Sashe 210
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kuma commander har aka yi jana'izar Hoorain aka binnesa ba tare da ya gana da shi na karshe ba, dan bai yarda da ya mutu ba, shi yana ganin É—ansa. Auta ta yi ta yi su kaita ta ga Smart, amma sun ki, sun ce mata baya nan, dan King yasan haÉ—uwarta da Smart ba zai yi mashi kyau ba, ta yi ta yi su bata waya ta yi kira nan ma abin ya ci tura, King ya gargaÉ—i kowannensu da kada su kuskura su baiwa Zunaira waya, su kyale ta har a samu ta samu lafiya ta mance da wani Hoorain, ya ce a barta sai ta fara sabuwar rayuwa da Abdussalam ta nisa sai a faÉ—a mata Hoorain ya rasu a wannan lokaci ba zata damu sosai ba. Uhm King yana ganin cewa soyayyar yarinta ce kawai Auta take yi, bai san abin ba haka bane, ya sha gaban yarinta King!!. Mu je dai zuwa, lokaci ne zai banbanta maka da cewa soyayyar yarinta Auta take yi ko kuwa na gaskiya!!!.
-----------------------------------------🔥🔥🔥
🔥🔥🔥🔥🔥DUBAI🔥🔥🔥🔥🔥
Fito da Leesharh suka yi da nufin su tafi da ita, tsabar rashin imani ma gashin kanta suka damko suna janta da shi. Dai'dai zasu gifta shi in da yake kwance yasa hannu ya damki kafar wanda ya riketa ɗin, da karfi ya yi wurgi da shi tare da miƙawa tsaye a kan ƙafafunsa.
A take suka saki Leesharh suna kallonsa da mamaki, ba su yi zaton zai miƙe ba. Wlh bibbiyu yake kallonsu saboda wani irin jiri dake ɗibarsa, ba karya sun buga mashi karfen sosai a kai. Haka ya daure ya rike kansa yana binsu da kallo, so yake yi ya san su waye su? Ya cire mask dake fuskokinsu ya gani.
Wanda ya rike da light ɗin ne ya ɗaure wutar a saman stair case, hakan yasa haske sosai ya baibaye wajen, suna iya ganin juna yadda yakamata........ "Ku kashesa, dik da baya daga cikin waɗan da aka bamu aiki a kansa, amma ya zame mana maciji a bakin kofar wucewarmu, dan haka ku kashesa mu samu hanyar wucewa". Ogan nasu my light ne ya yi maganar. Masu nikaf ma a yanzu basu san Ramish ne yake tare da Leesharh ba, dan suna tinanin ita kaɗai ya zo ya ɓoye a gidan sai masu tsaronta, shiyasa suka bada wannan aiki na a dauko Leesharh kawai, da sun san Ramish yana gidan zasu bada aikin a kashe shi a ɗaukota ne!!
Lokaci guda wani murmmunar faÉ—uwar gaba ta dira zuciyar Ramish, domin kuwa voice É—in nan ta yi mashi kama da wanda idan shi ne lallai zuciyarsa ba zata iya É—auka ba.
Cike da karɓar umarni suka nufosa gadan gadan, dama su biyar ne. Dik da halin da yake ciki haka ya daure suka fara kokawa. Kuka sosai Leesharh take yi tana tari mai sauti saboda tashin hankali........ Suna fara faɗa ya ji wani karfi ya zo mashi, Allah ya taimakesa ya jibgesu sosai har suka fara gudu da kafafunsu. Nan fa ya bi su suka sauka ƙasa parlour kenan, suna gudu yana binsu, yana san kama mutum ɗaya ne ya cire mashi mask ya ga su wanenen.
Har suka fita wajen gidan, dik bai dai'na binsu ba, gudun cetar ransu suke yi. Dai'dai zasu sha kwana ya kama ogan nasu ta baya, kokawa suka fara yi a in da Allah ya bashi nasarar cire mashi mask ɗin nasa. Yana cire mashi kuma guy ɗin ya kwace kansa yana ƙoƙarin gudu, sai dai ya juyo kafin ya gudu, kuma juyowan nasa ne yasa Ramish ya yi mutuwar tsaye yana kallansa ya kasa iya cigaba da binsu.
Wani irin zaro idanu ya yi yana kallonsu suna gudu, muryarsa na rawa ya furta. "RAJ". Girgiza kai ya shiga yi yana faɗin. "No ba Raj ba ne, wlh ba shi bane, kawai idona ne, tabbas bana gani da kyau". Wani irin jiri da ya ɗebesa ne yasa ya zube gwiwowinsa a kasa a wajen yana cigaba da sambatun cewa wannan ba Dr Raj kaninsa bane!!!!. Tabbas Dr Raj ya gani, haƙiƙa ba karya idanunsa suke yi mashi ba!! Innalilahi wa inna ilahir rajiun
Tashin hankali!! Wai ni Teema mafarki nike yi ne ko gaskiya? Da sanya hannu Dr Raj a masu san ganin bayansa ko kuma dai wani dalilin yasa yake tare da sh?. Kai kaninsa ne fa! Kenan da Dr Raj da Bilal tafiyarsu É—aya? How? Ko dai Dr Raj ba É—an mama bane? Kai akwai rikitarwa wannan lamari, ya Ramish zai yi ransa? Innalilahi wa inna ilahir rajiun!!! Wannan shi ne ainahin tashin hankali.
Special na ce yau zan baku page mai sauki sauki ko? To ga shi nan da sauki saukinsa 🥱😅 ku karanta ƙwaƙwalwa ta ƙara ɗaukar wuta, ina ga page na yau ma ya fi na jiya tsanani 😥😅 to ina masu chorry🤓
Kada ku damu, zan baku update da zan ɗan saukaka maku a cikin satin nan.🥱 Mun iso INTERMISSION ne, dole komai ya ɗauki zafi, akwai kwayayen da zasu fashe soon!! Ku dai ku cigaba da bibiya, kun san bana yin abu sai da kwakkwarar dalili ko? To zaku ji dalilin soon. By much love 💘 🔥
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
========🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S
55
Ramish ya jima a wajen sosai kafin ya iya yunƙurawa ya miƙe tsaye, jiri yana cigaba da ɗibansa. Kasa iya juyawa ya koma ya yi, sai ya tsaya cak yana tinani, kansa ya kulle, abubuwa sun cakuɗe mashi. Shessheƙar kuka da ya ji daga bayansa ne ya sanya shi yin gaggawar juyowa. Tsaye take tana haki tana kuma shessheƙar kuka mai ratsa zuciya, kasa hakuri ta zauna a cikin gidan ta yi, shi ne ta fito da gudu ta bi bayansa, hankalinta a tsananin tashe, fargabarta ɗaya shi ne kada su ci galaba a kansa.
Ajiyar zuciya ya sauke a lokacin da ya ganta, ta ɗan duƙa tana haki sama sama. Hannayensa ya buɗe mata alamar ta zo, babu musu ta ruga da gudu ta faɗa jikinsa tana sake fashewa da kuka, tsananin tsoro ne kwance a cikin idanunta, ya lura da hakan shiyasa ya ce ta zo garesa ko zata ɗan sassauta.
Tattara dik sauran karfin da suka rage mashi ya yi ya É—auketa cak, dan tsayuwarsu a waje babban haÉ—ari ne, they have to be enter in. Ta fahimci yana cikin tsananin damuwa, dan haka sai ta É—ago da kansa daga saman kirjinsa, É—an zuba mashi idanu ta yi yana tafiya kafin tasa hannunta dake ta faman kerma ta É—an shafi face É—insa. "Yah Ramish sun ji maka ciwo ne?". A ruÉ—e ta yi maganar. Hakan yasa ya dawo da kallonsa a kanta. Kai ya É—an girgiza mata alamar a'a ba tare da ya yi magana ba!! Wani irin yawu mai wuyar wucewa ta haÉ—iya game da sauke ajiyar zuciya.
Da kyar ya iya nufar ciki da ita. Unguwar so sillent sosai.
Suna shiga ciki ya fito da wayarsa bayan ya sauketa a tsakiyar bedroom ɗinsa, kunna wayar ya yi, emagemcy number na masu gyaran wuta ya kira tare da sanar da su buƙatarsa, sannan ya katse kiran. Wani zuciya ce ta ce mashi ya kira Smart ya sanar da shi halin da yake ciki ko zai samu sauki a ransa, dan gabaɗaya zuciyarsa ta zanto tamkar an ɗaura garwashin wuta a kai. Idan har da gaske ya san Dr Raj, to ba shakka shi ne wanda ya gani a yanzu!! Kamar zai kira Dr Raj ɗin ma, sai kuma ya fasa, tinanika kala kala ne sosai a ransa. Ita kuma tana tsaye a kusa da shi, a dai'dai wannan lokaci aka dawo da wutar gidan, masu gyaran wuta har sun iso sun gyara.
Gaban mirror ya nufa, face É—insa ya zubawa idanu yana kallan kansa. Lokaci guda gabansa ya yi wani irin mummunar faÉ—uwa sakamakon wani tinani da ya yi, wayarsa ya kawo face É—insa, number mamansa ya fara kira ba tare da ya duba time ba. Bugu É—aya ta É—aga, É—an gyaran murya ya É—an yi kafin ya yi mata sallama.
Tana daga kwance a saman katafaren bed ɗinta bata san time da ta miƙe ba jin muryarsa wani irin, cike da tsananin tsoron kada ace wani abin ne ya same shi ta amsa sallamar tare da tambayarsa ko lafiya yake?. Nisawa ya yi kafin ya ce. "Lafiya lou mama, aiki na sha na gaji". Wani irin ajiyar zuciya da ta sauke sai da ya jiyota, alhamdulillah ta furta sau uku a jere tana ɗan rintse idanu.
"Mama menene ratar dake a tsakaninmu da Raj? And Mama kada ki É—auki tambayata da wata manufa please ke kika haifeni da gaske?".......... Ai bata san lokacin da numfashinta ya É—an dakata na Æ´an dakiku ba, zaro idanu sosai ta yi, lokaci guda ta rikice. "Ramish wani irin tambaya ce wannan kuma?". Ta yi maganar word É—inta suna harhaÉ—ewa........... "Mama ai dama na ce kada ki É—auki tambayata da wata manufa, kawai na yi ta ne ba dan wani abin ba sai dai ina san sani".