Sashe 215
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
56
"To bari dai in rabaki da kunyar mu gani ko za'a bani soyayya yadda yakamata". Ya kai karshen maganar tare da sanya hannunsa ya zame hannunta da ta rufe fuska. Cikin salo ya fara bata hot kiss na good morning. Sake jiki ta yi ta fara taya shi. Nan suka shiga aikin da suka saba, har tea ɗin ya huce ba tare da ya sha ba, yau ya samu abin da ya fi tea, sai ya rinƙa juyata san ransa!. Ammo dai tana ɗaki abinta, ya zo ya tare masu a gida!!.......😅
🔥🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥🔥
A hankali ta fara takawa tana yin baya baya, so take ta gudu ta fita daga room É—in, ya tashi kanta, tsantsar kyansa da kyan jikinsa yasa ma ta iya shagala da kallonsa, idan ba haka ba idanunta sai su makance.
Dik in ta yi taku É—aya shi ma sai ya matsota, sai dai ita bata ganin yana matsowa, saboda ya É—auke mata hankali, idan kuka kalli idanunsa wlh ko kaki ko kaso sai ka shagala da kallonsu. Ta kai bakin kofar ba tare da ta san ta isa wajen ba, ji ta yi ta tafi baya baya gabaÉ—aya, saboda bata san ta kai karshe sai fita ba. GabaÉ—aya zata faÉ—i ta rintse idanunta gam ta saddakar kasa zata faÉ—i, sai ji ta yi ta faÉ—a saman lion chest É—insa ya tallabota da hannunsa É—aya. ÆŠan tsuke fuska ta yi haÉ—e da É—an matse É—an bakinta. A hankali ta waro idanunta waje tana É—an matsesu.
Subhanallah ai mutuwar tsaye ta yi tana kallon cikin idanunsa, ga shi a kurkusa da ita!! Wow, shi ne kawai abin da zuciyarta take iya furtawa, a gaskiya Black Tiger karshe ne, madarar kyau babu sirki. Shagala suka yi da kallan juna, ya kafeta da ido kamar mai karantar wani abin a saman face É—inta. Almost five minutes suna a haka kafin ta É—an motsa kaÉ—an, hakan yasa ya É—an sauke ajiyar zuciya. Kamar wanda ya yi mata wani abin take ta lumshe idanunta tamkar wadda barci ya É—auke, hakan yasa eyelashes É—inta suka kara fitowa sosai, tsantsar kyanta ya kara bayyana. A wani irin slow ya dawo da kallonsa saman wuyarta da ya cika da tsokan guru, hankalinta a kwance ta murmure, wuyar nan nata ya kara tsantsar kyau, ko kaÉ—an tin da ya fara kallanta bai kyafta ido ba, kamar ba mutum ba, kun san ko yaya ka É—an kalli abu zaka kyafa ido, to amma shi ina bai kyafta ba.
Hannunsa É—aya ya É—ago ya É—aura a saman wuyarta, kamar mai yin wani abin ya zana mata layi a wuyar, nan take wani irin haÉ—aÉ—É—en diamond chain mai bala'in kyalli ya bayyana a wuyar tata dai'dai yadda ya zana layin.
Wow ni kai'na sai da na furta hakan, wlh wuyarta yadda kuka san ka zauna ka ɓata lokacinka mai tsawo kana kallo, tsantsar kyan wuyar ne ya bayyana, ga wani irin kyalli da sarkar yake yi ya yi bala'in kara haskakata.
Ɗan karkata kansa kaɗan ya yi kamar mai leƙa wani abin, fuskar nan tamau kamar hadari, cigaba da kallanta ya yi, ita kuwa tin da ta lumshe idanu bata sake buɗewa ba, dik yadda aka yi akwai abin da ya yi mata. Slowly ya dawo da kallonsa a saman kirjinta da suka ɓulɓul da su, ɗan ɗauke wuta kaɗan ya yi. Hannun nasa ya ɗaura a saman face ɗinta yana mai da kallansa wajen, nan take wani haɗaɗɗen make up ya bayyana a face ɗin nata. Wani irin fitinannen kyau ta kara, tamkar ba ita ba. Sake karkata kansa kaɗan ya yi, kamar irin yana duba ta yi ko bata yi ba haka?!. Zuba mata ido sosai ya yi, ya ɗauki a kallah good 10 mins yana kallanta.
Magic eyes ɗinsa ya juya, nan take gashin kanta ya yi wani irin tsantsaruwa, ya sha gyara yana wani irin kyalli, dama abin dake ɗaukar hankalinsa kenan kalar gashin nata yadda yake wani kyalli, kun san abu golden white da ɗaukar hankali, wani irin ɗaure gashin nata da ya yi tin da nike ban taɓa ganin irin wannan style ɗin ba, take wasu kyawawan furanni suka bayyana a saman gashin nata, wani irin kyalli pil da ya ɗaure mata gashin yake yi, dik yadda aka yi diamond ne shi ma. Take kyanta ya kara fitowa sosai. Dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, nan take idanunsa suka rikiɗa suka koma ainahin kalarsu.
Yatsansa manuniya ya ɗaura a saman face ɗinta, ɗan guntun gashin da ya bar mata a gaban goshinta ya sanya yatsar ya ɗan kawar da shi gefe yana ɗan kara karkata kansa, da alama tabbatar da kyanta a ransa yake yi. Kamar mai yi mata zane a fuska haka ya gangaro da yatsar tasa ta gefen kyakkyawan siririn sagenta har zuwa haɓarta, kasa ya cigaba da yi da yatsar tasa har izuwa wuyarta, ɗan kaɗan chain ɗin dake wuyar tata ya yi da yatsar tasa kamar mai kaɗa jita, sai kuma ya wuce chain ɗin izuwa saman tudun tula tulanta. A karo na biyu ya sake ɗan ɗauke wuta tin kan hannunsa ya isa wajen! Haka ya ja mata layi har tsakiyar tula tulanta dikka biyu, sannan ya cire hannunsa tare da ɗan canza idanunsa kaɗan kamar yana yi mata magic.
Slowly idanunta suka É—an fara rawa alamar tana san buÉ—esu, har lokacin bai kyafta idanunsa ba.......... Har ya É—an ban tsoro na rashin kyafta idanun!!
A hankali ta waro idanun nata, kai tsaye sai saman face ɗinsa. Motsa kyawawan lips ɗinta ta yi wajen furta. "Big bro kai karshe ne wajen kyau". Ta faɗa tare da sakin wannan ƙayataccen murmushi nata wanda ko daga nesa ta yi yana ratsa zuciyarsa bare a kurkusa da shi. Wlh sai da zuciyarsa ta amsa lokacin da ta saki wannan murmushi. Sai dai daga yadda yake bai motsa ba bare a sa ran zai yi magana, kamar an datse lips ɗinsa ma.
Hannunta ta ɗaura a saman shoulder ɗinsa, ta dafa shi ta miƙe daga saman kirjin nasa, dama yanayin kwanciyar da ta yi ya ɗallabota ne. Kallansa ta yi ido cikin ido, ƴan kafafunta ta ɗago tare da matsar da face ɗinta dab da shi. Hannu ta ɗaura a saman lallausan kumatunsa kafin ta ce. "Handsome!". Ta faɗa tare da sanya yatsarta a daidai in da mazaunin dimples suke. "Nice dimples, sai dai babu smile bare kyan dimples ɗin su karu". Ta faɗa tare da gangaro da yatsar tata izuwa kusa da lip ɗinsa. "Sexy roman lips!". Ta kai karshen maganar tare da kara ɗaga kafafunta sosai, unexpected ya ji saukar sumbata a kumatun nasa.
Ai a lokacin bai san time da ya lumshe idanunsa ba, ba da yaki ko kyaftawa ba? To yanzu lumshe su ma ya yi. Lausasan lips ɗinta sun yi matuƙar tasiri a ransa. Tana sumbatarsa ta juya ta nufi waje tana wani irin taku wanda dik in ta taka sai gabaɗaya ilahirin jikinta ya motsa a hankali, ga yanayin uniform ɗin nata, sam bata san ya sanya mata chain and make up ba.
Binta da wani irin kallo wanda dik bala'inka ba zaka iya fassara wani irin kallo bane ya yi. Har ta kurewa ganinsa ya kasa zare kallonsa daga kanta, kuma bai ce uppan ba, ko motsawa daga in da yake ma bai yi ba!.
Sai da ta wuce ya sauke nannauyar ajiyar zuciya, lumshe idanun ya yi tare da sake warosu, juyawa ya yi ya cigaba da abin da yake yi zuciyarsa cike da tinani wanda ni dai ban gane wani irin tinani bane...............🥱
Zuciyar Big bro kamar dutse take, dik bakinka baka isa ka tsaga cikinta kaga me yake tinawa ko me yake ciki ba, dole ka hakura sai ya fito da ita fili ka gani!!
Da alama Big bro yau ya ga wani sabon al'amari daga Sweetie, to ni dai ba ruwana ato!!.
Ita kuwa tana fita ta tsaya a bakin kofar bedroom ɗin nasa, Astagfirullah ta shiga nanatawa sama da kafa 100 kafin ta nufi ƙasa zuciyarta cike da tinanin abin da take yi!!. Parlour ta sauko, tana sauka suka ci karo da Ronnie da ya nufo sama zai sake komawa bedroom na yayan nasa ya sake dubata. Yana ganinta ya nufeta da sauri yana sauke ajiyar zuciya!.
"Lovely sis ina kika shiga?". A ruÉ—e ya faÉ—i maganar. Kin kallonsa ta yi, ta É—aure fuska kafin ta ce. "Ba ko'ina mu je ka yi dropping É—ina a school". Tana kai karshen maganar ta nufi in da jacket É—inta and school bag É—inta yake. Da sauri ya bi bayanta, dik wahalar da ya sha wajen nemanta sai ta zo ta wani wucesa tana wani ciccin magani?.
Jacket ɗinta mai kama da boyfriend Jacket ta ɗauko tare da sanyawa. Tana ƙoƙarin zuge zip ɗinsa sama sai taga wani haɗaɗɗen chain a wuyanta, a hanzarce ta kai kallanta da kyau kansa. Dai'dai lokacin Ronnie ya kariso wajen yana faɗin. "I forgive you lovely sis, and why kike ɓata rai? Ko dai kun haɗu da Big bro ne ya ɓata maki rai...........". Bai ƙarisa maganar ba sakamakon sauka da idnaunsa ya yi a kan chain dake wuyarta. Ɗan zaro idanu ya yi yana faɗin. "Wow, kinga kyansa kuwa? Kinga yadda ya yi maki kyau kuwa?. Nasan Big bro ne ya baki! Amma waye ya yi maki wannan haɗaɗɗen make up ɗin da har kika fito tamkar Queen of the world?". Cike da tsantsar kaunarta ya yi maganar!.