Sashe 166
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan ihu da Ronnie ya kurma abin da ya gani kenan ya razana shi ya tashi hankalinsa, sai jefa mutane cikin wutar robbot suke yi. Hankalin Sweetie idan ya kai miliyan to ya tashi, wai abin takaicin ma har da ƙananan yaran da basu suka yi mashi laifi ba, iyayensu ne suka bijire mashi, to uwa ta yi gabas ai dole ta kama hannun ƴaƴanta su wuce gabas ɗin da shi ko? To idan aka jefa uwar cikin wuta sai a jefa ƴaƴan ma su da ba su san komai ba uwarsu kawai suke bi. Gabaɗaya birnin ya rikice da ihu da magiya na ban hakuri, amma Black Tiger yana tsaye yana ganinsu tamkar wani dutse ko karfe bai sarara masu ba, tamkar babu zuciya a kirjinsa, babu alamar ma sun bashi tausayi ko ɗigo a ransa.
Ihu Sweetie ta kurma, da karfi ta fara kai mashi duka a kirjinsa da hannunta dikka biyu tana jijigasa da karfi tana faɗin ya rabu da mutanen nan ya kyalesu, ya rabu da yaran da ba su ji ba basu gani ba, ya dubi girman Allah ya sauke RAWANIN ZALINCIN dake kansa ya ɗaura na adalci, sambatu take cikin fitar hayyaci tana kai mashi duka babu kakkautawa. Yana tsaye tamkar gunki, ko kaɗan babu alamar zai tausaya. A cikin kwakwalwarta Sweetie take jiyo ihun mutanen nan ta cikin mirrorsa, sai dai ba zata iya taɓuka masu komai ba. Tashin hankali da firgici ne suka yi mata yawan da ba zata iya ɗauka ba, hakan yasa tana cikin sambatu tana kai mashi duka kawai numfashinta ya ɗauke diff ta zuba ƙasa a gabansa... BA SHAKKA YAU BLACK TIGER YA FITO A AINAHIN BLACK TIGER ƊIN NASA, BABU SASSAUCI.
A miliyan Ronnie ya yi kanta yana ambatar sunanta, shi ma hawaye yake yi bibbiyu, zuciyarsa ta gaza iya ɗaukar wannan masifa da tashin hankalin, tun yana ambatar sunan Sweetie cikin ɗaga murya da kaushi, har voice ɗinsa ta dai'na fita, kan kace me shi ma ya sulale ƙasa a wajen ya sume... Innalillahi wa inna ilahir rajiun. BLACK TIGER dai ko a jikinsa, sai ma cigaba ya yi da yin aikinsa yana latsa laptop ɗinsa.
My people's kuna tinanin Black Tiger zai iya canzawa kamar yadda Sweetie da Ronnie suke so kuwa? Zai iya sauke RAWANIN ZALINCIN dake kansa kuwa? Kuna ganin team Ronnie and Sweetie zasu yi nasara kuwa? Sweetie tana yawan cewa zuciyar Black Tiger mai kyau ne akwai dalilin rikiɗewarsa izuwa bakin mugu, shin menene wannan dalilin? Ya Ronnie zai ji idan ya ji Floris ta mutu? Har da iyayenta suka bijirewa Black Tiger,.shin suma har da su aka kona? Wani irin hukunci master Devil zai karɓa a hannun Ronnie and big bro?.
🔥🔥🔥🔥DUBAI🔥🔥🔥🔥
Zaune ya isko Ramish a saman bedside drawer yana ƙoƙarin treating na hannunsa. Cikin zafa ya ƙariso wajen yana tambayarsa meya same shi a hannun nasa? Ina ya je daren jiya?, meyasa yana ta kiran wayarsa baya ɗagawa?. Cikin tashin hankali ya yi maganar.
"Get out from here!". Shi ne abin da Ramish ya faɗa cikin kakkausar murya. Gadan gadan Bilal ya nufosa. "Babu in da zanje har sai ka faɗa mun abin da ya sameka". Tsawa ya daka mashi a kan ya fita mashi a ɗaki kuma ya tabbatar kafin nan da 30 mins ya gyara mashi kofar da ya ɓallah. Da ya fahimci Ramish yana kan tsini sosai sai ya juya ya fita gudun a samu matsala, kai tsaye ya nufi wajen Abbie.
Yana fita shi kuma Ramish ya miƙe ya nufi in da Leesharh take kwance a balconynsa saman kujera, rufe kofar balconyn ya yi ya ƙarisa wajen a gaggauce, dan bai gama yi mata abin da ya dace ba.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
========🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
🔥🔥🔥🔥DUBAI.🔥🔥🔥🔥
Bayan wasu kwanaki da basu haura one month ba, akwai dalilin da yasa na yi maku wannan tsallake, idan mun yi gaba zan dawo baya domin yi maku bayanin abin da ya faru a waÉ—an nan kwanaki, muje dai zuwa.
Ramish da kansa ya yi jijyar Leesharh ba tare da sanin kowa ba, bai bari kowa yasan da abin da ya faru ba sai babban yayansu wato Smart, dan ya gane mai taya shi aiki shi ne babban yayansu da mama ta takura mashi a kan ya yi mata bincike ba É—an King bane, yana ganin hoton Smart ya gane yayansu ne saboda kamanninsa da su Zunaira, to yarasa wani irin shaida kuma mama take so bayan kamanninsa da kannensa.
Amma fa ko da ya faÉ—awa Smart ga abin da ya faru bai sanar da shi ya yi mata fyaÉ—e ba, ya dai faÉ—a mashi yana zargin Ummie and Bilal, da Smart ya tambayesa dalilinsa na zarginsu sai ya sanar da shi cewa akwai wata rana da ya fita cikin hayyacinsa har ya kusa yi wa mai aikinsu fyaÉ—e, lokacin da ya dawo cikin hankalinsa ya zauna yana tinanin meyasa ya birkice har haka, meyasame shi? A lokacin ya ce bari ya gwada jinin jikinsa ya gani, a nan ne ya gane wasu kwayoyi sun ratsa jininsa wanda kuma yana da tabbacin ba alluransu aka yi mashi ba, da bakinsa ya sha, in kuwa haka ne to dole ko Ummie ko Sharrifat É—aya cikinsu akwai wanda ya sanya mashi waÉ—an nan kwayoyi cikin abin shansa, dan baya cin abinci a waje, dik in da ya je sai ya dawo gida yake ci, kuma Sharifat ce kawai mai kawo mashi abu ya ci, to kun ji yadda aka yi Smart yasan abin da ya faru.
Batun fyaÉ—e ya rufesa iya shi da ita kawai, ita É—in ma da farko ya so yi mata allura ya mantar da ita komai, amma daga baya da ya yi dogon tunani sai ya ce kila tana da Æ´an uwa bayan iyaye, idan ya yi hakan ya yi mata zalincin da ba zata iya yafe mashi ba, gara ma fyaÉ—en da ya yi mata a kan wannan alluran, da ya kwantata hakan da kansa, ya ce yanzu shi ayi mashi allura ya manta su Smart gabaÉ—aya a rayuwarsa, sai ya ji ina ba zai iya yi mata ba, dama kullum a rayuwar nan idan zaka yi hukunci ka kwatanta da kanka ka gani, hakan ce zata sanyaka yin adalci, yana É—aya daga cikin abin da yasa kuka ga ni Princess Teema bana san kashe mutane a cikin littafina, saboda kwatanta abu da kai'na ya zame mini jiki, so idan na kwantanta irin raÉ—aÉ—in da zasu ji a kai'na sai in ji kai ba zan iya jurewa ba, wlh shawara nike baku domin tsira, kasance mai kwatanta abu da kanki tabbas zaki zama adila mai yiwa mutane adalci cikin sauki, Allah dai ya shige mana gaba ya dafa mana.
Ba zan baku labarin abin da ya faru bayan farfaɗowar Leesharh tsakaninta da Ramish ba, saboda ina da dalilin ɓoye hakan, sai gaba zaku ji komai, iya abin da zan faɗa maku a nan shi ne Leesharh dai ta shafe complete sati yana wahalar jinyarta kafin ya iya shawo kan matsalar, a jinyar tata ma abubuwa da dama sun faru, jinyarta yasa bai bi ta kan bincikar dalilin da ya kawo kwayoyi a cikin jininsa ba, yana busy sosai, ga shi jinyar tata cikin sirri yake yinsa, abin ku da rashin gaskiya yana cikin tashin hankali a koda yaushe, bashi da wata natsuwa, sannan ya jefa kansa a cikin damuwa da rashin walwala dik dan abin da ya aikata wanda bai taɓa zatan ko a mafarki zai aikata ba, ya shiga zulumin kullum cikin fargabar asirinsa zata iya tonuwa, ya zama wani irin sukuku haka.
A haka ya shafe makonni uku yana fama, sai a cikin mako na huɗun nan ne ya sami natsuwa da kwanciyar hankali dalilin komawarta dai'dai, sai dai fa idan zai kwana yana yi mata magana bata amsa mashi, har yau ta gagara ɗaga idanu ta kallesa, wani irin tsananin bakinciki ne a ranta wanda take jin tamkar ta kashe kanta, abin takaici, shi kuwa Allah ya jarrabesa da tausaya mata matuƙa, ya gagara watsar da alamarinta ya kama aikin gabansa, yana ganin koma me ta yi mashi ya cancaci hakan, saboda shi ne silar kuncinta a rayuwa, dan haka baya jin komai idan ya yi magana bata kula shi ba.
Sharifat ta yi haukar nemanta har ta gaji ta fawwalawa Allah komai, ta sanar da Ramish and Bilal sai dai da ta cika matsawa Ramish ya ce mata kada ta sake yi mashi maganar Leesharh idan ba haka ba zai saɓa mata. Shi ma Bilal ya yi haukar nemanta kamar menene, ya shiga damuwa matuƙa. Amma shi Abbie bai damu da rashin ganinta ba, dan ya tambayi Ramish ya ce mashi tana nan suna tsaka da aiki ne ta bashi haɗin kai tana gabatar mashi da wasu hujoji, sai ya yi amfani da abin da ya faru da ita a ranar na kasheta da aka shiga za'ayi a ɗakinta, sai ya ce wa Abbie ai ya ɗauketa daga gidan nan ne dan kada a sake yunkurin kasheta, ya kaita waje mai tsaro sai sun gama aiki zata dawo, Abbie ya yarda da maganarsa, yasan baya yi mashi karya.
A zahirin gaskiya ya É—auketa daga gidan Abbie tun washe garin ranar da abin ya faru, tun time da Bilal ya ruguje mashi kofa, a wannan rana da daddare ya fita da ita daga gidan ya mai da ita gidansa, a nan ya yi jinyarta, shiyasa su Bilal basu san in da take ba, sun yi neman duniyar nan babu ita babu labarinta.
•••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥