Sashe 44
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cool murmushi ta sakar mashi kafin ta ce. "Na tabbata da zaka ji ko ka daure ka koya daga addinina, to da hakika zaka gasgata cewa babu wani addini da ya kaishi, ka daure ka ji kuma ka koya ka ji?".
Yau Black Tiger ya shiga fada, ana can anata hidimar shigarsa fada su kuma suna nan, mutane sai shiÉ—ewa suke yi na ganin bayyanarsa, shi kam Ronnie bashi da labari.
Kuma hakan ba karamar nasara bace a garesu, dan kuwa wlh da Black Tiger yana nan yana jinsu ba zai taɓa bari Sweetie ta yi waɗan nan jawabin dangane da Addinin Musulunci har ta kawowa Ronnie hujoji cikin hikima wanda zasu ratsa shi har ya ce ya fara yarda da addininta ba, da tuni zai katse masu hiran koma ya rabasu na har abada, kunga kuwa shigarsa fada mu gaba ta kaimu, ko ba komai al'umma dayawa sun samu karin ilimi a kan addininmu.
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥
"Sweetie na ji kuma na yarda da tashin alkiyama, amma ki faÉ—a mun menene alamominta?".................. Cewar Ronnie.
Haba wani irin sanyi ne ya ratsa zuciyarta, hamdala ta yi wa Allah da Ronnie ya fara yi mata irin waɗan nan tambayoyi, Allah abin godiya, da ta samu nasara Ronnie ya musulunta tana da tabbacin dayawa zasu musulunta ta dalilinsa, sai dai suna da babban kalubale da barazana a gabansu wanda sai ta tsaya da addu'a matuƙa.
"Ronnie alamomin tashin alkiyama suna da yawa, akwai ƙananan alamomi akwai kuma manya manya wanne kake san in fara faɗa maka?".
Kai tsaye ya amsa da. "Dikka nike so"........... Ya yi maganar cike da matsuwar san jin wannan bayani, yana san bayananta, saboda komai dallah dallah take yi kuma a nitse yadda komai jahilci da toshewar ƙwaƙwalwar mutun zai fahimceta.
Gyaran murya ta yi haÉ—e da kara gyara zamanta kafin ta fara bayanai kamar haka.
"Alamomin tashin alkiyama sun kasu kashi biyu. Alamomin kanana wato al-alamat al-sughra kenan, sai kuma alamomin manya wato al-alamat al-kubra, gasu kamar haka".
"Alamomin Kanana sun haɗa da. Mutane za su ga lokaci yana tafiya da sauri, da rana ya yi dare zata yi, kamar kyaftawa da Bismillah, alama ta farko kenan. Ta biyu. Rashin sanin addini. Mutane za su bar koyon addini, ilimin shari’a zai ragu, zasu koma san jin gulmace gulmace da karairayi haɗe da abin da bai shafi addini ba. Na uku. Yawaitar zunubi. Zina, shaye-shaye, da rashin kunya, rashin kamun kai, rashin darana iyaye da magabata, a ci mutuncin malamai da masu faɗar Allah, dik wannan za su yawaita a doron ƙasa. Na huɗu Yawaitar yaƙe-yaƙe, jama'a zasu yi ta yakar junansu, su yi ta kashe kawunansu ba tare da wata dalili ba, su kansu idan ka tambayi meyasa suke kashe juna ba zasu faɗe shi ba!. Na biyan. Matsalolin shugabanci. Shugabannin azzalumai zasu yawaita, zai zamana shuwagabannin basa tsoron Allah, basu da tausayi, suna aikata ɓarna, suna zaluntar waɗan da suke mulka, suna take hakkokin bayin Allah da shi kansa Allahn ba tare da suna nadama ko kwayar zarra ba. Na shida. Kuma na karshe a ƙananan alamumi shi ne. Zama ababen al’ajabi. Mutane za su gina manyan gine-gine suna takama da shi, su rinƙa gasa a gine gine masu girma da tsawo".
My people's a nan zan ɗan yi tsokaci, a cikin waɗan nan alamomi na tashin alkiyama ku faɗa mun wanenen bai bayyana ba?!! Dik wanda ya yi imani da Allah da Manzonsa yakamata yasan da cewa duniya ta zo karshe, jama'a har yanzu muna da sauran dama ta tuba, mu tuba mu koma ga Allah dan mu rabauta, wlh babu in da duniya zata kai mutum face halaka, mu yawaita sadaka da istigifari, mu yawaita jin kan na kasa da mu, kada mu rinƙa duba na sama da mu, mu rinƙa duba na ƙasa ne hakan zai sa mu kyautata lahiranmu, mu guji cin amana juna da zalintar mutane!.
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥
A dai'dai wannan gaɓa Ronnie jikinsa ta sanyaya, saboda yadda Sweetie ta ce jama'a zasu rinƙa kashe junansu babu gaira babu dalili sai ya ji tamkar da mulkinsu take yi, tabbas Black Tiger yana kashe mutanen da basu ji ba basu gani ba, kuma yasan da hakan yake kara goyawa yayan nasa baya, gaskiya wannan abin ya yi matuƙar taɓa mashi zuciya, yasan dai ita Sweetie bata san ya suke gudanar da mulkinsu ba, dan haka ba dan zalincinsu ta yi maganar shuwagabannin marasa adalci ba, gaskiya ne kawai zallarta.
Ganin alamar nadama da tashin hankali a saman face É—insa ne yasa Sweetie ta kara samun kwarin gwiwa, ta cigaba da cewa.
"Alamomin Manya na tashin alkiyama sun haɗa da Bayyanar Imam Mahdi. Bayyanar Dajjal. Saukar Annabi Isa (A.S). Bayyanar dabba mai magana da mutane wato Dabbat al-Ardh. Fitowar Yajuj wa Majuj. Fitowar rana daga yamma. Babban girgizar ƙasa. A cikin Al-Qur'ani mai girma Allah ya yi Magana Kan tashin Alkyiyama da alamominta a wurare daban-daban, amma ga wasu daga ciki.
"A cikin Suratul Zalzalah surata 99 a cikin Alqur'ani kenan, aya ta 1 zuwa ta 8. Allah ya bayyana girgizar ƙasa ta tashin alkiyama. Iza zulzulatil ardu zilzalaha, wato Idan ƙasa ta yi girgiza girgizawarta mai tsanani".
Izazullilatil ardu zilzalaha, wato Idan ƙasa ta yi girgiza girgizawarta mai tsanani.
Sai kuma cikin Suratul Qiyamah, surata 75, aya ta 1 zuwa 40. Wannan sura tana magana game da tsanani da al’amuran tashin alkiyama. Sai Suratul Takwir sura ta 81 aya ta 1 zuwa ta 14, An bayyana canje-canjen duniya yayin tashin alkiyama, Idan rana ta birkice, kuma taurari suka fadi"................ WAYYO ALLAH KA HANAMU GANIN WANNAN TASHIN HANKALI, MY PEOPLE'S KU CE AMIN, KU KANKU BAKU JI FAƊUWAR GABA DA AKA CE IDAN RANA TA BIRKICE TAURARI SUKA FAƊI BA?..😥💔
"Sai cikin Suratul Inshiqaq surata 84 aya ta 1 zuwa ta 6. Allah ya bayyana yadda duniya za ta karye"........... Ya Allah kasa mu cika da imani.
Ronnie sai da ya ji gabansa ta yi wani irin faɗuwa, kirjinsa ne ta bada dukan uku uku, ya ji maganganu masu girman gaske daga bakin yarinya ƙanƙanuwa mai ƙananun shekaru.
Shiru ya yi ya kasa magana tamkar wanda ruwa ya cinye shi, har sai da Sweetie ta kai hannunta ta taɓa shi.
Firgita ya yi tare da miƙewa tsaye. "Ronnie lafiya kuwa?".
Girgiza mata kai ya yi ba tare da iya furta word ba, Allah sarki nan take zuciyarsa ta karaya, ta yi matukar laushi, ya ji girman Allah bawan Allah, a take ya ji ya aminta da ita É—ari bisa É—ari, ya kuma yarda da addininta, tabbas adininta shi ne gaskiya, tabbas Ubangijin da take ambata shi ne na gaskiya.
A cikin wannan hali da suke master Devil ya yi knocking na kofar. Kallonta a kan kofa Sweetie ta kai shi kuma Ronnie ya kai kallonsa saman tv dake kunne.
Ganin master ne a bakin kofar yasa ya sauke nannauyar ajiyar zuciya, sannan ya matso dab da Sweetie, jikinsa dik ya mutu, kamar zai rungumeta, ya fita tsawo nesa ba kusa ba.
Dan haka sai ya rankwafo kanta, kamar zai sumbaci kumatunta, sai kuma ya mayar da bakinsa saitin kunnenta. Har ta zaro idanu tana jiran jin saukar kyawawan lips É—insa a saman bakinta, sai kuma ta ji yana yi mata raÉ—a a kunne.
Wani irin ƙayatatcen murmushi ta saki, da alama ta ji daɗin abin da yake faɗa mata, cikin sanyin murya ta ce.
"Amma dai sai............"
Katseta ya yi ta hanyar zuro hannunsa ta saman shoulder É—inta ya É—aura yatsarsa É—aya a saman lips É—inta alamar ta yi shiru. Ba musu ta haÉ—iye maganar ta cigaba da sauraron abin da yake faÉ—a mata.
Ya É—auki a kallah 2 mins yana yi mata raÉ—a kafin daga bisa ya furta. "Anjuma da daddare zaki kara mun bayani a kan Annbi Isa da kuma Imam Madih? Ina san jin tarihinsu sosai, ina tsananin san Annabi Isa sosai".
Jinjina mashi kai ta yi alamar to ba tare da ta yi magana ba.
Shiru ya yi yana kallan gurun wuyarta, ya dakata da yin dik wata magana ya mace da kallanta. Jin ya yi shiru baya magana, kuma bai É—ago kansa daga gareta ba, sai ta É—an juyo domin ta kalli me yake yi.
Tana juyowa fuskokinsu ya haɗe waje guda, bai ɓata lokaci wajen manna mata sumbata a ɗan bakinta yana sakar mata cool murmushi ba.
Gabanta ne ya faÉ—i sosai lokacin da ta ji saukar lips É—insa a saman tata, lokaci guda ta ji wani abu ya tsoki zuciyarta, bata san time da ta sakar mashi murmushi ba, kun san fa murmushin Ronnie idan ya yi wa mutun ko baka so sai ka mayar mashi da martani, sai ka murmusa kai ma.
Ƙasa ƙasa cikin salo mai jan hankali kamar mai raɗa ya ce. "Meyasa kike murmushi? Sumbatar ta yi maki daɗi ne?".
Bata san time É—in da ta gyaÉ—a mashi kai alamar e ba. Sai ji ta yi ya ce. "In kara É—aya?".
Da sauri ta girgiza mashi kai alamar a'a. Yadda ta yi saurin dojewa yasa shi kara faÉ—aÉ—a murmushinsa.
"Gaskiya kyakkyawa ce ke Sweetie". A kunne ya yi mata wannan raÉ—an.
"Kafini kyau ai........." Bata ƙarisa maganar ba ya yi sauri ɗaura babban yatsarsa a saman lips ɗinta alamar ta yi shiru.
"Your lips is so very very soft and sweet like your name Sweetie". Da muryarsa kaman na Æ´an maye ya yi maganar.
Master Devil ne ya sake yi masu knocking a karo na uku. Ƙoƙarin zullewa ta yi daga kusa da shi dan tana tsoron master ya shigo ya gansu a haka. Ina cikin sauri ya capko waist ɗinta tare da kara matso da ita kusa da shi.
"Meyasa kika ce kada na kara sumbatarki?".
Ƙasa sosai ta yi da murya wai dan kada master Devil ya jiyota......... "Saboda a addinina hakan bai dace ba, sai idan matarka ce zaka yi mata hakan".
"To meyasa?". Ya jefa mata tambaya yana É—an shafa lips É—inta da yatsarsa, hannunsa É—aya yana saman waist É—inta.
"Addinina yana da tsabta sosai, kai kanka ba zaka so ace kowani namiji zai iya taɓa kowace macen da kuke tare wadda ba mallakinsa ba, misali yanzu kaddara ni matarka ce, kenan kowani namiji zai yi mun kiss kamar yadda zaka yi mun, zaka yarda da hakan?".