Sashe 195
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Amma Yah Ramish Sharifat fa.........". Yatsarsa ɗaya ya ɗaura a saman lips ɗinta alamar ta yi mashi shiru, wani irin shock ya ji lokacin da ya ji soft lips ɗin nata, sai da tsikar jikinsa suka mimmiƙe, da sauri ya ɗauke hannunsa tare da cewa. "Me kika zo yi a ɗakina ma tukun nan?"....... Shiru ta ɗan yi, dan bata san me zata ce ya kawota ba, bata son yasan ta damu da shi har ya yi zatan ta fara son shi ne, dan ita babu gudu babu ja da baya a maganarta. Jinin Hausa Fulani, magana ɗaya take yi babu sauyi....... My people's mu gaya mata gaskiya ko mu barta duniya ta gaya mata?. Yen yen yen, wai magana ɗaya take yi ƴar ƙaniya, na make bakinta ne maras kunyar karya. Ki zauna nan ga su Sahibatu can suna rububin Ramish kamar su mutu, sai sun kwace shi zaki ga riƙon amana a idonki ƴar ƙaniya.
"Babu amsa ne?. Ko dai kin zo duba ni ne? Kin yi kewata ne?". Cikin É—an zoyala ya yi maganar. Lallausan kallo ta bishi da shi mai narka zuciya kafin ta ce. "Ko É—aya, meyasa zan zo dubaka? Meyasa zan damu da kai? Meyasa zan yi kewarka bayan bani da wata haÉ—i da kai?"........... "Da gaske baki da haÉ—i da ni?". Kai ta gyaÉ—a mashi alamar e bata da haÉ—i da shi.
Rage buɗuwar idanunsa ya yi, ya zamana tamkar mai jin barci, sannan ya juyar da ita ta zamana bayanta ne ke manne da kirjinsa, hannunsa dake saman bayanta ya dawo da shi saman shafaffiyar cikinta, sannan ya rage tsawonsa a in da ya ɗaura kansa a saman shoulder ɗinta, can ƙasa ƙasa a cikin kunnenta ya ce. "I think ba zan rasa baby a nan ba, because I play my game yadda yakamata, kuma irin wannan dogon jinya da kika sha nasan ma dole na ci kwallo". Yana magana yana shafa cikinta.... (Kam bala'i, wato ma kenan Ramish da gangan ya yi wannan aika aikan? Leesharh ta yi gaskiya kenan? Bala'in can, lallai ya kai ɗan duniya na karshe wlh, iye wai ya ci kwallo?.🤔 Yau ga ɗan iska da tsakiyar rana!🤔)
Ai bata san lokacin da a miliyan ta ce. "Wlh babu, kuma ba zai taɓa yiwuwa ba ko a mafarki, ba zan taɓa haifar ɗan shege ba, wlh babu, babu wani cikinka a jikina, ni babu komai". A tsananin rikice take maganar, tana yi tana zaro idanu, ya ɗaga mata hankali ainun, ina zata sanya ranta idan aka ce ciki ya shiga tsakaninsu? Ai kawai tana ga kashe kanta zata yi....... Ba ƙaramin daɗi ya ji ba ganin yadda ta rikice haka, koba komai ta sakar mashi jikinta a jikinsa yadda yakamata, da ta wani takure gabaɗaya baya jin daɗi yadda yakamata. "Kina ganin kamar wasa nike yi ko? To gara ma ki yarda mu yi aure sai mu haifi babynmu a gidanmu na aure na sunnah, idan ba haka ba zaki haifi babyn da zaki ƙasa bashi amsar wanene ubansa kuma ya aka yi kika same shi idan ya titsiyeki". Ya kai karshen maganar yana ɗage mata hijabinta cikin dabara.
"Na shiga uku na, Yah Ramish da gaske kake yi? Dan Allah ina da ciki? Shikenan na shiga uku na, na karya maganar da babana yake faɗa mun kullum, na karya alkawarin da na yi mashi cewa zan kare mutumcina, shikenan yanzu kowa zai san abin da ya faru? Shikenan kowa zai ganni da cikin da bani da amsar ina na same shi idan an tambayeni? Sharifat zata ganni da cikinka? Na shiga uku rayuwata ta kare a banza a wahale tare da rashin madogara!" Ta kai karshen maganar idanunta suna cikowa tab da kwallah, zuciyarta ya karaya matiƙa, ta shiga tashin hankali da fargaba.
Shi kuwa tura hannunsa ya yi cikin rigarta bayan ya ɗage mata hijabin, cigaba ya yi da shafa cikin nata, kamar mai raɗa ya ce. "Ina fatan babyna ya yi kama da ni, dan ma kowa ya san nine ubansa!!". Kam bala'i yau ga tabbatar rashin kunya da bushewar ido wajen Ramish........ Haba ai kara birkice mashi ta yi, jin hannunsa a saman fatar cikinta ya sa ta yi gagawar kwace kanta ta raba jikinta da nasa, tini hawaye sun gama wanke mata fuska, idanunta sun yi jajir, yanzu ta fara tinanin sauyawar da jikinta ya yi a ƴan kwanakin nan, gaskiya da alama gaskiya a zancensa, ciki ne da ita, tana da tabbacin cikin ne ma yasa take damuwa a kansa, shiyasa kenan take kasa iya barci in bata kallesa ba, babynsa kenan yake sanyata dik wannan abin?. Wani irin ihu mai sauti ta zunduma tare da zube gwiwowinta a ƙasa a wajen, sannan ta dafe kanta dake barazanar tarwatse mata, kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro ta saki mai sautin gaske.
Har cikin ransa ya ji kukan nata ya ratsa shi, sai ya ji wani irin tausayinta ya ninku a ransa, tamkar zai faÉ—a mata gaskiyar cewa zolayarta yake yi, amma kuma ya ji dole ya barta a kan hakan dan ta aminta da shi su yi aure su rufawa juna asiri. Tsugunnawa ya yi a kusa da ita, ajiye cup É—in hannunsa a gefensu ya yi sannan ya janyota jikinsa, ya rungumeta sosai tare da fara rarrashinta. Ai ina, taki sauraronsa, sai ma kara tsananta kukan nata da take yi tana faÉ—in ta shiga ukunta. Shiru ya É—an yi yana tinanin me ya dace ya yi mata wanda zai iya shawo kanta cikin gaggawa ta yi shiru su samu su yi magana.
Ya yi iya tinanin da zai yi amma dik ya kasa iya tinano hanyar da zai shawo kanta, saboda shi soyayya ba layinsa bane, bai kware a kanta ba. Zuba mata idanu kawai ya yi yana kallan yadda take kukan, har cikin ransa hakan yake sosa zuciyarsa, ganin fa ba zai iya jurar kukan bane yasa ya yanke shawarar yin abin da yake ganin ita ce mafita a garesa. Wato ya matsa dab da ita, cikin zafa ya haÉ—e bakinsu waje guda domin ya bata hot kiss da zai sanyata haÉ—iye kukan dan dolenta.
Aikuwa ya yi nasara, dan kuwa suman zaune ta yi mashi, ta yi tsit tamkar ruwa ya cinyeta, yau ne ranarta na farko da wani ya fara kissing ɗinta, shi kuwa daga neman hanyar da zai samu ta yi shiru, sai ya zarce da bata zazzafa mai kwance notikan ƙwaƙwalwa. Bai ma san time ɗin da ya miƙe da ita a jikinsa ba, gabaɗaya ya wuce balconynsa da ita bakinsu manne cikin na juna, ita dai ta ƙasa koda motsawa, saman rest chiar ya zauna da ita tare da kara manneta da jikinsa. Sai da ya bata masu zafi san ransa, sannan ya saketa tare da rungumeta yana sauke ajiyar zuciya.
Almost 10 mins suna a haka kafin ya ɗan saussauta rikon da ya yi mata, word in out of control ya shiga yi. "Please Aesh believe that zan dawo maki da dikkan farincikinki da ya gushe, ki yarda mu yi aure, i promised you that ba zan taɓa bari ki yi kunci ba, you will never regret kasancewarmu a ma'aurata, please Aesh trust me"...... Cikin wata iriyar murya tamkar wadda take a buge, kamar bata cikin hayyacinta ta ce. "Yah Ramish zaka aureni ne kawai ba dan kana sona ba, sai dai kana tausayina kuma kana san rufe ɓarnar da ka aikata a gareni, baka san familynka su san cewa ga abin da ya faru, na san halin larabawa sosai, na zauna da su tin ina karama, wlh dan ka rufe ɓarnarka yasa ka aminta zaka aureni, na tabbata baka sona, saboda ko a ƴar aikin gidanku ban kai na zo ba, tsautsayi da rufe maku gaskiya yasa na shigo cikin familynku, masu aikin gidanku dik mutane ne da suka kammala diploma, baku ɗaukar jahilai a masu aiki, amma ni jahila ce da ko secondary ban kammala ba, babu wani ilimi a kai na, amma an rufe maku hakan ta hanyar kirkirar mun takardu na karya wanda ke nuna na yi karatu, bayan ko kusa ko alama ban yi ba, kaga kai ba saa'ata bane, ba zaka taɓa san jahila wadda bata da gata ba, wacce kuma aka ɗauki hayarta domin ta kasheka, ko ka manta ni ɗin na shigo gidanku dan in kasheka ne? Ka mance da cewa na taɓa poisoning ɗinka? Ka manta da cewa na taɓa zama silar da aka harbeka da gun? Ka manta da cewa na yi maka abubuwa dayawa dan ganin ka mutu?". Ta kai karshen maganar tana ruwan hawaye.
Nisawa ya yi kafin ya ce. "Dik nasan da hakan, amma ina san ki san cewa in har zan ki ki saboda wannan dalilin, to tabbas zan ki Bilal, saboda dik abin da yake faruwa da sa hannunsa a ciki dik da bani da cikakkiyar hujja mai karfi sosai a kan hakan, dik hujjojin da nike da su a kansa basu da karfi sosai, amma suna tabbatar mun da yana da sa hannu a ciki, ki sani ni ba dan na rufe abin da na aikata a gareki yasa zan aureki ba, sonki nike yi Aesh". Babbar magana, kenan Ramish yasan da sa hannun Bilal a yunƙurin kashe shi da ake yi? Shiyasa ya juya masu baya kenan? To mu je zuwa. Wlh Ramish karya yake yi mata, bawani yana sonta ne, batu na gaskiya yana tinanin tana da ciki shiyasa yake san ta yarda su yi aure dan kada su haifi cikin a waje, ta yadda Allah ya tashi kama shi kuma sai ya sanya mashi kaunar yara ta yadda baya jin zai iya zubar da ciki, yana san ta haifa mashi, kamar yadda Leesharh ta yi hasashe hakan ce, ba wai dan hana sonta zai aureta ba ɗan rainin wayo. Amma kuma dani da ku dik mun san akwai son nata a zuciyarsa, sai dai shi ɗin ne bai yarda da hakan ba, baku jin baya wani magana sai su yi sauri su yi aure ne? Idan da ya yardanwa kansa sonta yake yi, to da tabbas zai rinƙa yi mata abubuwa na masoya, amma a'a, shi damuwarsa kawai su yi aure.