin azabbabben shock ya ji tin daga tsakiyar kansa har izuwa tafun kafarsa, uhm abin ba'a magana.
"Why? Why zaka mun haka? Wani laifi na yi da na cancanci irin wannan hukunci? Meyasa? Meyasa?". Daddaɗar muryarta ne ya daki dodan kunnensa yasa ya farfaɗo daga duniyar tinanin da ya afaka. Ta yi maganar kuma tana riko rigarsa wajen massive chest ɗinsa. Kasa magana ya yi, sai dai ya kai hannunsa ya riƙo hannunta dake a saman kirjin nasa, gam ya damke hannun nata tamkar wani ya ce zai kwace mashi ita! Shiru dai bai iya yin magana ba!!.
Lokaci guda Smart ya ji sa a duniyar samar iska, juyo da kallonsa a kan Pretty dake kwance tana kuka ya yi, shaukin soyayyar su Auta ya ɗebesa har bai san lokacin da ya janyota jikinsa ba, wai shi ma zai yi irin na Hoorain ya rarrasheta, sai ya shiga ce mata. "Ya isa haka, ki yi shiru." Daga haka bai san me zai sake cewa a gaban ba, sai ya yi shiru yana kallan face ɗinta, cigaba da kukanta ta yi tana shessheƙa. A ransa ya ce ko kukan ma take yi kara kyau take yi, tamkar ita ta yi kanta. Ya kai karshen zancen zucin nasa tare da kai hannunsa ya shafi lallausan lips ɗinsa da suka tura pink sosai saboda kukan, sai wani ɓari suke yi tamkar mai jin sanyi, hancinta ya yi jajir, kazalika kumatunta ma ya yi jajir.
Ɗan jan dogon numfashi ya yi tare da saukewa a hankali kafin yasa hannu ya ɗan shafi lallausan kumatunta!. Cigaba ta yi da kukanta tamkar bata san yanayi ba, haka ya bi ya rinƙa tattaɓara har lokacin da barci ya ɗauketa a jikinsa, ajiyar zuciya ya sauke a fili ya ce dai gobe zaki yi azumi dik rigimarki!.
Shi kuwa Hoorain yana san ya yi mata rarrashi mai kyau, amma yana jin tsoro saboda da kunnuwansa kuma da idanunsa ya gani kuma ya shaida ita matar Abdussalam ne, dan haka sai ya rabata da jikinsa ba dan ya so ba, ya rarrasheta tare da ce mata ta zauna kada ta sake fita yana zuwa. Yana fita Smart ya yi mashi sakon a kan ya shirya kayansa yau zai dawo kingdom of power, saboda Auta ta rigada ta ganesa, kada azo a samu matsala, kar su jiƙa mashi aiki ba tare da ya gama bincikensa ba, su yi abin kunya, ai kunga da kunya idan bincike ya bada cewa yaya da kanwa ce su ɗin, so dole ya rabasu.
Sosai Hoorain ya ji zafin hakan, amma bashi da zaɓi, dole ya bi maganar babban yaya idan yana son cigaba da kasancewa cikin farinciki. Dole ya haɗa kayansa a ranar ya koma kingdom of power, ita kuma Auta Smart ya sanar da ita ta yi hakuri Hoorain zai dawo gareta nan da ɗan lokaci, ta kasance cikin farinciki, kuma ya basu dama su rinƙa yin waya da juna.
Uhm lokacin da Hoorain ya dira a kingdom of power babu wanda bai girgiza ba, musamman ma King da shi ya gama saddakarwa Hoorain ya mutu, ya ji zafin cetan ransa da Smart ya yi, hakan yasa ransa ya ɓaci matuƙa da har ya fusata ya ce Smart ya wuce ya koma Paris, shi kuma Smart ya ce sai ya gama abin da ya kawosa, dama shi bai zo zama a kingdom ɗin ba, dan haka idan ya kammala dole zai koma in da ya fito, dan a can ya fi wayo.
A wannan dare dai King da uncle Abbas game da Akka suka yi zaman meeting su uku wanda babu uncle Jahiz a ciki, a nan ne Akka ta ce. "Idan muka aura mashi Sareena ina da yakinin zata iya mantar da shi dik wannan bincike da yake son yi, kuma ina da tabbacin zata iya sauya shi ta yadda zai dawo yana jin maganarmu".
Uncle Abbas ne ya karɓi zancen da cewa. "Ina fatan hakan ya kasance, in ba haka ba tabbas zamu shiga bala'in da gara mutuwa a kanta, zai zama dik abin da muka yi a baya ya tashi a banza".......... Shi dai King ya yi ƙasa da kansa bai iya sake cewa komai ba! Kun san wani irin zulumi King yake a ciki? Batu ne a kan Hoorain! Kun san da cewa su Akka basu san alaƙar dake a tsakaninsa da matar commander ba? Shi ne tashin hankalinsa na biyu bayan batu kan Ramish, yana tsoron gaskiya ta bayyana, mutumcinsa zata zube, kuma ai yanzu ya tuba.
Su Akka kuma suna cikin zulumi ne a kan batun Ramish, suna tsoron Smart ya bankaÉ—o gaskiya, dan dikkansu abin ya shafa!! Shi ne fa suke san aura mashi Sareena wai dan su rufe mashi baki..... KAI SMART ÆŠAN DUNIYA NE, YA HANA SU AKKA SAKAT YA TAFI YANA SOYAYYARSA DA PRETTY!! WATO DIK SUN SAN KOMAI DAKE FARUWA! UHM AKWAI KALLO A GABA WLH!.
Ganin King ya yi shiru yasa Akka ta ce. "Zuhair lafiya kuwa?". A hanzarce ya girgiza mata kai alamar babu komai, shiru suka zuba mashi idanun suna kallonsa, da yake sun san halin da suke a ciki sai suka ce kila shi ma fargabar abin da Smart zai iya tonowa ne yasaka shi a cikin damuwa, hakan yasa suka hau rarrashinsa suka tausansa tare da cewa kada ya damu da Smart ya auri Sareena komai zai canza, ita Sareena tana jin maganarsu, dan haka zata zama wadda Smart yake jin maganarta In Sha Allah!.... My people's kuna ganin haƙarsu zai cinwa ruwa kuwa? Anya zasu iya sanya Sareena ta zama wacce Smart yake jin maganarta kuwa? Muje dai zuwa.
Haka suka yi wannan zaman meeting suka tashi ba tare da kwakkwarar mafita ba, da alama uncle Jahiz bai san me yake faruwa bane yasa babu shi a wannan zama.