Sashe 14
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sautuka. Akwai sautin iska mai ban tsoro, kuka na dabba mara ganuwa, da muryoyin mata suna magana a hankali kamar suna yin tsafi.
Halittun Ban Tsoro. Akwai dodanni da halittun matsafa masu kama da inuwa suna yawo a wajen.
Daga cikin wani keɓaɓɓen ɗaki dake gefe wanna murya take fitowa, sai faɗi ake yi autan ruhohi ya bayyana, lokacin girgiza duniya ta yi.
Ɗaki ne mai cike da ababen al'ajabi da ban tsoro, sai dai akwai tarin takardun tsafi cike a cikin ɗakin, wasu irin dogayen mutane ne su goma tsaye a cikin ɗakin saman stage, dikkansu suna cikin shigar wani irin dogayen kaya har yana jan kasa launin ruwan zuma, sai suka ɗaura fara kal a sama, gashin kansu ya kasance white hair ne, ga shi sun saki gashi dogo har bayansu, dikkansu riƙe suke da litattafan tsafinsu, ga dikkan alamu su ne manya manyan malaman duniyar shaiɗanu.
Wani irin mutun mutumi na wata mata dake a cikin É—akin sai ya tashi hankalin dik wanda ya É—aura idanunsa a kanta, macece tsirara aka ginata, ga wani sanda wanda daga gani zaka san na tsafi ne wanda aka zira mata shi daga gabanta har ya fito ta bakinta, dik yadda aka yi ta haka suke aiwatar da tsafe tsafensu, shiyasa suka bar alama a wannan waje.
Burin waɗan nan azzaluman su cure duniya ta zama abu guda, ya zamana babu wata ƙasa ko gari, dik a zama abu guda ne, su ruguje ɗakin kaba dake kasar Makka su gina fadarsu a wajen, ya zamana gabaɗaya duniya shugaban kasa kuda ɗaya ne wato su kenan, sun shafe tsawon lokaci suna yin wanna shirye shiryen ta hanyar tsaface tsaface dan samun karfin iko.. KOWA DAI BURINSA MULKI, WAI SHIN BASU SAN AKWAI MUTUWA BANE? BURINSU SU MULKI DUNIYA KAMAR SU SUKA HALICCI DUNIYAR?.
Bacewar Black Tiger daga cikinsu ya dakatar da su da yin dik wani shirye shiryen da su ke yi domin nufar É—akin kaba. My people's kun gane cewa ikirarin Black Tiger na mallake duniya a jikinsa abin yake ko?.
Mahaifin Black Tiger shi ne shugaban malamai ko in ce bokayen DUNIYAR SHAIÆŠANU, yanzu da kuka gansu su goma a wanna É—aki to mahaifinsa shi ne sarkinsu, shi ne shugabansu, shi ne kuma cikon na sha É—ayansu, shi ne mai faÉ—a aji, rana É—aya ya É—auki Black Tiger suka bar DUNIYAR SHAIÆŠANU, ya je ya sari daji ya kafa birnin BLACK WORLD, ko me dalilinsa na yin hakan?. Kada ku manta fa shi ne sarki a wanna daula, amma ya gudu ya bar wajen, to me dalili?.
Burin DUNIYAR SHAIƊANU shi ne su fara ruguje musulunci a idon duniya, burinsu su shafe babin addinin musulunci, su ruguje ɗakin kaba, su gina fadar mulkinsu a filin na ɗakin kaba, su cure duniya waje guda domin su cigaba da juyata ta yadda zasu samu dama su shafe addinin musulunci da gasken gaske, a yanzu haka sai yaki suke yi da musulunci amma ta karkashin ƙasa, ba zaka gane suna yin hakan ba in ba'a faɗa maka ba, kwantan ɓauna suke yi a yanzu, ta ƙarƙashin ƙasa suke aiwatar da komai.
Suna ta ƙoƙarin kawo rarrabuwar kai a cikin musulmi, suna ta sanyawa musulmi suna kashe kawunansu, suna ta hasasa gaba a tsakanin musulmi ba tare da musulmai sun gane ba!.
(LABARIN EVIL WORLD WATO DUNIYAR SHAIÆŠANU FA KU KALLE SHI A MATSAYIN LABARIN GASKIYAR ABIN DA YAKE FARUWA A DUNIYA NE, DA KARFI DA YAJI SO AKE YI A YAKI ADDININ MUSULUNCI TA KOWACCE HANYA, DAN HAKA KU TSAYA DA ADDU'A SOSAI, NASAN WASU ZASU GA ABIN KAMAR TATSUNIYA, TO WLH YA WUCI HAKA, YA ZARCE TUNANINKU, KU TSAYA DA ADDU'A KAWAI.)
Su waye ne a DAULAR DUNIYAR SHAIÆŠANU?. Wasu gungun kafurai da yahudawa ne da suka haÉ—a kawunansu, suka cure a wanna waje domin ganin sun cinwa burinsu a kan musulmai da Musulunci, suna da yawa a wajen, shararrun gima giman matsafansu ko in ce bokayensu su ne waÉ—an nan mutum 11 É—in, sannan suna da Jiga jigan TITANS waÉ—an da suka zarce tunaninku a horarwa.
Kusan da tsafi suka yi amfani wajen haɓaka waɗan nan TITANS ɗin, burinsu a nan shi ne idan suka ci addinin musulunci da yaki ta karkashin kasa sosai, idan ya rage masu saura kaɗan, sai waɗan nan TITANS ɗin su karisa yakin su je su ruguje masu ɗakin gaba, tsawon lokaci suka ɗauka suna bawa waɗan nan TITANS ɗin horo na ban mamaki, burinsu shi ne bayyanar TITANS a duniya ya girgiza kowa, ya zamana babu wani makami da zai iya yaƙarsu, sannan babu wani ɗan adam da zai iya tinkararsu, ganinsu kawai yasa hantar duniya ta kaɗa...... Tashin hankali.
Ƴaƴan mutane suke satowa su mayar da su TITANS dan gudanar da wannan aiki, a kallah yanzu suna da TITANS mugaye masu zuƙatan shaiɗanu sun kai TITANS 10000, kuma har yanzu ba su daina sato wasu yaran ba.
Su waye TITANS? Wasu irin karfafa jaruman da suka jiku da horo ne, wuƙa ko bullet baya iya huda fatar jikinsu, tamkar ba mutane ba haka suke, suna da tsawo da faɗi sosai, sun zarce tunanin dik yadda kuke tunani!!. Da su za'ayi amfani wajen ruguje ɗakin kaba ɗakin Allah.
Ya Ubangiji ka kare musulmi da musulunci a dik in da suke, kada ku kalli wanna a iya labari kawai, ku dai ku yi addu'a kawai, Allah ya cigaba da É—aukaka musulunci!!.
======================🕊ï¸
Ganin ya yi shiru kaman mai sauraran wani abin ne yasa Sweetie ta lallaɓa a sace ta bar parlon, bai ankara da ita ba, ta gudu izuwa sama.
Shi kuwa ya tsunduma a kogin tunanin waÉ—an nan zantuka da ya jiyo ne, yana kuma tariyo zantukan babansa.
Amma ku me kuke tunanin yasa mahaifin Black Tiger ya bar DUNIYAR SHAIÆŠANU? bayan kuma shi ne shugabansu a wajen?.
Ya ɗan jima a haka kafin ya juyo da magic eyes ɗinsa, sannan Black heart ɗinsa ta matso kusa. Kudurtawa ya yi a ransa in dai haka ne to tabbas sai ya riga Duniyar shaiɗanu mallakar kambun mulkar duniya, dole ya tashi tsaye, dan ba zai taɓa yarda su rigasa ba, bai san cewa shi ne makullin mulkar duniyar da suke shirin yi ɗin ba, dan kuwa in dai baya Duniyar shaiɗanu to tabbas da wuya su iya isar da wanna aiki da suka ɗauko.... Hmmm akwai tashin hankali fa matuƙa.
A cikin zuciyarsa ya furta cewa. Lokacin bayyanarsa ga duniya ya yi, lokacin kara tsananta horar da warriors É—insa ya yi, lokacin farautar Spender ta kowacce hali ya yi, dole ya mulki duniya cikin kankanin lokaci, dan haka dole ya shiga fadar birnin Black world dan fara gudanar da mulkinsa........... Sweetie ta zame mashi silar abubuwa da dama a É—an zuwanta birnin, dalilinta yanzu zai bayyana kansa wa birnin Black world.
To wai ina Spender É—in yake? Tayaya zai samo shi? Dan dai kunga dik wahalar da ya bawa Sweetie ta ki gaya mashi in da Spender yake, ya zai yi kenan?.
Æacewa ya yi daga in da yake tsaye, bai bayyana a ko'ina ba sai a katafaren fadar birnin Black world.
Fadar sarki tana da kyan gani mai matukar birgewa. Daga waje, an gina ta da duwatsu masu daraja da aka kawata da zinari da lu'ulu'u. Babban kofar shiga tana da girma fiye da yadda mutum zai iya hangowa, kuma an kawata ta da hotunan zaki da bakar damisa, wanda ke nuna ƙarfin iko da jarumta.
A cikin fadar, daki-daki za ku ga hasken fitilu masu daraja da aka yi da lu’ulu’u na musamman suna haskaka ko'ina. Rufi kuwa an kawata shi da zane mai launuka masu kama da taurarin dare, wanda ke nuna darajar sarauta.
Kujerar Sarauta
A tsakiyar fadar, kujerar sarautar mai martaba take tsaye tamkar zuciyar duniya. An yi ta da zinari mai tsabta, tare da kawata ta da dutse mai daraja na lu'ulu'u da furannin jade. Kafafun kujerar sun kasance kamar zaki da suka yi alamar girmamawa ga sarki, kuma kujerar tana haskawa tamkar rana saboda yawan kayan ado na zinariya da azurfa da aka yi mata, sai dai ta saman kayin kujerar kan bakar damusa ce, sannan ta bayan kujerar gabaɗaya kaifafan kifiyoyi ne da aka yi su da zallar gold, darajar wanna kujera ta wuci tunaninku, a kaf tarihi ba'a taɓa yin kujera mai tsada da kyanta ba.
Zauren Masarauta
Fadarsa tana da manyan ginshiƙai da aka kawata da rubuce-rubucen hikima cikin harsuna daban-daban. Kowane bangare na fadar yana cike da hotuna masu ban sha'awa na yaƙe-yaƙe da nasarorin da suka bayyana tarihin sarautar. Idan baku manta ba na gaya maku sun sha gwabza yaki wajen durkusar da dik wasu masarautu da suka fisu karfin iko sabdoa zalunci, to hotunan yakin ne na nasarorinsu a manne a bangon!.
Tsarin Sarauta
An ware wani sashe na musamman ga makullai na zinariya, inda ake adana takardun mulki, kayan alatu, da RAWANIN ZALINCI da sarki ke amfani da su. Kamar yadda aka saba, masu gadi sanye da kayan mayaƙa suna tsaye kowane lokaci suna tabbatar da tsaron fadar.
Sam warrios dake gadin fada basu ga giftawar kowa ba a wajen, da magic ya yi amfani wajen shigewa ciki ta babbar kofar shiga.
A tsakiyar fadar ya tsaya, babu kowa a cikinta, ko'ina a share fes yana kyalli, ɗan jujjuya idanunsa ya fara yi yana bin dik wata kusurwa lunguna da saƙuna da kallo.
A kan dangerous kujerar mulkin ya tsayar da kallonsa. Gizo idanunsa suka fara yi mashi na lokacin da mahaifinsa yake zama a saman wanna kujera, hango babansa yake yi yana sanye da wannan the most powerful CROWN OF INJUSTICE É—in a kansa yana jawabi.
Ba zai taɓa manta lokacin da wani bawa ya yi laifi aka kawosa gaban sarki mahaifinsa ba, yana zaune a gaban Tv a room ɗinsa yana ganin yadda babansa yake wanzar da mulki, dan baban nasa yasan shi zai gajesa, dan haka sai ya sanya yana ganin dik yadda ake mulki ta Tv, yana kuma koya mashi a zahiri idan ya koma cikin gida, hakan yasa ya iya gudanar da komai cikin tsanaki.